Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LUK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


LUK 10:1     Alignment score: 0.371
Now after these things , the Lord appointed seventy others , and sent them out two by two ahead of him to every town and place where he himself was about to go .
Bayan wadannan abubuwa , Ubangiji ya sake
nada wadansu saba'in ya aike su biyu biyu , domin su tafi kowanne birni da wurin da yake niyyan zuwa .


LUK 10:2     Alignment score: 0.289 → 0.29
He said to them , " The harvest is plentiful , but the laborers are few . Therefore ask the Lord of the harvest to send
out laborers into his harvest .
Ya ce da su , " Girbin yana da yawa , amma ma'aikatan sun yi kadan . Saboda haka kuyi addu'a sosai ga Ubangijin girbin , domin ya aiko da ma'aikata cikin gonarsa .
LUK 10:3     Alignment score: 0.23 → 0.227
Go on your way . See , I send
you out as lambs in the midst of wolves .
Ku tafi , duba na aike ku kamar ' yan raguna cikin kyarkyetai .
LUK 10:4     Alignment score: 0.294 → 0.296
Do not carry a money bag , or a traveler 's bag , or sandals , and greet no one on the road .
Kada ku dauki jakan
kudi , ko jakar matafiyi , ko takalma , kada ku gai da kowa a kan hanya .
LUK 10:5     Alignment score: 0.407
Whatever house you enter , first say , ' May peace be on this house ! '
Dukan
gidan da ku ka shiga , ku fara cewa , ' Bari salama ta kasance a wannan gida . '
LUK 10:6     Alignment score: 0.389 → 0.389
If a person of peace is there , your peace will rest upon him , but if not , it will return to you .
Idan akwai mutum mai salama a gidan , salamar
ku za ta kasance a kansa , amma idan babu , salamar ku za ta dawo wurinku .
LUK 10:7     Alignment score: 0.232
Remain in that same house , eating and drinking what they provide , for the laborer is worthy of his wages . Do not move around from house to house .
Ku zauna a wannan gidan , ku ci ku sha abin da suka tanada maku
. Gama ma'aikaci ya wajibci ladansa . Kada ku bi gida gida .
LUK 10:8     Alignment score: 0.22
Whatever town you enter , and they receive you , eat what is set before you ,
Dukan
birnin da ku ka shiga kuma sun karbe ku , ku ci abin da suka sa a gabanku .
LUK 10:9     Alignment score: 0.325
and heal the sick that are there . Say to them , ' The kingdom of God has come close to you . '
Ku warkar da marasa lafiyar
da ke wurin . Ku ce da su , ' Mulkin Allah ya zo kusa da ku . '
LUK 10:10     Alignment score: 0.238 → 0.241
Whenever you enter a town and they do not receive you , go out into its streets and say ,
Amma dukan
birnin da ku ka shiga , idan ba su karbe ku ba , ku tafi cikin titunansu , ku ce ,
LUK 10:11     Alignment score: 0.254 → 0.276
' Even the dust from your town that clings to our feet we wipe off against you ! But know this
: The kingdom of God has come near . '
' Ko kurar birninku da ta like a kafafunmu , mun karkabe maku ita a matsayin shaida a kanku ! Amma ku sani mulkin Allah ya zo kusa da ku . '
LUK 10:12     Alignment score: 0.245 → 0.246
I say to you that on the judgment day it will be more tolerable for Sodom than for that town .
Na gaya maku
, a ranar shari'a Saduma za ta fi wannan birni samun sauki .
LUK 10:13     Alignment score: 0.435 → 0.461
Woe to you , Chorazin ! Woe to you , Bethsaida ! If the mighty works which were done in you had been done in Tyre and Sidon , they would have repented long ago , sitting in sackcloth and ashes .
Kaiton ki , Korasinu ! Kaiton ki , Baitsaida ! Ayyuka masu girma da aka yi a cikinku , da an yi su a cikin Taya da Sidon , da sun tuba tuntuni a zaune cikin toka da tufafin makoki .
LUK 10:14     Alignment score: 0.434
But it will be more tolerable for Tyre and Sidon at the judgment than for you .
Amma a ranar shari'a
Taya da Sidon za su fi ku samun sauki .
LUK 10:15     Alignment score: 0.311
You , Capernaum , do you think you will be exalted to heaven ? No , you will be brought down to Hades .
Ke kuma Kafarnahum , kina tsammani har zuwa sama za a daukaka ki ? Babu , za a gangarar dake har zuwa hadas
.
LUK 10:16     Alignment score: 0.317
The one who listens to you listens to me , and the one who rejects you rejects me , and the one who rejects me rejects the one who sent me . "
Wanda ya saurare
ku ya saurare ni , wanda ya ki ku , ya ki ni , kuma wanda ya ki ni , ya ki wanda ya aiko ni . "
LUK 10:17     Alignment score: 0.421 → 0.45
The seventy returned with joy , saying , " Lord , even the demons submitted to us in your name . "
Su saba'in din suka
dawo da murna , suna cewa , " Ubangiji , har ma aljanu suna yi mana biyayya , a cikin sunanka . "
LUK 10:18     Alignment score: 0.449 → 0.451
Jesus said to them , " I was watching Satan fall
from heaven as lightning .
Sai Yesu ya ce masu , " Na ga Shaidan yana fadowa daga sama kamar walkiya .
LUK 10:19     Alignment score: 0.278
See , I have given you authority to tread on serpents and scorpions , and over all the power of the enemy , and nothing will in any way hurt you .
Duba , na ba ku iko ku taka macizai da kunamai , da kuma kan dukan
ikon magabci , kuma ba zai iya yin illa a gareku ba ko kadan .
LUK 10:20     Alignment score: 0.297
Nevertheless do not rejoice only in this , that the spirits submit to you , but rejoice even more that your names are engraved in heaven . "
Amma duk da haka kada ku yi murna a kan wannan kadai cewa ruhohi suna yi maku
biyayya , amma ku yi murna domin an rubuta sunayenku a cikin sama . "
LUK 10:21     Alignment score: 0.333
At that same time he rejoiced greatly in the Holy Spirit , and said , " I praise you , Father , Lord of heaven and earth , because you concealed these things from the wise and understanding , and revealed them to those who are untaught , like little children . Yes , Father , for so it was well pleasing in your sight . "
Cikin wannan lokacin , ya yi farin ciki kwarai cikin Ruhu Mai Tsarki , ya ce , " Na ba ka girma , ya Uba , Ubangijin sama da kasa . Domin ka rufe wadannan abubuwa daga masu hikima da ganewa , ka bayyana su ga wadanda ba koyayyu ba ne , kamar kananan yara . I , Uba gama haka ne ya gamshe
ka . "
LUK 10:22     Alignment score: 0.194 → 0.195
" All things have been entrusted to me from my Father , and no one knows who the Son is except the Father , and no one knows who the Father is except the Son and those
to whom the Son chooses to reveal him . "
Dukan abu , Ubana ya damka su gare ni , kuma babu wanda ya san Dan , sai Uban , kuma ba wanda ya san Uban , sai Dan . Sai kuma wanda Dan ya yi niyyar ya bayyana Uban a gareshi . "
LUK 10:23     Alignment score: 0.345
Then he turned around to the disciples and said privately , " Blessed are those who see the things that you see .
Ya juya wajen almajiran , ya ce da su a kadaice , " Masu albarka ne su wadanda suka
ga abin da kuke gani .
LUK 10:24     Alignment score: 0.288
I say to you , many prophets and kings desired to see the things you see , and they did not see them , and to hear the things that you hear , and they did not hear them . "
Na fada
maku , annabawa da yawa , da sarakuna da yawa sun so da sun ga abubuwan da kuke gani , amma ba su gani ba . Kuma sun so da sun ji abubuwan da kuke ji , amma ba su ji su ba . "
LUK 10:25     Alignment score: 0.31 → 0.308
Behold , a certain teacher of the Jewish laws stood up so that he might test him , saying , " Teacher , what must I do to inherit eternal life ? "
Sai ga wani malamin shari'ar Yahudawa , ya zo ya gwada shi da cewa , " Malam , me zan yi domin in gaji rai na har abada ? "
LUK 10:26     Alignment score: 0.553 → 0.557
Jesus said to him , " What is written in the law ? How do you read it ? "
Sai Yesu ya ce masa , " Yaya kake karanta abin da aka rubuta cikin shari'a ? "
LUK 10:27     Alignment score: 0.363
He gave
an answer and he said , " You will love the Lord your God with all your heart , with all your soul , with all your strength , and with all your mind , and your neighbor as yourself . "
Ya amsa ya ce , " Dole ne ka kaunaci Ubangiji Allah da dukan zuciyarka , da dukan ranka da dukan karfinka , da dukan lamirinka . Ka kuma kaunaci makwabcinka kamar kanka . "
LUK 10:28     Alignment score: 0.484
Jesus said to him , " You have answered correctly . Do this , and you will live . "
Yesu ya ce ma sa , " Ka amsa daidai , idan ka yi haka za ka rayu . "
LUK 10:29     Alignment score: 0.491
But the teacher , desiring to justify himself , said to Jesus , " Who is my neighbor ? "
Amma , malamin ya na so ya ' yantar da kansa , sai ya ce da Yesu , " To , wanene makwabcina
? "
LUK 10:30     Alignment score: 0.291
Jesus answered him and said , " A certain man was going down from Jerusalem to Jericho . He fell
among robbers , who stripped him of his belongings , and beat him , and left him half dead .
Ya amsa ya ce , " Wani mutum yana tafiya daga Urushalima za shi Yariko . Sai ya fada hannun mafasa , suka tube shi , suka kwace dukan abin da ya ke da shi , suka yi masa duka , suka bar shi kamar matacce .
LUK 10:31     Alignment score: 0.266 → 0.266
By chance a certain priest was going down that way , and when he saw him , he passed by on the other side .
Ya zama sai ga wani firist ya na bin wannan hanya , da ya gan shi sai ya bi ta gefe daya ya wuce .
LUK 10:32     Alignment score: 0.248 → 0.248
Similarly a Levite also , when he came to the place and saw him , passed by on the other side .
Haka kuma sai ga wani Balawi , sa'adda ya zo wurin , ya gan shi sai ya bi ta wani gefe ya wuce shi .
LUK 10:33     Alignment score: 0.286 → 0.286
But a certain Samaritan , as he journeyed , came to where he was . When he saw him , he was moved with compassion .
Amma wani Basamariye , ya na tafiya sa'adda ya zo wurin da mutumin yake , sa'adda ya ga mutumin sai tausayi ya kama
shi .
LUK 10:34     Alignment score: 0.231 → 0.231
He approached him and bound up his wounds , pouring oil and wine on them . He set him on his own animal , and brought him to an inn , and took
care of him .
Ya zo inda mutumin yake , ya daure masa raunukan da aka ji masa , yana shafa masu mai da ruwan inabi . Ya dora shi a kan dabbarsa ya kawo shi wurin kwana , ya kula da shi
LUK 10:35     Alignment score: 0.252
The next day he took
out two denarii , and gave them to the host , and said , ' Take care of him and whatever extra you spend , when I return , I will repay you . '
Washegari ya kawo dinari biyu , ya ba mai wurin kwanan ya ce ' Ka kula da shi , idan ma ka kashe fiye da haka , idan na dawo zan biya ka . '
LUK 10:36     Alignment score: 0.17 → 0.169
Which of these three do you think was a neighbor to him who fell
among the robbers ? "
A cikinsu ukun nan , wanene kake tsammani makwabcin wannan mutum da ya fada hannun ' yan fashi ? "
LUK 10:37     Alignment score: 0.427
The teacher said , " The one who showed mercy to him . " Jesus said to him , " Go and do the same . "
Sai malamin ya ce , " Wannan da ya nuna masa jinkai " Sai Yesu yace masa , " Ka je kai ma ka yi haka . "
LUK 10:38     Alignment score: 0.266 → 0.267
Now as they were traveling along , he entered into a certain village , and a certain woman
named Martha welcomed him into her house .
Sa'adda suke tafiya , sai ya shiga cikin wani kauye , sai wata mata mai suna Marta ta marabce shi a gidanta .
LUK 10:39     Alignment score: 0.338 → 0.339
She had a sister named Mary , who sat at the Lord 's feet and heard his word .
Tana da ' yar'uwa
mai suna Maryamu , wadda ta zauna a kafafun Ubangiji tana jin abin da yake fadi .
LUK 10:40     Alignment score: 0.314 → 0.314
But Martha was overly busy with preparing to serve a meal . She came up to Jesus , and said , " Lord , do you not care that my sister left me to serve alone ? Therefore tell her to help me . "
Amma ita Marta ta na ta kokari ta shirya
abinci . Sai ta zo wurin Yesu ta ce , " Ubangiji , ba ka damu ba ' yar'uwata ta bar ni ina ta yin aiki ni kadai ? Ka ce da ita ta taya ni . "
LUK 10:41     Alignment score: 0.572
But the Lord answered and said to her , " Martha , Martha , you are anxious about many things ,
Amma Ubangiji ya amsa ya ce da ita , " Marta , Marta , kin damu a kan abubuwa da yawa ,
LUK 10:42     Alignment score: 0.282 → 0.283
but only one thing is necessary . Mary has chosen what is best , which will not be taken away from her . "
amma abu daya ne ya zama dole . Maryamu ta zabi
abu mafi kyau , wanda ba za a iya kwace mata ba . "
LUK 10     Average alignment score: 0.324 for 42 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LUK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24