Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LUK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


LUK 12:1     Alignment score: 0.263 → 0.276
In the meantime , when many thousands of the people were gathered together , so much that they trampled on each other , he began to say to his disciples first of all , " Beware of the yeast of the Pharisees , which is hypocrisy .
Da jimawa kadan , bayan da mutane da yawa suka
taru kwarai har suna tattaka junansu . Sai ya fara yin magana da almajiransa . " Ku yi lura da yisti na Farisawa , wanda shine manufunci .


LUK 12:2     Alignment score: 0.246
But there is nothing concealed that will not be revealed , and nothing hidden that will not be known .
Amma ba abin da ke rufe wanda ba za a tone ba , ba kuma abin da ke boye wanda ba za a sani ba .
LUK 12:3     Alignment score: 0.106 → 0.097
So whatever you have said in the darkness will be heard in the light , and what you have spoken in the ear in the inner rooms will be proclaimed upon the housetops .
Saboda haka ba abin da za ku fadi
a asirce wanda ba za a ji shi a cikin sarari ba . Abin da ku ka fadi da rada cikin lungu , za a yi shelarsa a ko'ina .
LUK 12:4     Alignment score: 0.306
I say to you my friends , do not be afraid of those
who kill the body , and after that they have no more that they can do .
Ina gaya maku abokaina , kada ku ji tsoron wanda da za su kashe jiki . Bayan haka kuma ba abin da za su iya yi .
LUK 12:5     Alignment score: 0.326
But I will warn you about whom to fear . Fear the one who , after he has killed , has authority to throw you into hell . Yes , I say to you , fear him .
Bari
in gargade ku a kan wanda za ku ji tsoronsa . Ku ji tsoron shi wanda bayan ya kashe zai iya jefa ku cikin jahannama . I , ina ce maku ku ji tsoronsa .
LUK 12:6     Alignment score: 0.382
Are not five sparrows sold for two small coins ? Yet not one of them is forgotten in the sight of God .
Ba a kan sayar da ' yan tsuntsaye biyar a kan anini biyu ba ? Duk da haka , Allah ba zai manta da ko daya daga cikinsu ba .
LUK 12:7     Alignment score: 0.238 → 0.239
But even the hairs of your head are all numbered . Do not fear . You are more valuable than many sparrows .
Har ma gashin da ke kan ku ya san yawan su . Kada ku ji tsoro , ku kun fi tsuntsaye daraja a wurinsa .
LUK 12:8     Alignment score: 0.254
I say to you , everyone who confesses me before men , the Son of Man will also confess before the angels of God ,
Ina gaya maku , dukan
wanda za ya shaida ni a gaban mutane , Dan Mutum kuma za ya shaida shi a gaban mala'kun Allah .
LUK 12:9     Alignment score: 0.258 → 0.258
but he who denies me before men will be denied before the angels of God .
Kuma dukan
wanda ya ki ni a gaban mutane , za a ki shi a gaban mala'ikun Allah .
LUK 12:10     Alignment score: 0.408
Everyone who speaks a word against the Son of Man , it will be forgiven him , but to him who blasphemes against the Holy Spirit , it will not be forgiven .
Dukan
wanda ya yi magana gaba da Dan Mutum , za a gafarta masa . Amma shi wanda ya yi sabon Ruhu Mai Tsarki , ba za a gafarta masa ba .
LUK 12:11     Alignment score: 0.163 → 0.192
When they bring you before the synagogues , the rulers , and the authorities , do not worry about how you will speak
in your defense , or what you will say ,
Idan suka kawo ku gaban majami'a , ko gaban masu shari'a , ko gaban masu iko , kada ku damu da abin da za ku fada domin ku kare kanku . Ko kuwa abin da za ku ce .
LUK 12:12     Alignment score: 0.372
for the Holy Spirit will teach you in that hour what you should say . "
Gama Ruhu Mai Tsarki zai koya maku
abin da za ku fadi a wannan lokaci . "
LUK 12:13     Alignment score: 0.359
Then someone from the crowd said to him , " Teacher , tell my brother to divide the inheritance with me . "
Sai wani a cikin taron ya ce masa , " Malam , ka yi wa dan'uwana
magana ya raba gado da ni
LUK 12:14     Alignment score: 0.383 → 0.389
Jesus said to him , " Man , who made me a judge or a mediator over you ? "
Yesu ya ce masa , " Kai , wanene ya sa ni in zama alkali , ko matsakanci a kanku
? "
LUK 12:15     Alignment score: 0.137
He said to them , " Watch that you keep yourselves from all greedy desires , because a person 's life
does not consist of the abundance of his possessions . "
Sai kuma ya ce masu , " Ku yi lura kada ku zama masu hadama , gama ba abin da mutum ya mallaka ne ya fi mahimmanci a cikin rayuwar sa ba . "
LUK 12:16     Alignment score: 0.28 → 0.293
Then Jesus told them a parable , saying , " The field of a rich man yielded abundantly ,
Sa'annan Yesu ya fada masu wani misali , ya ce , " Gonar
wani mutum ta bada amfani sosai ,
LUK 12:17     Alignment score: 0.182
and he reasoned with himself , saying , ' What will I do , because I do not have a place to store my crops ? '
ya yi tunani , ya ce , ' Me zan yi , domin ba ni da wurin da zan iya ajjiye
amfanin gonata ? '
LUK 12:18     Alignment score: 0.256 → 0.264
He said , ' This
is what I will do . I will pull down my barns and build bigger ones , and there I will store all of my grain and other goods .
Sai ya ce , na san abin da zan yi . Zan rushe rumbuna na in gina wadansu manya - manya , a nan zan ajjiye hatsi na da dukan abubuwa .
LUK 12:19     Alignment score: 0.212 → 0.247
I will say to my soul , " Soul , you have many goods stored up for many years . Rest easy
, eat , drink , be merry . " '
Sai in ce da raina , " Ya raina , kana da abu da yawa da aka ajjiye dominka , sai ka huta , ka ci , ka sha , ka yi murna . "
LUK 12:20     Alignment score: 0.319 → 0.32
But God said to him , ' Foolish man , tonight your soul is required of you , and the things you have prepared , whose will they be ? '
Amma sai Allah ya ce da shi , ' Wawan mutum , a cikin daren nan ana son ranka
daga wurinka . Kayan da ka tara ka shirya wa kanka , na wa za su zama ? '
LUK 12:21     Alignment score: 0.191
That is what someone is like who stores up treasure for himself and is not rich toward God . "
Haka wanda ya tara
wa kansa dukiya yake , idan ba shi da dukiya a wurin Allah . "
LUK 12:22     Alignment score: 0.387 → 0.421
Jesus said to his disciples , " Therefore I say to you , do not worry about your life
, what you will eat or about your body , what you will wear .
Yesu , ya ce da almajiransa , " Saboda haka ina cewa da ku , kada ku damu da rayuwarku , wato , abin da za ku ci , ko abin da za ku sa a jikinku .
LUK 12:23     Alignment score: 0.331
For life is more than food , and the body is more than clothes .
Gama rai ya fi abinci , jiki kuma ya fi tufafi .
LUK 12:24     Alignment score: 0.289 → 0.288
Consider the ravens , that they do not sow or reap . They have no storeroom
or barn , but God feeds them . How much more valuable you are than the birds !
Ku dubi hankaki wadanda ba sa yin shuka , ba sa yin girbi . Ba su da rumbuna ko dakunan ajjiya , amma Allah ya na ciyar da su . Ku fa kun fi tsuntsaye daraja !
LUK 12:25     Alignment score: 0.047
Which of you by being anxious can add a cubit to his lifespan ?
Wanene a cikinku ta wurin sha'awarsa za ya iya karawa kansa kwanaki ?
LUK 12:26     Alignment score: 0.263 → 0.275
If then you are not able to do such a very little thing , why do you worry about the rest ?
Idan ba ku iya yi wa kanku
dan karamin abu ba , me ya sa za ku damu da sauran abubuwa ?
LUK 12:27     Alignment score: 0.158
Consider the lilies how they grow . They do not labor , neither do they spin . Yet I say to you , even Solomon in all his glory was not clothed like one of these .
Ku dubi
furanni a daji - yadda suke yin girma . Ba su kan yi aiki ba , ba su kan yi kadi ba . Ina gaya maku , ko Sulaimanu , a cikin darajarsa , bai sa tufafin da suka fi nasu kyau ba .
LUK 12:28     Alignment score: 0.315 → 0.328
If God so clothes the grass in the field
, which exists today , and tomorrow is thrown into the oven , how much more will he clothe you , O you of little faith !
Idan Allah ya sa wa ciyawa tufafi masu kyau haka , wadda yau tana nan , gobe kuma a sa ta a wuta , ta yaya zai kasa sa maku tufafi , ku masu kankantar bangaskiya !
LUK 12:29     Alignment score: 0.23
Do not look for what you will eat and what you will drink , and do not be anxious .
Kada ku damu da abin da za ku ci , ko abin da za ku sha , kuma kada ku yi alhini .
LUK 12:30     Alignment score: 0.278 → 0.279
For all the nations of the world look for these things , and your Father knows that you need them .
Gama dukan
al'umman duniya suna neman wadannan abubuwa , kuma Ubanku ya san kuna bukatar wada nan abubuwan .
LUK 12:31     Alignment score: 0.36
But seek his kingdom , and these things will be added to you .
Amma ku bidi mulkinsa , wadannan abubuwa kuma za a kara maku
su .
LUK 12:32     Alignment score: 0.223 → 0.223
Do not fear , little flock , because your Father is very pleased to give
you the kingdom .
Kada ku ji tsoro , ku ' yan kanana , domin da murna Ubanku zai ba ku mulkin .
LUK 12:33     Alignment score: 0.183 → 0.184
Sell your possessions
and give to the poor . Make for yourselves purses which will not wear out treasure in the heavens that does not run out , where no thief comes near , and no moth destroys .
Ku sayar da abin da ku ke da shi ku ba matalauta . Kuyi wa kanku jakukkuna wadanda ba za su lalace ba , ku yi ajjiya cikin sama inda abin ba ya karewa , inda barayi ba za su iya zuwa ba , kwari kuma ba za su iya lalatawa ba .
LUK 12:34     Alignment score: 0.332
For where your treasure is , there your heart will be also .
Domin inda dukiyarka
take , can zuciyarka za ta kasance kuma .
LUK 12:35     Alignment score: 0.104
Let your long clothing be tucked in at your belt , and let your lamps be kept burning ,
Ku rage
tsawon tufafinku , ku yi dammara , ya zama fitilarku tana ci koyaushe ,
LUK 12:36     Alignment score: 0.203 → 0.245
and be like people looking for their master when he returns from the marriage feast , so that when he comes and knocks , they may immediately open the door for him .
ku kuma zama kamar wadanda suke
jiran mai gidansu ya dawo daga gidan buki , domin duk sa'adda ya zo ya kwankwasa kofa , nan da nan za su bude masa .
LUK 12:37     Alignment score: 0.139 → 0.149
Blessed are those servants whom the master will find
watching when he comes . Truly I say to you , he will tuck in his long clothing at his belt , and have them sit down at the table , and he will come and serve them .
Masu albarka ne wadannan bayi , wadanda ubangijinsu za ya tarar suna jiran dawowar sa . Gaskiya ni ke gaya ma ku , zai yi dammara yasa su zazzauna ya ba su abinci shi da kansa .
LUK 12:38     Alignment score: 0.245 → 0.245
If the master comes in the second watch of the night , or if even in the third watch , and finds them ready , blessed are those
servants .
Ko da ubangijinsu ya zo da dare , ko da tsakar dare , ya tarar da su a shirye suna jiransa . Masu albarka ne wadannan bayi .
LUK 12:39     Alignment score: 0.194 → 0.197
But understand this , that if the master of the house had known the hour the thief was coming he would not have let his house be broken into .
Kuma ku san wannan , da mai gida ya san lokacin da barawo zai zo , ba zai bari a fasa
masa gida a shiga ba .
LUK 12:40     Alignment score: 0.248
Be ready also , because you do not know the hour when the Son of Man comes . "
Sai ku zauna
da shiri fa domin ba ku san lokacin da Dan Mutum zai dawo ba . "
LUK 12:41     Alignment score: 0.435 → 0.44
Peter said , " Lord , are you telling this parable only to us , or also to everyone ? "
Sai Bitrus ya ce masa , " Ubangiji , mu ka ke fadawa wannan misali , ko ga kowa da kowa ne ? "
LUK 12:42     Alignment score: 0.268 → 0.272
The Lord said , " Who then is the faithful and wise manager whom his lord will set over his other servants to give
them their portion of food at the right time ?
Sai Ubangiji ya ce , " Wanne shugaba ne , mai aminci , mai hikima kuma wanda ubangijinsa za ya damka bayinsa a hannunsa , domin ya kula da su , ya ba su abincinsu a kan lokaci ?
LUK 12:43     Alignment score: 0.215
Blessed is that servant whom his lord finds doing that when he comes .
Mai albarka ne wannan bawa , wanda ubangijinsa
za ya tarar da shi yana yin abin da aka sa shi ya yi .
LUK 12:44     Alignment score: 0.151 → 0.163
Truly I say to you that he will set him over all his property .
Hakika , ina gaya maku
, zai danka dukan malakarsa a gareshi .
LUK 12:45     Alignment score: 0.281 → 0.332
But if that servant says in his heart , ' My lord delays his return , ' and begins to beat the male and female servants , and to eat and drink , and to become
drunk ,
Amma idan wannan bawa , ya ce a cikin zuciyarsa , ' Ubangiji na yayi jinkirin dawowa , ' sai ya fara dukan bayin , maza da mata abokan bautarsa , ya ci ya sha , ya bugu ,
LUK 12:46     Alignment score: 0.263 → 0.263
the lord of that servant will come
in a day when he does not expect , and in an hour that he does not know , and will cut him in pieces and appoint a place for him with the unfaithful .
ubangijin bawan nan zai dawo a lokacin da bawan bai sa tsammani ba , kuma a cikin lokacin da bai sani ba , ya daddatsa shi gunduwa - gunduwa , ya kuma hada shi da marasa aminci .
LUK 12:47     Alignment score: 0.184
That servant , having known his lord 's will , and not having prepared or done according to his will , will be beaten with many blows .
Bawan nan , ya san halin ubagijinsa , amma bai shirya yayi abin da ubangijinsa
yake so ba . Zai sha duka da bulala da yawa .
LUK 12:48     Alignment score: 0.144 → 0.152
But the one who did not know and did what deserved a beating , he will be beaten with a few blows . But everyone who has been given much , from them much will be required , and the one who has been entrusted with much , even more will be asked .
Amma shi wanda bai sani ba , kuma yayi abin da ba daidai ba , ba zai sha duka da bulala da yawa ba . Dukan
wanda aka ba abu da yawa , za a kuma nemi abu da yawa daga wurinsa . Kuma ga wanda aka ba abu da yawa amana , za a nemi abu mafi yawa daga gareshi .
LUK 12:49     Alignment score: 0.306
I came to cast fire upon the earth , and how I wish that it were already kindled .
Na zo domin in sa wuta a duniya , na so da ta riga
ta kama .
LUK 12:50     Alignment score: 0.223 → 0.223
But I have a baptism to be baptized with , and how I am distressed until it is completed !
Amma ni , ina da baftisma wadda za a yi mani baftisma da ita , kuma na kagara , da an riga
an yi ta !
LUK 12:51     Alignment score: 0.385 → 0.39
Do you think that I came to bring peace on the earth ? No , I tell you , but rather division .
Kuna zaton na zo duniya domin in kawo salama ? Na ce maku a'a , amma tsattsaguwa .
LUK 12:52     Alignment score: 0.382
For from now on there will be five in one house divided three people against two , and two people against three .
Daga yanzu za a sami mutane biyar a cikin gida daya , kuma za su rarrabu
, mutane uku suna gaba da biyu , biyun kuma suna gaba da ukun .
LUK 12:53     Alignment score: 0.148
They will be divided , father against son , and son against father ; mother against daughter , and daughter against mother ; mother-in-law against her daughter-in-law , and daughter-in-law against mother-in-law . "
Da da mahaifi
za su yi gaba da juna , dan zai yi gaba da mahaifinsa . Mahaifiya za ta yi gaba da diyarta , diya kuma gaba da mahafiyarta ; uwar miji za ta yi gaba da matar danta , matar da kuma gaba da uwar mijinta . "
LUK 12:54     Alignment score: 0.24 → 0.244
Jesus was saying to the crowds also , " When you see a cloud rising in the west , immediately you say , ' A shower is coming , ' and so it happens .
Yesu , ya kuma gaya wa taron , " Da kun ga hadari
ya taso daga yamma , nan da nan sai ku ce za a yi ruwa , haka kuwa ya kan zama .
LUK 12:55     Alignment score: 0.272
When a south wind is blowing , you say , ' There will be a scorching heat , ' and it happens .
Idan iska tana busowa daga kudu sai ku ce za a yi zafi mai tsanani , haka kuwa ya kan faru .
LUK 12:56     Alignment score: 0.233
Hypocrites , you know how to interpret the appearance of the earth and the heavens , but how is it that you do not know how to interpret the present time ?
Munafukai , kun iya fasarta yanayin kasa da sama
, amma baku iya fasarta abin da yake faruwa yanzu ba ?
LUK 12:57     Alignment score: 0.174
Why do you not judge what is right for yourselves ?
Me ya sa ba ku iya gane
abin da zai tamake ku ?
LUK 12:58     Alignment score: 0.115 → 0.115
For when you go with your adversary before the magistrate , on the way make an effort to settle the matter with him so that he does not drag you to the judge , and so that the judge does not deliver you to the officer , and the officer does not throw
you into prison .
Idan kuna tafiya wurin shari'a da abokin husumarka , ka yi kokari ku daidaita tun a kan hanya domin kada ya kai ka wurin mai shari'a . Domin kada mai shari'a ya mika ka ga mai tsaron kurkuku , shi kuwa mai tsaron kurkuku ba zai nuna maka sani a cikin kurkuku ba .
LUK 12:59     Alignment score: 0.134 → 0.132
I say to you , you will never come
out from there until you have paid the very last bit of money . "
Na gaya maka , ba za ka iya fitowa ba sai ka biya dukan kudin da a ke binka ?
LUK 12     Average alignment score: 0.249 for 59 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LUK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24