Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NEH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13 


NEH 6:1     Alignment score: 0.361 → 0.361
Now when Sanballat , Tobiah , and Geshem the Arabian and the rest of our enemies heard that I had rebuilt the wall and that there were no longer any sections left broken open , although
I had not yet set up the doors in the gates ,
To , bayan Sanballat da Tobiya da Geshem Balarabe da sauran maƙiyanmu suka ji labarin na sake gina ganuwar , ba kuma inda ya ragu a buɗe , duk da ya ke ban sa ƙyamare a ƙofofin ba ,


NEH 6:2     Alignment score: 0.453 → 0.455
Sanballat and Geshem sent to me saying , " Come , let us meet together somewhere in the plain of Ono . " But they intended to do harm to me .
sai Sanballat da Geshem suka
aiko mani da saƙo cewa , " Ka zo mu haɗu a wani wuri a filin Ono . " Amma so suke su cutar da ni .
NEH 6:3     Alignment score: 0.258 → 0.258
I sent messengers to them , saying , " I am doing a great work , and I can not come
down . Why should the work stop while I leave it and come down to you ? "
Na aika masu da ' yan'saƙo , cewa , " Ina yin babban aiki , kuma ba zan sauko ƙasa ba . Donme aiki zai tsaya a lokacin da na bar shi na gangaro wurinku ? "
NEH 6:4     Alignment score: 0.233 → 0.236
They sent me the same message four times , and I answered them the same way each time .
Sai suka sake
aiko mani da dai irin wannan saƙon har sau huɗu kuma na dinga ba su amsa da irin amsar da na saba basu a kullum .
NEH 6:5     Alignment score: 0.356
Sanballat sent his servant to me in the same way the fifth time , with an open letter in his hand .
Sanballat ya aiko
bawansa gare ni da dai irin wannan saƙon a karo na biyar , da rubutu a buɗe a hannunsa .
NEH 6:6     Alignment score: 0.305
In it was written , " It is reported among the nations , and Geshem also says it , that you and the Jews are planning to rebel , for that is why you are rebuilding the wall . From what these reports say , you are about to become their king .
A cikin sa aka rubuta cewa , " An ba da rahoto cikin al'ummai hakannan
Geshem shi ma ya faɗa cewa , kai da Yahudawa kuna so kuyi tayarwa , don wannan ya sa kuke sake gina ganuwar . Daga cikin abin da rahoton ya ce har ma ka kusa zama sarkinsu .
NEH 6:7     Alignment score: 0.423
You have also appointed prophets to make this proclamation about you in Jerusalem , saying , ' There is a king in Judah ! ' You can be sure the king will hear these reports . Therefore come , let us speak
with one another . "
Kuma ka zaɓi annabawa su yi wannan shela game da kai a Yerusalem , cewa , ' Akwai sarki a Yahuda ! ' Kuma ka tabbata sarki zai ji waɗannan saƙonnin . Don haka ka zo muyi magana da juna . "
NEH 6:8     Alignment score: 0.253 → 0.257
Then I sent word to him saying , " No such things have occurred as you say , for within your heart you invented them . "
Sai na aika da saƙo gare shi cewa , " Ba wani abu kamar irin abin da ka ce ya faru , amma ka ƙago su ne daga cikin zuciyarka . "
NEH 6:9     Alignment score: 0.292
For they all wanted to make us afraid , thinking , " They will drop their hands from doing the work , and it will not be done . " But now , God , please strengthen my hands .
Don dukkansu sun so su tsoratar da mu , suna tunanin , " Za su sa hannunsu
su tsai da aikin , don kada a kammala shi . " Amma ya Allah ka ƙarfafa hannuwana .
NEH 6:10     Alignment score: 0.435 → 0.434
I went to the house of Shemaiah son of Delaiah son of Mehetabel , who was confined in his home . He said , " Let us meet together in the house of God , inside the temple , and let us close the doors of the temple , for they are coming to kill you . At night they are coming to kill you . "
Na je gidan Shemaiya
ɗan Delaiya ɗan Mehetabel , wanda a gidansa aka ƙulla maƙarƙashiyar . Ya ce , " Sai mu je gidan Allah tare a cikin haikali , sai mu kulle ƙofofin haikalin don suna zuwa don su kashe ka . Da dare suna son su kashe ka . "
NEH 6:11     Alignment score: 0.251 → 0.252
I replied , " Would a man like me run away ? Would a man like me go into the temple just so he could save his own life ? I will not go in ! "
Na ba su amsa cewa , " Ko namiji kamar ni zai iya guduwa ? Ko namiji kamar ni zai iya zuwa haikali don ya tsirar da ransa ? Ba za ni ciki ba . "
NEH 6:12     Alignment score: 0.568
I realized that it was not God who sent him , but that he had prophesied against me . Tobiah and Sanballat had hired him .
Na gane cewa ba Allah ne ya aiko
shi ba , amma ya yi anabci ne gãba da ni . Tobiya da Sanballat ne suka yi hayar sa .
NEH 6:13     Alignment score: 0.214 → 0.213
They hired him to make me afraid , so that I might do what he said and sin , so they could give me a bad name in order to humiliate me .
Sun yi hayar sa don ya tsoratar da ni , don in yi abin da ya ce in yi zunubi , don su bani laifi har su wulaƙanta ni .
NEH 6:14     Alignment score: 0.404
Call to mind Tobiah and Sanballat , my God , and all that they did . Also call to mind the prophetess Noadiah and the rest of the prophets who tried to make me be afraid .
Ya Allahna ka tuna da Tobiya da Sanballat , da duk abin da suka yi . Hakannan
ka tuna da annabiya Nowadiya da sauran annabawan da suka so su sa in tsorata .
NEH 6:15     Alignment score: 0.501 → 0.517
So the wall was finished on the twenty - fifth day of the month of Elul , after fifty - two days .
Da haka aka kammala ginin garun a ranar ashirin da biyar ga watan Elul , bayan kwana hamsin da biyu .
NEH 6:16     Alignment score: 0.234 → 0.237
When all our enemies heard of it , all the nations around us , they became
afraid and they fell greatly in their own eyes . For they knew the work was done with the help of our God .
Bayan duk maƙiyanmu sun ji labarinsa , sai dukkan al'umman da ke kewaye da mu suka ji tsoro sosai duk fuskarsu ta yanƙwane . Don sun san an kammala aikin ne ta wurin taimakon Allahnmu .
NEH 6:17     Alignment score: 0.608 → 0.61
At this time the nobles of Judah sent many letters to Tobiah , and Tobiah 's letters came to them .
A wannan lokaci sai masu daraja na Yahuda suka
aika da wasiƙu masu yawa ga Tobiya , wasiƙun Tobiya kuma suka zo masu .
NEH 6:18     Alignment score: 0.449 → 0.449
For there were many in Judah who were bound by an oath to him , because he was the son-in-law of Shecaniah
son of Arah . His son Jehohanan had taken as his wife the daughter of Meshullam son of Berechiah .
Don akwai waɗanda ke yi masa alƙawari , don shi surukin Shekaniya ne , ɗan Ara . Ɗansa Yehohanan ya auri ' yar Meshullam ɗan Berekiya ta zama matarsa .
NEH 6:19     Alignment score: 0.309
They also spoke to me about his good deeds and reported my words back to him . Letters were sent to me from Tobiah to frighten me .
Sun faɗa mani labarin ayyukansa
masu kyau nima kuma na bashi nawa rahoton . Tobiya ya aika mani da wasiƙu don ya firgita ni .
NEH 6     Average alignment score: 0.364 for 19 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NEH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13