Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LUK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


LUK 18:1     Alignment score: 0.379
Then he spoke
a parable to them about how they should always pray and not become discouraged ,
Ya kuma ba su wani misali cewa ya kamata kullum su yi addu'a kada kuma su karaya ,


LUK 18:2     Alignment score: 0.216 → 0.224
saying , " In a certain city there was a judge who did not fear God and did not respect people .
yace , " A wani gari an yi wani alkali mara tsoron Allah , kuma baya ganin darajan mutane .
LUK 18:3     Alignment score: 0.214 → 0.214
Now there was a widow in that city , and she came
often to him , saying , ' Help me get justice against my opponent . '
Akwai wata mace gwauruwa a wannan garin , wadda ta rika zuwa wurinsa , tana ce masa , ' Ka taimake ni yanda zan sami adalci a kan abokin gaba na . '
LUK 18:4     Alignment score: 0.254 → 0.254
For a long time he was not willing to help her , but after a while he said to himself , ' Though I do not fear God or respect man ,
An dade bai so ya taimaka
mata , amma daga baya sai ya ce a ransa , ' ko da yake ba na tsoron Allah , ba na kuma darajanta mutane ,
LUK 18:5     Alignment score: 0.223 → 0.238
yet because this widow causes me trouble , I will help her get justice , so that she does not wear me out by her constant coming . ' "
duk da haka saboda gwauruwar
nan ta dame ni , zan taimake ta domin ta sami adalci , yadda ba za ta gajiyar da ni da zuwanta wurina ba . ' "
LUK 18:6     Alignment score: 0.227 → 0.254
Then the Lord said , " Listen to what the unjust judge says .
Sai Ubangiji ya ce , " Ku ji fa abin da alkalin nan marar gaskiya ya fada
.
LUK 18:7     Alignment score: 0.273 → 0.292
Now will not God also bring justice to his chosen ones who cry out to him day and night ? Will he delay long over them ?
A yanzu Allah ba zai biya wa zababbunsa da suke
yi masa kuka dare da rana hakkinsu ba ? Zai yi jinkiri a wajen taimakonsu ne ?
LUK 18:8     Alignment score: 0.242
I say to you that he will bring justice to them speedily . Even so , when the Son of Man comes , will he indeed find
faith on the earth ? "
Ina gaya maku , zai biya masu hakkin su da wuri . Amma sa'adda Dan Mutum ya zo , zai tarar da bangaskiya a duniya ? "
LUK 18:9     Alignment score: 0.207 → 0.207
Then he also spoke
this parable to some who were persuaded in themselves that they were righteous and who despised other people ,
Ya sake ba da misalin nan ga wadansu masu amincewa da kansu , wai su masu adalci ne , har suna raina sauran mutane ,
LUK 18:10     Alignment score: 0.391
" Two men went up into the temple to pray the one was a Pharisee and the other was a tax collector
.
" Wadansu mutane biyu suka shiga haikali domin yin addu'a - daya Bafarise , dayan kuma mai karbar haraji ne .
LUK 18:11     Alignment score: 0.395 → 0.397
The Pharisee stood and prayed these things about himself , ' God , I thank you that I am not like other people robbers , unrighteous people , adulterers or even like this tax collector
.
Sai Bafarisen ya mike , ya yi addu'a a kan wadannan abubuwa game da kansa , ' Allah , na gode maka , da cewa ni ba kamar sauran mutane dake mazambata ba , ko marasa adalci , ko mazinata , ko kamar wannan mai karbar harajin .
LUK 18:12     Alignment score: 0.34
I fast two times every week . I give
tithes of all that I get . '
Duk mako ina azumi sau biyu . Nakan bayar da zakkar dukan abin da na samu . '
LUK 18:13     Alignment score: 0.303 → 0.302
But the tax collector
, standing at a distance , would not even lift up his eyes to heaven , but hit his breast , saying , ' God , have mercy on me , a sinner . '
Amma mai karbar harajin kuwa yana tsaye daga can nesa , bai yarda ya daga kai sama ba , sai dai yana bugun kirjin sa , yana cewa , ' Allah , ka yi mini jinkai , ni mai zunubi . '
LUK 18:14     Alignment score: 0.298 → 0.308
I say to you , this man went back down to his house justified rather than the other , because everyone who exalts himself will be humbled , but everyone who humbles himself will be exalted . "
Ina gaya maku , wannan mutum ya koma gidansa baratacce , ba kamar dayan ba , domin dukan
wanda ya daukaka kansa , za a kaskantar da shi , amma duk wanda kaskantar da kansa kuwa daukaka shi za a yi . "
LUK 18:15     Alignment score: 0.318
The people were also bringing to him their infants so that he might touch them , but when the disciples saw it , they rebuked them .
Sai mutanen suka
kawo masa jariransu , domin ya taba su , da almajiransa suka ga haka , sai suka kwabe su .
LUK 18:16     Alignment score: 0.395 → 0.394
But Jesus called them to him , saying , " Permit the little children to come to me , and do not forbid them . For the kingdom of God belongs to such ones .
Amma Yesu ya kira su wurinsa , ya ce , " Ku bar yara kanana su zo wurina , kada ku hana su . Ai mulkin Allah na irin su ne .
LUK 18:17     Alignment score: 0.246
Truly I say to you , whoever will not receive the kingdom of God like a child will definitely not enter it . "
Gaskiya ina gaya maku , duk wanda bai karbi mulkin Allah kamar karamin yaro ba , lallai ba zai shige
shi ba . "
LUK 18:18     Alignment score: 0.317
A certain ruler asked him , saying , " Good teacher , what must I do to inherit eternal life ? "
Wani shugaban jama'a
ya tambaye shi ya ce " Malam managarci , me zan yi in gaji rai Madawwami ? "
LUK 18:19     Alignment score: 0.45
Jesus said to him , " Why do you call me good ? No one is good , except God alone .
Yesu ya ce masa , " Don me ka kira ni managarci ? Babu wani managarci sai Allah kadai .
LUK 18:20     Alignment score: 0.381 → 0.39
You know the commandments do not commit adultery , do not kill , do not steal , do not testify falsely , honor your father and mother . "
Ka dai san dokokin - kada ka yi zina , kada ka yi kisankai , kada ka yi sata , kada ka yi shaidar
karya , ka girmama mahaifinka da mahaifiyarka . "
LUK 18:21     Alignment score: 0.201 → 0.201
The ruler said , " All these things I have obeyed from the time I was a youth . "
Sai shugaban ya ce , " Dukan
wadannan abubuwa na kiyaye su tun a kuruciya ta . "
LUK 18:22     Alignment score: 0.262 → 0.273
When Jesus heard that , he said to him , " One thing you still lack . You must sell all that you have and distribute it to the poor , and you will have treasure in heaven and come , follow me . "
Da Yesu ya ji haka , ya ce masa , " Abu daya ne kadai ya rage
maka . Dole ne ka sayar da dukan mallakarka , ka rarraba wa gajiyayyu , za ka kuma sami wadata a sama - sa'annan ka zo ka biyoni . "
LUK 18:23     Alignment score: 0.288
But when the ruler heard these things , he became
extremely sad , for he was very rich .
Amma da mai arzikin ya ji wadannan abubuwa , sai yayi bakin ciki kwarai , don shi mai arziki ne sosai .
LUK 18:24     Alignment score: 0.305 → 0.31
Then Jesus , seeing him , became
very sad and said , " How difficult it is for those who are rich to enter the kingdom of God !
Yesu kuwa , da ya ga ransa ya baci , sai ya ce , " Yana da wuya masu dukiya su shiga mulkin Allah !
LUK 18:25     Alignment score: 0.396 → 0.386
For it is easier for a camel to go through a needle 's eye , than for a rich person to enter the kingdom of God . "
Zai zama da sauki rakumi ya shiga kafar allura , da mai arziki ya shiga mulkin Allah . "
LUK 18:26     Alignment score: 0.229 → 0.235
Those hearing it said , " Then who can be saved ? "
Wadanda suka
ji wannan magana suka ce , " Idan hakane wa zai sami ceto kenan ? "
LUK 18:27     Alignment score: 0.38
Jesus answered , " The things which are impossible with people are possible with God . "
Yesu ya amsa , " Abin da ya fi karfin mutum , mai yiwuwa ne a gun Allah . "
LUK 18:28     Alignment score: 0.305 → 0.312
Peter said , " Well , we have left everything that is our own and have followed you . "
Sai Bitrus ya ce , " To , ga shi mun bar mallakarmu , mun bi ka . "
LUK 18:29     Alignment score: 0.433 → 0.429
Jesus then said to them , " Truly , I say to you that there is no one who has left house , or wife , or brothers , or parents , or children , for the sake of the kingdom of God ,
Yesu ya ce masu , " Hakika , ina gaya maku
, ba wanda zai bar gida , ko matarsa , ko ' yan'uwansa , ko iyayensa , ko kuma ' ya'yansa , saboda mulkin Allah ,
LUK 18:30     Alignment score: 0.243 → 0.244
who will not receive much more in this
world , and in the world to come , eternal life . "
sa'annan ya kasa samun ninkin ba ninkin a duniyan nan , da rai na har abada a duniya mai zuwa . "
LUK 18:31     Alignment score: 0.349
After he gathered the twelve to himself , he said to them , " See , we are going up to Jerusalem , and all the things that have been written by the prophets about the Son of Man will be accomplished .
Bayan da ya tara su goma sha biyun nan , ya ce masu , " Ga shi , muna tafiya zuwa Urushalima , duk abubuwan da aka rubuta game da Dan Mutum ta hannun
annabawa zasu tabbata .
LUK 18:32     Alignment score: 0.292
For he will be given over to the Gentiles , and will be mocked , and shamefully
treated , and spit upon .
Gama za a bashe shi ga al'ummai , a yi masa ba'a , a wulakanta shi , a kuma tofa masa miyau .
LUK 18:33     Alignment score: 0.31 → 0.321
After whipping him , they will kill him , and on the third day he will rise again . "
Za su yi masa bulala , su kashe shi , a rana ta uku kuma zai tashi . "
LUK 18:34     Alignment score: 0.228
They understood none of these things , and this word was hidden from them , and they did not understand the things that were said .
Amma ba su fahimci ko daya daga cikin wadannan abubuwa ba , domin zancen nan a boye yake daga garesu , ba su ma gane abin da aka fada ba .
LUK 18:35     Alignment score: 0.285 → 0.285
It came
about that , as Jesus approached Jericho , a certain blind man was sitting by the road begging ,
Da ya kusato Yariko , ga wani makaho zaune a gefen hanya , yana bara ,
LUK 18:36     Alignment score: 0.146
and hearing a crowd going by , he asked what was happening .
da ya ji taro na wucewa , sai ya tambaya
ko menene .
LUK 18:37     Alignment score: 0.48
They told him that Jesus of Nazareth was passing by .
Suka ce masa Yesu Banazarat ne yake wucewa .
LUK 18:38     Alignment score: 0.467
So the blind man cried out , saying , " Jesus , Son of David , have mercy on me . "
Sai makahon ya ta da murya mai karfi , ya ce , " Yesu , Dan Dauda , ka yi mani jinkai . "
LUK 18:39     Alignment score: 0.313
The ones who were walking ahead rebuked the blind man , telling him to be quiet . But he cried out all the more , " Son of David , have mercy on me . "
Sai wadanda suke gaba suka
kwabe shi , suna gaya masa ya yi shiru . Amma ya kara daga murya kwarai da gaske , yana cewa , " Dan Dauda , ka yi mani jinkai . "
LUK 18:40     Alignment score: 0.448
Jesus stood still and commanded that the man be brought to him . Then when the blind man was near , Jesus asked him ,
Sai Yesu ya tsaya , ya umarta a kawo shi wurinsa . Da makahon ya zo kusa , sai Yesu ya tambaye shi ,
LUK 18:41     Alignment score: 0.365
" What do you want me to do for you ? " He said , " Lord , I want to receive my sight . "
" Me kake so in yi maka ? " Ya ce , " Ubangiji , ina so in samu
gani . "
LUK 18:42     Alignment score: 0.384
Jesus said to him , " Receive your sight . Your faith has healed you . "
Yesu ya ce masa , " Karbi ganin gari , bangaskiyarka
ta warkar da kai . "
LUK 18:43     Alignment score: 0.282
Immediately he received his sight and followed him , glorifying God . All the people , when they saw this , gave
praise to God .
Nan take ya samu gani , ya bi Yesu , yana daukaka Allah . Ganin haka , sai duk jama'a suka yabi Allah .
LUK 18     Average alignment score: 0.317 for 43 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LUK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24