Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NEH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13 


NEH 2:1     Alignment score: 0.404 → 0.404
In the month of Nisan , in the twentieth year of Artaxerxes the king , he selected wine , and I took
the wine and gave it to the king . Now I had never before been sad in his presence .
A watan Nisan , a shekara ta ashirin ta sarautar Atazazas sarki , ya zaɓi ruwan inabi , sai na ɗauki ruwan inabin na ba sarki . Sai ya zamana fuskata ta ɓaci a gaban sarki kuma ban taba ɓata fuska a gabansa ba .


NEH 2:2     Alignment score: 0.28
But the king said to me , " Why is your face so sad ? You do not appear to be ill . This must be sadness of heart . " Then I became
very much afraid .
Amma sarki ya ce mani " me ya sa fuskarka ta ɓaci haka ? Kuma gashi ba ciwo kake yi ba . Hakika wannan damuwar zuciya ce " Daga nan sai na tsorata sosai .
NEH 2:3     Alignment score: 0.317 → 0.327
I said to the king , " May the king live forever ! Why should not my face be sad ? The city , the place of my fathers ' tombs , lies in ruins , and its gates have been destroyed by fire . "
Na ce da sarki " Ran sarki ya daɗe ! me zai hana ni baƙinciki ? Da ya ke birni da maƙabartar iyayena sun zama kufai , kuma an ƙone
ƙofofinta da wuta . "
NEH 2:4     Alignment score: 0.464
Then the king said to me , " What do you want me to do ? " So I prayed to the God of heaven .
Sai sarki ya ce mani " Me kake so in yi ? " Sai na yi addu'a ga Allah na sama .
NEH 2:5     Alignment score: 0.256 → 0.279
I replied to the king , " If it seems good to the king , and if your servant has done well in your sight , you could send
me to Judah , to the city of my fathers ' tombs , that I may rebuild it . "
Sai na amsa wa sarki " Idan ya gamshi sarki , in kuma na sami tagomashi a idon sarki , sai ka aike ni Yahudiya , garin maƙabartar iyayena , don in sake gina shi . "
NEH 2:6     Alignment score: 0.347 → 0.347
The king replied to me ( and the queen was also sitting beside him ) , " How long shall you be away and when will you return ? " The king was glad to send
me when I gave him the dates .
Sai sarki ya amsa mani ( sarauniya kuma tana zaune a gefen sarki ) , " Har zuwa yaushe za ka ɗauka , kuma yaushe za ka dawo ? " Bayan na faɗawa sarki lokacin da zan dawo sai ya yi farincikin aike na .
NEH 2:7     Alignment score: 0.315 → 0.345
Then I said to the king , " If it pleases the king , may letters be given to me for the governors in the Province Beyond the River so that they may permit me to pass through their territories on my way to Judah .
Sai na ce da sarki " Idan ya gamshi sarki , ina roƙo a ba ni wasiƙu domin gwamnonin lardin da ke gefen rafi don su bani damar
wucewa ta yankunansu a kan hanyata ta zuwa Yahuda .
NEH 2:8     Alignment score: 0.298 → 0.3
May there also be a letter for Asaph the keeper of the king 's forest , so that he may give
me timber to make beams for the gates of the fortress next to the temple , and for the wall of the city , and for the house in which I will live . " So because the good hand of God was on me , the king granted me my requests .
Kuma ina roƙo a bani wasiƙa domin in ba Asaf mai kula da mashigin dajin sarki don ya ba ni katakan da zan yi madogarai na mashigin kusa da haikalin , da kuma ganuwar birnin , da kuma ɗakin da zan zauna . " To da ya ke hannun Allah na tare da ni , sai sarki ya yarda da buƙatuna .
NEH 2:9     Alignment score: 0.318 → 0.331
I came to the governors in the Province Beyond the River and gave
them the king 's letters . Now the king had sent with me officers of the army and horsemen .
Sai na zo wurin gwamnoni a cikin Lardi Gaba da Kogin na basu wasiƙun sarki . Sarki kuma ya haɗa ni tare da waɗansu jarumawa na sojojin dawakai .
NEH 2:10     Alignment score: 0.434 → 0.434
When Sanballat the Horonite and Tobiah the Ammonite servant heard this , they were greatly displeased that someone had come who was seeking to help the people of Israel .
Lokacin da Samballat
Bahorine da kuma Tobiya Ba'amone bayi suka ji wannan , sai suka da mu sosai cewa wani ya zo don ya taimaki mutanen Isra'ila .
NEH 2:11     Alignment score: 0.49
So I came to Jerusalem and was there three days .
Sai na zo Yerusalem na zauna
a can har kwana uku .
NEH 2:12     Alignment score: 0.331
I arose
in the night , I and a few men with me . I did not tell anyone what my God had put into my heart to do for Jerusalem . There was no animal with me , other than the one I was riding .
Sai na tashi da dare ni da mutane kima da ke tare da ni . Ban faɗa wa kowa abin da Allahna ya sa a zuciyata in yi domin Yerusalem ba . Ba dabba tare da ni , in ban da wacce na ke hawa ba .
NEH 2:13     Alignment score: 0.294 → 0.324
I went out by night by the Valley Gate , toward the Jackal 's Well and to the Dung Gate , and inspected the walls of Jerusalem , which had been broken open , and the wooden gates were destroyed by fire .
Da duhu sai na bi ta Ƙofar Kwari , kusa da Rijiyar Dila zuwa Ƙofar Kashin Shanu , na dudduba ganuwar Yerusalem , an rushe ta kuma a buɗe take , aka kuma ƙone
ƙofofinta na katakai da wuta .
NEH 2:14     Alignment score: 0.203
Then I went on to the Fountain Gate and to the King 's Pool . The place was too narrow for the animal I was riding to pass through .
Daga nan sai na je ƙofar ƙorama
da kuma Madatsin ruwan Sarki . Wurin yana da matsi sosai ga dabbar da nake a kai har da za ta iya wucewa ta ciki .
NEH 2:15     Alignment score: 0.34
So I went up that night by the valley and inspected the wall , and I turned back and entered by the Valley Gate , and so returned .
To sai na tafi da duhu ta kwari na dudduba ganuwar , sai na dawo na shiga Ƙofar Kwari , ta haka na dawo .
NEH 2:16     Alignment score: 0.247
The rulers did not know where I went or what I did , and I had not yet informed the Jews , nor the priests , nor the nobles , nor the rulers , nor the rest who did the work .
Shugabanni
basu san inda na je da kuma abin da na yi ba , kuma ban sanar da Yahudawa ba tukuna , ban kuma faɗa wa firistoci ba , hakanan ma manyan mutanen garin , da kuma sauran mutanen da suka yi aikin .
NEH 2:17     Alignment score: 0.364 → 0.379
I said to them , " You see the trouble we are in , how Jerusalem lies in ruins and its gates have been destroyed by fire . Come , let us rebuild
the wall of Jerusalem , so we will no longer be in disgrace . "
Sai na ce da su , " Kun ga masifar da muke ciki , yadda Yerusalem ta zama kufai kuma an ƙone ƙofofinta da wuta . Ku zo mu sake gina ganuwar Yerusalem , don kada mu ƙara zama abin wulaƙanci . "
NEH 2:18     Alignment score: 0.301 → 0.301
I told them that the good hand of my God was on me and also about the king 's words that he had spoken to me . They said , " Let us rise up and build
. " So they strengthened their hands for the good work .
Na faɗa masu cewa hannun Allah na tare da mu da kuma maganar da sarki ya faɗa mani . Sai suka ce " Mu tashi mu kama ginin . " Sai suka ƙarfafa hannuwansu don wannan aiki nagari .
NEH 2:19     Alignment score: 0.43
But when Sanballat the Horonite , and Tobiah the Ammonite servant , and Geshem the Arabian heard about it , they mocked and ridiculed us , and they said , " What are you doing ? Are you rebelling against the king ? "
Amma lakacin da Samballat
Bahorine , da Tobiya bawan nan Ba'amone , da Geshem Balarabe suka ji labarin aikin , sai suka yi mani ba'a da reni , suka ce , " Me ku ke yi ? Kuna yiwa sarki tayarwa ne ? "
NEH 2:20     Alignment score: 0.353 → 0.356
Then I answered them , " The God of heaven will give
us success . We are his servants and we will arise and build . But you have no share , no right , and no historic claim in Jerusalem . "
Sai na amsa masu na ce , " Allah na sama zai ba mu nasara . Mu bayinsa ne kuma za mu tashi muyi ginin . Amma ku baku da gãdo , ko iko , kuma baku da tarihin da zaku ce naku ne a Yerusalem " .
NEH 2     Average alignment score: 0.337 for 20 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NEH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13