Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NEH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13 


NEH 13:1     Alignment score: 0.396 → 0.421
On that day they read in the Book of Moses in the hearing of the people . It was found written in it that no Ammonite or Moabite should come
into the assembly of God , forever .
A wannan rana suka karanta Littafin Musa mutane na saurare . Aka iske a rubucce a cikinsa cewa kada wani Ba'ammone ko mutumin Mowab ya shigo cikin taron jama'ar Allah , har abada .


NEH 13:2     Alignment score: 0.406 → 0.407
This
was because they had not come to the people of Israel with bread and with water , but they had hired Balaam to curse Israel . However , our God turned the curse into a blessing .
Dalili kuwa shi ne domin basu taryi mutanen Isra'ila da gurasa da ruwan sha ba , amma suka yiwo hayar Bala'am domin ya la'anci Isra'ila . Duk da haka , Allahnmu ya juyar da la'anar zuwa albarka .
NEH 13:3     Alignment score: 0.351
As soon as they heard the law , they separated out from Israel every foreign person .
Da dai suka ji shari'ar , sai suka ware kowanne baƙo daga Isra'ila .
NEH 13:4     Alignment score: 0.578 → 0.576
Now before this Eliashib the priest was appointed over the storerooms of the house of our God . He was related to Tobiah .
Yanzu dai kafin wannan aka sa Eliyashib firist ya zama shugaban ɗakunan ajiya na gidan Allahnmu . Yana da dangantaka da Tobiya .
NEH 13:5     Alignment score: 0.435
Eliashib prepared for Tobiah a large storeroom
, where previously they kept the grain offering , the incense , the articles , and the tithes of the grain , new wine , and the oil , which were designated for the Levites , the singers , the gatekeepers , and the contributions for the priests .
Eliyashib ya shirya wa Tobiya babban ɗaki na ajiya , inda aka ajiye hadayar gari , da ta turare , da tasoshi , da kuma zakkar hatsi , da sabon inabi , da mai , wanda aka keɓe domin Lebiyawa , da mawaƙa , da matsaran ƙofofi , da kuma gudumuwa domin firistocin .
NEH 13:6     Alignment score: 0.514 → 0.523
But in all this time I was not in Jerusalem . For in the thirty - second year of Artaxerxes king of Babylon I went to the king . After some time I asked the king for permission to leave ,
Amma cikin dukkan wannan lokacin ba na cikin Yerusalem . Gama a cikin shekara ta talatin da biyu ta sarautar Atazazas sarkin Babila na tafi wurin sarki . Bayan lokaci kaɗan sai na nemi izinin tafiya daga wurin sarki
NEH 13:7     Alignment score: 0.418
and I returned to Jerusalem . I understood the evil that Eliashib had done by giving Tobiah a storeroom
in the courts of the house of God .
sai kuma na komo Yerusalem . Na fahimci muguntar da Eliyashib ya aikata da ya ba Tobiya ɗakin ajiya a cikin haikali na gidan Allah .
NEH 13:8     Alignment score: 0.238
I was very angry
and I threw all Tobiah 's household articles out of the storeroom .
Na fusata ƙwarai sai na watsar da kayan ɗakin Tobiya zuwa waje daga ɗakin ajiya .
NEH 13:9     Alignment score: 0.368
I ordered that they purify the storerooms , and I put back in them the articles of the house of God , the grain offerings , and the incense .
Na umarta a tsabtace ɗakunan ajiyar , na sake zuba kayayyakin gidan Allah a cikinsu , wato baye - bayen hatsi , da kuma turare .
NEH 13:10     Alignment score: 0.385 → 0.385
I learned that the Levites ' portions had not been given to them , and they had run away , each to his own field , the Levites and the singers who did the work .
Sai na fahimci cewa ba a ba wa Lebiyawa rabonsu ba , kuma duk sun gudu , kowannen
su zuwa ga gonarsa , su Lebiyawa da mawaƙa waɗanda suka yi aikin .
NEH 13:11     Alignment score: 0.252 → 0.262
So I confronted the officials and said , " Why is the house of God neglected ? " I gathered them together and stationed them at their posts .
Sai na yiwa shugabannin faɗa na ce , " Me ya sa aka yi watsi da gidan Allah ? " Na tara su tare
kowannen su a wurin aikinsa .
NEH 13:12     Alignment score: 0.533
Then all Judah brought in the tithe of the grain , the new wine , and the oil to the storerooms .
Sa'annan dukkan Yahuda suka
kawo zakkar hatsi , sabon inabi , da kuma mai cikin ɗakunan ajiya .
NEH 13:13     Alignment score: 0.463 → 0.469
I appointed as treasurers over the storehouses Shelemiah the priest and Zadok the scribe , and from the Levites , Pedaiah . Next to them was Hanan son of Zaccur son of Mattaniah , for they were counted as trustworthy . Their duties were to distribute the supplies to their associates .
Sai naɗa ma'aji bisa gidajen ajiya su Shelemiya firist da Zadok marubuci , kuma daga wurin Lebiyawa , Fedayya
. Na kusa da su shi ne Hanan ɗan Zakkur ɗan Mattaniya , gama an iske su amintattu ne . Aikinsu shi ne su rarraba ragowar kayayyakin ga abokan aikinsu .
NEH 13:14     Alignment score: 0.246 → 0.276
Call me to mind , my God , concerning this , and do not wipe out the good deeds that I have done for the house of my God and its services .
Ka tuna da ni , Allahna , game da wannan , kuma kada ka shafe sarai ayyukan alherin da na aikata sabili da gidan Allahna da kuma hidimarsa
.
NEH 13:15     Alignment score: 0.351 → 0.36
In those
days I saw in Judah people treading winepresses on the Sabbath and bringing in heaps of grain and loading them on donkeys , and also wine , grapes , figs , and all kinds of heavy loads , which they brought into Jerusalem on the Sabbath day . I protested that they were selling food on that day .
A waɗannan kwanakin na gani a Yahuda mutane na matsar inabi a ranar Asabaci suna kuma kawo tulin hatsi da ɗauro su bisa jakkai , da kuma inabi , da zaitun , da ɓaure , da kuma kowanne kayan nauyi , wanda suka kawo cikin Yerusalem a ranar Asabaci . Na yi tsayayya da su ganin cewar suna sayar da abinci a wannan rana .
NEH 13:16     Alignment score: 0.428
Men from Tyre living in Jerusalem brought in fish and all kinds of goods , and they sold them on the Sabbath to the people of Judah and in the city !
Mutanen Tiya
masu zama cikin Yerusalem suka kawo kifi da dukkan kowanne kayayyaki , suka sayar a ranar Asabaci ga mutanen Yahuda da kuma cikin birnin !
NEH 13:17     Alignment score: 0.293 → 0.294
Then I confronted the leaders of Judah , " What is this evil thing you are doing , profaning the Sabbath day ?
Sai na fuskanci
shugabannin Yahuda kai tsaye , " Wacce irin mugunta ce haka kuke yi , ku na mai da ranar Asabaci wofi ?
NEH 13:18     Alignment score: 0.326 → 0.328
Did not your fathers do this
? Did not our God bring all this evil on us and on this city ? Now you are bringing more wrath on Israel by profaning the Sabbath . "
Ba abin da iyayenku suka yi ba kenan ? Ba Allahnmu ya aiko da dukkan wannan masifar a bisanmu da kuma wannan birni ba ? Yanzu kuna ƙara kawo wata hasala kan Isra'ila ta wofintar da Asabaci . "
NEH 13:19     Alignment score: 0.343 → 0.344
As soon as it became
dark at the gates of Jerusalem before the Sabbath , I commanded that the doors be shut and that they should not be opened until after the Sabbath . I stationed some of my servants at the gates so no load could be brought in on the Sabbath day .
Daga nan da zarar dare ya yi a bakin ƙofofin Yerusalem kafin Asabaci , na ba da umarni a kulle ƙofofin kada kuma a buɗe su har sai bayan Asabaci . Na sanya wasu bayina a bakin ƙofofin don kada a iya shigo da kaya ciki ranar Asabaci .
NEH 13:20     Alignment score: 0.266 → 0.266
The merchants and sellers of all kinds of wares camped outside Jerusalem once or twice .
' Yan kasuwa da masu sayar da kowanne
irin tufafi suka taru a wajen Yerusalem sau ɗaya ko biyu .
NEH 13:21     Alignment score: 0.317 → 0.337
But I warned them , " Why do you camp outside the wall ? If you do so again , I will lay hands on you ! " From that time on they did not come on the Sabbath .
Amma na yi masu kashedi , " Donme ku ke taruwa
a wajen ganuwa ? Idan kuka ƙara yin haka , zan kore ku da hannuna ! " Daga wannan lokaci ba su ƙara zuwa a ranar Asabaci ba .
NEH 13:22     Alignment score: 0.295
Then I commanded the Levites to purify themselves , and come and guard the gates , to sanctify the Sabbath day . Call me to mind for this also , my God , and have mercy on me because of the covenant loyalty you have toward me .
Sai na dokaci
Lebiyawa su tsabtace kansu , su kuma zo su tsare ƙofofin , a tsarkake ranar Asabacin . Ka tuna da ni game da wannan kuma , Allahna , ka kuma yi mani jinƙai sabili da amintaccen alƙawarinka zuwa gare ni .
NEH 13:23     Alignment score: 0.507
In those
days I also saw Jews that had married women of Ashdod , Ammon , and Moab .
A waɗannan kwanaki na kuma ga Yahudawan da suka auro matan Ashdod , da Ammon , da kuma Mowab .
NEH 13:24     Alignment score: 0.441 → 0.441
Half of their children spoke
the language of Ashdod . None of them could speak the language of Judah , but only the language of one of the other peoples .
Rabin ' ya'yansu na magana da yaren Ashdod . Babu waninsu da zai iya magana da harshen Yahuda , amma sai ɗaya daga cikin harshen sauran mutanen kawai .
NEH 13:25     Alignment score: 0.26 → 0.264
I confronted them , and I cursed them , and I hit some of them and pulled out their hair . I made them swear
by God , saying , " You shall not give your daughters to their sons , or take their daughters for your sons , or for yourselves .
Na fuskance su kai tsaye , na kuma la'anta su , na kuma bugi wasu daga cikinsu har na tsige sumar kansu . Na sa suka yi rantsuwa ga Allah , cewa , " Ba za ku bada ' ya'yanku mata ga samarinsu ba , ko ku ɗauko wa ' ya'yanku maza ' yanmatansu , ko don kanku .
NEH 13:26     Alignment score: 0.513
Did not Solomon king of Israel sin on account of these women ? Among many nations there was no king like him , and he was loved by his God , and God made him king over all Israel . Nevertheless , his foreign wives caused him to sin .
Ba haka Suleman sarkin Isra'ila ya yi zunubi ta dalilin waɗannan matayen
ba ? A cikin al'ummai masu yawa babu sarki kamarsa , kuma Allahnsa ya ƙaunace shi , kuma Allah ya maishe shi sarki bisa dukkan Isra'ila . Duk da haka , matayensa bãƙi suka sa yayi zunubi .
NEH 13:27     Alignment score: 0.247
Should we then listen to you and do all this great evil , and act treacherously against our God by marrying foreign women ? "
Ƙaƙa zamu saurare
ku mu aikata dukkan wannan babbar mugunta , mu kuma yi rashin aminci ga Allahnmu ta wurin auro mataye bãƙi ? "
NEH 13:28     Alignment score: 0.475 → 0.476
One of the sons of Joiada son of Eliashib the high priest was son-in-law to Sanballat the Horonite . Therefore I caused him to flee from my presence .
Ɗaya daga cikin ' ya'yan Yowada ɗan Eliyashib babban firist surukin Sanballat Bahorone
ne . Saboda haka na sa shi ya gudu daga fuskata .
NEH 13:29     Alignment score: 0.401
Call them to mind , my God , because they have defiled the priesthood , and the covenant of the priesthood and the Levites .
Ka tuna da su , Allahna , domin sun ƙazantar da firistanci , da kuma alƙawarin firistanci da kuma Lebiyawa .
NEH 13:30     Alignment score: 0.293 → 0.294
Thus
I cleansed them from everything foreign , and established the duties of the priests and the Levites , each to his own task .
Da haka na tsabtace su daga duk abin da da ke na bãƙunci , na kuma kafa ayyukan firistoci da na Lebiyawa , kowanne ga aikinsa .
NEH 13:31     Alignment score: 0.329 → 0.345
I provided for the wood offering at the appointed times and for the firstfruits . Call me to mind , my God , for good .
Na yi tanadi
domin baikon itace a lokatansu da na nunar fari . Ka tuna da ni , Allahna , domin alheri .
NEH 13     Average alignment score: 0.386 for 31 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NEH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13