Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ZEC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14 


ZEC 5:1     Alignment score: 0.328 → 0.322
Then I turned and lifted my eyes , and I saw , behold , a flying scroll !
Daga nan na juya na ɗaga idanuna
, sai na gani , duba , ga littafi naɗaɗɗe na shawagi a sama !


ZEC 5:2     Alignment score: 0.441 → 0.439
The angel said to me , " What do you see ? " I answered , " I see a flying scroll , twenty cubits long and ten cubits wide . "
Sai mala'ikan yace mani , " Me ka gani ? " Na amsa , " Na ga littafi naɗaɗɗe na shawagi a sama
, tsawonshi kamu ashirin fadinshi kamu goma . "
ZEC 5:3     Alignment score: 0.301 → 0.303
Then he said to me , " This is the curse that goes out over the surface of the whole land . For every thief will be cut off according to what it says on the one side , and everyone who swears a false oath will be cut off according to what it says on the other side .
Sai ya ce da ni , " Wannan ce la'anar
dake yawo a fuskar dukkan ƙasar , za a datse kowanne ɓarawo bisa ga yadda ya faɗa a gefe ɗaya , dukkan wanda kuma ya yi rantsuwa da alƙawarin ƙarya za a datse shi bisa ga yadda ya faɗa a gefe ɗayan , bisa ga maganganunsu .
ZEC 5:4     Alignment score: 0.428
" I will send
it out this is the declaration of Yahweh of hosts so it will enter into the house of the thief and into the house of the one that swears falsely by my name . It will remain in his house and consume its timber and stones . "
" Zan aika da ita - wannan shi ne furcin Yahweh mai runduna - saboda haka zata shiga gidan ɓarawo da gidan wanda ya yi rantsuwar ƙarya da sunana . Zata zauna a gidanshi ta cinye katakan da duwatsun . "
ZEC 5:5     Alignment score: 0.331
Then the angel who was speaking with me went out and said to me , " Raise your eyes and see what is coming ! "
Daga nan sai mala'ikan dake magana da ni ya fita ya ce mani , " Ɗaga idanunka ka ga abin dake tahowa ! "
ZEC 5:6     Alignment score: 0.319
I said , " What is it ? " He said , " This is a basket containing an ephah that is coming . This is their iniquity in the whole land . "
Sai na ce , " Mene ne ? " Ya ce , " Wannan kwando ne dake ɗauke da garuwa dake zuwa . Wannan laifuffukansu ne cikin dukkan
ƙasar . "
ZEC 5:7     Alignment score: 0.205 → 0.206
Then a lead covering was lifted off the basket and there was a woman under it sitting in it !
Sai aka ɗauke murfin ƙarfen
dake rufe da kwandon sai ga wata mace a cikinsa zaune !
ZEC 5:8     Alignment score: 0.306
The angel said , " This is Wickedness ! " He threw
her back inside the basket , and he threw the lead cover over its opening .
Mala'ikan yace , " Wannan mugunta ce ! " Sai ya sake jefa ta cikin kwandon , kuma ya sake rufe shi da murfin ƙarfen .
ZEC 5:9     Alignment score: 0.459
I lifted my eyes and saw two women coming toward me , and wind was in their wings for they had wings like a stork 's wings . They lifted up the basket between earth and heaven .
Na ɗaga idanuna
sai na ga mata biyu na zuwa wurina , kuma iska na cikin fukafukansu - gama suna da fukafukai kamar fukafukan shamuwa . Suka ɗaga kwandon nan tsakanin duniya da sama .
ZEC 5:10     Alignment score: 0.372
So I said to the angel who was talking to me , " Where are they taking the basket ? "
Sai na ce da mala'ikan nan dake magana da ni , " Ina zasu kai kwandon ? "
ZEC 5:11     Alignment score: 0.361 → 0.362
He said to me , " To build
a temple in the land of Shinar for it , so that when the temple is ready , the basket will be set there on its prepared base . "
Ya ce da ni , " Zasu gina mashi haikali a ƙasar Shina , domin idan suka gama ginin haikalin , sai su ɗora kwandon a dai - dai wurinda suka shirya dominshi . "
ZEC 5     Average alignment score: 0.359 for 11 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ZEC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14