Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LUK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


LUK 9:1     Alignment score: 0.224 → 0.239
He called the twelve together and gave
them power and authority over all the demons and to cure diseases .
Ya kira almajiransa goma sha biyu , ya ba su iko su fitar da kowanne irin aljani , su kuma warkar da cututtuka daga mutane .


LUK 9:2     Alignment score: 0.392
He sent them out to preach the kingdom of God and to heal the sick .
Ya aike
su , su yi wa'azin mulkin Allah , su kuma warkar da marasa lafiya .
LUK 9:3     Alignment score: 0.253 → 0.255
He said to them , " Take
nothing for your journey no staff , no wallet , no bread , no money , and no extra tunic .
Ya ce masu , " Kada ku dauki komi tare da ku domin wannan tafiya . Kada ku dauki sanda , ko jakar matafiyi , ko gurasa , ko kudi - Kada ma ku dauki taguwa biyu .
LUK 9:5     Alignment score: 0.153 → 0.156
Wherever they do not receive you , when you leave that town , shake off the dust from your feet as a testimony against them . "
Dukan
wadanda ba su marabce ku ba , sa'adda ku ke barin wannan gari , ku karkabe kurar kafufunku a matsayin shaida a kansu . "
LUK 9:6     Alignment score: 0.184 → 0.185
Then they departed and went through the villages , proclaiming the good news and healing everywhere .
Daga nan sai almajiran suka tafi zuwa cikin kauyuka , suka
yi ta shelar bishara , su na warkar da mutane a ko'ina .
LUK 9:7     Alignment score: 0.209
Now Herod the tetrarch heard about all that was happening , and he was perplexed , because it was said by some that John had risen from the dead
,
Ana nan Hirudus , mai mulki , ya ji labarin dukan abubuwan da su ke faruwa . Ya yi mamaki saboda wadansu mutane suna cewa Yahaya mai yin Baftisma ne ya sake dawowa da ransa .
LUK 9:8     Alignment score: 0.263 → 0.272
and others said that Elijah had appeared , and still others that one of the prophets of long ago had risen .
Wadansu kuma suna cewa , annabi Iliya ne ya sake
bayyana , wadansu kuma suna cewa daya daga cikin annabawa na da can ne ya sake bayyana da rai .
LUK 9:9     Alignment score: 0.212 → 0.213
Herod said , " I beheaded John . Who is this about whom I hear such things ? " And so he tried to see him .
Hirudus ya ce , " Ba zai yiwu Yahaya ne ba , domin na datse masa kai . To , wanene wannan da ni ke jin wadannan abubuwa a kansa ? " Daga nan sai ya cigaba da neman hanyar da zai ga Yesu .
LUK 9:10     Alignment score: 0.254
When the apostles returned , they told him everything they had done . Then he took
them with him , and they went away privately to a town called Bethsaida .
Sa'adda manzannin suka dawo daga tafiyarsu , suka gaya wa Yesu dukan abubuwan da suka yi . Daga nan sai ya dauke su domin su tafi tare da shi zuwa garin Baitsaida .
LUK 9:11     Alignment score: 0.353
But when the crowds heard about this
, they followed him . He welcomed them and spoke to them about the kingdom of God , and he cured those who needed healing .
Amma sa'adda taron suka ji inda Yesu ya tafi , sai suka bi shi can . Ya marabce su ya yi masu jawabi a kan mulkin Allah , kuma ya warkar da wadanda su ke bukatar warkarwa .
LUK 9:12     Alignment score: 0.188 → 0.188
Now the day was about to come
to an end , and the twelve came to him and said , " Send the crowd away that they may go into the surrounding villages and countryside to find lodging and food , because we are here in an isolated place . "
Da yake yamma ta fara yi , sai almajiransa goma sha biyu suka zo suka ce da shi , " Idan ka yarda ka sallami wannan babban taron mutane dominsu shiga cikin kauyuka , da ke kewaye da gonaki , dominsu sami abinci da wuraren da za su kwana , da yake mu na nan a wurin da ba kowa . "
LUK 9:13     Alignment score: 0.333 → 0.338
But he said to them , " You give
them something to eat . " They said , " We have no more than five loaves of bread and two fish unless we go and buy food for all these people . "
Amma sai ya ce da su , " Ku ba su abin da za su ci . " Suka amsa masa , " Dukan abin da muke da shi shine , ' Yan dunkulen gurasa biyar da ' yan kifaye guda biyu , ba za mu iya zuwa mu sawo abincin da zai ishi mutanen nan su duka ba . "
LUK 9:14     Alignment score: 0.323 → 0.338
( There were about five thousand men . ) He said to his disciples , " Have them sit down in groups of about fifty each . "
Mutanen
da suke wurin sun kai kimanin mazaje dubu biyar . Sai Yesu ya ce da almajiran , " Ku ce da mutanen su zauna kungiya - kungiya , mutane hamsin a kowacce kungiya . "
LUK 9:15     Alignment score: 0.259
So they did this , and made the people sit down .
Sai almajiran suka yi haka , dukan
mutanen suka zauna .
LUK 9:16     Alignment score: 0.272 → 0.265
Taking the five loaves and the two fish , he looked up to heaven , he blessed them and broke
them into pieces , and he gave them to the disciples to set before the crowd .
Ya dauki dunkulen gurasan guda biyar , da kifin guda biyu , yana dubawa zuwa sama ya albakarce su , sa'annan ya gutsuttsura , ya ba almajiran domin su rarraba wa mutane .
LUK 9:17     Alignment score: 0.206 → 0.206
They all ate and were satisfied , and what was left over was picked up twelve baskets of broken pieces .
Dukansu
suka ci kowa ya koshi . Daga nan almajiran suka tattara sauran abin da ya rage , har kwanduna goma sha biyu suka cika !
LUK 9:18     Alignment score: 0.287 → 0.289
It came
about while Jesus was praying by himself , the disciples were with him . He questioned them , saying , " Who do the crowds say that I am ? "
Wata rana Yesu yana yin addu'a shi kadai , sai almajiransa suka zo sai ya tambaye su , " Wa mutane suke cewa da ni ? "
LUK 9:19     Alignment score: 0.309 → 0.31
They answered , " John the Baptist . But others say Elijah , and others say that one of the prophets from long ago has risen . "
Suka amsa , " Wadansu suna cewa , Yahaya mai yin Baftisma , wadansu suna cewa kai annabi Iliya ne , har yanzu wadansu suna cewa kai wani cikin annabawa na da can ne ya dawo da rai . "
LUK 9:20     Alignment score: 0.507
Then he said to them , " But who do you say that I am ? " Peter answered , " The Christ of God . "
Ya tambaye
su , " Ku fa ? Wa kuke cewa da ni ? " Bitrus ya amsa , " Kai Almasihu ne wanda ya zo daga wurin Allah . "
LUK 9:21     Alignment score: 0.093 → 0.152
But he strongly warned them to tell this to no one ,
Sai Yesu ya gargade
su da karfi , kada su gayawa kowa haka tukuna .
LUK 9:22     Alignment score: 0.327 → 0.332
saying , " The Son of Man must suffer many things and be rejected by the elders and chief priests and scribes , and he will be killed and on the third day be raised . "
Sa'annan ya ce , " Dan Mutum dole ya sha wahalar
abubuwa da yawa ; dattawa za su ki shi da manyan fristoci da marubuta , sa'annan za a kashe shi . Bayan kwana uku , za a tashe shi da rai . "
LUK 9:23     Alignment score: 0.278
Then he said to them all , " If anyone wants to come
after me , he must deny himself and take up his cross daily and follow me .
Sai ya ce da su duka , " Dukan wanda ya ke so ya biyo ni , dole ne ya yi musun kansa , ya dauki gicciyen sa kulluyomin , ya biyo ni .
LUK 9:24     Alignment score: 0.294
Whoever would save his life will lose it , but whoever loses his life for my sake will save it .
Dukan
wanda yake so ya ceci ransa , za ya rasa shi , amma dukan wanda ya ba da ransa domina , za ya cece shi .
LUK 9:25     Alignment score: 0.193 → 0.204
What good is it for a person to gain the whole world , and yet lose or forfeit himself ?
Wacce riba mutum zai samu
idan ya sami duniya duka , amma ya rasa ransa ?
LUK 9:26     Alignment score: 0.284
Whoever is ashamed of me and my words , of him will the Son of Man be ashamed when he comes in his own glory , and the glory of the Father and of the holy angels .
Dukan
wanda yake jin kunya ta da magana ta , Dan Mutum ma zai ji kunyarsa , sa'adda ya dawo cikin darajarsa da darajar Uba da ta mala'iku masu tsarki .
LUK 9:27     Alignment score: 0.316
But I say to you truly , there are some standing here who will not taste death before they see the kingdom of God . "
Amma ina gaya maku wannan tabbas , wadansu cikinku da ke nan tsaye , ba za su mutu ba sai sun ga mulkin Allah . "
LUK 9:28     Alignment score: 0.453 → 0.473
Now about eight days after Jesus said these words , he took
with him Peter and John and James and went up on the mountain to pray .
Kwana takwas bayan Yesu ya fadi wadannan kalmomi , sai ya dauki Bitrus da Yahaya da Yakubu , ya hau kan dutse domin ya yi addu'a a can .
LUK 9:29     Alignment score: 0.221
As he was praying , the form of his face was changed , and his clothes became
brilliant white .
Sa'anda ya ke yin addu'a sai yanayin fuskar sa ya canza sosai , tufafinsa kuma suka yi sheki da haske kamar walkiya .
LUK 9:30     Alignment score: 0.517 → 0.526
Behold , two men were talking with him , Moses and Elijah ,
Nan da nan sai ga mutane biyu suna magana da shi , wato Musa da Iliya .
LUK 9:31     Alignment score: 0.188 → 0.188
who appeared in glorious splendor . They spoke about his departure , which he was about to bring to completion in Jerusalem .
Suka bayyana da daraja kewaye da su , suka yi magana da Yesu a kan tafiyarsa
wadda za ta zo ba da dadewa ba a cikin Urushalima .
LUK 9:32     Alignment score: 0.338
Now Peter and those who were with him were heavy with sleep , but when they became
fully awake , they saw his glory and the two men who were standing with him .
Bitrus da almajiran da suke tare da shi barci mai nauyi ya dauke su . Sa'adda suka farka sai su suka ga daukakar Yesu ; kuma suka ga mutanen su biyu da ke tsaye tare da shi .
LUK 9:33     Alignment score: 0.326 → 0.328
As they were going away from Jesus , Peter said to him , " Master , it is good for us to be here . Let us make three shelters , one for you , one for Moses , and one for Elijah . " ( He did not know what he was saying . )
Sa'adda Musa da Iliya suke
shirin su bar wurin Yesu , sai Bitrus ya ce , " Ya shugaba , ya yi kyau da muke a nan . Zai yi kyau mu yi runfuna uku , daya dominka , daya domin Musa , daya kuma domin Iliya . " Amma hakika bai san abin da ya ke fadi ba .
LUK 9:34     Alignment score: 0.269
As he was saying this , a cloud came and overshadowed them , and they were afraid as they entered into the cloud .
Sa'adda yake fadin haka sai wani girgije ya zo ya rufe su . Sai suka ji tsoro sa'adda girgijen ya kewaye su .
LUK 9:35     Alignment score: 0.277
A voice came
out of the cloud , saying , " This is my Son , the one who is chosen ; listen to him . "
Sai ga wata murya daga cikin girgijen tana cewa , " Wannan Dana ne wanda na zaba , ku ji shi . "
LUK 9:36     Alignment score: 0.307
When the voice had spoken , Jesus was found
alone . They kept silent and told no one in those days anything of what they had seen .
Sa'adda muryar ta gama magana , Yesu yana nan shi kadai . Suka yi shiru ba su iya cewa kome ba a kan abin da suka gani a kwanakin nan .
LUK 9:37     Alignment score: 0.174 → 0.175
Now on the next day , when they came
down from the mountain , a large crowd met him .
Washe gari , da suka sauko daga kan dutsen , sai taron mutane da yawa suka zo wurinsa .
LUK 9:38     Alignment score: 0.195 → 0.198
Behold , a man from the crowd cried out , saying , " Teacher , I beg you to look at my son , for he is my only child .
Nan da nan , wani mutum daga cikin taron mutanen
ya yi magana da karfi , " Mallam , kayi wani abu dominka taimaki da na , shi kadai ne gare ni .
LUK 9:39     Alignment score: 0.123 → 0.135
You see , a spirit takes control over him and he suddenly screams ; it causes him to have convulsions so that he foams at the mouth . It hardly ever leaves him and it bruises him badly .
Mugun
ruhu ya kan hau kansa , ya sa shi ya yi ta magowa . Ya kan girjiza shi da karfi ya sa bakinsa ya yi ta kumfa . Da kyar ya ke rabuwa da shi , kuma ya kan ji masa ciwo ba kadan ba bayan da ya bar shi .
LUK 9:40     Alignment score: 0.266 → 0.295
I begged your disciples to force it out , but they could not . "
Na roki
almajiran ka su umurci mugun ruhun ya fita daga cikinsa , amma ba su iya ba ! "
LUK 9:41     Alignment score: 0.302 → 0.309
Jesus answered and said , " You unbelieving and depraved generation , how long must I be with you and put up with you ? Bring your son here . "
Yesu , ya amsa , ya ce , " Ku karkatattun tsara marasa bangaskiya , har yaushe zan zauna
da ku ina jimrewa da ku ? " Kawo yaronka anan . "
LUK 9:42     Alignment score: 0.241 → 0.241
While the boy was coming , the demon threw
him to the ground and shook him with convulsions . But Jesus rebuked the unclean spirit and healed the boy , and gave him back to his father .
Sa'adda yaron yake zuwa , sai mugun ruhun ya fyada yaron a kasa , ya jijjiga shi sosai . Amma Yesu ya tsauta wa mugun ruhun , ya warkar da yaron . Sa'annan ya mika yaron wurin mahaifinsa .
LUK 9:43     Alignment score: 0.256 → 0.254
Then they were all amazed at the greatness of God . While they all were marveling at everything he was doing , he said to his disciples ,
Dukansu
suka yi mamaki da girman ikon Allah . Amma sa'anda suke ta yin mamaki a kan dukan al'ajiban da ya yi , ya ce da almajiransa ,
LUK 9:44     Alignment score: 0.076
" Let these words go deeply into your ears : The Son of Man will be betrayed into the hands of men . "
" Ku saurara
da kyau a kan abin da zan gaya maku , ba da dadewa ba za a bada Dan Mutum ga mutane . "
LUK 9:45     Alignment score: 0.189
But they did not understand this statement . It was hidden from them , so they could not know its meaning , and yet they were afraid to ask about this
statement .
Amma almajiran ba su gane abin da yake nufi da haka ba , an hana su fahimta , domin kada su gane abin da ya ke nufi tukuna , kuma suna jin tsoron su tambaye shi .
LUK 9:46     Alignment score: 0.16 → 0.163
Then an argument started among them about which of them would be the greatest .
Wani lokaci , almajiran suka
fara gardama a tsakaninsu game da wanene za ya zama mafi girma a cikinsu .
LUK 9:47     Alignment score: 0.29 → 0.297
But Jesus , knowing the reasoning in their hearts , took
a little child and put him by his side
Amma Yesu ya san abin da suke tunani a zuciyarsu , sai ya kawo dan karamin yaro ya tsaya a kusa da shi ,
LUK 9:48     Alignment score: 0.154
and said to them , " Whoever welcomes this child in my name , welcomes me ; and whoever welcomes me , welcomes the one who sent me . For whoever is least among you all is the one who is great . "
sai ya ce da su , " Idan wani ya karbi dan karamin yaro kamar wannan saboda ni , dai dai yake da ya karbe
ni . Idan kuma wani ya karbe ni , ya karbi wanda ya aiko ni kenan . Wanda yake mafi kankanta a cikinku , shi ne mafi mahimmanci . "
LUK 9:49     Alignment score: 0.243 → 0.25
John answered , " Master , we saw someone forcing out demons in your name and we prevented him , because he does not follow along with us . "
Yahaya ya amsa yace , " Ya shugaba , mun ga wani mutum yana ba miyagun ruhohi umarni
su fita daga cikin mutane da sunanka . Sai muka ce da shi ya dena yin haka saboda baya tare da mu . "
LUK 9:50     Alignment score: 0.268 → 0.271
" Do not stop him , " Jesus said , " because whoever is not against you is for you . "
Amma Yesu ya ce , " Kada ku hana shi yin haka , domin dukan
wanda ba ya gaba da ku , yana tare da ku . "
LUK 9:51     Alignment score: 0.16
When the days drew
near for him to be taken up , he set his face to go to Jerusalem .
Sa'adda rana ta kusato da zai hawo zuwa sama , ya kudurta sosai zai tafi Urushalima .
LUK 9:52     Alignment score: 0.224 → 0.226
He sent messengers on ahead of him , and they went and entered into a Samaritan village to prepare everything for him .
Ya aiki
wadansu manzanni su shirya wuri dominsa kafin ya zo . Suka shiga wani kauye a cikin kauyen Samariya domin su shirya masa wuri a can .
LUK 9:53     Alignment score: 0.314 → 0.315
But the people there did not welcome him , because he had set his face to go to Jerusalem .
Amma mutanen can ba su karbe
shi ba tun da ya ke Urushalima zai tafi .
LUK 9:54     Alignment score: 0.449 → 0.468
When the disciples James and John saw this , they said , " Lord , do you want us to command fire to come
down from heaven and destroy them ? "
Sa'adda biyu daga cikin almajiransa , wato Yakubu da Yahaya suka ga haka , suka ce , " Ubangiji , kana so mu umarci wuta ta sauko daga sama , ta hallaka su ? "
LUK 9:55     Alignment score: 0.536
But he turned and rebuked them ,
Amma , ya juya ya tsauta masu .
LUK 9:56     Alignment score: 0.279
and they went on to another village .
Sai suka tafi wani kauye dabam
.
LUK 9:57     Alignment score: 0.279
As they were going along the road , someone said to him , " I will follow you wherever you go . "
Da suna cikin tafiya a kan hanya , sai wani mutum ya ce da shi , " Zan bi ka dukan
inda za ka tafi . "
LUK 9:58     Alignment score: 0.28 → 0.308
Jesus said to him , " Foxes have holes , and birds in the sky have nests , but the Son of Man has nowhere to lay his head . "
Yesu ya amsa masa , " Dila suna da ramuka a kasa inda za su shiga
, tsuntsaye kuma suna da sheka , amma Dan Mutum ba shi da inda zai kwanta . "
LUK 9:59     Alignment score: 0.357
Then he said to another , " Follow me . " But he said , " Lord , first let me go and bury my father . "
Yesu , ya ce da wani mutumin kuma , " Ka biyo ni . " Amma mutumin ya ce , " Ubangiji , ka bari in koma gida in bizine
mahaifina tukuna . "
LUK 9:60     Alignment score: 0.393 → 0.396
But he said to him , " Leave the dead to bury their own dead . But as for you , go and proclaim far and wide the kingdom of God . "
Amma Yesu ya ce masa , " Ka bar matattu su bizine
matattunsu ; amma kai ka tafi ka yi wa mutane shelar mulkin Allah a ko'ina . "
LUK 9:61     Alignment score: 0.299
Then someone else
said , " I will follow you , Lord , but first let me say goodbye to those in my home . "
Wani kuma ya ce , " Ubangiji zan tafi tare da kai , amma bari in je gida inyi ban kwana da mutanena tukuna . "
LUK 9:62     Alignment score: 0.22
Jesus replied to him , " No one who puts his hand to the plow and looks back is fit for the kingdom of God . "
Yesu ya ce da shi , " Dukan
wanda ya fara huda a gonarsa idan ya dubi baya , bai isa ya shiga mulkin Allah ba . "
LUK 9     Average alignment score: 0.273 for 61 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LUK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24