Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NEH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13 


NEH 4:1     Alignment score: 0.321 → 0.327
But when Sanballat , Tobiah , the Arabians , the Ammonites , and the Ashdodites heard that the work of repairing the walls of Jerusalem was going forward , and that the broken places in the wall were being closed up , a great anger burned within them .
Amma bayan Sanballat , da Tobiya , da Larabawa , da Amoniyawa
, da kuma Ashdodiyawa suka ji yadda ake yin gyaran katangar Yerusalem da kuma yadda aka gyaggyara wuraren da suka lalace , sai matsanancin fushi ya kama su .


NEH 4:2     Alignment score: 0.207
They all conspired together , and they came to fight against Jerusalem and to cause confusion in it .
Sai duk suka
haɗa baki , suka fito don su yaƙi Yerusalem , da kuma kawo rikici a cikinta .
NEH 4:3     Alignment score: 0.349 → 0.352
But we prayed to our God and set a guard as protection against them day and night because of their threat .
Amma muka yi addu'a ga Allahnmu kuma muka sa masu tsaronsu dare da rana , saboda wannan maƙarƙashiyar tasu .
NEH 4:4     Alignment score: 0.209 → 0.23
Then the people of Judah said , " The strength of those who carry the burdens is failing . There is too much rubble , and we are not able to rebuild
the wall . "
Daga nan sai mutanen Yahuda suka ce , " Ƙarfin ma'aikatan yana kasawa . Akwai kayayyaki da yawa da za a kwashe , kuma ba zamu iya ci gaba da ginin ganuwar ba " .
NEH 4:5     Alignment score: 0.319
Our enemies said , " They will not know or see until we come
among them and kill them , and stop the work . "
Maƙiyanmu suka ce , " Ba za su gan mu ko su san lokacin da zamu auko masu mu kashe su ba , mu tsayar da aikin . "
NEH 4:6     Alignment score: 0.267 → 0.278
At that time the Jews who lived near them came from all directions and spoke to us ten times , warning us about the schemes they were making against us .
A lokacin , Yahudawan da ke zama kusa da su ne suka
zo ta ko'ina suka yi magana da mu sau goma , suka gargaɗe mu akan maƙarƙashiyar da suke shirya mana .
NEH 4:7     Alignment score: 0.176
So I positioned people in the lowest parts of the wall in the exposed areas . I positioned each family with their swords , spears , and bows .
Sai na sa mutane a gangaren ganuwar a wuraren da ke da hatsari nasa kowanne iyali da takobinsu
, mãshi , da kibiya .
NEH 4:8     Alignment score: 0.263 → 0.277
Then I looked , and stood up , and I said to the nobles , and to the rulers , and to the rest of the people , " Do not be afraid of them . Call to mind the Lord , who is great and awesome . Fight for your families , your sons and your daughters , your wives , and your homes . "
Daga nan sai na miƙe na duba , sai na ce da manyan mutane da shugabanni
, da sauran mutanen , " Kada ku ji tsoronsu . Ku tuna da Ubangiji , wanda ya ke da girma da kuma ban razana . Ku yi yaƙi domin iyalinku da ' ya'yanku maza da mata da matayenku da kuma gidajenku . "
NEH 4:9     Alignment score: 0.239
It came
about when our enemies heard that their plans were known to us , and God had frustrated their plans , all of us returned to the wall , each one to his work .
Sai ya kasance bayan maƙiyanmu sun ji mun san shirye - shiryensu , Allah kuma ya rikirkita shirye - shiryensu , sai kowa ya koma ya kama aikin garun , kowa ga nasa aikin
NEH 4:10     Alignment score: 0.244 → 0.25
So from that time half of my servants worked only on rebuilding the wall , and half of them held
spears , shields , bows , and wore armor , while the leaders stood behind all the people of Judah .
Tun daga rabin barorina suka koma aikin katanngar , rabinsu kuma suka riƙe mãsu da kwalkwali da kwari , suka kuma sa sauran kayan yaƙi , shugabanni kuma na bayan mutanen Yahuda .
NEH 4:11     Alignment score: 0.181 → 0.209
The same workers who were building the wall and carrying loads were also guarding their positions . Everyone worked with one hand , and with the other hand he held
his weapon .
Mutanen dai dake aikin ginin katangar da kuma ɗauko kaya , suke kuma tsaron in da suke . Sai kowannen su ya kama aiki da hannu ɗaya , ɗaya hannun kuma yana riƙe da makami .
NEH 4:12     Alignment score: 0.176 → 0.175
Every builder wore his sword on his side and that is how he worked . The one who sounded the trumpet stayed beside me .
Kowanne mai gini
kuma yana rataye da takobinsa a kwiɓi , yadda suka yi aikin kenan , mai busa ƙaho kuma yana gefena .
NEH 4:13     Alignment score: 0.218 → 0.218
I said to the nobles and to the officials and to the rest of the people , " The work is great and extensive , and we are separated on the wall , far from one another .
Sai na ce da manyan mutane da shugabannin , " Aikin babba
ne kuma yanzu ya yi fãɗi , kuma mun rabu a kan garun , mun kuma yi wa juna nisa
NEH 4:14     Alignment score: 0.289 → 0.29
You must rush to the place where you hear the trumpet sound and assemble there . Our God will fight for us . "
To dole ne ku ruga inda kuka ji ƙarar ƙaho sai ku tattaru
a can . Allahnmu zai yi yaƙi a madadinmu . "
NEH 4:15     Alignment score: 0.254 → 0.253
So we were doing the work . Half of them were holding spears from the rising of the dawn until the coming out of the stars .
Da haka muka yi aiki . Rabinsu na riƙe da mãshi tun daga safe
har fitowar taurari .
NEH 4:16     Alignment score: 0.341 → 0.341
I also said to the people at that time , " Let every man and his servant spend the night in the middle of Jerusalem , so they may be for us a guard during the night and a worker in the day . "
Hakannan
sai na ce da mutanen a wancan lokacin , " Sai kowanne mutum da baransa su kwana a tsakiyar Yerusalem , don su zama masu gadi , da dare da kuma ma'aikata da rana . "
NEH 4:17     Alignment score: 0.246 → 0.245
So neither I , nor my brothers , nor my servants , nor the men of the guard who followed me , none of us changed our clothes , and each of us carried his weapon , even if he went for water .
To ko ni ko ' yan'uwana , ko bayina
, ko masu gadi dake tare da mu ba wanda ya canza tufafin da yasa , kuma kowannen mu ya ɗauki makaminsa , ko dama ya tafi ɗebo ruwa ne .
NEH 4     Average alignment score: 0.26 for 17 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NEH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13