Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LUK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


LUK 22:1     Alignment score: 0.333
Now the Festival of Unleavened Bread was approaching , which is called the Passover .
Anan nan idin gurasa mara yisti ya yi kusa , wanda a ke kira Idin ketarewa .


LUK 22:2     Alignment score: 0.392
The chief priests and the scribes discussed how they could put Jesus to death , for they were afraid of the people .
Manyan firistoci da marubuta suka yi shawara yadda za su kashe Yesu , gama suna jin tsoron mutane .
LUK 22:3     Alignment score: 0.471 → 0.51
Then Satan entered into Judas Iscariot , who was one of the twelve .
Shaidan ya shiga Yahuza Iskariyoti , daya daga cikin goma sha biyun .
LUK 22:4     Alignment score: 0.343 → 0.344
Judas went to the chief priests and captains and discussed with them how he would betray Jesus to them .
Yahuza ya je ya yi shawara da manyan firistoci da Jarumawa yadda zai ba da Yesu a garesu .
LUK 22:5     Alignment score: 0.299
They were glad , and agreed to give
him money .
Suka yi farin ciki , suka yarda su ba shi kudi .
LUK 22:6     Alignment score: 0.142
He consented , and looked for an opportunity to deliver him to them away from the crowd .
Sai ya yarda , sai ya nimi dama yadda zai ba da shi garesu a lokacin da babu taro .
LUK 22:7     Alignment score: 0.303 → 0.354
Then came
the day of unleavened bread , on which the Passover lamb had to be sacrificed .
Ranar idin gurasa mara yisti ya yi , da dole za a yi hadayan rago na Idin ketarewa .
LUK 22:8     Alignment score: 0.498
So Jesus sent Peter and John , saying , " Go and prepare for us the Passover meal , so that we may eat it . "
Yesu ya aiki
Bitrus da Yahaya , ya ce masu , " Ku je ku shirya mana abincin Idin ketarewa , domin mu ci . "
LUK 22:9     Alignment score: 0.315
They said to him , " Where do you want us to make preparations ? "
Suka tambaye
shi , " A ina ka ke so mu shirya ? "
LUK 22:10     Alignment score: 0.373 → 0.376
He answered them , " Listen , when you have entered the city , a man bearing a pitcher of water will meet you . Follow him into the house that he goes into .
Ya amsa masu , " Ku ji , sa'adda ku ka shiga birnin , wani mutum mai dauke da tulun ruwa zai same
ku . Ku bishi zuwa cikin gidan da za ya shiga .
LUK 22:11     Alignment score: 0.329 → 0.335
Then say to the master of the house , ' The Teacher says to you , " Where is the guest room , where I will eat the Passover with my disciples ? " '
Sai ku gaya wa mai gidan , ' Malam ya ce , " Ina dakin baki , inda zan ci abincin Idin ketarewa da almajirai na ? ' "
LUK 22:12     Alignment score: 0.254 → 0.26
He will show you a large furnished upper room . Make the preparations there . "
Zai nuna maku
babban bene wanda yake a shirye . Ku shirya a can . "
LUK 22:13     Alignment score: 0.257
So they went , and found everything as he had said to them . Then they prepared the Passover meal .
Sai suka tafi , suka
sami komai kamar yadda ya gaya masu . Sai suka shirya abincin Idin ketarewan .
LUK 22:14     Alignment score: 0.239
When the time came
, he sat down with the apostles .
Sa'adda lokacin ya yi , ya zauna da almajiran .
LUK 22:15     Alignment score: 0.236
Then he said to them , " I have greatly desired to eat this Passover with you before I suffer .
Sai ya ce masu , " Ina da marmari matuka in ci wannan abincin Idin ketarewa da ku kamin in sha wahala .
LUK 22:16     Alignment score: 0.373
For I say to you , I will not eat it again , until it is fulfilled in the kingdom of God . "
Gama na ce maku
, ba zan ci shi kuma ba , sai dai an cika shi a mulkin Allah . "
LUK 22:17     Alignment score: 0.317 → 0.321
Then Jesus took
a cup , and when he had given thanks , he said , " Take this , and share it among yourselves .
Sai Yesu ya dauki koko , sa'adda ya yi godiya , sai yace , " Karba wannan , ku rarraba a tsakaninku .
LUK 22:18     Alignment score: 0.241 → 0.25
For I say to you , I will not drink of the fruit of the vine
again until the kingdom of God comes . "
Gama ina ce maku , ba zan sha wannan ruwan inabi kuma ba , sai dai mulkin Allah ya zo . "
LUK 22:19     Alignment score: 0.352
Then he took
bread , and when he had given thanks , he broke it , and gave to them , saying , " This is my body which is given for you . Do this in remembrance of me . "
Sai ya dauki gurasa , sa'adda ya yi godiya , ya kakkarya shi , sai ya ba su , cewa , " Wannan jikina ne wanda aka bayar dominku . Ku yi wannan domin tunawa da ni . "
LUK 22:20     Alignment score: 0.34
He took
the cup in the same way after supper , saying , " This cup is the new covenant in my blood , which is poured out for you .
Sai ya dauki kokon kuma bayan jibi , cewa , " Wannan koko sabon alkawari ne cikin jinina , wanda aka zubar dominku .
LUK 22:21     Alignment score: 0.364
But pay attention . The one who betrays me is with me at the table .
Amma ku yi lura . Wanda zai bashe ni yana tare da ni a teburi .
LUK 22:22     Alignment score: 0.332 → 0.336
For the Son of Man indeed goes as it has been determined . But woe to that man through whom he is betrayed ! "
Gama Dan Mutum zai tafi lallai kamar yadda aka kaddara . Amma kaiton wannan mutum da shine za ya bashe shi ! "
LUK 22:23     Alignment score: 0.161 → 0.157
They began to discuss among themselves which one of them it might be who would do this .
Sai suka
fara tambaya a tsakaninsu , wanene a cikinmu da zai yi wannan abu .
LUK 22:24     Alignment score: 0.085 → 0.147
Then there arose
also a quarrel among them about which of them was considered to be greatest .
Sai gardama ta tashi a tsakaninsu game da wanene mafi girma .
LUK 22:25     Alignment score: 0.201
He said to them , " The kings of the Gentiles are masters over them , and the ones who have authority over them are referred to as those who do good to their people .
Ya ce masu , " Sarakunan al'ummai suna nuna iko akansu
, kuma wadanda suke da iko a kansu ana ce da su masu mulki da daraja .
LUK 22:26     Alignment score: 0.332
But it must not be like this with you . Instead , let the one who is the greatest among you become like the youngest , and let the one who is the most important become like the one who serves
.
Amma kada ya zama haka da ku . A maimakon haka , bari wanda ya ke mafi girma a cikinku ya zama mafi kankanta . Bari wanda yafi muhimmanci kuma ya zama kamar mai hidima .
LUK 22:27     Alignment score: 0.269
For who is greater , the one who sits at the table , or the one who serves
? Is it not the one who sits at the table ? Yet I am among you as one who serves .
Gama wanene yafi girma , wanda ya zauna a teburi , ko kuwa wanda yake yin hidima ? Ba wanda ya zauna a teburi ba ? Duk da haka ina kamar mai hidima a tsakaninku .
LUK 22:28     Alignment score: 0.288
But you are the ones who have continued with me in my temptations .
Amma ku ne wadanda ku ke tare da ni a cikin jarabobina .
LUK 22:29     Alignment score: 0.128
I give to you a kingdom , even as my Father has given a kingdom to me ,
Na baku
mulki , kamar yadda Ubana ya ba ni mulki ,
LUK 22:30     Alignment score: 0.44 → 0.439
that you may eat and drink at my table in my kingdom , and you will sit on thrones judging the twelve tribes of Israel .
domin ku ci ku kuma sha a teburi na mulkina
. Za ku zauna a kan kursiyai kuna shari'anta kabilun nan goma sha biyu na Israila .
LUK 22:31     Alignment score: 0.334 → 0.343
Simon , Simon , be aware , Satan asked to have you , that he might sift you as wheat .
Siman
, Siman , ka yi hankali , shaidan ya nemi izini a bada kai domin ya tankade ka kamar alkama .
LUK 22:32     Alignment score: 0.356 → 0.355
But I have prayed for you , that your faith may not fail
. After you have turned back again , strengthen your brothers . "
Amma na yi maka addu'a , saboda kada bangaskiyarka ta fadi . Bayan da ka juyo kuma , ka karfafa ' yan'uwanka . "
LUK 22:33     Alignment score: 0.528
Peter said to him , " Lord , I am ready to go with you both to prison and to death . "
Bitrus ya ce masa , " Ubangiji , ina shirye
in tafi tare da kai zuwa cikin kurkuku da zuwa mutuwa . "
LUK 22:34     Alignment score: 0.451 → 0.454
Jesus replied , " I tell you , Peter , the rooster will not crow this day , before you deny three times that you know me . "
Yesu ya amsa masa , " Ina gaya maka , Bitrus , kamin caran zakara a yau , za ka yi musu
na sau uku cewa ba ka sanni ba . "
LUK 22:35     Alignment score: 0.372 → 0.367
Then Jesus said to them , " When I sent you out without a purse , a bag of provisions , or shoes , did you lack anything ? " They answered , " Nothing . "
Sa'annan Yesu ya ce masu , " Lokacin da na aike
ku babu jaka , ko burgami ko takalma , ko kun rasa wani abu ? Sai suka amsa , " Babu . "
LUK 22:36     Alignment score: 0.399 → 0.405
Then he said to them , " But now , the one who has a purse , let him take
it , and also a bag of provisions . The one who does not have a sword should sell his cloak and buy one .
Ya kuma ce masu , " Amma yanzu , wanda ya ke da jaka , bari ya dauka , da kuma burgami . Wanda ba shi da takobi sai ya sayar da taguwarsa ya sayi guda .
LUK 22:37     Alignment score: 0.226
For I say to you , what is written about me must be fulfilled , ' He was counted with the lawless ones . ' For what is predicted about me is being fulfilled . "
Gama ina ce maku , abin da aka rubuta game da ni dole sai ya cika , ' An lisafta shi kamar daya daga cikin masu karya doka . ' Gama abinda aka fada
akaina ya cika . "
LUK 22:38     Alignment score: 0.54
Then they said , " Lord , look ! Here are two swords . " He said to them , " It is enough . "
Sai suka ce , " Ubangiji , duba ! Ga takuba
biyu . " Sai ya ce masu , " Ya isa . "
LUK 22:39     Alignment score: 0.334 → 0.356
Jesus went , as he often did , to the Mount of Olives , and the disciples followed him .
Bayan cin abincin yamma , Yesu ya tafi , kamar yadda ya saba yi , zuwa dutsen Zaitun , sai almajiran suka
bi shi .
LUK 22:40     Alignment score: 0.476
When they arrived , he said to them , " Pray that you do not enter into temptation . "
Sa'adda suka iso , ya ce masu , " Ku yi addu'a domin kada ku shiga cikin jaraba . "
LUK 22:41     Alignment score: 0.291
He went away from them about a stone 's throw
, and he knelt down and prayed ,
Ya rabu da su misalin nisan jifa , sai ya durkusa kasa ya yi addu'a ,
LUK 22:42     Alignment score: 0.302 → 0.302
saying , " Father , if you are willing , remove this cup from me . Nevertheless not my will , but yours be done . "
yana cewa " Uba , in ka yarda , ka dauke
wannan kokon daga gareni . Ko da yake ba nufina ba , amma bari naka nufin ya kasance . "
LUK 22:43     Alignment score: 0.436
Then an angel from heaven appeared to him , strengthening him .
Sai mala'ika daga sama ya bayyana a wurinsa , yana karfafa shi .
LUK 22:44     Alignment score: 0.146
Being in agony , he prayed more earnestly , and his sweat became
like great drops of blood falling down upon the ground .
Yana cikin wahala sosai , sai ya dukufa cikin addu'a , har zufarsa kuma tana diga a kasa kamar gudajen jini .
LUK 22:45     Alignment score: 0.332
When he rose
up from his prayer , he came to the disciples , and found them sleeping because of their sorrow ,
Sa'adda ya tashi daga addu'arsa , sai ya zo wurin almajiran , ya same su suna barci domin bakin cikinsu ,
LUK 22:46     Alignment score: 0.461
and asked them , " Why are you sleeping ? Rise and pray , that you may not enter into temptation . "
sai ya tambaye su , " Don me kuke barci ? Tashi ku yi addu'a , saboda kada ku shiga cikin jaraba . "
LUK 22:47     Alignment score: 0.348
While he was still speaking , behold , a crowd appeared , with Judas , one of the twelve , leading them . He came near to Jesus to kiss him ,
Sa'adda yana cikin magana , sai , ga taron jama'a suka
bayana , tare da Yahuza , daya daga cikin sha biyun , ya na jagabansu . Sai ya zo kusa da Yesu domin ya yi masa sumba ,
LUK 22:48     Alignment score: 0.601
but Jesus said to him , " Judas , are you betraying the Son of Man with a kiss ? "
amma Yesu ya ce masa , " Yahuza , za ka ba da Dan Mutum da sumba ? "
LUK 22:49     Alignment score: 0.479
When those who were around Jesus saw what was happening , they said , " Lord , should we strike
with the sword ? "
Sa'adda wadanda suke kewaye da Yesu suka ga abin da yake faruwa , sai suka ce , " Ubangiji , mu yi sara da takobi ne ? "
LUK 22:50     Alignment score: 0.32
Then one of them struck
the servant of the high priest , and cut off his right ear .
Sai daya daga cikinsu ya kai wa bawan babban firist sara a kunne , sai ya yanke masa kunnensa na dama .
LUK 22:51     Alignment score: 0.445
Jesus said , " That is enough ! " He touched his ear , and healed him .
Yesu ya ce , " Ya isa haka . " Sai ya taba kunnensa , sai ya warkar da shi .
LUK 22:52     Alignment score: 0.382
Jesus said to the chief priests , to the captains of the temple , and to elders who came
against him , " Do you come out as against a robber , with swords and clubs ?
Yesu yace wa manyan firistoci , da masu tsaron haikali , da dattawa wadanda suke gaba da shi , " Kun fito kamar za ku kama dan fashi , da takuba da sanduna ?
LUK 22:53     Alignment score: 0.345 → 0.365
When I was daily with you in the temple , you did not lay your hands on me . But this is your hour , and the authority of darkness . "
Sa'adda nake tare da ku kowace
rana a haikali , ba ku kama ni ba . Amma wannan shine lokacinku , da kuma ikon duhu . "
LUK 22:54     Alignment score: 0.445 → 0.45
Seizing him , they led him away , and brought him into the high priest 's house . But Peter followed from a distance .
Suka
kama shi , sai suka tafi da shi , suka kawo shi cikin gidan babban firist . Amma Bitrus yana binsa daga nesa .
LUK 22:55     Alignment score: 0.312
After they had kindled a fire in the middle of the courtyard and had sat down together , Peter sat in the midst of them .
Bayan da suka hura wuta a tsakiyar gidan da suka zazzauna tare
, Bitrus ya zaune a tsakaninsu .
LUK 22:56     Alignment score: 0.301 → 0.319
A certain female servant saw him as he sat in the light of the fire , and looked straight at him and said , " This man also was with him . "
Sai wata baranya ta ganshi ya zauna a hasken wuta , sai ta zura masa ido ta ce , " Wannan mutum ma yana tare da shi . "
LUK 22:57     Alignment score: 0.561
But Peter denied it , saying , " Woman , I do not know him . "
Amma Bitrus ya yi musu , yana cewa , " Mace , ban san shi ba . "
LUK 22:58     Alignment score: 0.332 → 0.339
After a little while someone else saw him , and said , " You are also one of them . " But Peter said , " Man , I am not . "
Bayan dan karamin lokaci sai wani mutum ya gan shi , sai ya ce , " Kaima kana daya daga cikinsu . " Amma Bitrus ya ce , " Mutumin , ba ni ba ne . "
LUK 22:59     Alignment score: 0.345 → 0.371
After about an hour another man insisted and said , " Truly this man also was with him , for he is a Galilean . "
Bayan sa'a daya sai wani mutum ya nace da cewa , " Gaskiya wannan mutum yana tare da shi , gama shi dan Galili ne . "
LUK 22:60     Alignment score: 0.449 → 0.5
But Peter said , " Man , I do not know what you are saying . " Immediately , while he was speaking , a rooster crowed .
Amma Bitrus ya ce , " Mutumin , ban san abin da kake fada
ba . " Sai nan da nan , da yana cikin magana , sai zakara ta yi cara .
LUK 22:61     Alignment score: 0.504
Turning , the Lord looked at Peter , and Peter remembered the word of the Lord , when he said to him , " Before a rooster crows today you will deny me three times . "
Yana juyawa , sai Ubangiji ya dubi
Bitrus . Sai Bitrus ya tuna kalmar Ubangiji , sa'adda ya ce masa , " Kafin zakara ya yi cara yau za ka musunce ni sau uku . "
LUK 22:62     Alignment score: 0.365 → 0.423
Peter went outside and wept bitterly .
Da fitowarsa waje , Bitrus ya yi kuka mai zafi .
LUK 22:63     Alignment score: 0.335
Then the men guarding Jesus mocked and beat him .
Sai mutanen da ke tsare
da Yesu suka yi masa ba'a da bulala kuma .
LUK 22:64     Alignment score: 0.347
They put a cover over him and asked him , saying , " Prophesy ! Who is the one who hit you ? "
Bayan da suka rufe masa idanu , suka
tambaye shi , cewa , " Ka yi annabci ! Wa ya buge ka ? "
LUK 22:65     Alignment score: 0.248 → 0.255
They spoke many other things against Jesus , blaspheming him .
Suka yi wadansu miyagun maganganu na sabo game da Yesu .
LUK 22:66     Alignment score: 0.327
As soon as it was day , the elders of the people gathered together , both chief priests and scribes . They led him into the council
Da gari ya waye , sai dattawa suka
hadu tare , da manyan firistoci da marubuta . Sai suka kai shi cikin majalisa
LUK 22:67     Alignment score: 0.51 → 0.512
and said , " If you are the Christ , tell us . " But he said to them , " If I tell you , you will not believe ,
suka
ce , " Gaya mana , in kai ne Almasihu . " Amma yace masu , " Idan na gaya maku , ba za ku gaskanta ba ,
LUK 22:68     Alignment score: 0.454
and if I ask you , you will not answer .
idan na yi maku
tambaya , ba za ku amsa ba .
LUK 22:69     Alignment score: 0.359
But from now on , the Son of Man will be seated at the right hand of the power of God . "
Amma nan gaba , Dan Mutum zai zauna
a hannun dama na ikon Allah . "
LUK 22:70     Alignment score: 0.445
They all said , " Then you are the Son of God ? " Jesus said to them , " You say that I am . "
Suka ce masa , " Ashe kai Dan Allah ne ? " Sai Yesu ya ce masu , " Haka kuka ce , nine . "
LUK 22:71     Alignment score: 0.354 → 0.367
They said , " Why do we still need a witness ? For we ourselves have heard from his own mouth . "
Suka ce , " Don me muke neman shaida ? Gama mu da kanmu munji daga bakinsa . "
LUK 22     Average alignment score: 0.359 for 71 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LUK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24