Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ZEC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14 


ZEC 10:1     Alignment score: 0.222 → 0.231
Ask for rain from Yahweh in the season of the spring rain Yahweh who makes thunderstorms and he gives rain showers to everyone and vegetation in the field .
Ku roƙi Yahweh ruwan sama a lokacin bazara - Yahweh shi ne mai yin hadarun - aradu -- kuma yana ba da ruwan sama ga kowa da kuma dukkan
tsire tsiren gona .


ZEC 10:2     Alignment score: 0.253 → 0.256
For household idols speak
falsely ; the diviners envision a lie ; they tell deceitful dreams and give empty comfort , so they wander like sheep and suffer because there is no shepherd .
Gama ƙarya kawai gumakan gãdo ke faɗi ; masu sihiri kuma suna ƙirƙiro ƙarya ; suna faɗin mafarkai na ruɗani su kuma yi ta'aziyar wofi , da haka suke yawo kamar tumaki suna shan azaba domin babu makiyayi .
ZEC 10:3     Alignment score: 0.377 → 0.389
" My wrath burns against the shepherds ; it is the male goats the leaders that I will punish . Yahweh of hosts will also attend to his flock , the house of Judah , and make them like his warhorse in battle !
Fushina
na ƙuna akan makiyayan ; sune bunsuran -- shugabannin -- waɗanda zan hora . Yahweh mai runduna za ya kuma lura da garkensa , gidan Yahuda , za ya mai dasu kamar dokin yaƙinsa a yaƙi !
ZEC 10:4     Alignment score: 0.225 → 0.245
From Judah will come
the cornerstone ; from him will come the tent peg ; from him will come the war bow ; from him will come every ruler together .
Daga gare su dutsen kusurwar gini zaya fito ; daga gare su turken rumfar za ya fito ; bakan yaƙi za shi fito daga nan ; daga can dukkan shugabanni zasu fito tare .
ZEC 10:5     Alignment score: 0.312 → 0.318
They will be like warriors who trample their enemies into the mud of the streets in battle ; they will make war , for Yahweh is with them , and they will shame those
who ride warhorses .
Zasu zama kamar jarumawa masu tattaka maƙiyansu a cikin laka a bisa titunansu a yaƙi ; zasu ja dagar yaƙi , gama Yahweh na tare da su , zasu kuma kunyatar da mahayan dawakan yaƙi .
ZEC 10:6     Alignment score: 0.434
I will strengthen the house of Judah and save the house of Joseph ; for I will restore them and have mercy on them . They will be as though I had not cast them off , for I am Yahweh their God , and I will respond to them .
Zan ƙarfafa gidan Yahuda in kuma ceci
gidan Yosef ; gama zan maido dasu in kuma nuna masu jinƙai . Ba za su yi kamar na yashe su ba , gama ni ne Yahweh Allahnsu , kuma zan amsa masu .
ZEC 10:7     Alignment score: 0.371 → 0.384
Then Ephraim will be like a warrior , and their hearts will rejoice as with wine ; their children will see and rejoice . Their hearts will rejoice in me !
Daga nan Ifraim zaya zama kama
da mayaƙi , zuciyarsu kuma zata yi farinciki kamar da inabi ; ' Ya'yansu zasu gani su yi farinciki . Zuciyarsu zata yi farinciki a ciki na !
ZEC 10:8     Alignment score: 0.251
I will whistle for them and gather them , for I will rescue them , and they will become as great as they previously were !
Zan yi masu busa in kuma tara su , gama zan kuɓutar dasu , kuma zasu zama da girma kamar yadda suke
a !
ZEC 10:9     Alignment score: 0.318 → 0.316
I sowed them among the peoples , but they will remember me in distant countries , so they and their children will live and return .
Na shuka su cikin al'ummai amma zasu tuna da ni a ƙasashe masu ni sa , su da ' ya'yansu zasu rayu su kuma dawo gida .
ZEC 10:10     Alignment score: 0.434
For I will restore them from the land of Egypt and gather them from Assyria . I will bring them to the land of Gilead and Lebanon until there is no more room for them .
Gama daga Asiriya zan tattara su in kuma maido dasu daga Masar . Zan dawo dasu ƙasar Giliyad da Lebanon har sai ba sauran wuri dominsu .
ZEC 10:11     Alignment score: 0.362 → 0.377
I will pass through the sea of their affliction ; I will strike
the waves of that sea and will dry up all the depths of the Nile . The majesty of Assyria will be brought down , and the scepter of Egypt will go away from the Egyptians .
Zan bi ta cikin tekun azabarsu ; Zan tsautawa igiyoyin tekun nan in kuma busar da dukkan zurfafun Nilu . Za a saukar da ƙasaitar Asiriya , sandar mulkin Masar kuma zata tafi daga Masarawa .
ZEC 10:12     Alignment score: 0.548 → 0.549
I will strengthen them in myself , and they will walk in my name this is Yahweh 's declaration . "
Zan ƙarfafa su a cikina
, za su yi tafiya kuma cikin sunana - wannan furcin Yahweh ne .
ZEC 10     Average alignment score: 0.341 for 12 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ZEC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14