Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LUK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


LUK 23:1     Alignment score: 0.472
The whole company of them rose
up and brought Jesus before Pilate .
Sai duk taron suka tashi , suka kawo Yesu gaban Bilatus .


LUK 23:2     Alignment score: 0.423
They began to accuse him , saying , " We found this man perverting our nation , forbidding to give
tribute to Caesar , and saying that he himself is Christ , a king . "
Suka fara saransa , cewa " Mun same wannan mutum yana ruda kasarmu , ya haramta a ba Kaisar haraji , yana kuma cewa shi da kansa ne Almasihu , sarki . "
LUK 23:3     Alignment score: 0.595 → 0.601
Pilate asked him , saying , " Are you the King of the Jews ? " Jesus answered him and said , " You say so . "
Bilatus ya tambaye shi , cewa " Shin kaine Sarkin Yahudawa ? " Sai Yesu ya amsa masa ya ce , " Haka ka ce . "
LUK 23:4     Alignment score: 0.288 → 0.305
Pilate said to the chief priests and the multitudes , " I find
no fault in this man . "
Sai Bilatus ya ce wa manyan firistocin da taro mai yawa , " Ban samu ko laifi daya game da wannan mutumin ba . "
LUK 23:5     Alignment score: 0.416
But they were insisting , saying , " He stirs up the people , teaching throughout all Judea , beginning from Galilee even to this place . "
Amma suka yi ta cewa , " Yana ta da hankalin mutane da koyarwa a dukan
Yahudiya , ya fara daga Galili har zuwa ga wannan wuri . "
LUK 23:6     Alignment score: 0.475
So when Pilate heard this , he asked whether the man was a Galilean .
Sa'adda Bilatus ya ji wannan , sai ya tambaya
ko mutumin daga Galiline .
LUK 23:7     Alignment score: 0.453
When he discovered that he was under Herod 's authority , he sent
Jesus to Herod , who himself also was at Jerusalem in those days .
Sa'adda ya gane cewa yana karkashin mulkin Hirudus , sai ya tura Yesu wurin Hirudus , wanda shi da kansa yana Urushalima a wadannan kwanakin .
LUK 23:8     Alignment score: 0.25 → 0.258
When Herod saw Jesus , he was very glad , because he had wanted to see him for a long time . He had heard about him and he hoped to see some miracle done by him .
Sa'adda Hirudus ya ga Yesu , sai ya cika
da farin ciki sosai , saboda ya so ganinsa tunda dadewa . Tun can ya ji game da shi sai ya yi begen ganin wadansu al'ajibai da zai yi .
LUK 23:9     Alignment score: 0.577
Herod questioned Jesus in many words , but Jesus answered him nothing .
Hirudus ya tambaye
Yesu cikin kalmomi masu yawa , amma Yesu bai amsa masa da komai ba .
LUK 23:10     Alignment score: 0.419
The chief priests and the scribes stood , violently accusing him .
Sai manyan firistoci da marubuta suka
tsaya , suna ta yi masa zargi mai zafi .
LUK 23:11     Alignment score: 0.285 → 0.288
Herod with his soldiers insulted Jesus and they mocked him . Then they dressed him in elegant clothes and sent him back to Pilate .
Hirudus da sojojinsa suka
zarge shi , suka kuma yi masa ba'a , suka sa masa tufafi masu kyau , sa'annan ya sake aika Yesu zuwa wurin Bilatus .
LUK 23:12     Alignment score: 0.277 → 0.354
For Herod and Pilate had become friends with each other that very day , for before this they had been enemies with each other .
Sai Hirudus da Bilatus suka zama abokai a wannan rana ( da ma su abokai gaba ne ) .
LUK 23:13     Alignment score: 0.454
Pilate then called together the chief priests and the rulers and the crowd of people ,
Bilatus ya kira manyan firistoci tare
da masu mulki da kuma taron jama'ar ,
LUK 23:14     Alignment score: 0.225 → 0.23
and said to them , " You brought to me this man like a man who is leading the people to act badly , and see , I , having questioned him before you , find
no fault in this man concerning those things of which you accuse him .
sai ya ce masu , " Kun kawo mani wannan mutum kamar wanda yake jagorar mutane ga munanan ayyuka , ku kuma gani , Ni , na tuhume shi a gabanku , ban sami ko kuskure daya daga mutumin nan game da abinda ku ke zarginsa da shi ba .
LUK 23:15     Alignment score: 0.266
No , nor does Herod , for he sent
him back to us , and see , nothing worthy of death has been done by him .
Babu , ko Hirudus ma , ya sake komar mana da shi , kun gani , babu wani abu wanda ya yi da ya cancanci mutuwa ,
LUK 23:16     Alignment score: 0.181 → 0.182
I will therefore punish him , and release him . "
saboda haka zan yi masa horo
sa'annan in sake shi . "
LUK 23:18     Alignment score: 0.441
But they cried out all together , saying , " Away with this man , and release to us Barabbas ! "
Amma dukansu
suka yi ihu tare , cewa , " A tafi da wannan mutumin , sai a sako mana Barabbas ! "
LUK 23:19     Alignment score: 0.401
Barabbas was a man who had been put into prison for a certain rebellion in the city and for murder .
Barabbas mutum ne wanda aka sa a cikin kurkuku saboda wani tada hankali a cikin birni da kuma kisankai .
LUK 23:20     Alignment score: 0.506 → 0.51
Pilate addressed them again , desiring to release Jesus .
Bilatus ya sake yi masu magana , yana so ya saki
Yesu .
LUK 23:21     Alignment score: 0.438
But they shouted , saying , " Crucify him , crucify him . "
Amma suka yi ihu , cewa , " A giciye
shi , a giciye shi . "
LUK 23:22     Alignment score: 0.246 → 0.258
He said to them a third time , " Why , what evil has this man done ? I have found nothing deserving the death penalty in him . Therefore after punishing him , I will release him . "
Sai ya sake
ce masu sau na uku , " Don me , wace magunta wannan mutum ya yi ? Ban sami wani abu da ya isa sanadin mutuwa game da shi ba . Saboda haka bayan na hore shi , zan sake shi . "
LUK 23:23     Alignment score: 0.313
But they were insistent with loud voices , demanding for him to be crucified . Their voices convinced Pilate .
Amma suka nace da murya mai karfi , suna so a giciye
shi , sai muryarsu ta rinjayi Bilatus .
LUK 23:24     Alignment score: 0.275
So Pilate decided to grant their demand .
Sai Bilatus ya yarda ya yi masu bisa ga abin da suke
so .
LUK 23:25     Alignment score: 0.343 → 0.343
He released the one they asked for who had been put in prison for rioting and murder . But he delivered up Jesus to their will .
Ya sako
masu wanda suka tambaya ya ba su wanda aka sa a kurkuku domin tada hankali da kuma kisankai . Amma ya ba da Yesu bisa nufinsu .
LUK 23:26     Alignment score: 0.24 → 0.292
As they led him away , they seized one Simon of Cyrene , coming from the country , and they laid the cross on him to carry , following Jesus .
Da suka tafi da shi , sai suka kama wani mai suna siman
Bakurane , yana zuwa daga karkara , sai suka daura masa giciyen ya dauka , yana biye da Yesu .
LUK 23:27     Alignment score: 0.287
A great crowd of the people , and of women who grieved and mourned for him , were following him .
Babban taron jama'a , da na mata da suke
makoki da kuka dominsa , suna binsa .
LUK 23:28     Alignment score: 0.439 → 0.439
But turning to them , Jesus said , " Daughters of Jerusalem , do not weep for me , but weep for yourselves and for your children .
Amma da ya juya wurinsu , Yesu yace , " Yan matan Urushalima , kada ku yi kuka domina , amma ku yi kuka domin kanku da ' ya'yanku .
LUK 23:29     Alignment score: 0.167 → 0.17
For see , the days are coming in which they will say , ' Blessed are the barren and the wombs that did not bear , and the breasts that did not nurse . '
Gama ku gani , kwanaki suna zuwa da za su ce , ' Albarka ta tabbata ga bakararru da wadanda basu taba haihuwa ba da kuma wadanda ba a taba shan mamansu ba . '
LUK 23:30     Alignment score: 0.426 → 0.426
Then they will begin
to say to the mountains , ' Fall on us , ' and to the hills , ' Cover us . '
Sa'annan za su fara ce wa duwatsu , ' Ku fado bisanmu , ' da tuddai ma , ' Ku rufe mu . '
LUK 23:31     Alignment score: 0.322
For if they do these things while the tree is green , what will happen when it is dry ? "
Gama idan sun yi wadannan abubuwan lokacin da itace yana danye , me zai faru sa'adda ya bushe ? "
LUK 23:32     Alignment score: 0.183 → 0.197
Other men , two criminals , were led away with him to be put to death .
Aka kai wadansu mutum biyu masu laifi , domin a kashe shi tare da su .
LUK 23:33     Alignment score: 0.317 → 0.322
When they came to the place that is called " The Skull , " there they crucified him , and the criminals one on his right and one on his left .
Sa'adda suka zo wurin da a ke kira kwalluwa , nan suka giciye
shi da barayin , daya daga hannun damansa dayan kuma daga hannun hagu .
LUK 23:34     Alignment score: 0.317 → 0.329
Jesus said , " Father , forgive them , for they do not know what they are doing . " Then they cast lots , dividing up his garments .
Yesu yace , " Uba , ka yafe masu , gama basu san abin da suke yi ba . " Sai suka jefa kuri'a , suka
rarraba tufafinsa .
LUK 23:35     Alignment score: 0.386 → 0.386
The people stood watching while the rulers also were mocking him , saying , " He saved others . Let him save himself , if he is the Christ of God , the chosen one . "
Mutane sun tsaya suna kallo sa'annan masu mulki suna ta yin masa ba'a , cewa , " Ya ceci
wadansu . Bari ya ceci kansa , idan shine Almasihu na Allah , zababben nan . "
LUK 23:36     Alignment score: 0.22 → 0.242
The soldiers also ridiculed him , approaching him , offering him vinegar ,
Sojojin ma suka
yi masa dariya , suna zuwa wurinsa , suna mika masa ruwan tsami ,
LUK 23:37     Alignment score: 0.615 → 0.619
and saying , " If you are the King of the Jews , save yourself . "
suna cewa , " Idan kai Sarkin Yahudawa ne , ceci
kanka . "
LUK 23:38     Alignment score: 0.447
There was also a sign over him , " This is the King of the Jews . "
Akwai wata alama bisansa , " Wannan shine Sarkin Yahudawa . "
LUK 23:39     Alignment score: 0.36
One of the criminals who was hanging there insulted him by saying , " Are you not the Christ ? Save yourself and us . "
Daya daga cikin barayi wanda aka giciye , ya zage shi , cewa , " Ba kai ne Almasihu ba ? Ka ceci
kanka da mu . "
LUK 23:40     Alignment score: 0.312 → 0.311
But the other rebuked him , saying , " Do you not fear God , since you are under the same sentence ?
Amma dayan ya amsa , ya tsauta masa cewa , " Ba ka tsoron Allah , da yake shari'arka daya ne da nasa ?
LUK 23:41     Alignment score: 0.198 → 0.218
We indeed are here justly , for we are receiving what we deserve for our deeds . But this man did nothing wrong . "
Mu kam an yi ma na daidai , gama mun samu
bisa ga abin da muka yi . Amma wannan mutum bai yi wani abu mara kyau ba . "
LUK 23:42     Alignment score: 0.455 → 0.455
Then he said , " Jesus , remember me when you come into your kingdom . "
Sai ya kara , " Yesu , ka tuna da ni sa'adda ka shiga mulkinka . "
LUK 23:43     Alignment score: 0.488
Jesus said to him , " Truly I say to you , today you will be with me in paradise . "
Yesu ya ce masa , " Gaskiya ina ce maka , yau za ka kasance tare da ni a firdausi . "
LUK 23:44     Alignment score: 0.35
It was now about the sixth hour , and darkness came
over the whole land until the ninth hour
Anan nan a wajen sa'a na shida , sai duhu ya mamaye kasar duka har zuwa sa'a na tara
LUK 23:45     Alignment score: 0.216
as the sun 's light failed . Then the curtain of the temple was split in two .
sa'adda rana ya fadi
. Sai labulen haikalin ya rabu a tsakiya zuwa kasa .
LUK 23:46     Alignment score: 0.352 → 0.358
Crying with a loud voice , Jesus said , " Father , into your hands I commit my spirit . " Having said this , he died
.
Da kuka da murya mai karfi , Yesu yace , " Uba , na mika Ruhu na a hannunka . " Bayan da ya fadi wannan , sai ya mutu .
LUK 23:47     Alignment score: 0.387
When the centurion saw what was done , he glorified God , saying , " Surely this was a righteous man . "
Sa'adda jarumin ya ga abin da ya faru , ya daukaka Allah , cewa , " Lallai wannan mutumin mai adalci ne . "
LUK 23:48     Alignment score: 0.149
When all the multitudes who came together to witness this
sight saw the things that were done , they returned beating their breasts .
Sa'adda dukan taro mai yawa wadanda suka zo tare domin su shaida da idanunsu suka ga abubuwan da suka faru , suka koma suna bugan kirjinsu .
LUK 23:49     Alignment score: 0.397
But all those
who knew him , and the women who followed him from Galilee , stood at a distance , watching these things .
Amma duk idon sani , da kuma matan da suka bi shi tun daga Galili , suka tsaya daga nesa , suna duban wadannan abubuwa .
LUK 23:50     Alignment score: 0.304 → 0.369
Behold , there was a man named Joseph , who was a member of the Council . He was a good and righteous man .
Ga shi kuwa , wani mutum mai suna Yusufu
, shi dan majalisa ne , nagari ne kuma mutum mai adalci ne
LUK 23:51     Alignment score: 0.201 → 0.228
This
man had not agreed with the decision of the Council and their action . He was from the Judean town of Arimathea ; and he was looking for the kingdom of God .
( bai yarda da shawarar da kuma abin da suka aikata ba ) , daga Arimatiya a kasar Yahudiya , wanda yake jiran mulkin Allah .
LUK 23:52     Alignment score: 0.463
This man , approaching Pilate , asked for the body of Jesus .
Wannan mutum , ya sami
Bilatus , ya tambaya a bashi jikin Yesu .
LUK 23:53     Alignment score: 0.225 → 0.231
He took
it down , wrapped it in fine linen , and placed it in a tomb that was cut in stone , where no one had ever been laid .
Ya saukar da shi kasa , sai ya nade shi cikin likafani na linin mai kyau , ya kwantar da shi cikin kabari da aka sassaka shi daga dutse , inda ba a taba binne wani ba .
LUK 23:54     Alignment score: 0.243 → 0.259
It was the Day of the Preparation , and the Sabbath was about to begin
.
Ranar kuwa , ranar shiri ce , Asabaci kuma ta kusato .
LUK 23:55     Alignment score: 0.21 → 0.233
The women who had come
with Jesus out of Galilee followed and saw the tomb and how his body was laid .
Matan da suka taho da shi tun daga Galili , suka biyo baya , su ga kabarin da inda aka ajiye shi .
LUK 23:56     Alignment score: 0.317 → 0.317
They returned , and prepared spices and ointments . Then on the Sabbath they rested according to the commandment .
Suka koma , sai suka
shirya kayan kamshi da mai . Suka kuma huta a ranar Asabaci bisa ga doka .
LUK 23     Average alignment score: 0.342 for 55 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LUK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24