Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NEH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13 


NEH 9:1     Alignment score: 0.352 → 0.356
Now on the twenty - fourth day of the same month the people of Israel were assembled and they were fasting , and they were wearing sackcloth , and they put dust on their heads .
A rana ta ashirin da huɗu a wannan watan dai sai mutanen Israi'la
suka taru suna kuma yin azumi , suna sanye da tufafin makoki , suka kuma baɗa toka a kawunansu .


NEH 9:2     Alignment score: 0.409
The descendants of Israel separated themselves from all the foreigners . They stood and confessed their own sins and the evil actions of their ancestors .
Zuriyar Israi'la
suka keɓe kansu daga dukkan bãƙi . Suka tsaya , suka furta zunubansu , da kuma ayyukan mugunta na kakaninsu .
NEH 9:3     Alignment score: 0.347 → 0.357
They stood up in their places , and for one - fourth of the day they read from the book of the law of Yahweh their God . For another fourth of the day they were confessing and bowing down before Yahweh their God .
Suka tsaya a wurarensu , har kusan faɗuwar rana suna karanta littafin shari'ar Yahweh Allahnsu . Har kusan rabin ɗaya ranar suna ta furta zunubansu suna sunkuyawa a gaban Yahweh Allahnsu .
NEH 9:4     Alignment score: 0.584 → 0.661
The Levites , Jeshua , Bani , Kadmiel , Shebaniah , Bunni , Sherebiah , Bani , and Kenani , stood on the stairs and they called out with a loud voice to Yahweh their God .
Sai Lebiyawa , Yeshuwa , Bani , Kadmiyel , Shebaniya , Bunni , Sherebiya , Bani , da Kenani , suka tsaya a filin suka
yi kuka ga Yahweh Allahnsu .
NEH 9:5     Alignment score: 0.506 → 0.561
Then the Levites , Jeshua , and Kadmiel , Bani , Hashabneiah , Sherebiah , Hodiah , Shebaniah , and Pethahiah said , " Stand up and give
praise to Yahweh your God forever and ever . " " May they bless your glorious name , and may it be exalted above every blessing and praise .
Sai Lebiyawa , Yeshuwa , da Kadmiyel , Bani , Hashabneyya , Sherebiya , Hodiya , Shebaniya , da Fetahiya , suka ce , " Ku miƙe tsaye ku yabi Yahweh Allahnku har abada abadin . " Dama su yabi sunanka maɗaukaki , kuma ya ɗaukaka fiye da dukkan albarku da yabo .
NEH 9:6     Alignment score: 0.403
You are Yahweh . You alone . You have made heaven , the highest heavens , with all their host , and the earth and everything on it , and the seas and all that is in them . You give
life to them all , and the host of heaven worship you .
Kai ne Yahweh . Kai kaɗai . Ka yi samaniya da sammai mafiya nisa , da dukkan rundunoninsu , da duniya da duk abin da ke cikinta , da tekuna da duk abin da ke cikinsu . Ka ba dukkan su rai , kuma dukkan rundunar sama na yi maka sujada .
NEH 9:7     Alignment score: 0.446 → 0.465
You are Yahweh , the God who chose
Abram , and brought him out of Ur of the Chaldees , and gave him the name Abraham .
Kai ne Yahweh , Allahn da ya zaɓi Abram , ya kawo shi daga Ur ta Kaldiyawa ya bashi suna Ibrahim .
NEH 9:8     Alignment score: 0.453 → 0.456
You found
his heart was faithful before you , and you made with him the covenant to give to his descendants the land of the Canaanites , the Hittites , the Amorites , the Perizzites , the Jebusites , and the Girgashites . You have kept your promise because you are righteous .
Ka gane cewa yana da aminci a gare ka , ka kuma yi masa alƙawari zaka bada ƙasar Kan'aniyawa , da Hitiyawa , da Amoriyawa , da Feriziyawa , da Yebusiyawa , da Girgashiyawa , ga zuriyarsa . Ka kiyaye alƙawarinka saboda kai adali ne .
NEH 9:9     Alignment score: 0.396
You saw the affliction of our forefathers in Egypt and you heard their cry by the Sea of Reeds .
Ka ga ƙuncin
kakanninmu a Masar ka kuma ji kukansu a bakin Tekun Iwa .
NEH 9:10     Alignment score: 0.41
You gave
signs and wonders against Pharaoh , and all his servants , and on all the people of his land , for you knew that the Egyptians acted with arrogance against them . But you made a name for yourself which stands to this day .
Ka bada alamu da al'ajibai gãba da Fir'auna da dukkan bayinsa da dukkan mazaunan ƙasarsa don ka san Masarawa sun yi masu mugun hali sosai . Amma ka samarwa kanka suna wanda ya ke nan har ya zuwa yau .
NEH 9:11     Alignment score: 0.329
Then you divided the sea before them , so that they went through the middle of the sea on the dry land ; and threw
those who pursued them into the depths , as a stone into deep waters .
Kai ne kuma ka raba teku biyu a gabansu , don su bi ta cikin tsakiyar teku a kan sandararriyar ƙasa ; ka kuma kora masu runtumarsu cikin zurfafa kamar dutse a cikin ruwaye zurfafa .
NEH 9:12     Alignment score: 0.367 → 0.375
You led them by a pillar of cloud during by day , and by a pillar of fire during the night to light the way for them to go .
Ka bida su ta wurin ginshiƙin girgije da rana , da kuma ginshiƙin wuta da dare don ta nuna masu hanyar da za su bi .
NEH 9:13     Alignment score: 0.349 → 0.374
On Mount Sinai you came
down and you spoke with them from heaven and gave to them righteous decrees and true laws , good statutes and commandments .
A kan Dutsen Sinai ka sauko ƙasa ka yi magana da su daga sama ka kuma ba su ka'idojinka na adalci da kuma shari'arka ta gaskiya , da farillanka da dokokinka masu kyau .
NEH 9:14     Alignment score: 0.36
You made your holy Sabbath known to them , and you gave
them commandments and statutes and a law through Moses your servant .
Ka koyar da su game da Asabar ɗinka mai tsarki , ka basu dokoki da farillai da shari'u ta wurin Musa bawanka .
NEH 9:15     Alignment score: 0.428
You gave
them bread from heaven for their hunger , and water from a rock for their thirst , and you said to them to go in to possess the land you swore on oath to give them .
Ka basu gurasa daga sama saboda yunwarsu , da kuma ruwa daga dutse saboda ƙishinsu , ka kuma ce da su ku shiga ku mallaki ƙasar da ka rantse za ka basu .
NEH 9:16     Alignment score: 0.291 → 0.303
But they and our ancestors acted disrespectfully , and they were stubborn , and did not listen to your commandments .
Amma su da kakaninmu
suka nuna rashin girmamawa , suka yi taurin kai , basu saurari dokokinka ba ,
NEH 9:17     Alignment score: 0.346
They refused to listen , and they did not think about the wonders that you had done among them , but became
stubborn , and in their rebellion they appointed a leader to return to their slavery . But you are a God who is full of forgiveness , gracious and compassionate , slow to anger , and abounding in steadfast love . You did not abandon them .
Suka ƙi su saurara , kuma suka ƙi tunani a kan al'ajibanka da kayi a cikinsu , amma suka yi tayarwa , saboda tayarwarsu suka zaɓi shugaba don su koma zaman bautarsu . Amma kai Allah ne wanda ya ke cike da gafara , da alheri da tausayi , mai jinkirin fushi , mai madawwamiyar ƙauna . Baka yashe su ba .
NEH 9:18     Alignment score: 0.243
Even when they had cast a calf out of molten metal and said , ' This is your God who brought you up out of Egypt , ' and had committed great blasphemies ,
Ko ma a lokacin da suka kafa ɗan maraƙin daga narkakken ƙarfe suka
ce , ' Wannan Allahnku wanda ya fitar da ku daga ƙasar Masar , ' suka kuma yi babban saɓo ,
NEH 9:19     Alignment score: 0.267 → 0.286
you , in your compassion , did not abandon them in the wilderness . The pillar of cloud to lead them on the way did not leave them during day , neither did the pillar of fire by night to light the way for them to go .
kai , cikin tausayinka
, baka yashe su ba a cikin jeji . Ginshiƙin girgijen ya bi da su akan hanya bai kuma rabu da su ba da rana , hakama ginshiƙin wutar bai rabu da su ba da dare don ya haskaka masu hanyar da zasu bi .
NEH 9:20     Alignment score: 0.275 → 0.3
Your good Spirit you gave
them to instruct them , and your manna you did not withhold from their mouths , and water you gave them for their thirst .
Ruhunka manargaci ka basu don ya gargaɗe su , Baka janye mannarka daga bakunansu ba , ka kuma basu ruwa saboda ƙishinsu .
NEH 9:21     Alignment score: 0.408 → 0.416
For forty years you provided for them in the wilderness , and they lacked nothing . Their clothes did not wear out and their feet did not swell .
Har shekaru arba'in ka yi masu tanadi
a cikin jeji , kuma basu rasa komai ba . Suturunsu basu koɗe ba ƙafafunsu kuma ba su kumbura ba .
NEH 9:22     Alignment score: 0.484 → 0.515
You gave
them kingdoms and peoples , assigning to them every corner of the land . Then they took possession of the land of Sihon king of Heshbon and the land of Og king of Bashan .
Ka basu mulkoki da al'ummai ka ba kowannesu lungu - lungu na ƙasar . Sa'an nan suka mallaki ƙasar Sihon da sarkin Heshbon da kuma ƙasar Og sarkin Bashan .
NEH 9:23     Alignment score: 0.321 → 0.33
You made their children as numerous as the stars of heaven , and you brought them into the land that you told their ancestors to go in and possess .
Ka sa ' ya'yansu su yawaita kamar taurarin sama , ka kuma kawo su ƙasar da ka faɗawa ubanninsu su je su mallake
ta .
NEH 9:24     Alignment score: 0.332 → 0.389
So the people went in and possessed the land and you subdued before them the inhabitants of the land , the Canaanites . You gave
them into their hands , with their kings and the peoples of the land , that Israel might do with them as they pleased .
Sai mutanen suka je suka mallaki ƙasar ka kuma kori mazauna ƙasar a idonsu , wato Kan'aniyawa . Ka ba da su a hannuwansu , tare da sarakunansu da mutanensu na ƙasar , don Isra'ila su yi yadda suka so da su .
NEH 9:25     Alignment score: 0.26 → 0.267
They captured the fortified cities and a productive land , and they captured houses full of all good things , cisterns already cut out , vineyards and olive orchards , and fruit trees in abundance . So they ate and were satisfied and grew
fat and enjoyed themselves in your great goodness .
Suka kame ƙayatattun birane da kuma ƙasa mai bada abinci , sun kuma mamaye gidaje cike da abubuwa kyawawa da rijiyoyin da tuni aka haƙa , da garkar inabi da ta zaitun , da itatuwa masu bada ' ya'ya sosai . Da suka ci suka ƙoshi suka yi ƙiba suka ji daɗin kansu a cikin babbar nagartarka .
NEH 9:26     Alignment score: 0.183 → 0.183
Then they became
disobedient and they rebelled against you . They threw your law behind their backs . They murdered your prophets who had warned them to turn back to you , and they committed great blasphemies .
Daga nan suka yi rashin biyayya a gare ka . Suka yi watsi da dokokinka . Suka karkashe annabawanka da suka gargaɗe su su komo gare ka , sun kuma yi babban aikin saɓo .
NEH 9:27     Alignment score: 0.289 → 0.304
So you gave
them into the hand of their enemies , who made them suffer . In the time of their suffering , they cried out to you , and you heard them from heaven , and because of your great mercies you sent them rescuers who rescued them out of the hand of their enemies .
Don haka sai ka ba da su a hannun maƙiyansu , waɗanda suka wahalashe su . A cikin wahalarsu , suka yi kuka gare ka , ka kuwa ji su daga sama , Kuma saboda babban jinƙanka ka aika masu da masu kuɓutarwa waɗanda suka kuɓutar da su daga ƙasar maƙiyansu .
NEH 9:28     Alignment score: 0.291 → 0.294
But after they had rest , they did evil again before you , and you abandoned them to the hand of their enemies , so their enemies ruled over them . Yet when they returned and cried out to you , you heard from heaven , and many times because of your compassion you rescued them .
Amma bayan sun huta , sai suka ƙara yin aikin mugunta a gabanka , sai ka yashe su a hannun maƙiyansu
suka mulke su . Duk da haka sa ' ad da suka juyo suka yi kuka gare ka , ka ji su daga sama , da kuma a lokuta da yawa saboda yawan jinƙanka ka ' yanto su .
NEH 9:29     Alignment score: 0.198 → 0.198
You warned them so they might turn back to your law . Yet they acted arrogantly and did not listen to your commands . They sinned against your decrees which give life to anyone who obeys them . They gave
the stubborn shoulder - blade and stiffened their neck and refused to listen .
Ka gargaɗe su da su juyo ga dokokinka . Duk da haka suka yi husuma kuma ba su saurari umarnanka ba . Suka yi zunubi kan sharuɗan da ke bada rai ga wanda ya kiyaye su . Sun miƙa kafaɗunsu na taurin kai suka ƙi sauraro .
NEH 9:30     Alignment score: 0.204
For many years you put up with them and warned them by your Spirit through your prophets . Yet they did not listen . So you gave
them into the hand of the neighboring peoples .
Ka yi ta watsi da su da kuma yi masu gargaɗi ta wurin Ruhunka ta hannun annabawanka . Duk da haka ba su saurara ba . Don haka sai ka miƙa su ga magabtan ƙasashensu
NEH 9:31     Alignment score: 0.335 → 0.355
But in your great mercies you did not make a complete end of them , or forsake them , for you are a gracious and merciful God .
Amma a cikin jinƙanka mai girma baka
hallakar da su dukka ba , ko kuma ka yashe su , Don kai Allah ne mai yawan jinƙai da alheri .
NEH 9:32     Alignment score: 0.243 → 0.3
Now therefore , our God you great , mighty , and awesome God who keep your covenant and steadfast love do not let all this hardship seem little to you that has come
on us , on our kings , on our princes , and on our priests , and on our prophets , and on our ancestors , and on all your people from the days of the kings of Assyria until today .
Yanzu saboda haka ya Allahnmu - kai mai girma ne , maɗaukaki , managarci wanda ka riƙe alƙawarinka da kuma ƙaunarka madauwamiya - kar ka bari duk wannan wahalar da ta same mu ta zama kamar ' yar ƙarama a gare ka , ga sarakunanmu , ga masu mulkinmu , da kuma firistocinmu , da annabawanmu , da iyayenmu , da dukkan mutanenka tun daga kwanakin sarakunan Asiriya har ya zuwa yau .
NEH 9:33     Alignment score: 0.218 → 0.244
You are just in everything that has come
on us , for you have dealt faithfully , but we have acted wickedly .
Kai mai adalci ne a cikin duk abin da ya same mu , don da amincinka ka bi da mu , amma muka yi aikin mugunta .
NEH 9:34     Alignment score: 0.232 → 0.272
Our kings , our princes , our priests , and our ancestors have not kept your law , nor paid attention to your commandments or your covenant decrees by which you warned them .
Sarakunanmu da masu mulkinmu , da firistocinmu da iyayenmu , ba mu kiyaye shari'arka ba , ko mu saurari dokokinka ko sharuɗɗan da ka gindaya mana waɗanda kuma ka gargaɗe
su ba .
NEH 9:35     Alignment score: 0.23 → 0.256
Even in their own kingdom , while they enjoyed your great goodness to them , in the large and productive land you set before them , they did not serve you or turn away from their evil ways .
Koma
da a cikin mulkinsu , sa ' ad da suka ji daɗin babban alherinka a gare su , a wannan babbar ƙasa mai yalwa da ka basu , ba su bauta maka ba ko kuma su juyo daga mugayen hanyoyinsu ba .
NEH 9:36     Alignment score: 0.271
Now we are slaves in the land you gave
our ancestors to enjoy its fruit and its good gifts , and behold , we are slaves in it !
Yanzu mu bayi ne a ƙasar da ka ba iyayenmu su ji daɗin yalwarta da dukkan abubauwa masu kyau da ke cikinta , yanzu mun zama bayi a cikinta !
NEH 9:37     Alignment score: 0.209 → 0.216
The rich yield from our land goes to the kings you have set over us because of our sins . They rule over our bodies and over our livestock as they please . We are in great distress .
Dukkan
wadatar da ka ba mu tana hannun sarakunan da ka ɗora a kanmu saboda zunubanmu . Suna mulkin jikkunanmu da dabbobinmu yadda suka so . Muna cikin babban ƙunci .
NEH 9     Average alignment score: 0.347 for 37 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NEH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13