Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LUK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


LUK 14:1     Alignment score: 0.29
It happened one Sabbath , when he went into the house of one of the leaders of the Pharisees to eat bread , that they were watching him closely .
Wata ranar Asabaci , ya shiga gidan wani daya daga cikin shugabanin
Farisawa domin cin abinci , mutane kuwa suna sa masa idanu .


LUK 14:2     Alignment score: 0.049 → 0.05
Behold , there in front of him was a man who was suffering from edema .
Sai ga wani a gabansa
mai ciwon fara .
LUK 14:3     Alignment score: 0.338 → 0.37
Jesus asked the experts in the Jewish law and the Pharisees , " Is it lawful to heal on the Sabbath , or not ? "
Yesu ya tambaye masanan attaura da Farisawa , " Ya halata a wakar a ranan Asabaci , ko a'a ? "
LUK 14:4     Alignment score: 0.422
But they kept silent . So Jesus took
hold of him , healed him , and sent him away .
Amma suka yi shiru . Yesu kuwa ya kama shi , ya warkar da shi , ya kuma sallame shi .
LUK 14:5     Alignment score: 0.232 → 0.233
He said to them , " Which of you who has a son or an ox that falls into a well on the Sabbath day will not immediately pull him out ? "
Sai yace masu , " Wanene a cikinku in yana da jaki ko takarkari ya fadi a rijiya
ran Asabaci , ba zai fitar da shi nan da nan ba ? "
LUK 14:6     Alignment score: 0.309 → 0.31
They were not able to give
an answer to these things .
Sai suka kasa ba da amsar wadannan abubuwa .
LUK 14:7     Alignment score: 0.242 → 0.263
When Jesus noticed how those who were invited chose
the seats of honor , he spoke a parable , saying to them ,
Sa'adda Yesu ya lura da yadda wadanda aka gayyato sun zabi mazaunan alfarma , sai ya ba su misali yana ce masu ,
LUK 14:8     Alignment score: 0.244
" When you are invited by someone to a wedding feast , do not sit down in the place of honor , because someone may have been invited who is more honored than you .
" Sa'adda wani ya gayyace
ka zuwa bikin aure , kada ka zauna a wuri mai daraja , domin yana yiwuwa an gayyaci wani wanda ya fi ka daraja .
LUK 14:9     Alignment score: 0.14 → 0.166
When the person who invited both of you arrives , he will say to you , ' Give
this other person your place , ' and then in shame you will proceed to take the lowest place .
Sa'adda wanda ya gayyace ku duka biyu ya zo , zai ce maka , ' Ka ba mutumin nan wurinka , ' sa'annan a kunyace za ka koma mazauni mafi kaskanci .
LUK 14:10     Alignment score: 0.254 → 0.265
But when you are invited , go and sit down in the lowest place , so that when the one who has invited you comes , he may say to you , ' Friend , go up higher . ' Then you will be honored in the presence of all who sit at the table with you .
Amma idan an gayyace
ka biki , sai ka je ka zauna a wuri mafi kaskanci , domin idan wanda ya gayyace ka ya zo , yana iya ce maka , ' Aboki , hawo nan mana ' . Sannan za ka sami girma kenan a gaban dukan wadanda kuke zaune tare a kan teburi .
LUK 14:11     Alignment score: 0.326 → 0.326
For everyone who exalts himself will be humbled , and he who humbles himself will be exalted . "
Duk wanda ya daukaka kansa , za a kaskantar da shi , wanda ya kaskantar da kansa , kuma daukaka shi za a yi " .
LUK 14:12     Alignment score: 0.301 → 0.317
Jesus also said to the man who had invited him , " When you give
a dinner or a banquet , do not invite your friends or your brothers or your relatives or your rich neighbors , as they may also invite you in return , and you will be repaid .
Yesu ya ce wa mutumin da ya gayyace shi , " Idan za ka gayyaci mutum cin abinci ko biki , kada ka gayyaci abokanka , ko ' yan'uwanka , ko danginka , ko makwabtanka masu arziki , kamar yadda suna iya gayyatar ka , sai ya zama an maida maka .
LUK 14:13     Alignment score: 0.444
But when you give
a banquet , invite the poor , the crippled , the lame , and the blind ,
Amma idan za ka kira biki sai ka gayyace matalauta , da nakasassu , da guragu , da makafi ,
LUK 14:14     Alignment score: 0.207
and you will be blessed , because they can not repay you . For you will be repaid in the resurrection of the just . "
za ka kuwa sami albarka da yake ba su da hanyar saka maka . Gama za a saka maka
a ranar tashin masu adalci . "
LUK 14:15     Alignment score: 0.404
When one of them who sat at the table with Jesus heard these things , he said to him , " Blessed is he who will eat bread in the kingdom of God ! "
Da daya daga cikin wadanda ke zama akan teburi da Yesu ya ji wadannan abubuwa , sai ya ce masa , " Albarka ta tabbata ga wanda zai ci abinci a mulkin Allah ! "
LUK 14:16     Alignment score: 0.444
But Jesus said to him , " A certain man prepared a large dinner and invited many .
Amma Yesu ya ce masa , " Wani mutum ne ya shirya babban biki ya gayyaci mutane da yawa .
LUK 14:17     Alignment score: 0.243
When the dinner was prepared , he sent his servant to say to those who were invited , ' Come , because everything is now ready . '
Da lokacin biki ya yi , sai ya aiki
bawansa ya ce wa wadanda aka gayyata , " Ku zo , duk an shirya kome . "
LUK 14:18     Alignment score: 0.252
They all alike began to make excuses . The first said to him , ' I have bought a field , and I must go out and see it . Please excuse me . '
Sai dukansu
, suka fara kawo dalilai . Na farko ya ce masa , ' Na sayi gona , lalle ne in je in gan ta . Ina rokonka ka dauke mani . '
LUK 14:19     Alignment score: 0.248 → 0.249
Another said , ' I have bought five pairs of oxen , and I am going to try them out . Please excuse me . '
Sai wani ya ce , ' Na sayi
shanu garma biyar , ina so in gwada su . Ina ronkan ka , ka dauke mani . '
LUK 14:20     Alignment score: 0.311
Then another man said , ' I have married a wife , and therefore I can not come . '
Wani mutum kuma ya ce , ' Na yi aure , don haka ba zan iya zuwa ba . '
LUK 14:21     Alignment score: 0.317 → 0.325
The servant came and told his master these things . Then the master of the house became
angry and said to his servant , ' Go out quickly into the streets and lanes of the town and bring in here the poor , the crippled , the blind , and the lame . '
Da bawan ya zo ya fadi wa maigidansa wadannan abubuwa , sai maigidan yayi fushi , ya ce wa bawansa , jeka da sauri ka bi cikin titunan birni da kwararo - kwararo , ka kawo gajiyayyu , da nakasassu , da makafi , da guragu . '
LUK 14:22     Alignment score: 0.209 → 0.213
The servant said , ' Master , what you commanded has been done , and yet there is still room . '
Sai bawan ya ce , ' Maigida , abin da ka umarta an gama , amma har yanzu da sauran wuri . "
LUK 14:23     Alignment score: 0.191
The master said to the servant , ' Go out into the highways and hedges and compel them to come
in , that my house may be filled .
Sai maigidan ya ce wa bawan , ' Jeka , ka bi kwararo - kwararo da hanyoyin karkara , ka rinjayi mutane su shigo , don a cika gidana .
LUK 14:24     Alignment score: 0.209
For I say to you , none of those
men who were invited will taste my dinner . ' "
Gama ina gaya maku , babu ko daya daga cikin mutanen da na gayyata da farko da zai dandana bikina . "
LUK 14:25     Alignment score: 0.224
Now large crowds were going with him , and he turned and said to them ,
Ana nan , taron suna tafiya tare da shi , sai ya juya ya ce masu ,
LUK 14:26     Alignment score: 0.269 → 0.267
" If anyone comes to me and does not hate his own father , mother , wife , children , brothers and sisters , and even his own life , he can not be my disciple .
" Duk mai zuwa wurina amma bai ki mahaifinsa da mahaifiyarsa , da matarsa , da ' ya'yansa
, da ' yan'uwansa maza da mata ba - I , har da ransa ma , ba zai iya zama almajirina ba .
LUK 14:27     Alignment score: 0.184 → 0.195
Whoever does not carry his own cross and come
after me can not be my disciple .
Duk wanda bai dauki gijiyensa ya biyo ni ba , ba zai iya zama almajirina ba .
LUK 14:28     Alignment score: 0.127 → 0.127
For which of you who desires to build
a tower does not first sit down and count the cost to calculate if he has what he needs to complete it ?
Wanene a cikinku wanda yake niyyar gina bene , da ba zai zauna ya yi lissafin abin da zai kashe ba tun da farko , ko yana da ishashen kudi da zai iya kare aikin ?
LUK 14:29     Alignment score: 0.214
Otherwise , when he has laid a foundation and is not able to finish , all who see it will begin
to mock him ,
Kada ya zama bayan da ya sa harsashin ginin , ya kasa gamawa , har duk wadanda suka gani su fara yi masa ba'a ,
LUK 14:30     Alignment score: 0.301 → 0.307
saying , ' This
man began to build and was not able to finish . '
su rika cewa , ga mutumin nan ya fara gini amma ya kasa gamawa . '
LUK 14:31     Alignment score: 0.404
Or what king , as he goes to encounter another king in war , will not sit down first and take
advice about whether he is able with ten thousand men to fight the other king who comes against him with twenty thousand men ?
Ko kuwa wanne sarki ne , in za shi je yaki da wani sarki , da ba zai zauna da farko ya yi shawara ya ga ko shi mai jarumawa dubu goma zai iya karawa da dayan sarkin mai jarumawa dubu ashirin ba ?
LUK 14:32     Alignment score: 0.234
If not , while the other army is still far away , he sends a delegation and asks for conditions of peace .
In kuwa ba zai iya ba , to tun wancan yana nesa , sai ya aiki
wakili ya kuma tambayo sharudan salama .
LUK 14:33     Alignment score: 0.185 → 0.192
So therefore , any one of you who does not give
up all that he has can not be my disciple .
Haka ma , ba wani a cikinku wanda bai rabu da duk abin da ya mallaka ba , da zai iya zama almajirina . "
LUK 14:34     Alignment score: 0.354 → 0.361
Salt is good , but if the salt has lost its taste , how can it be made salty again ?
" Gishiri abu ne mai kyau , amma idan gishiri ya sane
, da me za a dadada shi ?
LUK 14:35     Alignment score: 0.187 → 0.191
It is of no use for the soil or even for the manure pile . It is thrown away . He who has ears to hear , let him hear . "
Ba shi da wani anfani
a kasa , ko ya zama taki . Sai dai a zubar kawai . Duk mai kunnen ji , ya ji . "
LUK 14     Average alignment score: 0.276 for 35 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LUK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24