Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LUK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


LUK 16:1     Alignment score: 0.282 → 0.287
Jesus also said to the disciples , " There was a certain rich man who had a manager , and it was reported to him that this manager was wasting his possessions .
Yesu ya kuma ce wa almajiransa , " Akwai wani mai arziki da yake da wakili , sai aka yi karan sa da cewa wannan wakili yana fallasar masa da dukiya .


LUK 16:2     Alignment score: 0.293
So the rich man called him and said to him , ' What is this
that I hear about you ? Give an account of your management , for you can no longer be manager . '
Sai mai arziki ya kira shi ya ce masa , ' Labarin me nake ji game da kai ? Kawo lissafin wakilcin ka , don ba za ka sake zama wakili na ba . '
LUK 16:3     Alignment score: 0.152 → 0.157
The manager said to himself , ' What should I do , since my master is taking away my management job ? I do not have strength to dig , and I am ashamed to beg .
Sai wakilin ya ce a ransa , ' Kaka zan yi , da yake maigida na zai karbe
wakilci daga hannuna ? Gashi , ba ni da karfin noma ina kuwa jin kunya in yi roko .
LUK 16:4     Alignment score: 0.321
I know what I will do , so that when I am removed from my management job , people will welcome me into their houses . '
Na san abin da zan yi domin idan an fitar da ni daga wakilcin , mutane su karbe
ni a gidajensu .
LUK 16:5     Alignment score: 0.272
Then the manager called for each one of his master 's debtors , and he asked the first one , ' How much do you owe to my master ? '
Sai wakilin ya kira kowanne daya da maigidansa ke bi bashi , yace wa na farkon , ' Nawa maigida na yake bin ka ? '
LUK 16:6     Alignment score: 0.32
He said , ' A hundred baths of olive oil . ' He said to him , ' Take your bill , sit down quickly , and write fifty . '
Ya ce , ' Garwan mai dari . ' Sai ya ce masa , ' Ga takardarka
, maza ka zauna , ka rubuta hamsin . '
LUK 16:7     Alignment score: 0.323 → 0.325
Then the manager said to another , ' How much do you owe ? ' He said , ' A hundred cors of wheat . ' He said to him , ' Take your bill , and write eighty . '
Ya kuma ce wa wani , ' Nawa ake binka ? ' Ya ce , ' Buhu dari na alkama . ' Ya ce masa , ' Ga tarkardarka
, ka rubuta tamanin . '
LUK 16:8     Alignment score: 0.206 → 0.202
The master then commended the unrighteous manager because he had acted shrewdly . For the children of this
world are more shrewd in dealing with their own people than are the children of light .
Sai maigida ya yaba wa wakilin nan marar gaskiya saboda wayonsa . Gama ' ya'yan zamanin nan a ma'ammalar su da mutanen zamaninsu sun fi ' ya'yan haske wayo .
LUK 16:9     Alignment score: 0.105 → 0.104
I say to you , make friends for yourselves by means of unrighteous wealth , so that when it is gone , they may welcome you into the eternal dwellings .
Ina gaya maku
ku yi abuta ta dukiya ta rashin gaskiya , saboda idan ya kare , su karbe ku a gidaje masu dauwama .
LUK 16:10     Alignment score: 0.174
He who is faithful in very little is also faithful in much , and he who is unrighteous in very little is also unrighteous in much .
Wanda yake da aminci a karamin abu , mai aminci ne a babban abu , wanda yake marar gaskiya a karamin abu , marar gaskiya ne a babban abu .
LUK 16:11     Alignment score: 0.311
If you have not been faithful in using unrighteous wealth , who will trust you with true wealth ?
Idan fa ba ku yi aminci da dukiya mara adalci ba , wa zai amince maku
da dukiya ta gaskiya ?
LUK 16:12     Alignment score: 0.237
If you have not been faithful in using other people 's property , who will give
you money of your own ?
Idan kuma ba ku yi aminci da kudin wani ba , wa zai ba ku kudin da ke naku ?
LUK 16:13     Alignment score: 0.284
No servant can serve two masters , for either he will hate the one and love the other , or else
he will be devoted to one and despise the other . You can not serve God and wealth . "
Ba bawan da zai iya bauta wa iyayengiji biyu , ko dai ya ki daya , ya so daya ko kuwa ya amince wa dayan , ya raina dayan . Ba za ku iya bauta wa Allah ku kuma bauta wa dukiya ba . "
LUK 16:14     Alignment score: 0.374
Now the Pharisees , who were lovers of money , heard all these things , and they ridiculed him .
Da Farisawa da ke da kaunar kudi suka
ji dukan wadannan abubuwa , suka yi masa ba'a .
LUK 16:15     Alignment score: 0.299 → 0.3
He said to them , " You justify yourselves in the sight of men , but God knows your hearts . That which is exalted among men is detestable in the sight of God .
Sai ya ce masu , " Ku ne masu baratar da kanku a gaban mutane , amma Allah ya san zuciyarku . Abin da mutane suke
girmamawa kwarai abin kyama ne a gun Allah .
LUK 16:16     Alignment score: 0.27 → 0.268
The law and the prophets were in effect until John came
. From that time on , the gospel of the kingdom of God is preached , and everyone tries to force their way into it .
Attaura da litattafan annabawa suna nan har zuwan Yahaya . Tun daga lokacin nan ake yin bisharar mulkin Allah , kowa kuma yana kokarin kutsawa zuwa cikinta .
LUK 16:17     Alignment score: 0.158 → 0.16
But it is easier for heaven and earth to pass away than for one stroke of a letter of the law to become
invalid .
Duk da haka , zai fi sauki sama da kasa su shude , da ko digo daya na attaura ya shude .
LUK 16:18     Alignment score: 0.355 → 0.363
Everyone who divorces his wife and marries another commits adultery , and he who marries one who is divorced from her husband commits adultery .
Duk wanda ya saki matansa
ya auri wata ya aikata zina , kuma wanda ma ya auri sakakkiya ya aikata zina .
LUK 16:19     Alignment score: 0.112 → 0.112
Now there was a certain rich man who was clothed in purple and fine linen and was enjoying every day his great wealth .
Akwai wani mai arziki , mai sa tufafi na alfarma masu tsada yana shagalin sa kowace
rana .
LUK 16:20     Alignment score: 0.023 → 0.138
A certain beggar named Lazarus was laid at his gate , covered with sores ,
Aka ajiye wani gajiyayye a kofarsa , mai suna liazaru wanda duk jikinsa
miki ne ,
LUK 16:21     Alignment score: 0.186 → 0.203
and longing to eat what fell
from the rich man 's table . Even the dogs came and licked his sores .
Shi kuwa yana marmarin ya koshi da barbashin da ke fadowa daga teburin mai arzikin nan har ma karnuka sukan zo suna lasar mikinsa .
LUK 16:22     Alignment score: 0.305 → 0.305
It came
about that the beggar died and was carried away by the angels to Abraham 's side . The rich man also died and was buried ,
Ana nan sai gajiyayyen nan ya mutu , malaiku kuma suka dauke shi suka kai shi wurin Ibrahim . Mai arzikin ma ya mutu , aka kuma binne shi ,
LUK 16:23     Alignment score: 0.385
and in Hades , being in torment , he lifted up his eyes and saw Abraham far away and Lazarus at his side .
yana cikin hades yana shan azaba , sai ya daga kai ya hangi Ibrahim daga nesa , da Li'azaru a kirjinsa .
LUK 16:24     Alignment score: 0.394 → 0.395
So he cried out and said , ' Father Abraham , have mercy on me and send
Lazarus , that he may dip the tip of his finger in water and cool my tongue , for I am in anguish in this flame . '
Sai ya yi kira ya ce , ' Baba Ibrahim , ka ji tausayi na , ka aiko Li'azaru ya tsoma dan yatsansa a ruwa ya sanyaya harshena , don azaba nake sha a cikin wannan wuta . '
LUK 16:25     Alignment score: 0.353
But Abraham said , ' Child , remember that in your lifetime you received your good things , and Lazarus in like manner evil things . But now he is comforted here , and you are in agony .
Amma Ibrahim ya ce , ' Yaro , ka tuna fa a zamanka na duniya ka sha duniyarka , ka kuma karba
abubuwa masu kyau , amma Li'azaru kuma sai wahala . Amma yanzu dadi ake bashi a nan , kai kuwa kana shan azaba .
LUK 16:26     Alignment score: 0.164 → 0.176
Besides all this , a great chasm has been put in place , so that those who want to cross over from here to you can not , and no one can cross over from there to us . '
Banda haka ma , akwai rami mai zurfi , domin wadanda suke son ketarewa zuwa wurinku kada su iya , kada kuma kowa ya ketaro zuwa wurinmu daga can . '
LUK 16:27     Alignment score: 0.362
The rich man said , ' I beg you , Father Abraham , that you would send
him to my father 's house
Sai mai arziki ya ce , ' To ina rokonka , Baba Ibrahim , ka aike shi zuwa gidan mahaifina -
LUK 16:28     Alignment score: 0.235 → 0.244
for I have five brothers in order that he may warn them , so that it may not be that they come into this place of torment . '
domin ina da ' yan'uwa maza biyar , ya je ya yi masu gargadi
kada su ma su zo wurin azaban nan . '
LUK 16:29     Alignment score: 0.74
But Abraham said , ' They have Moses and the prophets ; let them listen to them . '
Amma Ibrahim ya ce , ' Suna da Musa da annabawa ; bari su saurare
su . '
LUK 16:30     Alignment score: 0.425 → 0.428
The rich man replied , ' No , Father Abraham , but if someone would go to them from the dead , they will repent . '
Sai mai arziki ya amsa , ' A'a , Baba Ibrahim , idan wani daga cikin matattu ya je wurinsu , zasu tuba . '
LUK 16:31     Alignment score: 0.508 → 0.506
But Abraham said to him , ' If they do not listen to Moses and the prophets , neither will they be persuaded if someone rises from the dead . ' "
Amma Ibrahim ya ce masa , ' In dai har basu saurari
Musa da na annabawa ba , ko da wani ya tashi daga matattu ma , ba za su rinjayu ba . ' "
LUK 16     Average alignment score: 0.289 for 31 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LUK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24