Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LUK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


LUK 13:1     Alignment score: 0.399 → 0.392
At that time , some people there told him about the Galileans whose blood Pilate mixed with their own sacrifices .
A lokacin , wadansu mutane suka gaya masa game da galilawa wadanda Bilatus ya gauraye jininsu
da hadayunsu .


LUK 13:2     Alignment score: 0.334 → 0.337
Jesus answered and said to them , " Do you think that these Galileans were more sinful than all the other Galileans because they suffered in this way ?
Sai Yesu ya amsa masu yace " Kuna tsammani wadannan Galilawa sun fi duk sauran Galilawan
zunubi ne , da suka sha azaba haka ?
LUK 13:3     Alignment score: 0.265
No , I tell you . But if you do not repent , all of you will perish in the same way .
A'a , ina gaya maku . In ba ku tuba ba , dukanku za ku halaka
kamarsu .
LUK 13:4     Alignment score: 0.3 → 0.303
Or those
eighteen people in Siloam on whom a tower fell and killed them , do you think they were worse sinners than other men in Jerusalem ?
Ko kuwa mutane goma sha takwas din nan da suna Siluwam wadanda hasumiya ta fado a kansu ta kashe su , kuna tsamani sun fi duk sauran mutanen Urushalima laifi ne ?
LUK 13:5     Alignment score: 0.296
No , I say . But if you do not repent , all of you will also perish . "
Ina gaya maku ba haka bane . Amma duk wanda ya ki tuba , dukanku za su hallaka "
LUK 13:6     Alignment score: 0.275 → 0.273
Jesus told this parable , " Someone had a fig tree planted in his vineyard and he came and looked for fruit on it but found none .
Yesu ya fada wannan misali , " Wani mutum yana da baure wanda ya shuka a garkar inabinsa sai ya zo neman ' ya'yan itacen amma bai samu ba .
LUK 13:7     Alignment score: 0.185 → 0.184
The man said to the gardener , ' Look , for three years I came
and tried to find fruit on this fig tree and found none . Cut it down . Why let it waste the ground ? '
Sai mutumin ya ce wa mai kula da garkar , " ka ga , shekara uku kenan nake zuwa neman ' ya'yan wannan baure , amma ban samu ba . A sare shi . Yaya za a bar shi ya tsare wurin a banza ?
LUK 13:8     Alignment score: 0.164
The gardener answered and said , ' Leave it alone this
year while I dig around it and put manure on it .
Sai mai lura da garkar ya amsa yace , ' Ka dan ba shi lokaci kadan in yi masa kaftu in zuba masa taki .
LUK 13:9     Alignment score: 0.284 → 0.282
If it bears fruit next year , good ; but if it does not , cut it down ! ' "
In yayi ' ya'ya shekara mai zuwa to , amma in bai yi ' ya'ya ba sai a sare shi ! " '
LUK 13:10     Alignment score: 0.309
Now Jesus was teaching in one of the synagogues during the Sabbath .
Wata rana Yesu yana koyarwa a wata majami
' a ran Asabaci .
LUK 13:11     Alignment score: 0.176 → 0.232
Behold , a woman was there who for eighteen years had a spirit of weakness . She was bent
over and was not able to straighten up completely .
Sai , ga wata mace a wurin shekarunta goma sha takwas tana da mugun ruhu , duk ta tankware , ba ta iya mikewa .
LUK 13:12     Alignment score: 0.346
When Jesus saw her , he called to her and said , " Woman
, you are freed from your weakness . "
Da Yesu ya gan ta , sai ya kira ta ya ce mata , an warkar da ke daga wannan cuta . "
LUK 13:13     Alignment score: 0.172 → 0.174
He placed his hands on her , and immediately she was straightened up and she glorified God .
Sai Yesu ya dora hannunsa a kanta , nan da nan sai ta mike
a tsaye ta fara daukaka Allah .
LUK 13:14     Alignment score: 0.369 → 0.37
But the synagogue ruler was indignant because Jesus had healed on the Sabbath . So the ruler answered and said to the crowd , " There are six days in which it is necessary to work . Come and be healed then , not on the Sabbath day . "
Amma shugaban majami'a yayi fushi domin Yesu yayi warkarwa a ranar Asabaci . Sai shugaban ya amsa yace wa jama'a , " Akwai ranaku shida da ya kamata a yi aiki . Ku zo domin a warkar da ku amma ba ranar Asabaci ba . "
LUK 13:15     Alignment score: 0.356 → 0.383
The Lord answered him and said , " Hypocrites ! Does not each of you untie his ox or his donkey from the stall and lead it to drink on the Sabbath ?
Amma Ubangiji ya amsa masa ya ce , " Munafukai ! Ashe kowannenku ba ya kwance Jakinsa ko Sa daga turkensa ya kai shi banruwa ran Asabaci ?
LUK 13:16     Alignment score: 0.319 → 0.335
So too this daughter of Abraham , whom Satan bound for eighteen long years , should her bonds not be untied on the Sabbath day ? "
Ashe wannan ' yar gidan Ibrahim , wanda shaidan ya daure ta shekara
goma sha takwas , wato ba za a iya kwance ta a ranar Asabaci kenan ba ?
LUK 13:17     Alignment score: 0.209 → 0.228
As he said these things , all those who opposed him were ashamed , but the whole crowd was rejoicing over all the glorious things he did .
Da ya fada wadannan abubuwa , dukansu
da suka yi adawa da shi suka kunyata , duk taron kuwa suka yi ta farin ciki da abubuwa masu daraja da yayi .
LUK 13:18     Alignment score: 0.433
Then Jesus said , " What is the kingdom of God like , and what can I compare it to ?
Sai Yesu ya ce , " Yaya za a misalta mulkin Allah , kuma da me zan kwatanta shi ?
LUK 13:19     Alignment score: 0.312 → 0.313
It is like a mustard seed that a man took
and threw into his garden , and it grew into a big tree , and the birds of heaven built their nests in its branches . "
Yananan kamar kwayar mastad , wanda wani mutum ya dauka ya jefa ta a lambunsa , ta kuma yi girma ta zama gagarumin itace , har tsuntsaye suka yi shekarsu a rassanta . "
LUK 13:20     Alignment score: 0.411
Again he said , " To what can I compare the kingdom of God ?
Ya sake cewa , " Da me zan kwatanta mulkin Allah ?
LUK 13:21     Alignment score: 0.21 → 0.21
It is like yeast that a woman took
and mixed with three measures of flour until it spread through all the flour . "
Yana kamar yisti wanda wata mace ta dauka ta cuda da mudu uku na garin alkama don ya kumburar da shi . "
LUK 13:22     Alignment score: 0.242
Then Jesus traveled through the towns and villages , teaching and making his way toward Jerusalem .
Yesu ya ziyarci kowanne
birni da kauye , a hanyar sa ta zuwa Urushalima yana koyar da su .
LUK 13:23     Alignment score: 0.311 → 0.317
Someone said to him , " Lord , are only a few people to be saved ? " So he said to them ,
Sai wani ya ce masa , " Ubangiji , wadanda za su sami ceto kadan ne ? " Sai ya ce masu ,
LUK 13:24     Alignment score: 0.313
" Struggle to enter through the narrow door , because , I say to you , many will want to enter , but will not be able to enter .
" Ku yi kokari ku shiga ta matsatsiyar
kofa , domin na ce maku , mutane dayawa za su nemi shiga amma ba za su iya shiga ba .
LUK 13:25     Alignment score: 0.276 → 0.286
Once the owner of the house gets up and locks the door , then you will stand outside and pound the door and say , ' Lord , Lord , let us in . ' He will answer and say to you , ' I do not know you or where you are from . '
In dai maigida ya riga
ya tashi ya rufe kofa , sannan za ku tsaya a waje kuna kwankwasa kofar kuna cewa , ' Ubangiji , Ubangiji , bari mu shiga ciki ' . Sai ya amsa yace maku , ' Ni ban san ku ba ko daga ina ku ka fito . '
LUK 13:26     Alignment score: 0.238
Then you will say , ' We ate and drank in front of you and you taught in our streets . '
Sannan
za ku ce , ' Mun ci mun sha a gabanka , ka kuma yi koyarwa a kan titunanmu . '
LUK 13:27     Alignment score: 0.338 → 0.338
But he will reply , ' I say to you , I do not know where you are from . Get away from me , you evildoers ! '
Amma zai amsa ya ce , " Ina gaya maku , ban san ko daga ina ku ka fito ba , ku tafi daga wurina , dukanku masu aikata mugunta ! '
LUK 13:28     Alignment score: 0.566
There will be crying and the grinding of teeth when you see Abraham , Isaac , Jacob , and all the prophets in God 's kingdom , but you are thrown out .
Za a yi kuka da cizon hakora
a lokacin da kun ga Ibrahim , da Ishaku , da Yakubu da dukan annabawa a mulkin Allah amma ku - za a jefar da ku waje .
LUK 13:29     Alignment score: 0.575
They will come from the east , west , north , and south , and be seated at a table in the kingdom of God .
Za su zo daga gabas , yamma , kudu , da arewa , za su ci a teburin abinci a mulkin Allah .
LUK 13:30     Alignment score: 0.321
Know this , those
who are least important will be first , and those who are most important will be last . "
Ku san da wannan , na karshe za su zama na farko , na farko kuma za su zama na karshe . "
LUK 13:31     Alignment score: 0.342
Shortly after , some Pharisees came and said to him , " Go and leave here because Herod wants to kill you . "
Nan take , wadansu farisiyawa
suka zo suka ce masa , " Ka tafi daga nan domin Hirudus yana so ya kashe ka . "
LUK 13:32     Alignment score: 0.376 → 0.395
Jesus said , " Go and tell that fox , ' Look , I cast out demons and perform healings today and tomorrow , and the third day I will reach my goal . '
Yesu ya ce , " Ku tafi ku gaya wa dilan nan cewa , ' Duba , na fitar da aljanu , ina warkarwa yau da gobe , kuma a rana ta uku kuwa zan gama aiki
na . '
LUK 13:33     Alignment score: 0.325 → 0.331
In any case , it is necessary for me to continue on today , tomorrow , and the following day , since it is not acceptable to kill a prophet away from Jerusalem .
Ko da kaka , dole ne in ci gaba da tafiyata yau , da gobe , da kuma jibi , don bai dace a kashe annabi nesa da Urushalima ba .
LUK 13:34     Alignment score: 0.273 → 0.273
Jerusalem , Jerusalem , who kills the prophets and stones those sent to you . How often I desired to gather your children the way a hen gathers her brood under her wings , but you did not desire this .
Urushalima , Urushalima masu kisan annabawa , masu jifan wadanda aka aiko
gare ku . Sau nawa ne ina so in tattara ' ya'yanki kamar yadda kaza take tattara ' ya'yanta a cikin fukafukanta , amma ba ki so wannan ba .
LUK 13:35     Alignment score: 0.317 → 0.318
See , your house is abandoned . I say to you , you will not see me until you say , ' Blessed is he who comes in the name of the Lord . ' "
Duba , an yashe gidanki
. Ina kwa gaya maku ba za ku kara ganina ba sai ran da kuka ce , ' Albarka ta tabbata ga mai zuwa da sunan Ubangiji . ' "
LUK 13     Average alignment score: 0.315 for 35 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LUK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24