Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MAT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28 


MAT 6:1     Alignment score: 0.207 → 0.204
Take
heed that you do not do your acts of righteousness before people to be seen by them , or else you will have no reward from your Father who is in heaven .
Ku yi hankali kada ku yi ayyukan adalcinku gaban mutane domin su ganku , idan kun yi haka , ba za ku sami sakamako a wurin Ubanku da yake sama ba .


MAT 6:2     Alignment score: 0.329 → 0.343
So when you give
alms , do not sound a trumpet before yourself as the hypocrites do in the synagogues and in the streets , so that they may have the praise of people . Truly I say to you , they have received their reward .
Saboda haka , in za ku yi sadaka , kada ku busa kaho yadda munafukai suke yi a majami'u da kuma akan tituna domin mutane su yabesu . Gaskiya ina gaya maku , sun samu ladansu .
MAT 6:3     Alignment score: 0.435
But when you give
alms , do not let your left hand know what your right hand is doing ,
Amma in za ku yi sadaka , kada hannunku na hagu ya san abin da hannunku na dama yake yi ,
MAT 6:4     Alignment score: 0.163
so that your gift may be given in secret . Then your Father who sees in secret will reward you .
domin sadakarku ta zama a asirce . Ubanku kuwa da yake ganin abin da ake yi a asirce , zai saka maku
.
MAT 6:5     Alignment score: 0.289 → 0.292
When you pray , do not be like the hypocrites , for they love to stand and pray in the synagogues and on the street corners , so that they may be seen by people . Truly I say to you , they have received their reward .
Sa'adda za ku yi addu'a kuma , kada ku zama kamar munafukai , domin sun cika
son yin addu'a a tsaye a majami'unsu da kuma a gefen tituna , domin mutane su gansu . Gaskiya ina gaya maku , sun sami ladarsu kenan .
MAT 6:6     Alignment score: 0.309
But you , when you pray , enter your inner chamber . Shut the door , and pray to your Father who is in secret . Then your Father who sees in secret will reward you .
Amma ku , idan za ku yi addu'a , sai ku shiga cikin daki . Ku rufe kofa , ku yi addu'a ga Ubanku wanda yake a asirce , Ubanku kuwa da ke ganin abin da ake yi a asirce , zai saka maku
.
MAT 6:7     Alignment score: 0.26 → 0.261
When you pray , do not make useless repetitions as the Gentiles do , for they think that they will be heard because of their many words .
Idan za ku yi addu'a , kada ku yi ta maimaici marar anfani
, kamar yadda al'ummai suke yi , domin a tunanin su za a saurare su saboda yawan maganganunsu .
MAT 6:8     Alignment score: 0.214
Therefore , do not be like them , for your Father knows what things you need before you ask him .
Domin haka , kada ku zama kamarsu , domin Ubanku ya san bukatar
ku tun kafin ku roke shi .
MAT 6:9     Alignment score: 0.374
Therefore pray like this : ' Our Father in heaven , may your name be sanctified .
Saboda haka sai ku yi addu'a kamar haka : ' Ubanmu da ke sama , bari a tsarkake sunanka .
MAT 6:10     Alignment score: 0.308
May your kingdom come . May your will be done on earth as it is in heaven .
Bari mulkinka shi zo . Bari nufinka ya yiwu a duniya kamar yadda ake yi a sama .
MAT 6:11     Alignment score: 0.402
Give
us today our daily bread .
Ka ba mu yau abincinmu na kullum .
MAT 6:12     Alignment score: 0.297
Forgive us our debts , as we also have forgiven our debtors .
Ka gafarta mana basussukanmu , kamar yadda mu ma muke gafarta ma wadanda muke bi bashi .
MAT 6:13     Alignment score: 0.457 → 0.457
Do not bring us into temptation , but deliver us from the evil one . '
Kuma kada ka kawo mu cikin jaraba , amma ka kubutar da mu daga Mugun . '
MAT 6:14     Alignment score: 0.206
For if you forgive people their trespasses , your heavenly Father will also forgive you .
Domin in kun yafe wa mutane laifuffukansu , Ubanku na Sama shima zai yafe maku
.
MAT 6:15     Alignment score: 0.13
But if you do not forgive their trespasses , neither will your Father forgive your trespasses .
In kuwa ba ku yafe wa mutane laifuffukansu ba , Ubanku ma ba zai yafe muku laifuffukanku ba . "
MAT 6:16     Alignment score: 0.354 → 0.355
When you fast , do not have a mournful face as the hypocrites do , for they disfigure their faces so that they may appear to people as fasting . Truly I say to you , they have received their reward .
Haka kuma , in za ku yi azumi , kada ku zama da fuska kamar masu makoki yadda munafukai ke yi , domin sukan yankwane fuskokinsu , domin su bayyana ga mutane kamar suna azumi . Gaskiya , ina gaya maku
, sun sami ladansu ke nan .
MAT 6:17     Alignment score: 0.457
But you , when you fast , anoint your head and wash your face ,
Amma in kuna azumi , ku shafa
mai a ka , ku kuma wanke fuska ,
MAT 6:18     Alignment score: 0.176 → 0.173
so that it would not appear to others that you are fasting , but only to your Father who is in secret ; and your Father who sees in secret , will reward you .
don kada mutane su gane
kuna azumi , sai dai Ubanku da yake a asirce . Kuma Ubanku da ke ganin abinda ke a asirce , zai saka maku . "
MAT 6:19     Alignment score: 0.385 → 0.39
Do not store up for yourselves treasures
on the earth , where moth and rust destroy , and where thieves break in and steal .
" Kada ku tara wa kanku dukiya a duniya , inda asu da tsatsa ke batawa , inda barayi kuma ke fasawa su yi sata .
MAT 6:20     Alignment score: 0.359 → 0.359
Instead , store up for yourselves treasures
in heaven , where neither moth nor rust destroys , and where thieves do not break in and steal .
Maimakon haka , ku tara wa kanku dukiya a sama , inda babu asu da tsatsa da za su bata , inda kuma ba barayi da za su fasa su yi sata .
MAT 6:21     Alignment score: 0.257 → 0.295
For where your treasure is , there will your heart be also .
Domin inda dukiyar
ka take , a nan zuciyar ka ma take .
MAT 6:22     Alignment score: 0.363
The eye is the lamp of the body . Therefore , if your eye is good , the whole body is filled with light .
Ido shi ne fitilar
jiki . Saboda haka , idan idonka na da kyau , dukan jiki na cike da haske .
MAT 6:23     Alignment score: 0.332
But if your eye is bad , your whole body is full of darkness . Therefore , if the light that is in you is actually darkness , how great is that darkness !
Amma in idonka na da lahani , dukan
jiki na cike da duhu . Saboda haka , in hasken da yake cikinka duhu ne , ina misalin yawan duhun !
MAT 6:24     Alignment score: 0.237 → 0.25
No one can serve two masters , for either he will hate the one and love the other , or else
he will be devoted to one and despise the other . You can not serve God and wealth .
Ba mai iya bauta wa iyayengiji biyu , ko dai ya ki daya , ya so daya , ko kuma ya amince wa dayan ya raina dayan . Ba dama ku bauta wa Allah da kuma dukiya .
MAT 6:25     Alignment score: 0.277 → 0.277
Therefore I say to you , do not worry about your life
, what you will eat or what you will drink or about your body , what you will wear . For is not life more than food , and the body more than clothes ?
Saboda haka ina gaya maku , kada ku damu a kan rayuwarku , game da abin da za ku ci , da abin da za ku sha - ko kuwa jikinku , abin da za ku yi tufafi da shi . Ashe rai bai fi abinci ba , jiki kuma bai fi tufafi ba ?
MAT 6:26     Alignment score: 0.278 → 0.292
Look at the birds in the air . They do not sow or reap or gather into barns , but your heavenly Father feeds them . Are you not more valuable than they are ?
Ku dubi
tsuntsayen da ke sararin sama . Ai , ba su shuka , balle girbi , ba su kuma tarawa a cikin rumbuna , amma Ubanku na Sama na ciyar da su . Ashe , ba ku fi su martaba ba ?
MAT 6:27     Alignment score: 0.065 → 0.076
Which one of you by being anxious can add one cubit to his lifespan ?
Kuma wanene a cikinku , don damuwarsa , zai iya kara ko taki ga tsawon rayuwarsa ?
MAT 6:28     Alignment score: 0.184
Why are you anxious about clothing ? Think about the lilies in the fields , how they grow . They do not work , and they do not spin cloth .
To , don me kuke damuwa a kan tufafi ? Ku dubi
furannin jeji , yadda suke girma . Ba su aiki , kuma ba su sakar kaya .
MAT 6:29     Alignment score: 0.269 → 0.269
Yet I say to you , even Solomon in all his glory was not clothed like one of these .
Duk da haka ina gaya maku
, ko Sulaimanu ma , cikin dukan daukakar sa bai yi ado kamar daya daga cikin wadannan ba .
MAT 6:30     Alignment score: 0.323
If God so clothes the grass in the fields , which exists today and tomorrow is thrown into the oven , how much more will he clothe you , you of little faith ?
Idan Allah yayi wa ciyawar
jeji ado , wadda yau tana wanzuwa , gobe kuwa a jefa ta cikin murhu , ina misalin adon da za ya yi maku , ya ku masu karancin bangaskiya ?
MAT 6:31     Alignment score: 0.287
Therefore do not be anxious and say , ' What will we eat ? ' or , ' What will we drink ? ' or , ' What clothes will we wear ? '
Don haka kada ku damu , kuna cewa , ' Me za mu ci ? ko , Me za mu sha ? ' ko kuwa , ' Wadanne tufafi za mu sa ? '
MAT 6:32     Alignment score: 0.233 → 0.235
For the Gentiles search for these things , and your heavenly Father knows that you need them .
Ai , al'ummai ma suna neman dukan
irin wadannan abubuwa , Ubanku na sama kuwa ya san kuna bukatarsu .
MAT 6:33     Alignment score: 0.424
But seek first his kingdom and his righteousness and all these things will be given to you .
Amma ku nemi mulkinsa da farko da adalcinsa , kuma dukan
wadannan abubuwa za a baku .
MAT 6:34     Alignment score: 0.278 → 0.281
Therefore , do not be anxious for tomorrow , for tomorrow will be anxious for itself . Each day has enough evil of its own .
" Saboda haka kada ku damu don gobe , ai , gobe za ta damu da kanta . Kowace
rana ta na cike da wahalarta " .
MAT 6     Average alignment score: 0.293 for 34 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MAT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28