Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NEH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13 


NEH 8:1     Alignment score: 0.501
All the people gathered as one man in the open area in front of the Water Gate . They asked Ezra the scribe to bring the Book of the Law of Moses , which Yahweh had commanded Israel .
Sai dukkan mutane suka
taru a matsayin mutum ɗaya a fili a gaban Ƙofar Ruwa . Sai suka tambayi Ezra marubuci ya kawo Littafin Shari'a na Musa , wanda Yahweh ya umarci Isra'ila .


NEH 8:2     Alignment score: 0.4
On the first day of the seventh month , Ezra the priest brought the law before the assembly , both men and women , and all who could hear and understand .
A rana ta fari
a wata na bakwai , Ezra firist ya kawo shari'a a gaban taron mutanen maza da mata , da duk waɗanda zasu iya ji su kuma fahimta .
NEH 8:3     Alignment score: 0.233 → 0.244
He faced the open area in front of the Water Gate , and he read from it from early morning until midday , before men and women , and any who could understand , and all the people listened attentively to the book of the law .
Sai ya fuskanci filin Ƙofar Ɍuwa , sai ya yi karatu daga cikinsa tun daga asubahi har zuwa tsakar rana , a gaban dukkan
maza da mata waɗanda zasu ji su kuma fahimta , kuma dukkan mutanen suka saurari karatun littafin shari'a a hankali .
NEH 8:4     Alignment score: 0.444 → 0.56
Then Ezra the scribe stood on a high wooden platform which the people had made for the purpose . Standing beside him were Mattithiah , Shema , Anaiah , Uriah , Hilkiah , and Maaseiah , on his right side ; and Pedaiah , Mishael , Malchijah , Hashum , Hashbaddanah , Zechariah , and Meshullam were standing on his left side .
Sai Ezra marubuci ya tsaya a kan dogon dakali na katako wanda mutane suka shirya
saboda wannan dalilin . Waɗanda ke tsaye a gefansa su ne Mattitiya , Shema , Ananiya , Yuriya , Hilkiya , da Ma'aseiya , a gefen damarsa ; da Fedaiya , Mishyel , Malkiya , Hashun , Hashbaddana , Zakariya , da Meshullum suna gefensa na hagu .
NEH 8:5     Alignment score: 0.398
Ezra opened the book in the sight of all the people , for he was standing above the people , and when he opened it all the people stood up .
Sai Ezra ya buɗe littafin a gaban dukkan mutane , don yana tsaye ne a saman mutanen , sa ' ad da ya buɗe littafin sai dukkan mutane suka
miƙe tsaye .
NEH 8:6     Alignment score: 0.597
Ezra gave
thanks to Yahweh , the great God , and all the people lifted up their hands and answered , " Amen ! Amen ! " Then they bowed their heads and worshiped Yahweh with their faces to the ground .
Sai Ezra ya yi godiya ga Yahweh , Allah mai girma , sai dukkan mutane suka ɗaga hannuwansu sama suka amsa , " Amin ! Amin ! " Sai suka sunkuyar da kansu suka yi sujada ga Yahweh da fuskokinsu a ƙasa .
NEH 8:7     Alignment score: 0.68
Also Jeshua , Bani , Sherebiah , Jamin , Akkub , Shabbethai , Hodiah , Maaseiah , Kelita , Azariah , Jozabad , Hanan , Pelaiah the Levites helped the people understand the law , while the people remained in their place .
Hakannan
Yeshuwa , Bani , Sherebiya , Yamin , Akkub , Shabbetai , Hodiya , Ma'aseiya , Kelita , Azariya , Yozabad , Hanan , da Felaiya - Lebiyawa - suka taimaki mutane su fahimci shari'ar , a sa ' ad da mutane suke a wurarensu .
NEH 8:8     Alignment score: 0.222 → 0.225
They read in the book , The Law of God , making it clear with interpretation and giving the meaning so the people understood the reading .
Sun karanta daga cikin littafin , Shari'ar Allah , suka
faiyace ta a fili suka kuma fassarata suka bada ma'anarta ga mutane don mutane su fahimci karatun .
NEH 8:9     Alignment score: 0.501 → 0.53
Nehemiah the governor , and Ezra the priest and scribe , and the Levites who were interpreting to the people said to all the people , " This day is holy to Yahweh your God . Do not mourn or weep . " For all the people wept when they heard the words of the law .
Nehemiya gwamna , da Ezra firist da marubuci , da kuma Lebiyawa da ke yiwa mutane fassara
suka ce da dukkan mutanen , " Wannan rana ce mai tsarki ga Yahweh Allanku . Kada ku yi baƙinciki ko kuka . " Don dukkan mutanen sun yi kuka bayan da suka ji manganganun shari'a .
NEH 8:10     Alignment score: 0.324 → 0.35
Then Nehemiah said to them , " Go your way , eat the fat and have something sweet to drink , and send
some of it to one who has nothing prepared , for this day is holy to our Lord . Do not be grieved , for the joy of Yahweh is your strength . "
Sai Nehemiya ya ce da su , " Kuje ku ci kitse ku kuma sami abu mai zaƙi ku sha , ku kuma aikawa waɗanda basu da abin yin bikin , don wannan rana mai tsarki ce ga Ubangijinmu . Kada ku yi alhini , don farincikin Yahweh shi ne ƙarfinku . "
NEH 8:11     Alignment score: 0.38
So the Levites made the people be quiet , saying , " Hush ! for this day is holy . Do not be grieved . "
Sai Lebiyawa suka
sa mutane su yi shiru , suna cewa , " Ku natsu ! Don wannan rana mai tsarki ce . Kada ku yi baƙincikin . "
NEH 8:12     Alignment score: 0.151 → 0.153
Then all the people went their way to eat and to drink and to share food and to celebrate with great joy because they had understood the words that were made known to them .
Daga nan sai mutane suka tafi don su ci , su sha , su kuma yi zumunci , suyi biki cikin murna sosai saboda sun fahimci maganar da aka koyar
da su .
NEH 8:13     Alignment score: 0.405 → 0.428
On the second day the leaders of the ancestors ' families from all the people , the priests and the Levites , came together to Ezra the scribe to gain insight from the words of the law .
A rana ta uku sai shugabannin iyalai da iyaye daga dukkan mutane , da firistoci , da Lebiyawa , suka
taru a wurin Ezra marubuci don su sami fahimta daga manganganun shari'a .
NEH 8:14     Alignment score: 0.37 → 0.371
They found
written in the law how Yahweh had commanded through Moses that the people of Israel should live in shelters during the festival of the seventh month .
Sai suka ga wani wuri inda Yahweh ya umarta ta wurin Musa cewa ' ya'yan Israi'la su taru a cikin bukkoki a lokacin bikin watan bakwai .
NEH 8:15     Alignment score: 0.277 → 0.305
They should make a proclamation in all their cities , and in Jerusalem , saying , " Go out into the hill country , and bring back branches from olive and wild olive trees , and from myrtle , palms and shade trees , to make shelters , as it is written . "
Sai suyi shela a cikin dukkan biranensu , da Yerusalem , cewa , " Kuje can ƙasa
mai duwatsu , ku kawo rassan zaitun da zaitun na daji , da tuwon - biri , da na dabino , da durumi da sauran itatuwa masu rassa don ku yi bukkoki , kamar yadda ya ke a rubuce . "
NEH 8:16     Alignment score: 0.272 → 0.297
So the people went out and brought the branches back and made themselves shelters , each on their own roofs , in their courtyards , in the courts of the house of God , in the open area in front of the Water Gate , and in the square at the Gate of Ephraim .
To sai mutanen suka fita suka
samo rassan suka yi wa kansu bukkoki , dukkansu kowa da nasa rufe - rufen , da harabunsu , da kuma harabar gidan Allah , a fili a gaban Ƙofar Ruwa da kuma dandalin dake ƙofar Efiraim .
NEH 8:17     Alignment score: 0.394
All the assembly of those who had returned from captivity made shelters and lived in them . For since the days of Joshua son of Nun to that day , the people of Israel had not celebrated this festival , and so their joy was very great .
Dukkan mutanen
da suka dawo daga bautar talala suka kakkafa bukkoki suka zauna a cikinsu . Don tun daga kwanakin Yoshuwa ɗan Nun har ya zuwa wannan rana mutanen Isra'ila ba su yi wannan biki ba , don haka suka yi murna sosai .
NEH 8:18     Alignment score: 0.4 → 0.401
Also day by day , from the first day to the last , Ezra read from the book of the law of God . They kept the festival for seven days and on the eighth
day was a solemn assembly , in obedience to the decree .
Hakanan rana bayan rana , daga rana ta fari zuwa rana ta ƙarshe , Ezra ya karanta littafin shari'ar Allah . Su kan yi bikin a kwanaki bakwai a rana ta takwas sai ayi babban taro , don nuna biyayya ga wannan umarni .
NEH 8     Average alignment score: 0.413 for 18 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NEH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13