Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ZEC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14 


ZEC 11:1     Alignment score: 0.39 → 0.424
Open your doors , Lebanon , that fire may devour your cedars !
Ki buɗe ƙofofinki
, Lebanon , don wuta ta cinye itatuwanki na sida !


ZEC 11:2     Alignment score: 0.317
Lament , cypress trees , for the cedar trees have fallen ! What was majestic has been devastated ! Lament , you oaks of Bashan , for the strong forest has gone down .
Yi makoki , itatuwan siferes , gama itatuwan sida sun faɗi ! Abin da yake ƙasaitacce ya lalace sarai ! Yi makoki , ku rimaye
na Bashan , gama babban kurmi dukka ya faɗi .
ZEC 11:3     Alignment score: 0.355 → 0.362
The shepherds howl , for their glory has been destroyed ! The voice of the young lions ' roar , for the pride of the Jordan River has been devastated !
Makiyaya suna ta kururuwa , gama an lalatar da ɗaukakarsu ! Muryar
' ya'yan zakuna na ruri , gama an lallatar da fahariyar Kogin Yodan !
ZEC 11:4     Alignment score: 0.364 → 0.365
This is what Yahweh my God says , " Like a shepherd , watch over the flock set aside
for slaughter !
Wannan ne abin da Yahweh Allahna ya faɗi : " Kamar makiyayi , mai kiwon garken da aka ƙaddara domin yanka !
ZEC 11:5     Alignment score: 0.329 → 0.342
( The ones who buy them slaughter them and are not punished , and the ones who sell them say , ' Blessed be Yahweh ! I have become rich ! ' for the shepherds working for the flocks ' owners have no pity on them . )
( Su waɗanda suka
sayesu suka yankasu kuma ba a yi masu horo ba , kuma waɗanda suka sayar da su sukace ; " Mai albarka ne Yahweh ! Na zama mai arziƙi ! gama makiyayan dake yi wa masu garken aiki basu jin tausayinsu ) .
ZEC 11:6     Alignment score: 0.392 → 0.396
For I will no longer pity the inhabitants of the land ! this is Yahweh 's declaration . See ! I myself am about to turn over every person into the hand of his neighbor and into the hand of his king , and they will destroy the land and none of them will I deliver them from their hand . "
Gama ba zan ƙara jin tausayin mazaunan ƙasar ba ! --- wannan furcin Yahweh ne . Duba ! Ni da kaina ina gaf da bayar da kowanne mutum cikin hannun makwabcinsa da kuma cikin hannun
sarkinsa , zasu kuma lallatar da ƙasar ba bu wanda zan kuɓutar daga hannunsu . "
ZEC 11:7     Alignment score: 0.386 → 0.399
So I became
the shepherd of the flock marked for slaughter , for those who dealt in sheep . I took two staffs ; one staff I called " Favor " and the other I called " Unity . " In this way I shepherded the flock .
Don haka na zama makiyayin garken da aka ƙaddara domin yanka , ga masu cinikin tumaki . Na ɗauko sanduna biyu ; ɗaya na kira ta " tagomashi " ɗayar kuma na kira ta " haɗin kai . " da haka na yi kiwon garken .
ZEC 11:8     Alignment score: 0.283
In one month I destroyed the three shepherds . I became
impatient with them , and they also hated me .
A cikin wata ɗaya na hallaka makiyayan uku , gama hakurina ya gaza a kansu , haka su ma suka ƙi ni .
ZEC 11:9     Alignment score: 0.338 → 0.338
Then I said to the owners , " I will not work as a shepherd for you any longer . The sheep that are dying let them die ; the sheep that are being destroyed let them be destroyed . Let the sheep that remain each eat the flesh of its neighbor . "
Sai na cewa masu garken
, " Ba zan sake yi maku aikin makiyayi ba . Tumakin da ke mutuwa -- bari su mutu ; tumakin da ke hallaka --- bari su hallaka . Bari tumakin dasu ka rage kowanne ya ci naman maƙwabcinsa . "
ZEC 11:10     Alignment score: 0.326 → 0.353
So I took
my staff " Favor " and broke it to break the covenant that I had made with all of my tribes .
Sai na ɗauki sandata " tagomashi " sai na karyata domin in karya alƙawarina da nayi da dukkan kabiluna .
ZEC 11:11     Alignment score: 0.338
On that day the covenant was broken , and those who dealt in sheep and who were watching me knew
that Yahweh had spoken .
A wannan ranar aka karya alƙawarin , masu cinikin tumaki da waɗanda ke kallona suka sani cewa Yahweh ya yi magana .
ZEC 11:12     Alignment score: 0.397
I said to them , " If it seems good to you , pay me my wages . But if not , do not do it . " So they weighed out my wages thirty pieces of silver .
Na ce masu , " Idan kun ga ya dace ku biya ni ladata . Amma idan ba haka ba , kada kuyi . " Sai suka auna mani ladata --- sulallan azurfa talatin .
ZEC 11:13     Alignment score: 0.405
Then Yahweh said to me , " Deposit the silver in the treasury , the excellent price at which they valued you ! " So I took
the thirty pieces of silver and deposited them in the treasury in the house of Yahweh .
Sai Yahweh yace dani , " Zuba azurfar cikin ma'aji , darajar farashin da aka kimantaka ! " Sai na ɗauki sulallan azurfar talatin na zuba su cikin ma'aji a gidan Yahweh .
ZEC 11:14     Alignment score: 0.465 → 0.462
Then I broke
my second staff , " Unity , " to break the brotherhood between Judah and Israel .
Sa'an nan na karya sandata ta biyu " Haɗin kai , " domin a karya ' yan'uwantakar dake tsakanin Yahuda da Isra'ila .
ZEC 11:15     Alignment score: 0.455 → 0.457
Yahweh said to me , " Again , take
the equipment of a foolish shepherd for yourself ,
Yahweh yace da ni , " Ka sake , ɗaukarwa kanka kayan aiki irin na wawan makiyayi ,
ZEC 11:16     Alignment score: 0.295 → 0.308
for see , I am about to set in place a shepherd in the land . He will not care for the perishing sheep . He will not seek out the sheep gone missing , nor heal the crippled sheep . He will not feed the sheep that are healthy
, but will eat the flesh of the fattened sheep and will tear off their hooves .
gama duba , ina gaf da naɗa makiyayi a ƙasar . Ba za ya kula da tumakin dake hallaka ba . Ba za ya tafi neman ɓatattun tumaki ba , ko ya warkar da tumakin da suka gurgunce ba . Ba zaya ciyar da lafiyayyun tumakin ba , amma za ya cinye naman tumaki masu ƙiba , ya kuma saɓe ƙofatunsu .
ZEC 11:17     Alignment score: 0.285 → 0.287
Woe to the worthless shepherd who forsakes the flock ! May the sword come
against his arm and his right eye ! May his arm wither away and may his right eye become blind ! "
Kaiton makiyayi mara amfani da ya yi watsi da garken ! Bari takobi ta yi tsayayya da hannusa da kuma idonsa na dama ! Bari hannunsa ya shanye idonsa na dama ya makance ! "
ZEC 11     Average alignment score: 0.361 for 17 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ZEC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14