Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ZEC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14 


ZEC 7:1     Alignment score: 0.638
When King Darius had been ruler for four years , on the fourth day of Kislev ( which was the ninth month ) , the word of Yahweh came to Zechariah .
Da sarki Dariyos ya yi mulki shekaru huɗu , a ranar huɗu ga watan Kisleb ( wanda shi ne watan tara ) , maganar Yahweh ta zo ga Zakariya .


ZEC 7:2     Alignment score: 0.568 → 0.568
The people of Bethel had sent Sharezer and Regem - Melek and their men to beg before the face of Yahweh .
Mutanen Betel suka aika da Shareza da Regem Melek da kuma mazajensu domin su yi roƙo gaban fuskar
Yahweh .
ZEC 7:3     Alignment score: 0.483
They spoke to the priests who were at the house of Yahweh of hosts and to the prophets ; they said , " Should I mourn in the fifth month by means of a fast , as I have done these many years ? "
Suka yi magana da firistocin dake gidan Yahweh mai runduna da kuma annabawan ; suka ce , " Ko zan yi makoki cikin watan biyar ta wurin yin azumi , kamar yadda na yi cikin shekarun nan masu yawa ? "
ZEC 7:4     Alignment score: 0.638
So the word of Yahweh of hosts came to me , saying ,
Sai maganar Yahweh mai runduna ta zo gare ni , cewa ,
ZEC 7:5     Alignment score: 0.489 → 0.492
" Speak
to all the people of the land and to the priests and say , ' When you fasted and mourned in the fifth and in the seventh month for these seventy years , were you truly fasting for me ?
" Yi magana da dukkan mutanen ƙasar da firistocin ka ce , ' Da kuka yi azumi da makoki watan biyar da watan bakwai cikin shekarun nan saba'in , da gaske ni kuka yi wa azumi ?
ZEC 7:6     Alignment score: 0.353 → 0.355
When you ate and drank , did you not eat and drink for yourselves ?
Da kuka ci ku ka sha , ba don kanku ku ka ci kuka sha ba ?
ZEC 7:7     Alignment score: 0.387
Were these not the same words that Yahweh proclaimed by the mouth of the former prophets , when you still inhabited Jerusalem and the surrounding cities in prosperity and were settled in the Negev , and the foothills to the west ? ' "
Waɗannan ba sune
maganganun da Yahweh ya yi shela ba ta bakin annabawan , sa ' ad da kuke zaune a Yerusalem da biranen kewaye cikin wadata kuma kuka yi zamanku a Negeb , da gefen tsaunukan yamma ? ' "
ZEC 7:8     Alignment score: 0.688
The word of Yahweh came to Zechariah , saying ,
Maganar Yahweh ta zo wurin Zakariya , cewa ,
ZEC 7:9     Alignment score: 0.477
" Yahweh of hosts says this , ' Judge with true justice , covenant faithfulness , and mercy . Let each man do this for his brother .
" Yahweh mai runduna ya faɗi haka , ' Ku zartar da hukunci mai gaskiya , da amintaccen alƙawari , da kuma jinƙai . Bari kowanne mutum ya yi wa ɗan'uwansa haka .
ZEC 7:10     Alignment score: 0.286 → 0.3
About the widow and orphan , the foreigner , and the poor person do not oppress them , and let none of you plot any harm against another in your heart . '
Game da gwauruwa da maraya
, da kuma baƙo , da matalauci -- kada ku ƙuntata masu , kada kuma wani ya shirya wani mugun abu game da ɗan'uwansa a cikin zuciyarsa . '
ZEC 7:11     Alignment score: 0.249 → 0.259
But they refused to pay attention and set their shoulders stubbornly . They stopped up their ears so they would not hear .
Amma suka ƙi maida hankali kuma suka
ɗaga kafaɗunsu cikin taurinkai . Suka toshe kunnuwansu domin kada su ji .
ZEC 7:12     Alignment score: 0.47 → 0.471
They made their hearts as hard as rock so they would not hear the law or the words of Yahweh of hosts . He had sent these messages to the people by his Spirit in earlier times , by the mouth of the prophets . But the people refused to listen , so Yahweh of hosts was very angry with them .
Suka maida zukatansu taurara kamar dutse domin ka da su ji shari'a ko maganganun Yahweh mai runduna . Ya aika da saƙonnin nan ga mutanen ta wurin Ruhunsa a lokatan
farko , ta bakin annabawa . Amma mutanen suka ƙi saurare , domin wannan Yahweh mai runduna ya ji haushin su ƙwarai .
ZEC 7:13     Alignment score: 0.464
It happened that when he called , they did not listen . In the same way , " said Yahweh of hosts , " they will call out to me , but I will not listen .
Sai ya kasance da ya yi kira , basu saurara
ba . Ta haka kuma , " Yahweh mai runduna yace , " Zasu yi kira zuwa gare ni , amma ba zan saurare su ba .
ZEC 7:14     Alignment score: 0.309 → 0.32
For I will scatter them with a whirlwind to all the nations that they have not seen , and the land will be desolate after them . For no one will pass through the land or return to it since the people have made their delightful land into a wasteland . "
Gama zan warwatsasu da guguwa cikin dukkan al'umman da basu taɓa gani ba , ƙasar za ta zama kufai bayansu
. Gama ba wanda zai iya ratsawa ta cikin ƙasar ko ya dawo gareta tun da mutanen sun maida ƙasarsu ta farinciki zuwa watsartsiyar ƙasa . "
ZEC 7     Average alignment score: 0.449 for 14 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ZEC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14