Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ZEC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14 


ZEC 6:1     Alignment score: 0.449 → 0.451
Then I turned and lifted my eyes and I saw four chariots coming out from between two mountains ; and the two mountains were made of bronze .
Sai na juya na hango karusai huɗu suna zuwa sun fito daga tsakanin duwatsu biyu ; duwatsun nan biyu kuwa an yi su daga tagulla ne .


ZEC 6:2     Alignment score: 0.395 → 0.411
The first chariot had red horses , the second chariot had black horses ,
Karusa
na farko dawakansa jajaye ne , karusa na biyu dawakansa baƙaƙe ne ,
ZEC 6:3     Alignment score: 0.321 → 0.338
the third chariot had white horses , and the fourth chariot had spotted gray horses .
karusa
na uku dawakansa farare ne , karusa na huɗu dawakansa dabbare - dabbaren ruwan toka ne .
ZEC 6:4     Alignment score: 0.502
So I answered and said to the angel who talked with me , " What are these , my master ? "
Sai na amsa na ce da mala'ikan dake magana da ni , " Mene ne waɗannan , ya shugabana ? "
ZEC 6:5     Alignment score: 0.461
The angel answered and said to me , " These are the four winds of heaven that go out from the place where they were standing before the Lord of all the earth .
Sai mala'ikan ya amsa yace ma ni , " Waɗannan su ne iskoki huɗu na sararin samaniya waɗanda ke fitowa daga wurin da suke
tsayawa a gaban Ubangijin dukkan duniya .
ZEC 6:6     Alignment score: 0.382 → 0.385
The one with the black horses is going out to the north country ; the white horses are going out to the west country ; and the spotted gray horses are going out to the south country . "
Mai baƙaƙen dawakai na tafiya zuwa ƙasar arewa ; fararen dawakan na tafiya zuwa ƙasar yamma ; dawakai masu dabbare - dabbaren ruwan toka na tafiya zuwa ƙasar kudu . "
ZEC 6:7     Alignment score: 0.447 → 0.447
These strong horses went out and sought to go and roam over the earth , so the angel said , " Go and roam over the earth ! " and they left for all the earth .
Waɗannan dawakai masu ƙarfi suka
tafi suka nemi su kewaye dukkan duniya , sai mala'ikan yace , " Ku tafi ku kewaye bisa duniya ! " Sai suka tafi domin dukkan duniya .
ZEC 6:8     Alignment score: 0.432
Then he called out to me and spoke to me and said , " Look at the ones that are going out to the north country ; they will appease my spirit concerning the north country . "
Sai ya kira ni ya yi magana da ni ya ce , " Dubi
waɗanda ke tafiya zuwa ƙasar arewa ; zasu tausar da ruhuna game da ƙasar arewa . "
ZEC 6:9     Alignment score: 0.574
So the word of Yahweh came to me , saying ,
Sai maganar Yahweh ta zo gare ni , cewa ,
ZEC 6:10     Alignment score: 0.421 → 0.482
" Take an offering from the exiles from Heldai , Tobijah , and Jedaiah and go this same day and take it into the house of Josiah son of Zephaniah , who has come from Babylon .
" Ka karɓi baiko daga ' yan gudun hijirar - daga Heldai , da Tobiya , da Yedaya
- sai ka tafi dai - dai cikin wannan ranar ka kai cikin gidan Yosaya ɗan Zafaniya , wanda ya zo daga Babila .
ZEC 6:11     Alignment score: 0.465 → 0.465
Then take the silver and gold , make a crown and set it upon the head of Joshua son of Jehozadak , the high priest .
Sai ka ɗauki azurfar
da zinarin , sai ka yi rawani dasu ka ɗora bisa kan Yoshuwa ɗan Yehozadak , babban firist .
ZEC 6:12     Alignment score: 0.571
Speak
to him and say , ' Yahweh of hosts says this : This man , his name is Branch ! He will grow up where he is and will then build the temple of Yahweh !
Ka yi magana da shi ka ce , ' Yahweh mai runduna ya faɗi wannan : Wannan mutum , sunansa Reshe ! Zai yi girma inda ya ke sa'an nan kuma ya gina haikalin Yahweh !
ZEC 6:13     Alignment score: 0.36 → 0.371
It is he who builds the temple of Yahweh , and he will be clothed with royal splendor , and will sit and rule on his throne . He will be a priest on his throne , and he will bear a counsel of peace between the two .
Shi ne wanda zai gina haikalin Yahweh sa'an nan ya ɗaga darajarsa ; daga nan zai zauna ya yi mulki akan kursiyinsa . Zai zama firist a bisa kursiyinsa kuma fahimtar
salama za ta kasance tsakanin su biyun .
ZEC 6:14     Alignment score: 0.464
The crown will given to Heldai , Tobijah , Jedaiah , and for Hen son of Zephaniah as a memorial in the temple of Yahweh .
Za a bayar da rawani ga Heldai , da Tobiya da Yedaya
da Hen ɗan Zakariya a matsayin abin tunawa a cikin haikalin Yahweh .
ZEC 6:15     Alignment score: 0.516
Then those who are far off will come and build
the temple of Yahweh , so you will know that Yahweh of hosts has sent me to you ; for this will happen if you truly listen to the voice of Yahweh your God ! ' "
Daga nan waɗanda ke daga nesa zasu zo su gina haikalin Yahweh , domin ku sani Yahweh mai runduna ne ya aiko ni zuwa gare ku ; wannan zai faru idan da gaske kun saurari muryar Yahweh Allahnku ! ' "
ZEC 6     Average alignment score: 0.452 for 15 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ZEC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14