Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ZEC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14 


ZEC 13:1     Alignment score: 0.442
" On that day a spring will be opened for the house of David and the inhabitants of Jerusalem , for their sin and impurity .
" A wannan rana za a buɗe wa gidan Dauda magudanar ruwa da kuma mazaunan Yerusalem , saboda zunubansu da rashin tsarkinsu .


ZEC 13:2     Alignment score: 0.449
On that day this is the declaration of Yahweh of hosts I will cut off the names of the idols from the land and they will no longer be remembered . I will remove the prophets and the spirit of impurity from the land .
A wannan ranar -- wannan furcin Yahweh mai runduna ne - cewa zan datse sunayen gumaka daga ƙasar don kada a ƙara tunawa dasu . Zan kuma sa dukkan
annabawan ƙarya da ƙazamin ruhunsu su fita daga ƙasar .
ZEC 13:3     Alignment score: 0.331 → 0.339
If any man continues to prophesy , his father and mother who bore him will tell him , ' You will not live , for you speak
lies in the name of Yahweh ! ' Then the father and mother who bore him will pierce him when he prophesies .
Idan wani mutum ya ci gaba da yin annabci , mahaifinsa da mahaifiyarsa waɗanda suka haifeshi zasu ce masa , ' Ba za ka rayu ba , don kana ƙarya da sunan Yahweh ! Sa'an nan mahaifinsa da mahaifiyarsa waɗanda suka haife shi zasu soke shi yayin da yake anabce - anabce .
ZEC 13:4     Alignment score: 0.272
On that day each prophet will be ashamed of his vision when he is about to prophesy . These prophets will no longer wear a hairy
cloak , in order to deceive the people .
A wannan ranar kowanne annabi zayaji kunyar wahayinsa yayinda yake gaf da yin annabci . Waɗannan annabawan ba zasu ƙara sanya rigar gashi ba don su ruɗi jama'a .
ZEC 13:5     Alignment score: 0.217 → 0.217
For each will say , ' I am not a prophet ! I am a man who works the soil , for the land became
my work while I was still a young man ! '
Gama kowanne zai ce , ' Ni ba annabi ba ne ! Ni manomi ne , na fara aikin gona tun ina yaro ! '
ZEC 13:6     Alignment score: 0.417 → 0.418
But someone will say to him , ' What are these wounds between your arms ? ' and he will answer , ' I was wounded with those in my friends ' house . ' "
Amma wani zai ce masa , ' ina ka samo
waɗannan raunukan a hannuwanka ? shi kuwa za ya amsa , ' An yi mani rauni tare da waɗanda ke gidan abokaina . " '
ZEC 13:7     Alignment score: 0.359 → 0.379
" Sword ! Rouse yourself against my shepherd , the man who stands close to me this is the declaration of Yahweh of hosts . Strike
the shepherd , and the flock will scatter ! For I will turn my hand against the lowly ones .
" Takobi ! Motsa kanki gãba da makiyayina , mutumin da ya tsaya kusa da ni -- wannan furcin Yahweh ne - mai runduna . Bugi makiyayin , tumakin kuma zasu warwatse ! Gama zan juya hannuna gãba da ƙasƙantattun .
ZEC 13:8     Alignment score: 0.344 → 0.351
Then it will come
about that throughout all the land this is Yahweh 's declaration that two - thirds of it will be cut off ! Those people will perish ; only one - third will remain there .
Daga nan zaya kasance game da wannan a cikin dukkan ƙasar --- wannan furcin Yahweh ne --- kashi biyu cikin uku za a datse ! Waɗannan mutane zasu hallaka ; kashi ɗaya cikin uku kawai zaya rage a wurin .
ZEC 13:9     Alignment score: 0.384
I will bring that third through the fire and refine them as silver is refined ; I will test them as gold is tested . They will call on my name , and I will answer them and say , ' This
is my people ! ' and they will say , ' Yahweh is my God ! ' "
Kashi ɗayan da ya rage zan bi dasu ta cikin wuta in tãcesu kamar yadda ake tãce azurfa ; zan gwada su kamar yadda ake gwada zinariya . Zasu kira bisa sunana , ni kuwa zan amsa masu in ce , ' Waɗannan mutanena ne ! ' su kuma zasu ce , ' Yahweh ne Allahna ! " '
ZEC 13     Average alignment score: 0.363 for 9 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ZEC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14