Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NEH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13 


NEH 10:1     Alignment score: 0.394
Because of all this , we make a firm covenant in writing . On the sealed document are the names of our princes , Levites , and priests . "
Saboda dukkan wannan , muka yi dauwamammen alƙawari a rubuce . A kan littafin da aka hatimce akwai sunayen shugabanninmu , da Lebiyawa da firistoci . "


NEH 10:2     Alignment score: 0.624
On the sealed documents were Nehemiah , the governor , son of Hakaliah and Zedekiah ,
A bisa takardu masu tambari akwai Nehemiya , wanda ya ke gwamna , ɗan Hakaliya da Zedekiya ,
NEH 10:3     Alignment score: 0.84
Seraiah , Azariah , Jeremiah ,
Sera'iya
, Azariya , Irmiya ,
NEH 10:4     Alignment score: 0.885
Pashhur , Amariah , Malchijah ,
Fashhur
, Amariya , Malkiya ,
NEH 10:5     Alignment score: 0.974
Hattush , Shebaniah , Malluk ,
Hattush , Shebaniya , Malluk ,
NEH 10:6     Alignment score: 0.972
Harim , Meremoth , Obadiah ,
Harim , Meremot , Obadiya ,
NEH 10:7     Alignment score: 0.993
Daniel , Ginnethon , Baruch ,
Daniyel , Ginneton , Baruk ,
NEH 10:8     Alignment score: 0.882
Meshullam , Abijah , Mijamin ,
Meshullam , Abiya , Miyamin
,
NEH 10:9     Alignment score: 0.768
Maaziah , Bilgai , and Shemaiah . These were the priests .
Ma'aziya , Bilgai , da kuma Shemaiya
. Waɗannan su ne firistocin .
NEH 10:10     Alignment score: 0.794
The Levites were : Jeshua son of Azaniah , Binnui of the family of Henadad , Kadmiel ,
Lebiyawan su ne : Yeshuwa ɗan Azaniya , Binuyi
na iyalin Henadad , Kadmiyel ,
NEH 10:11     Alignment score: 0.755
and their fellow Levites , Shebaniah , Hodiah , Kelita , Pelaiah , Hanan ,
da kuma sauran yan'uwansu
Lebiyawa , Shebaniya , Hodiya , Kelita , Felaiya , Hanan ,
NEH 10:12     Alignment score: 0.85
Mika
, Rehob , Hashabiah ,
Mika , Rehob , Hashabiya ,
NEH 10:13     Alignment score: 0.98
Zaccur , Sherebiah , Shebaniah ,
Zakkur , Sherebiya , Shebaniya ,
NEH 10:14     Alignment score: 0.845
Hodiah , Bani , and Beninu .
Hodiya , Bani , da kuma Beninu .
NEH 10:15     Alignment score: 0.725 → 0.703
The leaders of the people were : Parosh , Pahath - Moab , Elam , Zattu , Bani ,
Shugabannin mutanen su ne : Farosh , Fahat - Mowab , Ilam
, Zattu , da Bani ,
NEH 10:16     Alignment score: 0.993
Bunni , Azgad , Bebai ,
Bunni , Azgad , Bebai ,
NEH 10:17     Alignment score: 0.856
Adonijah , Bigvai , Adin ,
Adoniya
, Bigbai , Adin ,
NEH 10:18     Alignment score: 0.877
Ater , Hezekiah , Azzur ,
Atar
, Hezekiya , Azzur ,
NEH 10:19     Alignment score: 0.974
Hodiah , Hashum , Bezai ,
Hodiya , Hashum , Bezai ,
NEH 10:20     Alignment score: 0.993
Hariph , Anathoth , Nebai ,
Harif , Anatot , Nebai ,
NEH 10:21     Alignment score: 0.677
Magpiash , Meshullam , Hezir ,
Magfiyash , Meshullam , Hezir ,
NEH 10:22     Alignment score: 0.967
Meshezabel , Zadok , Jaddua ,
Meshezabel , Zadok , da Yadduwa ,
NEH 10:23     Alignment score: 0.926
Pelatiah , Hanan , Anaiah ,
Felatiya , Hanan , Anaya ,
NEH 10:24     Alignment score: 0.815
Hoshea , Hananiah , Hasshub ,
Hoshiya
, Hananiya , Hasshub ,
NEH 10:25     Alignment score: 0.993
Hallohesh , Pilha , Shobek ,
Hallohesh , Filha , Shobek ,
NEH 10:26     Alignment score: 0.87 → 0.868
Rehum , Hashabnah , Maaseiah ,
Rehum , Hashabna , Ma'aseiya

NEH 10:27     Alignment score: 0.761
Ahiah , Hanan , Anan ,
Ahiya
, Hanan , Anan ,
NEH 10:28     Alignment score: 0.819
Malluk , Harim , and Baanah
.
Malluk , Harim , da kuma Ba'ana .
NEH 10:29     Alignment score: 0.425
As for the rest of the people , who were priests , Levites , gatekeepers , singers , temple servants , and all who had separated themselves from the people of the neighboring lands and pledged themselves to the law of God , including their wives , their sons and their daughters , all who have knowledge and understanding ,
Game da sauran mutanen kuwa , waɗanda suke firistoci , Lebiyawa , matsaran ƙofofi , mawaƙa , da masu hidimar haikali , da kuma dukkan waɗanda suka keɓe kansu daga mutanen ƙasashen maƙwabta suka
kuma miƙa kansu ga shari'ar Allah , har da matayensu , da ' ya'yansu maza da mata , dukkan waɗanda suke da ilimi da kuma fahimta ,
NEH 10:30     Alignment score: 0.352 → 0.36
they joined together with their brothers , their nobles , and bound themselves with both a curse and an oath to walk in God 's law , which was given by Moses the servant of God , and to observe and obey all the commandments of Yahweh our Lord and his decrees and his statutes .
suka haɗu
tare da ' yan'uwansu , da sarakunansu , kuma suka ɗaure kansu da la'ana da kuma alƙawarin yin tafiya bisa shari'un Allah , wadda Musa bawan Allah ya bayar , su kuma kula su kuma yi biyayya da dukkan dokokin Yahweh Ubangijinmu da kuma umarnai da kuma farillunsa .
NEH 10:31     Alignment score: 0.234 → 0.232
We promised that we would not give
our daughters to the people of the land or take their daughters for our sons .
Mun yi alƙawari ba zamu ba da ' ya'yanmu mata aure ga mazaunan ƙasar ba ko mu auro ' yan matansu ga ' ya'yanmu maza .
NEH 10:32     Alignment score: 0.32 → 0.342
We also promised that if the people of the land bring goods or any grain to sell on the Sabbath day , we would not buy from them on the Sabbath or on any holy day . Every seventh year we will let our fields rest , and we will cancel all debts .
Mun kuma yi alƙawari idan mazaunan ƙasar suka kawo kayayyaki ko wani hatsi domin sayarwa a ranar Asabarci , ba zamu saya
daga gare su ba a ranar Asabaci ko wata rana mai tsarki . Kowacce shekara ta bakwai zamu bar filayenmu su huta , kuma zamu ṣoke dukkan basusuwan da aka yi .
NEH 10:33     Alignment score: 0.371
We accepted the commands to give
a third of a shekel each year for the service of the house of our God ,
Mun yi na'am da dokokin bayar da ɗaya cikin uku na awo a shekara domin hidimar gidan Allahnmu ,
NEH 10:34     Alignment score: 0.488 → 0.495
to provide for the bread of the presence , and for the regular grain offering , the burnt offerings on the Sabbaths , the new moon festivals and appointed feasts , and for the holy offerings , and for the sin offerings to make atonement for Israel , as well as for all the work of the house of our God .
domin tanadin gurasar
wuri - mai tsarki , da kuma hatsin baiko na kullum , baye - baye na ƙonawa a ranakun Asabaci , bukukuwan sabon wata da kuma shiryayyar liyafa , da kuma baye - baye masu tsarki , da kuma baye - baye na zunubi domin yi wa Isra'ila kaffara , haka kuma domin dukkan ayyukan gidan Allahnmu .
NEH 10:35     Alignment score: 0.408 → 0.415
The priests , the Levites , and the people cast lots for the wood offering . The lots would select which of our families would bring wood into the house of our God at the appointed times each year , to be burned on the altar of Yahweh our God , as it is written in the law .
Da firistoci da Lebiyawa da mutane suka
jefa ƙuri'u domin itacen yin baiko . Ƙuri'un zasu zaɓi wane ne daga cikin iyalanmu zai kawo itace zuwa gidan Allahnmu a sanyayyun lokatai kowacce shekara , domin ƙonawa a bisa bagadin Yahweh Allahnmu , kamar yadda ya ke a rubuce cikin shari'a .
NEH 10:36     Alignment score: 0.419 → 0.42
We promised to bring to the house of Yahweh the firstfruits grown from our soil , and the firstfruits of every tree each year .
Mun yi alƙawari mu kawo nunar fari da aka shuka
a ƙasarmu cikin gidan Yahweh , da kuma nunar fari na kowanne itace duk shekara .
NEH 10:37     Alignment score: 0.371
As it is written in the law , we promised to bring to the house of God and to the priests who serve there , the firstborn of our sons and of our herds and flocks .
Kamar yadda aka rubuta a shari'a , mun yi alƙawari mu kawo cikin gidan Allah da kuma ga firistoci masu hidima a can , ɗan fari cikin ' ya'yanmu da kuma na garkunan shanunmu da garkunan tumakinmu .
NEH 10:38     Alignment score: 0.362 → 0.372
We will bring the first of our dough and our grain offerings , and the fruit of every tree , and the new wine and the oil we will bring to the priests , to the storerooms of the house of our God . We will bring to the Levites the tithes from our soil because the Levites collect the tithes in all the towns where we work .
Zamu kawo cụrinmu na fari
da kuma baye - bayenmu na hatsi , da kuma ' ya'yan kowacce itaciya , da kuma sabon inabi da kuma mai zamu kawo su ga firistoci , ga rumbunan gidan Allahnmu . Zamu kawo wa Lebiyawa zakka daga ƙasarmu domin su Lebiyawa na karɓar ɗaya daga goma daga dukkan garuruwan da muke aiki .
NEH 10:39     Alignment score: 0.436
A priest , a descendant
of Aaron , must be with the Levites when they receive the tithes . The Levites must bring a tenth of the tithes to the house of our God to the storerooms of the treasury .
Firist , zuriyar Haruna , dole yana tare da Lebiyawa sa ' ad da suke karɓar ɗaya daga goma . Su Lebiyawa dole su kawo ɗaya daga goma ga gidan Allahnmu zuwa cikin runbunan ma'aji .
NEH 10:40     Alignment score: 0.386 → 0.388
For the people of Israel and the descendants of Levi are to bring the contributions of grain , new wine , and oil to the storerooms where the articles of the sanctuary are kept and where the priests who are serving , and the gatekeepers , and the singers stay . We will not neglect the house of our God .
Gama mutanen Isra'ila da kuma zuriyar Lebi zasu kawo gudumuwoyin na hatsi , da sabon inabi , da kuma mai zuwa ga runbuna inda ake ajiyar santalolin wuri mai tsarki inda firistoci masu hidima suke , da kuma matsaran ƙofa , da kuma inda mawaƙa ke zama . Ba za mu yi watsi da gidan Allahnmu ba .
NEH 10     Average alignment score: 0.521 for 40 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NEH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13