Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MAT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28 


MAT 16:1     Alignment score: 0.543
The Pharisees and Sadducees came and tested him by asking him to show them a sign from the sky .
Sai Farisawa da Sadukiyawa suka
zo su gwada shi suka roke shi ya nuna masu alama daga sama .


MAT 16:2     Alignment score: 0.434
But he answered and said to them , " When it is evening , you say , ' It will be fair weather , for the sky is red . '
Amma ya amsa ya ce masu , " Lokacin da yamma ta yi , sai ku ce , ' Za a yi yanayi mai kyau , domin sama ta yi ja , '
MAT 16:3     Alignment score: 0.271
When it is morning , you say , ' It will be foul weather , for the sky is red and overcast . ' You know how to interpret the appearance of the sky , but you can not interpret the signs of the times .
Kuma da safe
ku ce , ' Zai zama yanayi mara kyau a yau , domin sama ta yi ja ta kuma gama gari , kun san yadda za ku bayyana kammanin sararin sama , amma ba ku iya bayyana alamun lokaci ba .
MAT 16:4     Alignment score: 0.351 → 0.356
An evil and adulterous
generation seeks for a sign , but no sign will be given to it except the sign of Jonah . " Then Jesus left them and went away .
Mugun zamani , maciya amana suna neman alama , amma babu wata alama da za a nuna sai ta Yunusa . " Daga nan sai Yesu ya tafi .
MAT 16:5     Alignment score: 0.343
When the disciples reached the other side , they had forgotten to take
bread .
Almajiran suka zo daga wancan gefe , amma sun manta su dauki gurasa ,
MAT 16:6     Alignment score: 0.527
Jesus said to them , " Take
heed and beware of the yeast of the Pharisees and Sadducees . "
Yesu ya ce masu , " Ku kula ku kuma mai da hankali da yisti na Farisawa da Sadukiyawa . "
MAT 16:7     Alignment score: 0.267 → 0.269
The disciples reasoned among themselves and said , " It is because we took
no bread . "
Sai almajiran suka fara magana da junansu suka ce , " Ko saboda bamu kawo gurasa bane . "
MAT 16:8     Alignment score: 0.345
Jesus was aware of this and said , " You of little faith , why do you reason among yourselves and say that it is because you have taken no bread ?
Yesu yana sane
da wannan sai ya ce , " Ku masu karancin bangaskiya , don me ku ke magana a tsakaninku cewa ko don bamu kawo gurasa bane ?
MAT 16:9     Alignment score: 0.338
Do you not yet perceive or remember the five loaves for the five thousand , and how many baskets you gathered up ?
Ba ku gane ko tuna da gurasa guda biyar da aka ciyar da mutum dubu biyar , kuma kwando nawa kuka tara ba ?
MAT 16:10     Alignment score: 0.397
Or the seven loaves for the four thousand , and how many baskets you took
up ?
Ko gurasa bakwai ga mutum dubu hudu , da kuma kwanduna nawa kuka dauka ba ?
MAT 16:11     Alignment score: 0.439
How is it that you do not understand that I was not speaking to you about bread ? Take
heed and beware of the yeast of the Pharisees and Sadducees . "
Yaya kuka kasa fahimta cewa ba game da gurasa nake yi maku magana ba ? Ku yi hankali ku kuma lura da yistin Farisawa da Sadukiyawa . "
MAT 16:12     Alignment score: 0.451
Then they understood that he was not telling them to beware of yeast in bread , but to beware of the teaching of the Pharisees and Sadducees .
Sa'annan suka fahimta cewa ba yana gaya masu su yi hankali da yistin da ke cikin gurasa ba ne , amma sai dai su yi lura da koyarwar
Farisawa da Sadukiyawa .
MAT 16:13     Alignment score: 0.46 → 0.462
Now when Jesus came to the regions near Caesarea Philippi , he asked his disciples , saying , " Who do people say that the Son of Man is ? "
A lokacin da Yesu ya zo yankin Kaisariya Filibbi
, ya tambayi almajiransa , cewa , " Wa mutane ke cewa Dan Mutum yake ?
MAT 16:14     Alignment score: 0.558 → 0.576
They said , " Some say John the Baptist ; some , Elijah ; and others , Jeremiah , or one of the prophets . "
Suka ce , " Wadansu suna cewa Yahaya mai baftisma ; wadansu Iliya , saura suna cewa Irmiya , ko daya daga cikin annabawa . "
MAT 16:15     Alignment score: 0.547
He said to them , " But who do you say that I am ? "
Ya ce masu , " Amma ku wa kuke ce da ni ? "
MAT 16:16     Alignment score: 0.524 → 0.523
Answering , Simon Peter said , " You are the Christ , the Son of the living God . "
Sai Saminu Bitrus ya amsa ya ce , " Kai ne Almasihu , Dan Allah mai rai . "
MAT 16:17     Alignment score: 0.478 → 0.48
Jesus answered and said to him , " Blessed are you , Simon Bar Jonah , for flesh and blood have not revealed this to you , but my Father who is in heaven .
Yesu ya amsa ya ce masa , " Mai albarka ne kai , Saminu dan Yunusa , don ba nama da jini ba ne ya bayyana maka wannan , amma Ubana
wanda ke cikin sama .
MAT 16:18     Alignment score: 0.388 → 0.422
I also say to you that you are Peter , and upon this rock I will build
my church . The gates of Hades will not prevail against it .
Ina kuma gaya maka cewa kai ne Bitrus , a kan wannan dutse zan gina ikilisiya ta . Kofofin hades ba za su yi nasara da ita ba .
MAT 16:19     Alignment score: 0.257
I will give
to you the keys of the kingdom of heaven . Whatever you shall bind on earth shall be bound in heaven , and whatever you shall loose on earth shall be loosed in heaven . "
Zan ba ka mabudan mulkin sama . Duk abin da ka kulla a duniya zai zama abin da an kulla a cikin sama , kuma duk abinda ka warware a duniya a warware yake cikin sama , "
MAT 16:20     Alignment score: 0.518
Then Jesus commanded the disciples that they should tell no one that he was the Christ .
Sai Yesu ya umarci
almajiransa kada su gaya wa kowa cewa shi ne Almasihu .
MAT 16:21     Alignment score: 0.451
From that time Jesus started to tell his disciples that he must go to Jerusalem , suffer many things at the hand of the elders and chief priests and scribes , be killed , and be raised back to life on the third day .
Daga lokacin nan Yesu ya fara gaya wa almajiransa cewa dole ne ya tafi Urushalima , ya sha wahala mai yawa a hannun dattawa , da manyan firistoci da malaman attaura , a kashe shi , a tashe
shi zuwa rai a rana ta uku .
MAT 16:22     Alignment score: 0.424
Then Peter took
him aside and rebuked him , saying , " May this be far from you , Lord ; may this never happen to you . "
Sai Bitrus ya kai shi a gefe ya tsauta masa , cewa , " Wannan ya yi nesa da kai , Ubangiji ; wannan ba zai taba faruwa da kai ba . "
MAT 16:23     Alignment score: 0.462
But Jesus turned and said to Peter , " Get behind me , Satan ! You are a stumbling block to me , for you do not care for the things of God , but for the things of people . "
Amma Yesu ya juya ya ce wa Bitrus , " Ka koma
bayana , Shaidan ! Kai sanadin tuntube ne gare ni , domin ba ka damuwa da abubuwan da suke na Allah , amma sai abubuwan mutane . "
MAT 16:24     Alignment score: 0.347 → 0.37
Then Jesus said to his disciples , " If anyone wants to follow me , he must deny himself , take
up his cross , and follow me .
Sa'annan Yesu ya ce wa almajiransa , " Duk wanda yake so ya bi ni , lallai ne ya ki kansa , ya dauki gicciyensa , ya bi ni .
MAT 16:25     Alignment score: 0.307
For whoever wants to save his life will lose it , and whoever loses his life for my sake will find
it .
Domin duk wanda yake so ya ceci ransa zai rasa shi . Duk wanda ya rasa ransa domina zai same shi .
MAT 16:26     Alignment score: 0.249
For what does it profit a person if he gains the whole world but forfeits his life ? What can a person give
in exchange for his life ?
Domin wace riba mutum zai samu in ya sami dukan duniya ya rasa ransa ? Me mutum zai iya bayarwa a maimakon ransa ?
MAT 16:27     Alignment score: 0.282
For the Son of Man will come in the glory of his Father with his angels . Then he will reward every person according to what he has done .
Domin Dan Mutum zai zo ne cikin daukakar
Ubansa tare da mala'ikunsa . Sa'annan ne zaya biya kowane mutum bisa ga ayyukansa .
MAT 16:28     Alignment score: 0.332
Truly I say to you , there are some of you standing here who will not taste death until they see the Son of Man coming in his kingdom . "
Gaskiya ina gaya maku , akwai wadansun ku da ke tsaye a nan , da ba za su dandana mutuwa ba sai sun ga Dan Mutum na zuwa cikin mulkinsa . "
MAT 16     Average alignment score: 0.393 for 28 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MAT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28