Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MAT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28 


MAT 5:1     Alignment score: 0.354
When Jesus saw the crowds , he went up on the mountain . When he had sat down , his disciples came to him .
Da Yesu ya ga taron jama'ar
, sai ya hau saman dutse . Sa'adda ya zauna , almajiransa suka zo wurinsa .


MAT 5:2     Alignment score: 0.425
He opened his mouth and taught them , saying ,
Ya bude bakinsa kuma ya koyar
da su , yana cewa ,
MAT 5:3     Alignment score: 0.436 → 0.438
" Blessed are the poor in spirit , for theirs is the kingdom of heaven .
" Albarka ta tabbata ga masu talauci
a ruhu , domin mulkin sama nasu ne .
MAT 5:4     Alignment score: 0.34
Blessed are those who mourn , for they will be comforted .
Albarka ta tabbata ga masu makoki , domin za a ta'azantar da su .
MAT 5:5     Alignment score: 0.415
Blessed are the meek , for they will inherit the earth .
Albarka ta tabbata ga masu tawali'u , domin za su gaji duniya .
MAT 5:6     Alignment score: 0.333
Blessed are those who hunger
and thirst for righteousness , for they will be filled .
Albarka ta tabbata ga masu yunwa da kishin adalci , domin za a kosar da su .
MAT 5:7     Alignment score: 0.337
Blessed are the merciful , for they will obtain mercy .
Albarka ta tabbata ga masu jinkai , domin za su samu
jinkai .
MAT 5:8     Alignment score: 0.369 → 0.375
Blessed are the pure in heart , for they will see God .
Albarka ta tabbata ga masu tsabtar
zuciya , domin za su ga Allah .
MAT 5:9     Alignment score: 0.271 → 0.348
Blessed are the peacemakers , for they will be called sons of God .
Albarka ta tabbata ga masu kawo salama , domin za a ce da su ' ya'yan Allah .
MAT 5:10     Alignment score: 0.334 → 0.336
Blessed are those who have been persecuted for righteousness ' sake , for theirs is the kingdom of heaven .
Albarka ta tabbata ga wadanda ake tsananta masu saboda adalci , domin mulkin sama nasu ne .
MAT 5:11     Alignment score: 0.26 → 0.28
Blessed are you when people insult you and persecute you , and say all kinds of evil things against you falsely for my sake .
Masu albarka ne ku sa'adda mutane suka zage ku , suka
kuma tsananta maku , ko kuwa suka zarge ku da dukan miyagun abubuwa iri iri na karya , saboda ni .
MAT 5:12     Alignment score: 0.212 → 0.228
Rejoice and be very glad , for great is your reward in heaven . For in this way people persecuted the prophets who lived before you .
Ku yi murna da matukar farin ciki , domin sakamakonku mai yawan gaske ne a sama . Ta haka ne mutane suka tsananta wa annabawa da suka
yi rayuwa kafin ku .
MAT 5:13     Alignment score: 0.31 → 0.31
You are the salt of the earth . But if the salt has lost its taste , how can it be made salty again ? It is never again good for anything except to be thrown out and trampled under people 's feet .
Ku ne gishirin duniya , amma idan gishiri ya sane
yaya za a mai da dandanonsa ? Ba zai kara anfani ga komai ba , sai ko a zubar da shi , a tattake a karkashin kafafun mutane .
MAT 5:14     Alignment score: 0.427
You are the light of the world . A city set on a hill can not be hidden .
Ku ne hasken duniya , birnin da ke kan tudu ba shi boyuwa .
MAT 5:15     Alignment score: 0.265 → 0.265
Neither do people light a lamp and put it under a basket , but rather on the lampstand , and it shines for everyone in the house .
Mutane ba za su kunna fitila su sa ta karkashin kwando ba , sai ko a dora ta a mazaunin ta , domin ta ba da haske ga kowa da ke gidan .
MAT 5:16     Alignment score: 0.297
Let your light shine before people in such a way that they see your good deeds and praise your Father who is in heaven .
Bari hasken ku ya haskaka gaban mutane yadda za su ga kyawawan ayyukanku
su kuma yabi Ubanku da ke cikin sama .
MAT 5:17     Alignment score: 0.407
Do not think that I have come to destroy the law or the prophets . I have come not to destroy them , but to fulfill them .
Kada ku yi tsammanin na zo ne domin in rushe shari'a ko annabawa . Ban zo domin in rushe su ba , amma domin in cika su .
MAT 5:18     Alignment score: 0.189 → 0.189
For truly I say to you that until heaven and earth pass away , not one jot or one tittle shall in any way pass away from the law , until all things have been accomplished .
Domin gaskiya ina gaya maku
, har sama da kasa su shude , amma digo ko wasali daya ba za ya shude ba a cikin shari'ar , sai an cika dukan al'amura .
MAT 5:19     Alignment score: 0.318 → 0.331
Therefore whoever breaks the least one of these commandments and teaches others to do so will be called least in the kingdom of heaven . But whoever keeps them and teaches them will be called great in the kingdom of heaven .
Saboda haka duk wanda ya karya mafi kankanta daga cikin dokokin nan ko kuwa ya koya wa wasu su yi haka , za a kira shi mafi kankanta a cikin mulkin sama . Amma dukan
wanda ya kiyaye su ko kuwa ya koyar da su , za a kira shi mafi girma a cikin mulkin sama .
MAT 5:20     Alignment score: 0.355
For I say to you that unless your righteousness exceeds the righteousness of the scribes and Pharisees , you will in no way enter the kingdom of heaven .
Gama ina gaya maku
cewa idan adalcin ku bai zarce adalcin marubuta da Farisawa ba , babu yadda za ku shiga mulkin sama .
MAT 5:21     Alignment score: 0.241
You have heard that it was said to them in ancient times , ' Do not kill , ' and , ' Whoever kills will be in danger of the judgment . '
Kun ji dai an ce wa mutanen
da , ' Kada ka yi kisan kai , ' kuma ' Duk wanda ya yi kisan kai yana cikin hatsarin hukunci . '
MAT 5:22     Alignment score: 0.374 → 0.375
But I say to you that everyone who is angry
with his brother will be in danger of the judgment ; and whoever says to his brother , ' You worthless person ! ' will be in danger of the council ; and whoever says , ' You fool ! ' will be in danger of the fire of hell .
Amma ina gaya muku , duk wanda ya yi fushi da dan'uwansa , yana cikin hatsarin hukunci . Kuma duk wanda ya ce da dan'uwansa , ' Kai mutumin banza ! ' yana cikin hatsarin tsayawa gaban majalisa , kowa kuma ya ce da dan'uwan sa ' Kai wawa ! ' yana cikin hatsarin shiga wutar jahannama .
MAT 5:23     Alignment score: 0.391
Therefore if you are offering your gift at the altar and there remember that your brother has anything against you ,
Saboda haka idan za ka yi baiko a bagadi sai ka tuna cewa dan'uwanka yana da damuwa da kai ,
MAT 5:24     Alignment score: 0.27
leave your gift there in front of the altar , and go on your way . First be reconciled with your brother , and then come and offer your gift .
ka bar baikon ka a gaban bagadin , ka yi tafiyarka . Da farko dai , ka sasanta
da dan'uwanka kafin ka zo ka mika baikon .
MAT 5:25     Alignment score: 0.225 → 0.225
Agree with your accuser quickly while you are with him on the way to court , or your accuser may hand you over to the judge , and the judge may hand you over to the officer , and you may be thrown into prison .
Ka yi sulhu da mai karar ka tun kana hanyar zuwa gaban shari'a , domin kada mai karar ka ya mika
ka ga alkali , alkali kuwa ya mika ka ga dogarai , za a kuwa jefa ka a kurkuku .
MAT 5:26     Alignment score: 0.206 → 0.203
Truly I say to you , you will never come
out from there until you have paid the last bit of money you owe .
Gaskiya ina gaya maka , ba za ka taba fita daga can ba sai ko ka biya dukan kudin da ya ke binka .
MAT 5:27     Alignment score: 0.459
You have heard that it was said , ' Do not commit adultery . '
Kun dai ji an ce , ' Kada ka yi zina ' .
MAT 5:28     Alignment score: 0.32
But I say to you that everyone who looks on a woman to lust after her has already committed adultery with her in his heart .
Amma ina gaya maku , duk wanda ya dubi
mace , da muguwar sha'awa , ya riga ya yi zina da ita a zuciyarsa .
MAT 5:29     Alignment score: 0.28 → 0.281
If your right eye causes you to stumble , pluck it out and throw it away from you . For it is better for you that one of your body parts should perish than that your whole body should be thrown into hell .
Idan idonka na dama zai sa ka tuntube , kwakule shi ka jefar
daga gareka . Don gara daya daga cikin gabobinka ya halaka , da a jefa dukan jikin ka a jahannama .
MAT 5:30     Alignment score: 0.263 → 0.262
If your right hand causes you to stumble , cut it off and throw it away from you . For it is better for you that one of your body parts should perish than that your whole body should go into hell .
Ko kuwa idan hannunka na dama zai sa ka tuntube , ka yanke shi ka jefar
daga gare ka . Domin gara daya daga cikin gabobin ka ya halaka , da a jefa dukan jikinka a jahannama .
MAT 5:31     Alignment score: 0.247 → 0.247
It was also said , ' Whoever sends his wife away , let him give
her a certificate of divorce . '
An sake fada , ' Duk wanda ya kori matarsa , sai ya ba ta takaddar saki . '
MAT 5:32     Alignment score: 0.274
But I say to you that everyone who divorces his wife , except for the cause of sexual immorality , makes her an adulteress . Whoever marries her after she has been divorced commits adultery .
Amma ina gaya maku ko wa ya saki matarsa , idan ba a kan laifin lalata ba , ya mai da ita mazinaciya kenan . Kuma duk wanda ya aure
ta bayan sakin , ya yi zina kenan .
MAT 5:33     Alignment score: 0.346
Again , you have heard that it was said to those in ancient times , ' Do not swear
a false oath , but carry out your oaths to the Lord . '
Kun sake ji an ce wa wadan da suke a zamanin da , ' Kada ku yi rantsuwar karya , amma ku yi rantsuwar ku ga Ubangiji . '
MAT 5:34     Alignment score: 0.312
But I say to you , swear
not at all , neither by heaven , for it is the throne of God ;
Amma ina gaya maku , kada ku yi rantsuwa sam , ko da sama domin kursuyin Allah ne ;
MAT 5:35     Alignment score: 0.427
nor by the earth , for it is the footstool for his feet ; nor by Jerusalem , for it is the city of the great King .
ko kuwa da duniya , domin mazaunin kafafunsa ne , ko da Urushalima , domin birnin babban sarki ne .
MAT 5:36     Alignment score: 0.204 → 0.213
Neither swear
by your head , for you can not make one hair white or black .
Ko ma ace ku yi rantsuwa da kanku , domin ba za ku iya mai da gashin kanku baki ko fari ba .
MAT 5:37     Alignment score: 0.406 → 0.424
But let your speech
be ' Yes , yes , ' or ' No , no . ' Anything that is more than this is from the evil one .
Amma bari maganarku ta zama ' I , I ' , ko kuwa ' A'a , a'a . ' Duk abin da ya wuce wannan , daga mugun yake .
MAT 5:38     Alignment score: 0.257
You have heard that it was said , ' An eye for an eye , and a tooth for a tooth . '
Kun dai ji an ce , " Ido a maimakon ido , hakori
kuma a maimakon hakori . '
MAT 5:39     Alignment score: 0.293 → 0.307
But I say to you , do not resist one who is evil . Instead , whoever strikes you on your right cheek , turn to him the other also .
Amma ina gaya maku , kada ku yi jayayya da wanda ke mugu , a maimakon haka , ko wa ya mare ku a kuncin dama , ku juya masa dayan ma .
MAT 5:40     Alignment score: 0.145 → 0.145
If anyone wishes to go to court with you and takes away your coat , let that person also have your cloak .
Idan wani yana da niyyar kai kararku gaban shari'a saboda ya karbi
rigarku , ku ba wannan mutumin mayafinku ma .
MAT 5:41     Alignment score: 0.339
Whoever compels you to go one mile , go with him two .
Duk wanda ya tilasta ku ga tafiyar mil daya , ku je da shi biyu .
MAT 5:42     Alignment score: 0.152
Give
to anyone who asks you , and do not turn away from anyone who wishes to borrow from you .
Ku ba kowa da ya tambaye ku , kuma kada ku hana kowa da ke neman rance a wurinku .
MAT 5:43     Alignment score: 0.288
You have heard that it was said , ' You must love your neighbor and hate your enemy . '
Kun ji abin da aka fada , ' Za ka kaunaci makwabcin
ka ka ki magabcin ka . '
MAT 5:45     Alignment score: 0.195
so that you may be sons of your Father who is in heaven . For he makes his sun to rise
on the evil and the good , and sends rain on the just and the unjust .
domin ku zama ' ya'yan Ubanku da ke cikin sama . Domin yakan sa rana ta haskaka wa mugu da mutumin kirki , kuma yakan aiko da ruwan sama ga adali da azzalumi .
MAT 5:46     Alignment score: 0.321 → 0.32
For if you love those who love you , what reward do you get ? Do not even the tax collectors do the same thing ?
Domin idan kuna kaunar
wadanda suke kaunarku , wanne lada kuka samu ? Ba haka masu karban haraji ma suke yi ba ?
MAT 5:47     Alignment score: 0.274 → 0.273
If you greet only your brothers , what do you do more than others ? Do not even the Gentiles do the same thing ?
Kuma in kun gaida ' yan'uwanku kadai , me kuke yi fiye da sauran ? Ba hakanan
al'ummai ma suke yi ba ?
MAT 5:48     Alignment score: 0.184 → 0.186
Therefore you must be perfect , as your heavenly Father is perfect .
Saboda haka , lalle
ne ku zama cikakku , kamar yadda Ubanku na sama yake cikakke .
MAT 5     Average alignment score: 0.3 for 47 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MAT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28