Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NEH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13 


NEH 11:1     Alignment score: 0.431
The leaders of the people lived in Jerusalem , and the rest of the people cast lots to bring one of ten to live in Jerusalem , the holy city , and the other nine remained in other towns .
Shugabannin mutanen suka
zauna cikin Yerusalem , sai kuma sauran mutanen suka jefa ƙuri'u domin kawo ɗaya daga cikin goma ya zauna a Yerusalem , birni mai tsarki , sai kuma sauran kashi taran a bar su a wasu garuruwan .


NEH 11:2     Alignment score: 0.353
Then the people blessed all those who willingly offered to live in Jerusalem .
Sai mutanen suka albarkaci
dukkan waɗanda suka yarda su zauna a Yerusalem .
NEH 11:3     Alignment score: 0.461 → 0.479
These are the provincial officials who lived in Jerusalem . However , in the towns of Judah everyone lived on his own land , including some Israelites , priests , Levites , temple servants , and descendants of Solomon 's servants .
Waɗannan su ne shuagabannin lardin dake zama Yerusalem . Duk da haka , a cikin garuruwan Yahuda kowanne na zama a ƙasarsa
, harma da waɗansu Isra'ilawa , firistoci , Lebiyawa , masu hidimar haikali , da zuriyar bayin Suleman .
NEH 11:4     Alignment score: 0.563 → 0.57
In Jerusalem lived some of the descendants of Judah and some of the descendants of Benjamin . The people from Judah included : Athaiah son of Uzziah son of Zechariah son of Amariah son of Shephatiah son of Mahalalel , a descendant
of Perez .
A Yerusalem akwai mazauna waɗanda suke na zuriyar Yahuda da kuma zuriyar Benyamin . Mutanen Yahuda su ne : Atayya ɗan Uzziya ɗan Zakariya ɗan Amariya ɗan Shefatiya ɗan Mahalalel , na zuriyar Ferez .
NEH 11:5     Alignment score: 0.625 → 0.646
There was Maaseiah son of Baruch son of Kol - Hozeh son of Hazaiah son of Adaiah son of Joiarib son of Zechariah , the son of the Shilonite .
Akwai Ma'aseiya
ɗan Baruk ɗan Kol - Hoze ɗan Hazayya ɗan Adayya ɗan Yoyarib ɗan Zakariya , ɗan Bashiloni .
NEH 11:6     Alignment score: 0.536
All the sons of Perez who lived in Jerusalem were 468 . They were outstanding men .
Dukkan ' ya'yan Ferez da suka
zauna cikin Yerusalem 468 ne . Su zama shahararrun mutane .
NEH 11:7     Alignment score: 0.706
These are the descendants of Benjamin : Sallu son of Meshullam son of Joed son of Pedaiah son of Kolaiah son of Maaseiah son of Ithiel son of Jeshaiah ,
Waɗannan su ne zuriyar Benyamin : Sallu
ɗan Meshullam ɗan Yoyed ɗan Fedayya ɗan Kolayya ɗan Ma'aseyya ɗan Itiyel ɗan Yeshayya ,
NEH 11:8     Alignment score: 0.69
and those following him , Gabbai and Sallai
, 928 men .
da waɗanda suke binsa , da Gabbai da Sallai , mutane 928 .
NEH 11:9     Alignment score: 0.606 → 0.606
Joel son of Zichri was their overseer , and Judah son of Hassenuah was second in command over the city .
Yowel ɗan Zikri shi ne mai kula da su , da kuma Yahuda ɗan Hassenuwa shi ya zama na biyu a shugabanci
bisa birnin .
NEH 11:10     Alignment score: 0.779
From the priests : Jedaiah son of Joiarib , Jakin ,
Daga firistocin : Yedayya
ɗan Yoyarib , Yakin ,
NEH 11:11     Alignment score: 0.67
Seraiah son of Hilkiah son of Meshullam son of Zadok son of Meraioth son of Ahitub , the chief official of the house of God ,
Serayya
ɗan Hilkiya ɗan Meshullam ɗan Zadok ɗan Merayot ɗan Ahitub , babban mai kula da gidan Allah ,
NEH 11:12     Alignment score: 0.602 → 0.602
and their associates who did the work for the house , 822 men , along with Adaiah son of Jeroham son of Pelaliah son of Amzi son of Zechariah son of Pashhur son of Malchijah .
da kuma abokan aikinsu
waɗanda suka yi aikin gidan Allah , mutane 822 , tare da Adayya ɗan Yeroham ɗan Felaliya ɗan Amzi ɗan Zakariya ɗan Fashhur ɗan Malkiya .
NEH 11:13     Alignment score: 0.669
His brothers were heads of clans , 242 men ; and Amashsai son of Azarel son of Ahzai son of Meshillemoth son of Immer ,
Yan'uwansa ne shugabannin zuriya
, mutane 242 ; da kuma Amashsai ɗan Azarel ɗan Ahzai ɗan Meshillemot ɗan Immer ,
NEH 11:14     Alignment score: 0.527
and their brothers , 128 courageous fighting men ; their overseer was Zabdiel son of Haggedolim .
da kuma yan'uwansu
, mutane 128 masu ƙarfin halin yaƙi ; mai kula da su shi ne Zabdiyel ɗan Hagedolim .
NEH 11:15     Alignment score: 0.783
From the Levites : Shemaiah son of Hasshub son of Azrikam son of Hashabiah son of Bunni ,
Daga Lebiyawa : Shemayya ɗan Hashub
ɗan Azrikam ɗan Hashabiya ɗan Bunni ,
NEH 11:16     Alignment score: 0.554
and Shabbethai and Jozabad , who were from the leaders of the Levites and were in charge of the outside work of the house of God .
da kuma Shabbetai da Yozabad , su da ke daga wajen shugabannin Lebiyawa kuma su ne ke da haƙin aikin waje da gidan Allah .
NEH 11:17     Alignment score: 0.625
There was Mattaniah son of Mika
son of Zabdi , a descendant of Asaph , who was the director who began the thanksgiving in prayer , and Bakbukiah , the second among his brothers , and Abda son of Shammua son of Galal son of Jeduthun .
Akwai Mattaniya ɗan Mika ɗan Zabdi , na zuriyar Asaf , shi ne jagora da ya fara bada godiya cikin addu'a , da kuma Bakbukiya , shi ne na biyu cikin yan'uwansa , da kuma Abda ɗan Shammuwa ɗan Galal ɗan Yedutun .
NEH 11:18     Alignment score: 0.623
All the Levites in the holy city numbered 284 .
Dukkan Lebiyawa da ke cikin birni mai tsarki lissafinsu 284 ne .
NEH 11:19     Alignment score: 0.44
The gatekeepers : Akkub , Talmon , and their associates , who kept watch at the gates , 172 men .
Masu kula da ƙofa : Akkub , Talmon , kuma sauran abokan hurɗarsu , da suke
kula da ƙofofi , mutane 172 .
NEH 11:20     Alignment score: 0.414 → 0.445
The remainder of Israel and of the priests and the Levites were in all the towns of Judah . Everyone lived on his own inherited property .
Sauran Isra'ila da kuma sauran firistoci da Lebiyawa suna cikin dukkan garuruwan Yahuda . Kowannen
su na zaune a wurinsa na gãdo .
NEH 11:21     Alignment score: 0.534
The temple workers lived in Ophel , and Ziha and Gishpa were in charge of them .
Ma'aikatan haikali suna zaune
cikin Ofel , da Ziha da Gishfa su ne masu kula da su .
NEH 11:22     Alignment score: 0.64 → 0.639
The chief officer over the Levites in Jerusalem was Uzzi son of Bani son of Hashabiah son of Mattaniah son of Mika
, of the descendants of Asaph , singers over the work in the house of God .
Babban shugaba a bisa Lebiyawan da ke a Yerusalem shi ne Uzzi ɗan Bani ɗan Hashabiya ɗan Mattaniya ɗan Mika , daga zuriyar Asaf , mawaƙa a bisa aikin cikin gidan Allah .
NEH 11:23     Alignment score: 0.31
They were under orders from the king , and firm orders were given for the singers as every day required .
Suna a ƙarƙashin umarnai
masu girma daga wurin sarki , kuma an bada umarnai masu tsanani ga mawaƙa yadda kowacce rana ke bukata .
NEH 11:24     Alignment score: 0.481 → 0.491
Then Pethahiah son of Meshezabel , a descendant
of Zerah son of Judah , was at the king 's side in all matters concerning the people .
Sai Fetaniya ɗan Meshezabel , daga zuriyar Zera ɗan Yahuda , ya zauna a ɓarayin sarki a game da kowanne al'amari da ya shafi mutane .
NEH 11:25     Alignment score: 0.609 → 0.611
As for the villages and their fields , some of the people of Judah lived in Kiriath Arba and its villages , and in Dibon and its villages , and in Jekabzeel and its villages ,
A game da ƙauyuka da kuma filayensu , wasu mutanen Yahuda sun zauna a Kiriyat Arba da ƙauyukanta , da kuma cikin Dibon da ƙauyukanta , da kuma cikin Yekabzil da ƙauyukanta ,
NEH 11:26     Alignment score: 0.901
and in Jeshua , Moladah , Beth Pelet
,
da cikin Yeshuwa , Molada , Bet Felet ,
NEH 11:27     Alignment score: 0.8
Hazar Shual , and Beersheba and its villages .
Hazar Shuwal , da kuma Biyasheba da ƙauyukanta .
NEH 11:28     Alignment score: 0.623
Some of the people of Judah lived in Ziklag , Mekonah and its villages ,
Wasu daga mutanen Yahuda sun zauna cikin Ziklag , Mekona da kuma ƙauyukanta ,
NEH 11:29     Alignment score: 0.855
Enrimmon , Zorah , Jarmuth ,
Enrimmon , Zora , Yamut
,
NEH 11:30     Alignment score: 0.675 → 0.696
Zanoah , Adullam , and their villages , and in Lachish its fields and Azekah and its villages . So they lived from Beersheba to the Valley of Hinnom .
Zanowa , Adullam , da kuma ƙauyukanta , da cikin Lakish da filayenta , da Azeka da ƙauyukanta . Sai suka zauna daga Biyasheba zuwa Kwarin Hinnom .
NEH 11:31     Alignment score: 0.53 → 0.713
The people of Benjamin also lived from Geba onward , at Mikmash and Aija , at Bethel and its villages ,
Benyamin suka zauna daga Geba , a Mikmash da Aiya
, a kuma Betel da ƙauyukanta ,
NEH 11:32     Alignment score: 0.83
at Anathoth , Nob , Ananiah ,
Anatot , Nob , Ananiya
,
NEH 11:33     Alignment score: 0.601
Hazor , Ramah , Gittaim ,
Ramah
, Gittayim ,
NEH 11:34     Alignment score: 0.993
Hadid , Zeboim , Neballat ,
Hadid , Zeboyin , Neballat ,
NEH 11:35     Alignment score: 0.526 → 0.538
Lod , and Ono , the valley of craftsmen .
da kuma Ono kwarin maƙera .
NEH 11:36     Alignment score: 0.464
Some of the Levites who lived in Judah were assigned to the people of Benjamin .
daga cikin Lebiyawa dake zama cikin Yahuda aka sanya su kan mutanen Benyamin .
NEH 11     Average alignment score: 0.593 for 36 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NEH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13