Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LUK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


LUK 7:1     Alignment score: 0.367
After Jesus had finished everything he was saying in the hearing of the people , he entered Capernaum .
Bayan da Yesu ya gama fadar dukan
abubuwan da zai fadi a jin kunnen dukan mutanen , sai ya shiga Kafarnahum .


LUK 7:2     Alignment score: 0.126 → 0.131
Now a centurion had a slave who was highly regarded by him , and he was sick and about to die .
Bawan
wani jarumi , wanda yake kauna , ba shi da lafiya har ma ya kusa mutuwa .
LUK 7:3     Alignment score: 0.351 → 0.357
When the centurion heard about Jesus , he sent to him elders of the Jews , asking him to come and heal his servant .
Amma da ya ji labarin Yesu , jarumin ya aiki
wadansu dattawan Yahudawa , ya ce a roki Yesu ya zo ya ceci bawansa daga mutuwa .
LUK 7:4     Alignment score: 0.308 → 0.31
When they had come to Jesus , they asked him earnestly , saying , " He is worthy to have you do this for him ,
Sa'adda su ka zo kusa da Yesu , su ka roke shi da gaske , cewa , " Wannan ya isa ka yi masa haka ,
LUK 7:5     Alignment score: 0.371 → 0.377
because he loves our nation , and he is the one who built the synagogue for us . "
saboda shi mai kaunar
kasar mu ne , kuma shi ne ya gina mana majami'a .
LUK 7:6     Alignment score: 0.347 → 0.357
So Jesus continued on his way with them . But when he was not far from the house , the centurion sent friends to say to him , " Lord , do not trouble yourself , because I am not worthy for you to come under my roof .
Sai Yesu ya tafi tare da su . Amma sa'adda ya zo kusa da gidan mutumin , jarumin ya aiki
abokansa su ka ce da shi , " Ubangiji kada ka damu domin ni ban isa ka zo gida na ba .
LUK 7:7     Alignment score: 0.15 → 0.149
For this
reason I did not even consider myself worthy to come to you , but just say a word and my servant will be healed .
Shi ya sa na ga ban isa in zo wurinka ba , ka yi magana kadai bawa na kuwa zai warke .
LUK 7:8     Alignment score: 0.306 → 0.308
For I also am a man who is under authority , with soldiers under me . I say to this one , ' Go , ' and he goes , and to another one , ' Come , ' and he comes , and to my servant , ' Do this
, ' and he does it . "
Gama ni ma mutum ne mai iko , ina da sojoji karkashina . Ina iya cewa da wannan , ' Ka je ' sai ya tafi , in kuma ce da wani ' ka zo ' sai ya zo , in kuma ce da bawa na , ' Yi kaza , ' sai ya yi . "
LUK 7:9     Alignment score: 0.368
When Jesus heard this , he was amazed at him , and turning to the crowd following him said , " I say to you , not even in Israel have I found such faith . "
Sa'adda Yesu ya ji haka , ya yi mamakin mutumin , ya juya wajen taron da su ke biye da shi , ya ce , " Na gaya maku
, ko a cikin Isra'ila ban sami wani mai bangaskiya irin wannan ba "
LUK 7:10     Alignment score: 0.346
When those who had been sent returned to the house , they found the servant was well .
Daga nan wadanda a ka aika , suka
dawo gida suka tarar da bawan cikin koshin lafiya .
LUK 7:11     Alignment score: 0.392
Soon after that , Jesus went to a town called Nain , and his disciples and a great crowd went with him .
Wani lokaci bayan wannan , ya zama Yesu yana tafiya wani gari da ake kira Na'im . Almajiransa su na tare da shi , da kuma taron mutane masu yawa .
LUK 7:12     Alignment score: 0.222 → 0.223
As he came
near to the gate of the town , behold , a man who had died was being carried out , the only son of his mother ( who was a widow ) , and a rather large crowd from the town was with her .
Sa'adda ya kusa da kofar garin , sai ga wani matacce ana dauke da shi . Kuma shi kadai ne da a wurin mahaifiyarsa . Ita kuwa gwauruwa ce , mutane da dama daga cikin gari suna tare da ita .
LUK 7:13     Alignment score: 0.248 → 0.248
When the Lord saw her , he was deeply moved with compassion for her and said to her , " Do not cry . "
Da ganin ta , sai Ubangiji ya cika
da tausayi a game da ita ya ce da ita , " Kada ki yi kuka . "
LUK 7:14     Alignment score: 0.21 → 0.211
Then he went up and touched the wooden frame on which they carried the body , and those carrying it stood still . He said , " Young man , I say to you , arise
. "
Sai ya zo ya taba makarar , sai masu dauke da shi su ka tsaya . Ya ce ' Saurayi na ce ma ka ka tashi . "
LUK 7:15     Alignment score: 0.33
The dead man sat up and began to speak
, and Jesus gave him to his mother .
Sai mataccen ya tashi ya fara yin magana . Sai Yesu ya ba mahaifiyar danta .
LUK 7:16     Alignment score: 0.31 → 0.31
Then fear overcame all of them , and they kept praising God , saying , " A great prophet has been raised among us " and " God has looked upon his people . "
Sai tsoro ya kama
su duka . Su ka kama yabon Allah , su na cewa , " An ta da wani annabi mai girma a cikinmu " kuma " Allah ya dubi mutanensa . "
LUK 7:17     Alignment score: 0.327 → 0.33
This news about Jesus spread throughout the whole of Judea and all the neighboring regions .
Wannan labari na Yesu , ya ba zu a cikin dukan
Yahudiya da yankuna da su ke kewaye .
LUK 7:18     Alignment score: 0.49
John 's disciples told him about all these things .
Almajiran Yahaya suka
gaya masa dukan wadannan abubuwa .
LUK 7:19     Alignment score: 0.449
Then John called two of his disciples and sent them to the Lord to say , " Are you the one who is to come
, or should we look for another ? "
Sai Yahaya ya kira biyu daga cikin almajiransa , ya aike su wurin Ubangiji , suka ce da shi , " Kai ne mai zuwan nan , ko akwai wani wanda za mu saurari zuwansa ? "
LUK 7:20     Alignment score: 0.376 → 0.376
When they had come near to Jesus , the men said , " John the Baptist has sent us to you to say , ' Are you the one who is coming , or should we look for another ? ' "
Sa'adda suka zo kusa da Yesu , sai mutanen suka ce , " Yahaya Mai Baftisma , ya aiko
mu , mu tambaya , " Kai ne mai zuwan nan , ko akwai wani wanda za mu saurari zuwansa ? "
LUK 7:21     Alignment score: 0.249 → 0.292
In that hour he healed many people from sicknesses and afflictions and from evil spirits , and to many blind people he gave
sight .
A cikin wannan lokaci , ya warkar da mutane da yawa daga cututtuka da matsaloli da miyagun ruhohi . Makafi da yawa sun sami ganin gari .
LUK 7:22     Alignment score: 0.297 → 0.315
Jesus answered and said to them , " After you have gone on your way , report to John what you have seen and heard . Blind people are receiving sight , lame people are walking , lepers are being cleansed , deaf people are hearing , people who have died
are being raised back to life , and needy people are being told the good news .
Yesu , ya amsa ya ce masu , " Bayan kun tafi , ku ba Yohanna rahoton abin da ku ka ji da abin da ku ka gani . Makafi suna ganin gari , guragu suna tafiya , ana kuma tsarkake kutare . Kurame suna ji , ana tayar da matattu , ana gaya wa matalauta labari mai dadi .
LUK 7:23     Alignment score: 0.229 → 0.231
The person who does not stop believing in me because of my actions is blessed . "
Mai albarka ne mutumin da ya tsaya a kan ba da gaskiya gare ni saboda ayukan
da na ke yi . "
LUK 7:24     Alignment score: 0.39 → 0.429
After John 's messengers had gone away , Jesus began to say to the crowds about John , " What did you go out into the desert to see ? A reed shaken by the wind ?
Bayan da mutanen
da Yahaya ya aiko suka tafi , Yesu ya fara yi wa taron magana game da Yahaya . " Me ku ka tafi ku gani a cikin hamada , ciyawa wadda iska ta ke girgizawa ?
LUK 7:25     Alignment score: 0.234
But what did you go out to see ? A man dressed in soft clothes ? Look , those
who wear expensive clothing and who live in luxury are in kings ' palaces .
Amma me ku ka tafi domin ku gani , mutum mai saye da tufafi masu taushi ? Duba mutanen da su ke saye da tufafi masu daraja , kuma suna rayuwa cikin jin dadi suna fadar sarakuna .
LUK 7:26     Alignment score: 0.51
But what did you go out to see ? A prophet ? Yes , I say to you , and more than a prophet .
Amma me ku ka tafi domin ku gani , annabi ne ? I , ina gaya ma ku , ya ma fi annabi .
LUK 7:27     Alignment score: 0.233
This is he of whom it is written , ' See , I am sending my messenger before your face , who will prepare your way before you . '
Wannan shine wanda aka rubuta a kansa , " Duba , ina aika
manzo na a gabanka , wanda za ya shirya maka hanya a gabanka .
LUK 7:28     Alignment score: 0.337 → 0.349
I say to you , among those born of women none is greater than John . Yet the one who is least in the kingdom of God is greater than he is . "
Ina gaya maku , a cikin wadanda mata suka
haifa , ba wanda ya fi Yahaya girma . Duk da haka , wanda ya fi kankanta a mulkin Allah , ya fi shi girma .
LUK 7:29     Alignment score: 0.296 → 0.296
( When all the people heard this , including the tax collectors , they declared that God is righteous , because they had been baptized with the baptism of John .
Sa'anda dukan
mutane suka ji haka , har da ma su karbar haraji , suka shaida Allah mai adalci ne . Su na cikin wadanda Yahaya ya yi wa baftisma .
LUK 7:30     Alignment score: 0.329
But the Pharisees and the experts in Jewish law rejected God 's purpose for themselves , because they had not been baptized by John . )
Amma Farisawa da wadanda su ke kwararru a cikin shari'ar Yahudawa , wadanda ba shi ne ya yi masu baftisma ba , suka yi watsi da hikimar
Allah don kansu .
LUK 7:31     Alignment score: 0.177 → 0.18
" To what , then , can I compare the people of this generation ? What are they like ?
Sa'annan Yesu ya ce , " Da me zan kamanta mutanen wannan zamani ? Da me suka yi kama
?
LUK 7:32     Alignment score: 0.227 → 0.227
They are like children playing in the marketplace , who sit and call to one another and say , ' We played a flute for you , and you did not dance . We sang
a funeral song , and you did not cry . '
Suna kama da yaran da suke wasa a kasuwa , wadanda suke magana da junansu suna cewa , " Mun yi maku busa , ba ku yi rawa ba . Mun yi makoki , ba ku yi kuka ba . "
LUK 7:33     Alignment score: 0.338 → 0.342
For John the Baptist came eating no bread and drinking no wine , and you say , ' He has a demon . '
Haka , Yahaya ya zo , bai ci gurasa ba , bai sha ruwan inabi ba , amma ku ka ce , ' Aljani ne yake mulkinsa .
LUK 7:34     Alignment score: 0.269 → 0.274
The Son of Man came eating and drinking , and you say , ' Look , he is a gluttonous man and a drunkard , a friend of tax collectors and sinners ! '
Dan Mutum , ya zo , yana ci , yana sha , amma , kuka ki shi , kuna cewa dubi
mutum mai hadama , mai shan ruwan inabi da yawa , abokin masu karbar haraji da masu zunubi !
LUK 7:35     Alignment score: 0.321 → 0.328
But wisdom is justified by all her children . "
Amma hikimar
Allah tana shaidar dukan ' yayanta . "
LUK 7:36     Alignment score: 0.399 → 0.412
Now one of the Pharisees invited Jesus to eat with him . So after Jesus entered into the Pharisee 's house , he reclined at the table to eat .
Wata rana wani Bafarise , ya roki
Yesu ya je ya ci abinci tare da shi . Bayan da Yesu ya shiga gidan Bafarisen , ya zauna a teburi domin ya ci abinci .
LUK 7:37     Alignment score: 0.219 → 0.376
Behold , there was a woman in the city who was a sinner . When she found
out that he was reclining at the table in the Pharisee 's house , she brought an alabaster jar of perfumed oil .
Sai ga wata mace mai zunubi , ta fito daga cikin birni . Sa'anda ta ji labari Yesu yana gidan Bafarisen , domin ya ci abinci . Ta dauki tandun mai na alabastar mai kamshi .
LUK 7:38     Alignment score: 0.246
As she stood behind him near his feet , weeping , she began to wet his feet with her tears , and she wiped them with the hair of her head and kissed his feet and anointed them with perfumed oil .
Ta tsaya kusa da Yesu tana kuka . Ta fara jika kafafunsa da hawayenta , tana shafe kafafunsa da gashin kanta . Tana yi wa kafafunsa sumba , tana shafe su da turare .
LUK 7:39     Alignment score: 0.331 → 0.342
When the Pharisee who had invited Jesus saw this , he thought to himself , saying , " If this man were a prophet , then he would know who and what type of woman is touching him , that she is a sinner . "
Sa'anda Bafarisen da ya gaiyaci Yesu , ya ga haka , sai ya yi tunani a cikin ransa , da cewa , " In da wannan mutum annabi ne , da ya gane ko wacce irin mace ce , wannan da take taba shi , ita mai zunubi ce . "
LUK 7:40     Alignment score: 0.425
Jesus responded and said to him , " Simon , I have something to say to you . " He said , " Say it , Teacher ! "
Yesu ya amsa ya ce masa , " Siman
, ina so in gaya maka wani abu . " Ya ce , " malam sai ka fadi ! "
LUK 7:41     Alignment score: 0.301 → 0.319
Jesus said , " A certain moneylender had two debtors . The one owed five hundred denarii , and the other fifty .
Yesu ya ce , " wani mutum mai ba da bashi yana bin wadansu mutane su biyu kudi , yana bin dayan sule dari , dayan kuma yana bin sa sule hamsin .
LUK 7:42     Alignment score: 0.157
When they could not pay him , he forgave
them both . Therefore , which of them will love him more ? "
Da yake ba su da kudin da za su iya biyan sa , sai ya yafe masu , su duka biyu . A cikin su biyu , wanne ne zai fi nuna kauna ga wannan mutum ? "
LUK 7:43     Alignment score: 0.326 → 0.328
Simon answered him and said , " I suppose the one whom he forgave
the most . " Jesus said to him , " You have judged correctly . "
Siman ya amsa ya ce , " Ina tsammani wanda ya yafe wa kudi da yawa . " Yesu ya amsa ya ce masa , " Ka shari'anta dai dai . "
LUK 7:44     Alignment score: 0.407 → 0.416
Jesus turned to the woman and said to Simon , " You see this woman
. I have entered into your house . You gave me no water for my feet , but she has wet my feet with her tears and wiped them with her hair .
Yesu ya juya wajen matar , ya ce da Siman , " Ka ga matan nan . Na shiga gidanka . Ba ka ba ni ruwa domin kafafuna ba , amma ita ta ba ni , da hawayenta ta wanke kafafuna , ta kuma shafe su da gashin kanta .
LUK 7:45     Alignment score: 0.295
You did not give
me a kiss , but from the time I came in she did not stop kissing my feet .
Kai ba ka yi ma ni sumba ba , amma ita ta yi , tun sa'adda na shigo nan ba ta dena sumbatar kafafuna ba .
LUK 7:46     Alignment score: 0.29 → 0.291
You did not anoint my head with oil , but she has anointed my feet with perfumed oil .
Kai ba ka shafe kai na da mai ba , amma ita ta shafe kafafuna
da turare .
LUK 7:47     Alignment score: 0.26
Therefore I say to you , her sins , which were many , have been forgiven for she loved much . But the one who is forgiven little , loves little . "
Saboda haka , ita wadda ta ke da zunubi
da yawa ta bayar da mai yawa , ta kuma nuna kauna mai yawa . Amma shi wanda aka gafarta wa kadan , ya kuma nuna kauna kadan . "
LUK 7:48     Alignment score: 0.466
Then he said to her , " Your sins are forgiven . "
Daga nan sai ya ce mata , " An gafarta zunubanki
. "
LUK 7:49     Alignment score: 0.282 → 0.283
Those reclining together began to say among themselves , " Who is this that even forgives sins ? "
Wadanda su ke a nan zaune
tare da shi suka fara magana da junansu , " Wanene wannan wanda har yake gafarta zunubai ?
LUK 7:50     Alignment score: 0.456
Then Jesus said to the woman , " Your faith has saved you . Go in peace . "
Sai Yesu ya ce da matar , " Bangaskiyarki
ta cece ki . Ki tafi da salama . "
LUK 7     Average alignment score: 0.32 for 50 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LUK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24