Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ZEC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14 


ZEC 3:1     Alignment score: 0.613 → 0.612
Then Yahweh showed me Joshua the high priest standing before the angel of Yahweh and Satan was standing at his right hand to accuse him of sin .
Sai Yahweh ya nuna mani Yoshuwa babban firist a tsaye a gaban mala'ikan Yahweh ga kuma Shaiɗan a tsaye a hannun damansa domin ya zarge
shi da zunubi .


ZEC 3:2     Alignment score: 0.523
The angel of Yahweh said to Satan , " May Yahweh rebuke you , Satan ; may Yahweh , who has chosen Jerusalem , rebuke you ! Is this not a brand pulled from the fire ? "
Mala'ikan Yahweh yace da Shaiɗan , " Bari Yahweh ya tsauta ma , Shaiɗan ; bari Yahweh , wanda ya zaɓi Yerusalem , ya tsauta maka ! Wannan ba reshe ba ne da aka ciro daga wuta ? "
ZEC 3:3     Alignment score: 0.393
Joshua was dressed in filthy garments as he stood before the angel .
Yoshuwa dai na sanye da ƙazantattun tufafi yayin da yake tsaye
a gaban mala'ikan .
ZEC 3:4     Alignment score: 0.24 → 0.244
The angel spoke and said to those who stood before him , " Remove the filthy garments from upon him . " Then he said to Joshua , " Look ! I have caused your iniquity to pass from you and I will dress you in fine clothing . "
Sai mala'ikan ya yi magana yace da waɗanda ke tsaye
a gabansa , " Ku tuɓe ƙazantattun tufafin daga jikinsa . " Sai yace da Yoshuwa , " Duba ! na sa laifuffukanka su kawu daga gare ka kuma zan sanya maka kaya masu tsafta . "
ZEC 3:5     Alignment score: 0.378
Then I said , " Let them put a clean turban on his head ! " So they set a clean turban on Joshua 's head and clothed him with clean garments , while the angel of Yahweh was standing by .
Sai yace , " Bari a sa rawani mai tsafta a bisa kansa ! " Sai suka sa rawani mai tsafta a bisa kan Yoshuwa kuma suka
sanya masa tufafi masu tsafta yayin da mala'ikan Yahweh ke tsaye tare dasu .
ZEC 3:6     Alignment score: 0.461
Next the angel of Yahweh solemnly commanded Joshua and said ,
Daga nan sai mala'ikan Yahweh ya yi umarni mai juyayi ga Yoshuwa yace ,
ZEC 3:7     Alignment score: 0.398 → 0.4
" Yahweh of hosts says this : If you will walk in my ways , and if you will keep my commandments , then you will govern my house and guard my courts , for I will allow you to go and come among these who stand before me .
" Yahweh mai runduna ya faɗi wannan : Idan za ka yi tafiya cikin hanyoyina
, ka kuma kiyaye dokokina , to za ka yi mulkin gidana kuma ka yi tsaron harabaina , domin zan ba ka dama ka shiga ka fita a tsakiyar waɗannan dake tsayawa a gabana .
ZEC 3:8     Alignment score: 0.454 → 0.455
Listen , Joshua the high priest , you and your companions who live with you ! For these men are a sign , for I myself will bring up my servant the Branch .
Ka saurara
, Yoshuwa babban firist , kai da masu tarayya da kai dake zaune tare da kai ! Domin waɗannan mutane alama ne , gama ni da kaina zan taso da bawana Reshen .
ZEC 3:9     Alignment score: 0.472 → 0.474
Now look at the stone that I have set before Joshua . There are seven eyes on this single stone , and I will engrave an inscription this is the declaration of Yahweh of hosts and I will remove the sin from this land in one day .
Yanzu ka duba dutsen da na sa a gaban Yoshuwa . Akwai idanu bakwai a kan wannan dutse ɗaya , kuma zan sassaƙa hatimi - wannan ne furcin Yahweh mai runduna - kuma zan cire zunubin daga wannan ƙasa
a rana ɗaya .
ZEC 3:10     Alignment score: 0.483
In that day this is the declaration of Yahweh of hosts each man will invite his neighbor to sit under his vine and under his fig tree . "
A wannan rana - wannan furcin Yahweh mai runduna ne - kowanne mutum zai gayyaci maƙwabcinsa ya zauna a gindin inabinsa da gindin itacen ɓaurensa . "
ZEC 3     Average alignment score: 0.438 for 10 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ZEC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14