Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ZEC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14 


ZEC 2:1     Alignment score: 0.41
Then I lifted up my eyes and saw four horns !
Sai na ɗaga idanuna
na ga ƙahonni huɗu !


ZEC 2:2     Alignment score: 0.604
I spoke to the angel who talked with me , " What are these ? " He answered me , " These are the horns that have scattered Judah , Israel , and Jerusalem . "
Sai na yi magana da mala'ikan dake magana da ni , " Mene ne waɗannan ? " Ya amsa mani , " Waɗannan ne ƙahonnin
da suka warwatsa Yahuda , da Isra'ila , da Yerusalem . "
ZEC 2:3     Alignment score: 0.588
Then Yahweh showed me four craftsmen .
Sai Yahweh ya nuna mani masassaƙa huɗu .
ZEC 2:4     Alignment score: 0.428 → 0.428
I said , " What are these people coming to do ? " He answered , and said , " These are the horns that scattered Judah so that no man would lift up his head . But the blacksmiths have come to terrify them , to cast down the horns of the nations that lifted up a horn against the land of Judah to scatter her . "
Na ce , " Me waɗannan mutanen suka zo yi ? " Ya amsa , yace , " Waɗannan ne ƙahonnin
da suka warwatsa Yahuda har ba mai iya ɗaga kansa . Amma waɗannan mutane sun zo ne su kore su , su kakkarya ƙahonnin al'ummai waɗanda suka ɗaga ƙahon tsayayya da ƙasar Yahuda domin watsar da ita . "
ZEC 2:5     Alignment score: 0.258 → 0.258
Next I lifted up my eyes and saw a man with a measuring line in his hand .
Daga nan na ɗaga idanuna
sai na ga mutum da ma'auni a hannunsa .
ZEC 2:6     Alignment score: 0.292
I said , " Where are you going ? " So he said to me , " To measure Jerusalem , to determine its width and length . "
Na ce , " Ina zaka ? " Sai ya ce mani , " Domin in auna Yerusalem , a tantance faɗinta da tsawonta . "
ZEC 2:7     Alignment score: 0.315 → 0.314
Then the angel who had talked with me went away and another angel went out to meet him .
Sai mala'ikan da yake magana da ni ya yi tafiyar sa sai wa ni mala'ika kuma ya tafi domin ya same
shi .
ZEC 2:8     Alignment score: 0.345 → 0.347
The second angel said to him , " Run and speak
to that young man ; say , ' Jerusalem will sit in the open country because of the multitudes of men and beasts within her .
Mala'ikan na biyu yace masa , " Yi gudu ka yi magana da saurayin can ; ka ce , ' Yerusalem zata zauna a buɗaɗɗiyar ƙasa saboda yawan mutane da dabbobi dake cikinta .
ZEC 2:9     Alignment score: 0.482 → 0.483
For I this is Yahweh 's declaration will become for her a wall of fire around her , and I will be the glory in her midst .
Gama ni - wannan furcin Yahweh ne - zan zama katangar wuta kewaye da ita , kuma zan zama ɗaukakar dake cikinta .
ZEC 2:10     Alignment score: 0.541 → 0.542
Up ! Up ! Flee from the land of the north this is Yahweh 's declaration for I have scattered you like the four winds of the skies ! This is Yahweh 's declaration .
Tashi ! Tashi ! Ku gudu daga ƙasar arewa - wannan furcin Yahweh ne - gama na warwatsa ku kamar kusurwoyin iska huɗu a sasarin sama ! - wannan furcin Yahweh ne .
ZEC 2:11     Alignment score: 0.5
Up ! Escape to Zion , you who live with the daughter of Babylon ! ' "
Tashi ! Ku tsere
zuwa Sihiyona , ku da kuke zaune tare da ɗiyar Babila ! ' "
ZEC 2:12     Alignment score: 0.491 → 0.489
For after Yahweh of hosts honored me and sent me against the nations that plundered you for whoever touches you , touches the apple of God 's eye ! after Yahweh did this , he said ,
Gama bayan da Yahweh mai runduna ya darajantani ya kuma aike
ni ga al'umman nan da suka washe ku - gama duk wanda ya taɓa ku , ya taɓa ƙwayar idon Allah ! - bayan da Yahweh ya yi wannan , sai ya ce ,
ZEC 2:13     Alignment score: 0.451 → 0.452
" I myself will shake my hand over them , and they will be plunder for their slaves . " Then you will know that Yahweh of hosts has sent me .
" Ni da kaina zan girgiza hannuna a bisansu , kuma za a washe su domin bayinsu
. " Daga nan zaku sani Yahweh mai runduna ne ya aiko ni .
ZEC 2:14     Alignment score: 0.506 → 0.516
" Sing for joy , daughter of Zion , for I myself am about to come and encamp among you ! this is Yahweh 's declaration . "
" Ki raira waƙa domin farinciki , ke ɗiyar Sihiyona , gama ni da kaina ina gaf da zuwa in kafa sansani a cikinki ! - wannan ne furcin Yahweh . "
ZEC 2:15     Alignment score: 0.393 → 0.398
Then great nations will join themselves to Yahweh in that day . He says , " Then you will become my people ; for I will encamp in the midst of you , " and you will know that Yahweh of hosts has sent me to you .
Daga nan manyan al'ummai zasu haɗu
da juna zuwa ga Yahweh a wannan rana . Ya faɗi , " Daga nan zaku zama mutanena ; kuma zan kafa sansani a cikinku , " daga nan kuma zaku sani Yahweh mai runduna ya aiko ni zuwa gare ku .
ZEC 2:16     Alignment score: 0.44 → 0.448
For Yahweh will inherit Judah as his rightful possession
in the holy land and will once again choose Jerusalem for himself .
Gama Yahweh zai gãji Yahuda a matsayin mai ' yancin gãdonta cikin ƙasa mai tsarki kuma zaya sake zaɓen Yerusalem domin kansa .
ZEC 2:17     Alignment score: 0.34
Be silent , all flesh , before Yahweh , for he has been roused from out of his holy place !
Ku yi tsit , dukkanku masu rai , a gaban Yahweh , domin an zugo shi daga wurinsa mai tsarki !
ZEC 2     Average alignment score: 0.442 for 17 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ZEC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14