Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LUK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


LUK 2:1     Alignment score: 0.346
Now in those days , it came
about that Caesar Augustus sent out a decree ordering that a census be taken of all the people living in the world .
Ananan cikin kwanakin , sai Kaisar Augustas ya yi shela ya umarta a kidaya dukan mutane da ke zaune a cikin duniya .


LUK 2:2     Alignment score: 0.429
This was the first census made while Quirinius was governor of Syria .
Wannan itace kidaya ta farko da aka yi lokacin da Kiriniyus yake mulkin Suriya .
LUK 2:3     Alignment score: 0.091 → 0.117
So everyone went to his own city to be registered for the census .
Sabili da haka , kowa ya koma garinsa domin a yi masa rijista domin kidayan .
LUK 2:4     Alignment score: 0.47 → 0.47
Joseph also went up from Galilee , from the city of Nazareth , to Judea , to the city of David which is called Bethlehem , because he was of the house and family line of David .
Yusufu
kuma ya tashi ya bar birnin Nazarat zuwa garin Baitalami da ke Yahudiya , wanda ake kuma kira birnin Dauda , domin shi daga zuriyar iyalin Dauda ne .
LUK 2:5     Alignment score: 0.276
He went there to register along with Mary , who was engaged to him and was pregnant .
Ya je can ya yi rijista tare da Maryamu , wadda yake tashi
tana kuma da juna biyu .
LUK 2:6     Alignment score: 0.164
Now it came
about that while they were there , the time came for her to deliver her baby .
Ya zama sa'adda suke can , lokaci ya yi da za ta haifi danta .
LUK 2:7     Alignment score: 0.142 → 0.162
She gave
birth to a son , her firstborn child , and she wrapped him in long strips of cloth and laid him in a manger , because there was no room for them in the inn .
Ta haifi da , dan farinta kuwa , ta nade shi da kyau da ' yan tsummoki . Ta sa shi cikin wani kwami na dabbobi , gama babu daki dominsu a masaukin .
LUK 2:8     Alignment score: 0.288
There were shepherds in that region who were staying
in the fields , guarding their flock at night .
A cikin wannan yankin , akwai makiyaya wadanda suke zama a sarari suna tsaron garken tumakinsu da dare .
LUK 2:9     Alignment score: 0.447
An angel of the Lord appeared to them , and the glory of the Lord shone
around them , and they were filled with great fear .
Nan da nan , sai mala'ikan Ubangiji ya bayyana gare su , daukakar Ubangiji kuma ta haskaka kewaye da su , sai suka figita kwarai .
LUK 2:10     Alignment score: 0.331
Then the angel said to them , " Do not be afraid , because I bring you the good news that will bring great joy to all the people .
Sai mala'ikan ya ce masu , " Kada ku ji tsoro , domin na kawo maku
labari mai dadi da zai kawo murna da yawa ga dukan mutane .
LUK 2:11     Alignment score: 0.561 → 0.561
Today a savior was born for you in the city of David ! He is Christ the Lord !
Yau an haifi
maku mai ceto a cikin birnin Dauda ! Shine Almasihu Ubangiji !
LUK 2:12     Alignment score: 0.257
This is the sign that will be given to you : You will find
a baby wrapped in strips of cloth and lying in a manger . "
Wannan itace alama da za a ba ku . Za ku ga dan jariri nade cikin ' yan tsummoki kwance cikin kwamin dabbobi . "
LUK 2:13     Alignment score: 0.302 → 0.315
Suddenly there was together with the angel a great , heavenly army praising God and saying ,
Nan take , sai ga babban taro
daga sama tare da mala'ikan suna yabon Allah , suna cewa ,
LUK 2:14     Alignment score: 0.35
" Glory to God in the highest , and may there be peace on earth among people with whom he is pleased . "
" Daukaka ga Allah daga bisa , bari salama ta kasance a duniya tsakanin mutanen da ya ke jin dadinsu
. "
LUK 2:15     Alignment score: 0.341
It came
about that when the angels had gone away from them into heaven , the shepherds said to each other , " Let us now go to Bethlehem , and see this thing that has happened , which the Lord has made known to us . "
Ya zama sa'adda mala'iku suka bar su zuwa cikin sama , sai makiyayan su ka ce wa junansu , " Bari mu je Baitalami mu ga wannan abin da ya faru , wanda Ubangiji ya nuna mana . "
LUK 2:16     Alignment score: 0.326
They hurried there and found Mary and Joseph , and saw the baby lying in the manger .
Su ka yi hamzari
suka tafi can sun iske Maryamu da Yusufu , suka ga jaririn kuwa kwance a cikin kwamin dabbobin .
LUK 2:17     Alignment score: 0.226 → 0.226
After they had seen him , they made known what had been said to them about this child .
Bayan da sun ga wannan , suka gaya wa mutane abinda aka gaya masu game da wannan yaro .
LUK 2:18     Alignment score: 0.229 → 0.23
All who heard it were amazed at what was spoken to them by the shepherds .
Dukan
wadanda su ka ji , su ka yi mamaki kwarai game da abin da makiyayan su ka gaya masu .
LUK 2:19     Alignment score: 0.324
But Mary kept thinking about all the things she had heard , treasuring them in her heart .
Amma ita Maryamu ta ci gaba da tunani akan wadanan
abubuwa da ta ji , tana tunani mai zurfi a cikin zuciyarta .
LUK 2:20     Alignment score: 0.298
The shepherds returned , glorifying and praising God for everything that they had heard and seen , just as it had been spoken to them .
Makiyayan suka
koma suna ta daukaka da yabon Allah domin dukan abubuwan da suka ji , suka kuma gani , dadai da yadda aka gaya masu .
LUK 2:21     Alignment score: 0.336
When it was the end of the eighth
day , when he was circumcised , he was named Jesus , the name he had been given by the angel before he was conceived in the womb .
Da ya kai kwana takwas , lokacin da za a yi wa jaririn kaciya , sai aka rada masa suna Yesu , sunan da mala'ikan ya bashi kamin a yi cikinsa .
LUK 2:22     Alignment score: 0.468
When the required number of days for their purification had passed , according to the law of Moses , Joseph and Mary brought him up to the temple in Jerusalem to present him to the Lord .
Da kwanakin tsarkakewar
su ya wuce bisa ga shari'ar Musa , Yusufu da Maryamu suka kawo shi cikin haikali a Urushalima dominsu mika shi ga Ubangiji .
LUK 2:23     Alignment score: 0.326
As it is written in the law of the Lord , " Every male who opens the womb will be set apart to the Lord . "
Kamar yadda aka rubuta a dokokin Ubangiji , " Za a kira duk da na fari
kebabbe ga Ubangiji . "
LUK 2:24     Alignment score: 0.37 → 0.419
So they offered a sacrifice according to what was said in the law of the Lord , " a pair of doves or two young pigeons . "
Suka
kuma zo su mika hadaya bisa ga yadda aka fada a shari'ar Ubangiji , " Kurciyoyi biyu ko ' yan tantabaru biyu . "
LUK 2:25     Alignment score: 0.284 → 0.313
Behold , there was a man in Jerusalem , whose name was Simeon
, and this man was righteous and devout . He was looking for the consolation of Israel , and the Holy Spirit was upon him .
Ga shi akwai wani mutum a Ushalima mai suna Siman . Wannan mutum adali ne kuma mai ibada . Yana jiran mai ta'aziyar Isra'ila , kuma Ruhu Mai - sarki na bisansa .
LUK 2:26     Alignment score: 0.421
It had been revealed to him by the Holy Spirit that he would not see death before he had seen the Lord 's Christ .
An kuma bayyana masa ta wurin Ruhu Mai - tsarki cewa ba zai mutu ba sai ya ga Kristi na Ubangiji .
LUK 2:27     Alignment score: 0.236 → 0.252
Led by the Spirit , Simeon
came into the temple . When the parents brought in the infant Jesus , to do for him according to the custom of the law ,
Wata rana Siman ya zo cikin haikali ta wurin jagorar Ruhu Mai - tsarki . Da iyayen suka kawo yaron ciki , wato Yesu , domin su cika sharudan da shari'ar ke bukata ,
LUK 2:28     Alignment score: 0.176
he took
him into his arms and praised God and he said ,
sai Siman ya karbe shi cikin hanuwansa , ya yabi Allah ya ce ,
LUK 2:29     Alignment score: 0.535
" Now let your servant depart in peace , Lord , according to your word .
" Yanzu bari bawanka ya tafi da salama , Ubangiji , bisa ga kalmarka .
LUK 2:30     Alignment score: 0.415
For my eyes have seen your salvation ,
Domin idanuna
sun ga cetonka ,
LUK 2:31     Alignment score: 0.297
which you have prepared in the presence of all peoples :
wanda ka shirya a gaban dukan
mutane :
LUK 2:32     Alignment score: 0.509
A light for revelation to the Gentiles and glory to your people Israel . "
Haske ne na wahayi ga al'ummai , kuma daukakar
mutanenka Isra'ila . "
LUK 2:33     Alignment score: 0.261 → 0.26
His father and mother were amazed at what was said about him .
Mahaifin yaron da Mahaifiyarsa , sun yi mamaki kwarai domin abubuwan da aka fada akansa
.
LUK 2:34     Alignment score: 0.296 → 0.299
Simeon
blessed them and said to Mary his mother , " Behold , this child is appointed for the downfall and rising up of many people in Israel and for a sign that is rejected
Sai Siman ya albarkace su ya ce wa uwatasa Maryamu , " Ki ji da kyau , wannan yaro zai zama sanadiyar faduwa da tashin mutane dayawa a Isra'ila , kuma alama wadda ake kushen ta .
LUK 2:35     Alignment score: 0.22 → 0.222
and a sword will pierce your own soul so that the thoughts of many hearts may be revealed . "
Kuma takobi zai tsaga zuciyar
ki yadda tunanin mutane za ya bayyana . "
LUK 2:36     Alignment score: 0.4
A prophetess named Anna was there . She was the daughter of Phanuel from the tribe of Asher . She was very old . She had lived with her husband for seven years after her virginity ,
Wata annabiya mai suna Annatu ta na nan wurin . Ita diyar Fanuyila ce daga kabilar Ashiru
. Ta riga ta manyanta a shekaru sosai . Ta kasance da maigidanta shekaru bakwai bayan auren ta ,
LUK 2:37     Alignment score: 0.272 → 0.295
and was a widow for eighty - four years . She never left the temple but was serving with fastings and prayers , night and day .
sannan
ta yi zama gwambranci na shekaru tamanin da hudu . Ba ta taba barin haikali ba , tana ci gaba da yi wa Ubangiji sujada , dare da rana .
LUK 2:38     Alignment score: 0.232 → 0.232
At that very hour she came
near to them and began giving thanks to God and she spoke about the child to everyone who had been waiting for the redemption of Jerusalem .
A dadai lokacin nan , ta hau zuwa wurinsu ta fara yi wa Allah godiya . Ta gaya wa dukan wadanda ke jiran fansar Urushalima .
LUK 2:39     Alignment score: 0.372
When they had finished everything they were required to do according to the law of the Lord , they returned to Galilee , to their own town of Nazareth .
Da su ka gama komai da aka bukace
su suyi bisa ga tafarkin shari'ar Ubangiji , sai suka koma Galili , zuwa birninsu , Nazarat .
LUK 2:40     Alignment score: 0.233 → 0.248
The child grew
and became strong , increasing in wisdom , and the grace of God was upon him .
Yaron kuma ya yi girma ya zama da karfi , yana karuwa da hikima , alherin Ubangiji kuma yana kansa .
LUK 2:41     Alignment score: 0.452 → 0.469
His parents went every year to Jerusalem for the Festival of the Passover .
Iyayensa
sukan tafi Urushalima kowacce shekara domin idin ketarewa .
LUK 2:42     Alignment score: 0.245 → 0.249
When he was twelve years old , they again went up at the customary time for the feast .
Da yana shekara goma sha biyu , suka sake haurawa daidai lokacin idin a al'adance .
LUK 2:43     Alignment score: 0.385 → 0.387
After they had stayed the full
number of days for the feast , they began to return home . But the boy Jesus stayed behind in Jerusalem and his parents did not know it .
Bayan da sun cika dukan kwanakin idin , sun fara dawowa gida . Amma dan yaron Yesu ya jinkirta ya zauna a Urushalima , kuma iyayensa basu sani ba .
LUK 2:44     Alignment score: 0.218 → 0.224
They assumed that he was with the group that was traveling with them , so they traveled a day 's journey . Then they started looking for him among their relatives and friends .
Suna tsammani yana tare da sauran mutane da suke
tafiya tare , sai suka yi tafiya na kwana daya . Suka fara neman sa a cikin danginsu da abokansu .
LUK 2:45     Alignment score: 0.215
When they did not find
him , they returned to Jerusalem and started looking for him there .
Da ba su gan shi ba , sai suka koma Urushalima suna cigiyar sa a can .
LUK 2:46     Alignment score: 0.437
It came
about that after three days , they found him in the temple , sitting in the middle of the teachers , listening to them and asking them questions .
Ya zama bayan kwanaki uku , su ka same shi a cikin haikali , yana zama a tsakiyar malamai , yana sauraron su yana kuma yi masu tambayoyi .
LUK 2:47     Alignment score: 0.155
All who heard him were amazed at his understanding and his answers .
Dukan
wadanda suka ji shi suna ta mamakin fahimtar sa da amsoshin sa .
LUK 2:48     Alignment score: 0.287 → 0.29
When they saw him , they were astonished . His mother said to him , " Son , why have you treated us this way ? Listen , your father and I have been anxiously searching for you . "
Da suka gan shi , suka yi mamaki kwarai . Mahaifiyarsa ta ce masa , " Da na , don me ka yi mana haka ? Ka ji , mahaifinka da ni muna ta neman ka rai a bace . "
LUK 2:49     Alignment score: 0.239 → 0.244
He said to them , " Why were you searching for me ? Did you not know that I had to be about my Father 's business ?
Ya ce masu , " Don me kuke nema
na ? Ba ku sani cewa dole in kasance a gidan Ubana ba ? "
LUK 2:50     Alignment score: 0.396
But they did not understand what he meant
by those words .
Amma ba su gane abin da yake nufi da kalmomin nan ba .
LUK 2:51     Alignment score: 0.281 → 0.282
Then he went back home with them to Nazareth and was obedient to them . His mother treasured all these things in her heart .
Sa'annan ya koma gida tare da su zuwa Nazarat yana kuma masu biyayya . Mahaifiayarsa kuma ta ajiye dukan
wadannan abubuwa a zuciyarta tana yin tunani akansu .
LUK 2:52     Alignment score: 0.477
But Jesus continued to grow in wisdom and stature , and increased in favor with God and people .
Amma Yesu ya ci gaba da hikima da girma , ya kuma karu da tagomashi wurin Allah da mutane .
LUK 2     Average alignment score: 0.329 for 52 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LUK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24