Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MAT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28 


MAT 26:1     Alignment score: 0.478 → 0.479
It came
about that when Jesus had finished all these words , he said to his disciples ,
Yayin da Yesu ya gama fadi masu wadannan maganganu , sai ya cewa almajiransa ,


MAT 26:2     Alignment score: 0.323
" You know that after two days the Passover is coming , and the Son of Man will be delivered up to be crucified . "
" Kun sani sauran kwana biyu idin ketarewa ya zo , kuma za'a bada Dan mutum domin a gicciye shi .
MAT 26:3     Alignment score: 0.464
Then the chief priests and the elders of the people were gathered together in the palace of the high priest , who was named Caiaphas .
Sa'annan manyan firistoci da dattawan jama'a suka
taru a fadar babban firist , mai suna Kayafa .
MAT 26:4     Alignment score: 0.306
They plotted together to arrest Jesus stealthily and kill him .
Suka shirya yadda zasu kama Yesu a boye su kuma kashe shi .
MAT 26:5     Alignment score: 0.222
For they were saying , " Not during the feast , so that a riot does not arise
among the people . "
Amma suna cewa , " Ba a lokacin idin ba , domin kada tarzoma ta tashi daga cikin mutane . "
MAT 26:6     Alignment score: 0.564
Now while Jesus was in Bethany in the house of Simon the leper ,
Sa'adda Yesu yake Baita'anya
a gidan Saminu Kuturu ,
MAT 26:7     Alignment score: 0.11
as he was reclining at table , a woman
came to him having an alabaster jar of very expensive ointment , and she poured it upon his head .
daidai lokacin da ya zauna a gefen teburin cin abinci , sai wata mata ta shigo da kwalbar mai , mai tsada , ta zuba wa Yesu a kansa .
MAT 26:8     Alignment score: 0.317
But when his disciples saw it , they became
angry and said , " What is the reason for this waste ?
Amma da almajiransa suka ga haka , sai suka ji haushi suka ce , " Ina dalilin yin irin wannan asara ?
MAT 26:9     Alignment score: 0.208 → 0.224
This
could have been sold for a large amount and given to the poor . "
Ai da an sayar da wannan mai da kudi mai yawa a rabawa talakawa . "
MAT 26:10     Alignment score: 0.344
But Jesus , knowing this
, said to them , " Why are you troubling this woman ? For she has done a beautiful thing for me .
Amma da yake Yesu ya san tunaninsu , sai yace masu , " Don me kuke damun matar nan ? Ta yi abu mai kyau domina .
MAT 26:11     Alignment score: 0.461
You always have the poor with you , but you will not always have me .
Kuna da talakawa tare da ku koyaushe , amma ni ba zan kasance da ku ba koyaushe .
MAT 26:12     Alignment score: 0.198
For when she poured this ointment on my body , she did it for my burial .
Don a sa'adda ta zuba man nan a jikina
, ta yi haka ne don jana'iza ta .
MAT 26:13     Alignment score: 0.263
Truly I say to you , wherever this gospel is preached in the whole world , what this woman has done will also be spoken of in memory of her . "
Hakika Ina gaya maku , duk inda za ayi wannan bishara a dukan
duniya , abin da matar nan tayi za'a rika ambatar da shi don tunawa da ita . "
MAT 26:14     Alignment score: 0.471
Then one of the twelve , who was named Judas Iscariot , went to the chief priests
Sai daya daga cikin sha biyun , mai suna Yahuza Iskariyoti , ya tafi wurin manyan firistocin ,
MAT 26:15     Alignment score: 0.3 → 0.299
and said , " What are you willing to give me to deliver him to you ? " They weighed out thirty pieces of silver for him .
yace , " Me kuke da niyyar bani idan na mika maku
shi ? " Suka auna masa azurfa talatin .
MAT 26:16     Alignment score: 0.204
From that moment he sought an opportunity to deliver him to them .
Daga wannan lokacin yayi ta neman zarafi da zai bada shi a wurinsu .
MAT 26:17     Alignment score: 0.317 → 0.32
Now on the first day of unleavened bread the disciples came to Jesus and said , " Where do you want us to prepare for you to eat the Passover meal ? "
To a rana ta fari
na idin ketarewa almajiran suka zo wurin Yesu suka ce , " Ina kake so mu shirya maka da zaka ci abincin idin ketarewa ? "
MAT 26:18     Alignment score: 0.335
He said , " Go into the city to a certain man and say to him , ' The Teacher says , " My time is at hand . I will keep the Passover at your house with my disciples . " ' "
Yace , " Ku shiga cikin birnin zaku
sami wani mutum sai kuce masa , ' Mallam yace , " lokaci na ya kusa . Zan ci idin ketarewa a gidanka , da almajiraina . " ' "
MAT 26:19     Alignment score: 0.405
The disciples did as Jesus directed them , and they prepared the Passover meal .
Almajiran suka
yi kamar yadda Yesu ya umarce su , suka shirya abincin idin ketarewar .
MAT 26:20     Alignment score: 0.501
When evening came
, he sat down to eat with the twelve disciples .
Da yamma ta yi , sai ya zauna domin ya ci tare da almajiransa goma sha biyu .
MAT 26:21     Alignment score: 0.22
As they were eating , he said , " Truly I say to you that one of you will betray me . "
Sa'adda suke
ci , yace , " Hakika ina gaya maku , daya daga cikin ku zai bada ni . "
MAT 26:22     Alignment score: 0.288 → 0.29
They were very sorrowful , and each one began to ask him , " Surely not I , Lord ? "
Suka yi bakin
ciki , suka fara tambayarsa daya bayan daya , " Na tabbata ba ni bane ko , Ubangiji ? "
MAT 26:23     Alignment score: 0.283 → 0.284
He answered , " The one who dips his hand with me in the dish is the one who will betray me .
Sai ya amsa , " Wanda ke sa hannu
tare da ni cikin kwano daya shi ne zai bada ni .
MAT 26:24     Alignment score: 0.326 → 0.327
The Son of Man will go , just as it is written about him . But woe to that man by whom the Son of Man is betrayed ! It would be better for that man if he had not been born . "
Dan mutum zai tafi , kamar yadda aka rubuta akan sa . Amma kaiton mutumin da ta wurin sa za'a bada Dan mutum ! Gwamma da ba'a haifi
mutumin nan ba . "
MAT 26:25     Alignment score: 0.372
Judas , who would betray him said , " Is it I , Rabbi ? " He said to him , " You have said it yourself . "
Yahuza da zai bada shi yace , " Mallam
ko ni ne ? " Yace masa , " Ka fada da kanka . "
MAT 26:26     Alignment score: 0.38 → 0.383
As they were eating , Jesus took
bread , blessed it , and broke it . He gave it to the disciples and said , " Take , eat . This is my body . "
Yayin da suke ci , sai Yesu ya dauki gurasa , ya sa albarka , ya karya . Ya ba almajiran yace , " Ku karba , ku ci , wannan jiki nane . "
MAT 26:27     Alignment score: 0.294 → 0.325
He took
a cup and gave thanks , and gave it to them and said , " Drink it , all of you .
Sai ya dauki kokon yayi godiya , Ya ba su yace , " Ku sha , dukanku .
MAT 26:28     Alignment score: 0.378
For this is my blood of the covenant that is poured out for many for the forgiveness of sins .
" Gama wannan jinina
ne na alkawari wanda aka zubar domin gafarar zunuban mutane da yawa .
MAT 26:29     Alignment score: 0.252 → 0.251
But I say to you , I will not drink again of this fruit of the vine
, until that day when I drink it new with you in my Father 's kingdom . "
Amma ina gaya maku , ba zan kara shan ruwan inabin nan ba , sai ranar da zan sha shi sabo tare da ku a cikin mulkin Ubana . "
MAT 26:30     Alignment score: 0.269
When they had sung
a hymn , they went out to the Mount of Olives .
Da suka raira waka , sai suka ka tafi dutsen zaitun .
MAT 26:31     Alignment score: 0.345 → 0.371
Then Jesus said to them , " All of you will fall away tonight because of me , for it is written , ' I will strike
the shepherd and the sheep of the flock will be scattered . '
Sai Yesu yace masu , " Dukan ku zaku yi tuntube a wannan dare sabili da ni , gama a rubuce yake , " Zan bugi makiyayin , garken tumakin kuma za su watse . '
MAT 26:32     Alignment score: 0.541
But after I am raised up , I will go ahead of you into Galilee . "
Amma bayan an tashe
ni , zan riga ku zuwa Galili . "
MAT 26:33     Alignment score: 0.283
But Peter said to him , " Even if all fall
away because of you , I will never fall away . "
Amma Bitrus yace masa , " Ko dama duka zasu fadi sabili da kai , ni kam bazan fadi ba . "
MAT 26:34     Alignment score: 0.489
Jesus said to him , " Truly I say to you , this very night , before the rooster crows , you will deny me three times . "
Yesu yace masa , " Hakika ina gaya maka , a wannan daren kafin carar zakara , za ka yi musun sani na sau uku . "
MAT 26:35     Alignment score: 0.308 → 0.321
Peter said to him , " Even if I must die with you , I will not deny you . " All the other disciples said the same thing .
Bitrus yace masa , koda zan mutu tare da kai , bazan yi musunka ba . " Sai sauran almajiran suma
suka fadi haka .
MAT 26:36     Alignment score: 0.418 → 0.419
Then Jesus went with them to a place called Gethsemane and said to his disciples , " Sit here while I go over there and pray . "
Sa'anna
Yesu ya tafi tare da su , wurin da ake kira Getsaimani sai yace wa almajiransa , " Ku zauna a nan ni kuma zan je gaba in yi addu'a . "
MAT 26:37     Alignment score: 0.458
He took
Peter and the two sons of Zebedee with him and began to become sorrowful and troubled .
Ya dauki Bitrus da kuma ' ya'ya biyu na Zabadi tare da shi , sai ya fara damuwa da juyayi .
MAT 26:38     Alignment score: 0.227 → 0.236
Then he said to them , " My soul is deeply sorrowful , even to death . Remain here and watch with me . "
Sai yace masu , " Raina na cikin damuwa sosai har ga mutuwa . Ku kasance anan kuna tsaro tare da ni . "
MAT 26:39     Alignment score: 0.278 → 0.279
He went a little farther , fell
on his face , and prayed . He said , " My Father , if it is possible , let this cup pass from me . Yet , not as I will , but as you will . "
Ya dan taka zuwa gaba kadan , sai ya fadi a fuskarsa , yayi addu'a . Yace , " Ya Ubana , in zai yiwu , bari kokon nan ya wuce ni . Duk da haka , ba nufina za'a bi ba , amma naka nufin . "
MAT 26:40     Alignment score: 0.363
He came to the disciples and found them sleeping , and he said to Peter , " What , could you not watch with me for one hour ?
Ya koma
wurin almajiran ya same su suna barci , sai ya cewa Bitrus , " Kai , ba zaku yi tsaro tare da ni ba koda sa'a daya ?
MAT 26:41     Alignment score: 0.337 → 0.337
Watch and pray that you do not enter into temptation . The spirit indeed is willing , but the flesh is weak . "
Ku yi tsaro
kuma , kuyi addu'a domin kada ku fada cikin jaraba . Ruhu dai ya yarda amma , jiki ba karfi . "
MAT 26:42     Alignment score: 0.258 → 0.258
He went away a second time and prayed . He said , " My Father , if this can not pass away unless I drink it , your will be done . "
Sai ya koma karo na biyu yayi addu'a , Yace , " Ya Ubana
, in wannan kokon ba zai wuce ba sai na sha shi , bari nufinka ya kasance . "
MAT 26:43     Alignment score: 0.356
He came
again and found them sleeping , for their eyes were heavy .
Ya sake dawowa , ya same su suna barci , domin idanunsu sun yi nauyi .
MAT 26:44     Alignment score: 0.31 → 0.317
So leaving them again , he went away and prayed a third time , saying the same words .
Sai ya sake barinsu ya tafi . Ya koma
karo na uku yana addu'a yana fadin kalmomi iri daya .
MAT 26:45     Alignment score: 0.292 → 0.292
Then Jesus came to the disciples and said to them , " Are you still sleeping and taking your rest ? Look , the hour is at hand , and the Son of Man is being betrayed into the hands of sinners .
Sai Yesu ya koma
wurin almajiran yace masu , " Har yanzu barci kuke kuna hutawa ? Duba , lokaci ya kusato , kuma an bada Dan mutum ga hannun masu zunubi .
MAT 26:46     Alignment score: 0.332
Arise
, let us go . Look , the one who is betraying me is near . "
Ku tashi mu tafi . Duba , wanda zai badani ya kusato . "
MAT 26:47     Alignment score: 0.393
While he was still speaking , Judas , one of the twelve , came . A large crowd came with him from the chief priests and elders of the people . They came
with swords and clubs .
Sa'adda yana cikin magana Yahuza , daya daga cikin sha biyun , ya zo . Babban taro ya zo tare da shi daga wurin manyan firistoci da dattawan jama'a . Suna rike da takubba da kulake .
MAT 26:48     Alignment score: 0.273
Now the man who was going to betray Jesus had given them a signal , saying , " Whomever I kiss , he is the one . Seize him . "
To mutumin da zai bada Yesu ya rigaya ya basu alama , cewa , " Duk wanda na sumbata , shine . Ku kama shi . "
MAT 26:49     Alignment score: 0.416 → 0.417
Immediately he came
up to Jesus and said , " Greetings , Rabbi ! " and he kissed him .
Nan da nan ya kaiga Yesu ya ce , " Gaisuwa , Mallam ! " sai ya sumbace shi .
MAT 26:50     Alignment score: 0.451
Jesus said to him , " Friend , do what you have come
to do . " Then they came , laid hands on Jesus , and seized him .
Yesu kuwa yace masa , " Aboki , kayi abin da ya kawo ka . " Sai suka iso suka sa hannuwansu kan Yesu suka kama shi .
MAT 26:51     Alignment score: 0.302 → 0.302
Behold , one of those who was with Jesus stretched out his hand , drew
his sword , and struck the servant of the high priest , and cut off his ear .
Nan take , daya daga cikin wadanda suke tare da Yesu ya mika hannunsa , ya zare takobinsa , ya sare wa bawan babban firist din kunne .
MAT 26:52     Alignment score: 0.336 → 0.415
Then Jesus said to him , " Put your sword back in its place , for all those who take
up the sword will perish by the sword .
Sai Yesu yace , masa , " Ka maida takobinka cikin kubensa , domin duk wadanda suka dauki takobi su ma ta wurin takobi za su hallaka .
MAT 26:53     Alignment score: 0.296
Do you think that I could not call upon my Father , and he would send
me more than twelve legions of angels ?
Ko kana tunanin ba zan iya kiran Ubana ba , ya kuma aiko da rundunar Mala'iku fiye da goma sha biyu ?
MAT 26:54     Alignment score: 0.396
But how then would the scriptures
be fulfilled , that this must happen ? "
Amma to tayaya za'a cika nassi , cewa dole wannan ya faru ? "
MAT 26:55     Alignment score: 0.389 → 0.404
At that time Jesus said to the crowd , " Have you come out with swords and clubs to seize me like a robber ? Every day I sat teaching in the temple , and you did not arrest me .
A wannan lokacin Yesu yace wa taron , " Kun zo da takubba da kulake ku kama ni kamar dan fashi ? Ina zaune
kowace rana a haikali ina koyarwa , amma baku kama ni ba .
MAT 26:56     Alignment score: 0.399 → 0.424
But all this has happened so that the writings of the prophets might be fulfilled . " Then all the disciples left him and fled .
Amma duk wannan ya faru ne don a cika abinda annabawa suka
rubuta . " Bayan haka sai dukkan almajiran suka bar shi suka gudu .
MAT 26:57     Alignment score: 0.466
Those who had seized Jesus led him away to Caiaphas the high priest , where the scribes and the elders had gathered together .
Wadanda suka kama Yesu , suka
kai shi wurin Kayafa babban firist , inda marubuta da duttawan jama'a suka taru .
MAT 26:58     Alignment score: 0.385
But Peter followed him from a distance to the courtyard of the high priest . He went inside and sat down with the guards to see the outcome .
Amma Bitrus ya bi shi daga nesa , har zuwa farfajiyar babban firist din . Ya shiga ya zauna da masu tsaro domin ya ga abinda zai faru .
MAT 26:59     Alignment score: 0.261 → 0.261
Now the chief priests and the whole council were looking for false testimony against Jesus so that they might put him to death .
A wannan lokaci manyan firistoci da duk ' yan majalisar
suka fara neman shaidar karya akan Yesu , domin su samu su kashe shi .
MAT 26:60     Alignment score: 0.244
They did not find
any , even though many false witnesses came forward . But later two came forward
Amma ba su samu ko daya ba , ko dayake an samu shaidun karya dayawa da suka gabata . Amma daga baya sai wasu su biyu suka fito
MAT 26:61     Alignment score: 0.433 → 0.437
and said , " This man said , ' I am able to destroy the temple of God and rebuild
it in three days . ' "
sukace " Wannan mutum yace zan iya rushe haikalin Allah , in kuma gina shi cikin kwana uku . ' "
MAT 26:62     Alignment score: 0.235
The high priest stood up and said to him , " Do you have no answer ? What is it that they are testifying against you ? "
Babban Firist din ya tashi tsaye
yace masa , " Ba zaka ce komai ba ? Wace irin shaida ce ake yi akanka ? "
MAT 26:63     Alignment score: 0.491 → 0.492
But Jesus was silent . The high priest said to him , " I command you by the living God , tell us whether you are the Christ , the Son of God . "
Amma Yesu yayi shiru . Babban Firist ya ce , " Na umarce ka da sunan
Allah mai rai , ka gaya mana ko kai Almasihu ne , Dan Allah . "
MAT 26:64     Alignment score: 0.386
Jesus replied to him , " You have said it yourself . But I tell you , from now on you will see the Son of Man sitting at the right hand of Power , and coming on the clouds of heaven . "
Yesu ya amsa masa , " Ka fada da bakin
ka . Amma ina gaya maka , daga yanzu zaka ga Dan mutun na zaune a hannun dama na iko , ya na zuwa akan gizagizai na sama . "
MAT 26:65     Alignment score: 0.264
Then the high priest tore his clothes and said , " He has spoken blasphemy
! Why do we still need witnesses ? Look , now you have heard the blasphemy .
Sai babban firist din ya yayyaga rigarsa , yana cewa , " Yayi sabo ! don me ku ke neman wata shaida kuma ? Duba , yanzu kun ji sabon .
MAT 26:66     Alignment score: 0.382
What do you think ? " They answered and said , " He is worthy of death . "
Menene tunaninku
? " Suka amsa sukace , " Ya cancanci mutuwa . "
MAT 26:67     Alignment score: 0.253
Then they spit in his face and beat him , and struck
him with the palms of their hands ,
Sai suka tofa masa yawu a fuska , suka kuma yi masa duka , suka kuma mammare shi da tafin hannuwansu ,
MAT 26:68     Alignment score: 0.307 → 0.313
and said , " Prophesy
to us , you Christ . Who is it that struck you ? "
sukace , " Ka yi mana anabci , kai Almasihu . Wanene wanda ya dokeka .
MAT 26:69     Alignment score: 0.392
Now Peter was sitting outside in the courtyard , and a servant girl came to him and said , " You were also with Jesus of Galilee . "
To Bitrus kuwa na zaune a farfajiyar , sai wata yarinya
baiwa ta zo wurinsa tana cewa , " Kaima kana tare da Yesu na Galili . "
MAT 26:70     Alignment score: 0.296 → 0.305
But he denied it in front of them all , saying , " I do not know what you are talking about . "
Amma ya yi musun haka a gaban su duka , yace , " Ban ma san abinda kike magana akai ba . "
MAT 26:71     Alignment score: 0.328 → 0.333
When he went out to the gateway , another servant girl saw him and said to those there , " This man was also with Jesus of Nazareth . "
Da ya fita zuwa bakin
kofa , nan ma wata yarinyar baiwa ta gan shi tace wa wadanda suke wurin , " Wannan mutumin ma yana tare da Yesu Banazare . "
MAT 26:72     Alignment score: 0.278 → 0.283
He again denied it with an oath , " I do not know the man ! "
Sai yayi musun haka kuma , har da rantsuwa , yace , " Ban san mutumin nan ba . "
MAT 26:73     Alignment score: 0.277 → 0.28
After a little while those who were standing by came and said to Peter , " Surely you are also one of them , for the way you speak
gives you away . "
Bayan dan lokaci kadan wadanda suke a tsaye suka zo wurin Bitrus suka ce masa , " Hakika kai daya daga cikin su ne , gama harshen ka ya tonaka . "
MAT 26:74     Alignment score: 0.482
Then he began to curse and swear
, " I do not know the man , " and immediately a rooster crowed .
Sai ya fara rantsuwa irin ta la'ana , yana cewa , " Ban san wannan mutumin ba , " nan da nan zakara yayi cara .
MAT 26:75     Alignment score: 0.467
Peter remembered the words that Jesus had said , " Before the rooster crows you will deny me three times . " Then he went outside and wept bitterly .
Bitrus ya tuna da maganar da Yesu ya fada , " Kafin carar zakara zaka yi musun sani na sau uku . " Sai ya fita waje yayi kuka mai zafi . "
MAT 26     Average alignment score: 0.344 for 75 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MAT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28