Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MAT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28 


MAT 24:1     Alignment score: 0.387
Jesus went out from the temple and was going on his way . His disciples came to him to point out to him the buildings
of the temple .
Yesu ya fita daga cikin haikalin ya kama hanyar sa . Almajiran sa suka zo suna nuna masa ginin haikali .


MAT 24:2     Alignment score: 0.31
But he answered and said to them , " Do you not see all these things ? Truly I say to you , not one stone will be left on another that will not be torn down . "
Amma ya amsa masu yace , " kun ga dukkan wadannan abubuwan ? Ina gaya maku
gaskiya , ba ko dutse daya da za'a bari akan dan'uwansa wanda ba za'a rushe shi ba . "
MAT 24:3     Alignment score: 0.22 → 0.236
As he sat on the Mount of Olives , the disciples came to him privately and said , " Tell us , when will these things happen ? What will be the sign of your coming and of the end of the age ? "
Yayin da ya zauna a kan dutsen zaitun , almajiran sa suka
zo wurin sa a boye suka ce , " me zai zama alamar zuwanka da kuma na karshen duniya ? "
MAT 24:4     Alignment score: 0.344
Jesus answered and said to them , " Be careful that no one leads you astray .
Yesu ya amsa yace dasu , " Ku kula kada wani yasa ku kauce . "
MAT 24:5     Alignment score: 0.438
For many will come in my name . They will say , ' I am the Christ , ' and will lead many astray .
Gama da yawa za su zo da sunana
. Za su ce , " ni ne almasihu , " kuma za su sa da yawa su kauce .
MAT 24:6     Alignment score: 0.253
You will hear of wars and reports of wars . See that you are not troubled , for these things must happen ; but the end is not yet .
Za ku ji labarin yake - yake da kuma shelar yake - yake . Ku kula kar ku tsorata , domin dole abubuwan nan su faru ; amma karshen dai tukunna .
MAT 24:7     Alignment score: 0.318 → 0.333
For nation will rise against nation , and kingdom against kingdom . There will be famines and earthquakes in various places .
Gama al'umma zata tayarwa al'umma , kuma mulki zai tayarwa mulki . Za'a yi yunwa da girgizar kasa a wurare dabam
dabam .
MAT 24:8     Alignment score: 0.458
But all these things are only the beginning of birth pains .
Amma dukkan wadannan farkon ciwon haihuwa ne kawai .
MAT 24:9     Alignment score: 0.338
Then they will deliver you up to tribulation and kill you . You will be hated by all the nations for my name 's sake .
Bayan haka za'a bada ku ga tsanani a kuma kashe ku . Dukkan al'ummai za su tsane ku saboda sunana .
MAT 24:10     Alignment score: 0.338
Then many will stumble , and betray one another and hate one another .
Daga nan da yawa za su yi tuntube , kuma su ci amanar juna , su kuma tsani juna .
MAT 24:11     Alignment score: 0.228
Many false prophets will rise
up and lead many astray .
Annabawan karya da yawa za su taso kuma susa da yawa su kauce .
MAT 24:12     Alignment score: 0.271
Because lawlessness will increase , the love of many will grow
cold .
Domin mugunta zata ribambanya , kaunar masu yawa zata yi sanyi .
MAT 24:13     Alignment score: 0.285
But the one who endures to the end will be saved .
Amma duk wanda ya jure har karshe , zai sami ceto .
MAT 24:14     Alignment score: 0.368 → 0.369
This gospel of the kingdom will be preached in the whole world as a testimony to all the nations . Then the end will come .
Za'a yi wa'azin wannan bisharar
mulkin a dukkan duniya don ya zama shaida akan dukkan al'ummai . Daganan karshen zai zo .
MAT 24:15     Alignment score: 0.432
Therefore , when you see the abomination of desolation , which was spoken of by Daniel the prophet , standing in the holy place " ( let the reader understand ) ,
Don haka , idan kun ga abin kyama mai lalatarwa , wanda Annabi Daniyel ya yi maganar sa , Ya tsaya
a wuri mai tsarki ( bari mai karatu ya fahimta ) ,
MAT 24:16     Alignment score: 0.449 → 0.478
" let those who are in Judea flee to the mountains ,
bari wadanda ke yahudiya su gudu zuwa kan duwatsu ,
MAT 24:17     Alignment score: 0.264
let him who is on the housetop not go down to take
anything out of his house ,
Bari wanda yake kan bene kada ya sauko don daukar wani abu a cikin gidansa ,
MAT 24:18     Alignment score: 0.174 → 0.174
and let him who is in the field not return to take
his cloak .
kuma wanda yake gona kar ya dawo gida domin daukar babbar rigarsa .
MAT 24:19     Alignment score: 0.402
But woe to those who are with child and to those who are nursing infants in those days !
Amma kaito ga wadanda suke dauke
da yaro , ko masu shayarwa a wannan kwanakin !
MAT 24:20     Alignment score: 0.403
Pray that your flight will not occur in the winter or on a Sabbath .
Ku yi addu'a kada gudun ku ya zama lokacin hunturu , ko ranan asabaci .
MAT 24:21     Alignment score: 0.173 → 0.174
For there will be great tribulation , such as has not been from the beginning of the world until now , no , nor ever will be again .
Domin za'ayi tsanani mai girma , wanda ba'a taba yin irin shi ba , tun farkon duniya har ya zuwa yau , a'a ba za ayi irin shi ba kuma .
MAT 24:22     Alignment score: 0.254 → 0.33
Unless those
days are shortened , no flesh would be saved . But for the sake of the elect , those days will be shortened .
In ba don an rage kwanakin ba , da ba mahalukin da zai tsira . Amma albarkacin zababbun , za a rage kwanakin .
MAT 24:23     Alignment score: 0.417 → 0.425
Then if anyone says to you , ' Look , here is the Christ ! ' or , ' There is the Christ ! ' do not believe it .
Sa'annan idan wani yace maku
, duba , " ga Almasihu a nan ! " ko , " ga Almasihu a can ! " kar ku gaskata .
MAT 24:24     Alignment score: 0.403 → 0.404
For false Christs and false prophets will come and show great signs and wonders , so as to lead astray , if possible , even the elect .
Gama annabawan karya da almasihan karya za su zo suna nuna alamu da al'ajibai , don su yaudari
masu yawa zuwa ga bata , in ya yiwuma har da zababbun .
MAT 24:25     Alignment score: 0.183
See , I have told you ahead of time .
Kun gani , na gaya maku
kafin lokacin ya zo .
MAT 24:26     Alignment score: 0.316 → 0.326
Therefore , if they say to you , ' Look , he is in the wilderness , ' do not go out to the wilderness . Or , ' See , he is in the inner rooms , ' do not believe it .
Saboda haka , idan suka ce maku
, " ga shi a jeji , " kar ku je jejin . Ko , " ga shi a can cikin kuryar daki , " kar ku gaskata .
MAT 24:27     Alignment score: 0.314 → 0.317
For as the lightning shines out from the east and flashes all the way to the west , so will be the coming of the Son of Man .
Yadda walkiya ke haskakawa daga gabas zuwa yamma , haka nan zuwan Dan mutum zai zama .
MAT 24:28     Alignment score: 0.295
Wherever a dead
animal is , there the vultures will gather .
Duk inda mushe yake , nan ungulai suke taruwa .
MAT 24:29     Alignment score: 0.455 → 0.456
But immediately after the tribulation of those days the sun will be darkened , the moon will not give
its light , the stars will fall from the sky , and the powers of the heavens will be shaken .
Amma nan da nan bayan kwanakin tsananin nan , rana za ta duhunta , wata kuma ba zai ba da haskensa ba , taurari kuma za su fado daga sama , ikokin sammai za su girgiza .
MAT 24:30     Alignment score: 0.342 → 0.342
Then the sign of the Son of Man will appear in the sky , and all the tribes of the earth will mourn . They will see the Son of Man coming on the clouds of the sky with power and great glory .
Sa'annan alamar
Dan Mutum za ta bayyana a sararin sama , kuma dukkan kabilun duniya za su yi bakin ciki . Za su ga Dan Mutun na zuwa a gajimarai da iko da daukaka mai girma .
MAT 24:31     Alignment score: 0.259 → 0.263
He will send
his angels with a great sound of a trumpet , and they will gather together his elect from the four winds , from one end of the sky to the other .
Zai aiki mala'ikunsa , da karar kaho mai karfi , kuma za su tattara dukkan zababbu daga dukkan kusurwoyi hudu , daga karshen sararin sama har zuwa wani karshen .
MAT 24:32     Alignment score: 0.262
Learn a lesson from the fig tree . As soon as the branch becomes tender and puts out its leaves , you know that summer is near .
Kuyi koyi da itacen baure . Da zaran reshen sa ya yi toho ya fara
bada ganye , za ku sani bazara ta kusa .
MAT 24:33     Alignment score: 0.339
So also , when you see all these things , you should know that he is near , at the very gates .
Haka kuma , idan kun ga dukkan wadannan abubuwa , ya kamata ku sani , Ya yi kusa , ya na bakin
kofa .
MAT 24:34     Alignment score: 0.255
Truly I say to you , this generation will not pass away until all of these things will have happened .
Ina gaya maku gaskiya , wannan zamanin ba zai wuce ba , sai dukkan wadannan abubuwan sun faru .
MAT 24:35     Alignment score: 0.427
Heaven and the earth will pass away , but my words will never pass away .
Sama da kasa za su shude , amma kalmomina
ba za su shude ba .
MAT 24:36     Alignment score: 0.387 → 0.387
But concerning that day and hour no one knows , not even the angels of heaven , nor the Son , but only the Father .
Amma game da ranan nan ko sa'a ba wanda ya sani , ko mala'ikun sama , ko Dan , sai Uban kadai .
MAT 24:37     Alignment score: 0.473
As the days of Noah were , so will be the coming of the Son of Man .
Kamar yadda kwanakin Nuhu suke , haka zai zama game da zuwan Dan Mutum .
MAT 24:38     Alignment score: 0.299
For as in those
days before the flood they were eating and drinking , marrying and giving in marriage until the day that Noah entered the ark ,
A wadannan kwankin kafin zuwan ruwan tsufana suna ci suna sha , suna aure suna aurarwa har ranar da Nuhu ya shiga jirgin ,
MAT 24:39     Alignment score: 0.215
and they knew nothing until the flood came and took
them all away so will be the coming of the Son of Man .
ba su san kome ba har ruwan ya zo ya cinye su _ haka ma zuwan Dan Mutun zai zama .
MAT 24:40     Alignment score: 0.268
Then two men will be in a field one will be taken , and one will be left .
Sa'annan mutane biyu zasu kasance a gona
za a dauke daya , a bar daya a baya .
MAT 24:41     Alignment score: 0.206 → 0.207
Two women will be grinding with a mill one will be taken , and one will be left .
Mata biyu na nika a manika za a dauke
daya , za a bar dayar .
MAT 24:42     Alignment score: 0.218 → 0.315
Therefore be on your guard , for you do not know on what day your Lord will come .
Don haka sai ku yi zaman tsaro , domin baku
san ranar da Ubangijinku zai zo ba .
MAT 24:43     Alignment score: 0.322 → 0.324
But know this , that if the master of the house had known in what time of night the thief was coming , he would have been on guard and would not have allowed his house to be broken into .
Amma ku san wannan , idan maigida ya san lokacin da barawo zai zo , zai zauna
a shirye ba zai bar gidan sa har a balle a shiga ba .
MAT 24:44     Alignment score: 0.288 → 0.289
Therefore you must also be ready , for the Son of Man will come at an hour that you do not expect .
Don haka sai ku shirya
, domin Dan Mutum zai zo a sa'ar da ba ku yi zato ba .
MAT 24:45     Alignment score: 0.193
So who is the faithful and wise servant whom his master has set over his household in order to give
them their food at the right time ?
To wanene amintaccen bawannan mai hikima , wanda maigidan sa ya sa ya kula mar da gida , domin ya ba su abinci a kan lokaci ?
MAT 24:46     Alignment score: 0.227 → 0.228
Blessed is that servant whom his master will find
doing that when he comes .
Mai albarka ne bawan , da mai gidan zai same shi a kan aikin sa a lokacin da ya dawo .
MAT 24:47     Alignment score: 0.098
Truly I say to you that the master will set him over everything that he owns .
Ina gaya maku gaskiya mai gidan zai dora shi a kan dukkan a binda yake da shi .
MAT 24:48     Alignment score: 0.414
But if an evil servant says in his heart , ' My master has been delayed , '
Amma idan mugun bawa ya ce a zuciyarsa , " maigida na ya yi jinkiri , "
MAT 24:49     Alignment score: 0.27 → 0.277
and begins to beat his fellow servants , and eats and drinks with drunkards ,
sai ya fara dukan
sauran barorin , ya yi ta ci da sha tare da mashaya ,
MAT 24:50     Alignment score: 0.239
then the master of that servant will come
on a day that the servant does not expect and at an hour that he does not know .
uban gidan bawan zai dawo a ranar da bawan bai zata ba , a lokacin da bai sani ba .
MAT 24:51     Alignment score: 0.337 → 0.338
His master will cut him in pieces and assign him a place with the hypocrites , where there will be weeping and grinding of teeth .
Uban
gidansa zai datsa shi biyu , karshen sa zai zama daidai da na munafukai , za a sashi inda a ke kuka da cizon hakora .
MAT 24     Average alignment score: 0.317 for 51 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MAT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28