Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NEH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13 


NEH 3:1     Alignment score: 0.404 → 0.421
Then Eliashib the high priest rose
up with his brother priests , and they built the Sheep Gate . They consecrated it and set its doors in place . They consecrated it as far as the Tower of the Hundred and as far as the Tower of Hananel .
Eliyashib ya tashi tare da ' yan'uwansa firistoci , sai suka gina Ƙofar Tumaki . Suka ke‌ɓe ta suka sa ƙofofinta a inda suke . Suka keɓe ta har zuwa Hasumiyar Ɗari da kuma Hasumiyar Hananel .


NEH 3:2     Alignment score: 0.513 → 0.514
Next to him the men of Jericho worked , and next to them Zaccur son of Imri worked .
A gaba da shi sai mutanen Yeriko suka
yi aiki , a gaba da su kuma Zakkur ɗan Imri ne ya yi aiki .
NEH 3:3     Alignment score: 0.574
The sons of Hassenaah built the Fish Gate . They made beams for it , and set its doors , its bolts , and its bars .
' Ya'yan Hassina'a ne suka
gina Ƙofar Kifi . Suka sa mata madogarai , da ƙyamarenta , da sakatunta , da mãkarenta .
NEH 3:4     Alignment score: 0.626 → 0.63
Meremoth repaired the next section . He is the son of Uriah son of Hakkoz . Next to them Meshullam repaired . He is the son of Berechiah
son of Meshezabel . Next to them Zadok repaired . He is the son of Baana .
Meremot ne ya gyara sashi na gaba . Shi ɗan Yuriya ne ɗan Hakkoz . Gaba da su sai Meshullam ya gyara . Shi ɗan Berekiya ne ɗan Meshezabel . Gaba da su sai Zadok ya gyara . Shi ɗan Ba'ana ne .
NEH 3:5     Alignment score: 0.309 → 0.308
Next to them the Tekoites repaired , but their leaders refused to do the work ordered by their supervisors .
Gaba da su sai Tikoyitawa suka
gyara , amma shugabanninsu suka ƙi yin aikin da masu duba aikinsu suka umarce su .
NEH 3:6     Alignment score: 0.555
Joiada son of Paseah and Meshullam son of Besodeiah repaired the Old Gate . They made beams for it , and set its doors , its bolts , and its bars .
Yohaida ɗan Fasiya da Meshullam ɗan Besodeiya ne suka
gyara Tsohuwar Ƙofa . Suka sa mata madogarai , da ƙyamarenta , da sakatunta , da mãkarenta .
NEH 3:7     Alignment score: 0.332 → 0.423
Next to them Melatiah the Gibeonite and Jadon the Meronothite , who were men from Gibeon and Mizpah , made repairs on the portion where the governor of the Province Beyond the River lived .
Gaba da su sai Melatiya mutumin Gibiyon
da Yadon mutumin Meronot , su mutanen Gibiyon da Mizfa ne , suka yi gyare - gyaren inda gwamnan Lardin Gaba da Kogi ke zama .
NEH 3:8     Alignment score: 0.458 → 0.474
Next to him Uzziel son of Harhaiah , one of the goldsmiths , repaired , and next to him was Hananiah , a maker of perfumes . They rebuilt Jerusalem as far as the Broad Wall .
Gaba da shi sai Uziyel
ɗan Harhahiya , ɗaya daga cikin maƙeran zinariya , ya yi gyara , Gaba da shi kuma sai Hananiya mai yin turare . Su ne suka sake gina Yerusalem da Babban Garun .
NEH 3:9     Alignment score: 0.591 → 0.592
Next to them Rephaiah son of Hur repaired . He was the ruler of half the district of Jerusalem .
Gaba da su kuma sai Refayiya ɗan Hur ya gyara . Shi ke mulkin rabin gundumar Yerusalem .
NEH 3:10     Alignment score: 0.53
Next to them Jedaiah son of Harumaph repaired next to his house . Next to him Hattush son of Hashabneiah repaired .
Gaba da su sai Yedayiya
ɗan Harumaf ya gyara kusa da gidansa . Gaba da shi sai Huttush ɗan Hashabniya ya gyara .
NEH 3:11     Alignment score: 0.568 → 0.549
Malchijah son of Harim and Hasshub son of Pahath - Moab repaired another section along with the Tower of the Ovens .
Malkiya ɗan Harim da Hasshub ɗan Fahat - Mowab suka
gyara ɗaya sashin tare da Hasumiyar Matoya .
NEH 3:12     Alignment score: 0.486 → 0.485
Next to them Shallum son of Hallohesh , the ruler of half the district of Jerusalem , repaired , along with his daughters .
Gaba da su sai Shallum ɗan Hallohesh , shugaban sashin
gundumar Yerusalem , ya yi gyara tare da ' ya'yansa mata .
NEH 3:13     Alignment score: 0.542
Hanun and the inhabitants of Zanoah repaired the Valley Gate . They rebuilt it and set its doors , its bolts , and its bars . They repaired a thousand cubits as far as the Dung Gate .
Hannun
da mazaunan Zanowa suka gyara Ƙofar Kwari . Suka sake gina ta suka sa ƙyamarenta , da sakatunta , da mãkarenta . Suka yi gyara har zuwa kamu dubu tun daga Ƙofar Kashin Shanu .
NEH 3:14     Alignment score: 0.611
Malchijah son of Recab
, the ruler of the district of Beth Hakkerem , repaired the Dung Gate . He built it and set its doors , its bolts , and its bars .
Malkiya ɗan Rekab , shugaban gundumar Bet Hakkerem , ya gyara Ƙofar Kashin Shanu . Ya gina ta ya sa ƙyamarenta , da sakatunta , da mãkarenta .
NEH 3:15     Alignment score: 0.45 → 0.503
Shallun son of Kol - Hozeh , the ruler of the district of Mizpah , rebuilt the Fountain Gate . He built it , and put a cover on it and set its doors , its bolts , and its bars . He also rebuilt the wall of the Pool of Siloam by the king 's garden , as far as the stairs leading down from the city of David .
Shallun ɗan Kol - Hozeh , shugaban gundumar Mizfa , ya sake gina Ƙofar Ruwa . Ya gina ta ya sa murfi
akan ta da ƙyamarenta , da sakatunta , da mãkarenta . Hakanan ya sake gina Shirayin Siloyam a lambun sarki , tun daga ƙasa har ya zuwa birnin Dauda .
NEH 3:16     Alignment score: 0.498 → 0.497
Nehemiah son of Azbuk , the ruler of half the district of Beth Zur , repaired to the place across
from the tombs of David , to the man - made pool , and to the house of the mighty men .
Nehemiya ɗan Azbuk , shugaban rabin gundumar Bet Zur , ya yi gyara har zuwa wurin kabarin Dauda , zuwa madatsar ruwan da mutum ya yi , har ya kai gidan manyan mutane .
NEH 3:17     Alignment score: 0.472 → 0.497
After him the Levites repaired , including Rehum son of Bani and next to him , Hashabiah , the ruler of half the district of Keilah , for his district .
Bayansa sai Lebiyawa suka
yi gyara , tare da Rehum ɗan Bani , gaba da shi kuma sai Hashabiya , shugaban rabin gundumar Keilah don gundumarsa .
NEH 3:18     Alignment score: 0.449
After him their countrymen repaired , including Binnui son of Henadad , the ruler of half the district of Keilah .
Bayansa sai jama'ar
ƙasarsu suka yi gyara , suka haɗa da Binuyi ɗan Henadad , shugaban rabin gundumar Keilah .
NEH 3:19     Alignment score: 0.415 → 0.417
Next to him , Ezer son of Jeshua , the ruler of Mizpah , repaired another section that faced the ascent to the armory at the corner of the wall .
Gaba da shi sai , Ezar
ɗan Yeshuwa , shugaban Mizfa , ya gyara ɗaya sashin da ke fuskantar ƙurya har kwanar garun .
NEH 3:20     Alignment score: 0.45 → 0.45
After him Baruch son of Zabbai devotedly repaired another section , from the corner of the wall to the door of the house of Eliashib the high priest .
Bayansa sai Baruk ɗan Zabbai ya ba da kansa domin gyaran ɗaya gefen , tun daga kwanar garun har ya zuwa ƙofar
gidan Eliyashib babban firist .
NEH 3:21     Alignment score: 0.595
After him Meremoth son of Uriah son of Hakkoz repaired another section , from the door of the house of Eliashib to the end of the house of Eliashib .
Bayansa sai Meremot ɗan Yuriya ɗan Hakkoz ya gyara ɗaya gefen ƙofar
gidan Eliyashib har zuwa ƙarshen gidan Eliyashib .
NEH 3:22     Alignment score: 0.426
Next to him the priests , the men from the area around Jerusalem , repaired .
Gaba da shi sai firistoci , da sauran mutane daga yankin Yerusalem suka
yi gyara .
NEH 3:23     Alignment score: 0.388 → 0.402
After them Benjamin and Hasshub repaired opposite their own house . After them Azariah son of Maaseiah son of Ananiah repaired next to his own house .
Gaba da su Benyamin da Hasshub suka
gyara gefen gidajensu . Gaba da su Azariya ɗan Ma'asiya ɗan Hananiya ya gyara kusa da gidansa .
NEH 3:24     Alignment score: 0.543 → 0.543
After him Binnui son of Henadad repaired another section , from the house of Azariah to the corner of the wall .
Gaba da shi Binuyi
ɗan Henadad ya gyara ɗaya gefen daga gidan Azariya zuwa kwanar garun .
NEH 3:25     Alignment score: 0.44 → 0.446
Palal son of Uzai repaired over against the corner of the wall and the tower that extends upward from the upper house of the king at the courtyard of the guard . After him Pedaiah son of Parosh repaired .
Falal ɗan Uzai ya yi gyaran wajen kwanar bango , da kuma hasumayar da ta kai har dogon gidan sarki a fãdar tsaro . Gaba da shi sai Fedaiya
ɗan Farosh ya yi gyara .
NEH 3:26     Alignment score: 0.323 → 0.337
Now the temple servants living in Ophel repaired to the point opposite the Water Gate on the east and the projecting tower .
Barorin da ke zama a Ofel suka
yi gyara har kusa da Ƙofar Ruwa a wajen gabas da kuma bangon da ya haɗe garin .
NEH 3:27     Alignment score: 0.263 → 0.26
After him the Tekoites repaired another section that was opposite the great projecting tower as far as the wall of Ophel .
Daga shi sai Tekoyawa suka
yi gyaran ɗaya gefen da ke kusa da babbar hasumaya har zuwa garun Ofel .
NEH 3:28     Alignment score: 0.452
The priests repaired above the Horse Gate , each opposite his own house .
Sai firistoci suka
gyara sama da Ƙofar Doki , kowanne kusa da gidansa .
NEH 3:29     Alignment score: 0.48 → 0.484
After them Zadok son of Immer repaired the section opposite his own house . Then after him Shemaiah son of Shecaniah
, the keeper of the east gate , repaired .
Bayansu sai Zadok ɗan Immar ya gyara wajen sashen gidansa . Daga bayansa sai Shemaiya ɗan Shekaniya mai tsaron ƙofar gabas ya yi gyara .
NEH 3:30     Alignment score: 0.437 → 0.494
After him Hananiah son of Shelemiah , and Hanun the sixth son of Zalaph , repaired another section . After him Meshullam son of Berechiah
repaired opposite his living chambers .
Bayansa Hananiya ɗan Shelemiya da Hanun ɗan Zalaf na shida , ya gyara ɗaya ɓangaren . Bayansa sai Meshullam ɗan Berekiya ya gyara kusa da ɗakin da ya ke zama .
NEH 3:31     Alignment score: 0.289 → 0.311
After him Malchijah , one of the goldsmiths , repaired to the house of the temple servants and the merchants that was opposite the Appointment Gate and the upper living chambers on the corner .
Bayansa sai Malkiya , ɗaya daga cikin maƙeran azurfa , ya yi gyara har zuwa gidan masu hidima a haikali da kuma na fataken dake haɗe
da ƙofa da kuma ɗakin fira na kan kwana
NEH 3:32     Alignment score: 0.432
The goldsmiths and the merchants repaired between the upper chamber of the corner and the Sheep Gate .
Maƙeran zinariya da kuma fatake suka
gyara sama da ɗakin fira da ke kwanar Ƙofar Tumaki .
NEH 3:33     Alignment score: 0.347 → 0.345
Now when Sanballat heard we were building the wall , it burned within him , and he was furiously angry
, and he mocked the Jews .
Da Sanballat ya ji muna yin ginin ganuwar , sai abin ya dame shi , ya fusata sosai , ya yi wa Yahudawa ba'a .
NEH 3:34     Alignment score: 0.325 → 0.325
In the presence of his brothers and the army of Samaria , he said , " What are these feeble Jews doing ? Will they restore the city for themselves ? Will they offer sacrifices ? Will they finish the work in a day ? Will they bring to life
the stones from the piles of rubble after they were burned ?
A gaban ' yan'uwansa da sojojin Samariya , sai ya ce , mene ne waɗannan kumaman Yahudawan ke yi ? Ko zasu iya dawo da birni don kansu ? Ko zasu miƙa hadayu ? Ko zasu iya gama aikin a rana ɗaya ? Ko zasu iya samun duwatsu daga tarin matattun duwatsu da aka ƙone ?
NEH 3:35     Alignment score: 0.29 → 0.293
Tobiah the Ammonite was with him , and he said , " If only a fox went up on what they are building , it would break down their stone wall ! "
Tobiya Ba'amone
na tare da shi , sai ya ce , " Ai ganuwar da suke ginawa dila ma kawai in ya bi ta kan abin da suke ginawa zai rushe ganuwarsu ta dutse ! "
NEH 3:36     Alignment score: 0.153
Hear , our God , for we are despised . Turn back their taunts on their own heads and give
them up to be plundered in a land where they are prisoners .
Ya Allahnmu , ka ji yadda aka rena mu . Ka mayar masu da reninsu a kansu , ka sa a kwashe su suzama ganimar yaƙi zuwa ƙasar da zasu yi zaman jarun .
NEH 3:37     Alignment score: 0.182 → 0.198
Do not cover over their iniquity and do not erase their sin from before you , for they have provoked the builders to anger .
Kada ka rufe laifofinsu , kada ka shafe zunubansu daga fuskarka , don sun sa maginan sun yi fushi ,
NEH 3:38     Alignment score: 0.313
So we built the wall and all the wall was joined together to half its height , for the people had a desire to work .
To sai muka gina katangar kuma katangar ta haɗu
har ta kai rabin tsawonta , don jama'ar na da marmarin aiki .
NEH 3     Average alignment score: 0.449 for 38 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NEH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13