Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ZEC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14 


ZEC 8:1     Alignment score: 0.644
The word of Yahweh of hosts came to me , saying ,
Maganar Yahweh mai runduna ta zo gare ni cewa ,


ZEC 8:2     Alignment score: 0.417
" Yahweh of hosts says this : I am passionate for Zion with great zeal and I am passionate for her with great anger !
" Yahweh mai runduna ya faɗi wannan : Ina kishi domin Sihiyona da kuma babban kishi da hasala mai zafi ƙwarai !
ZEC 8:3     Alignment score: 0.572 → 0.58
Yahweh of hosts says this : I will return to Zion and will live in the midst of Jerusalem , for Jerusalem will be called The City of Truth and the mountain of Yahweh of hosts will be called The Holy Mountain !
Yahweh mai runduna ya faɗi wannan : Zan komo
wurin Sihiyona in kuma zauna a tsakiyar Yerusalem , gama za a kira Yerusalem Birnin Gaskiya kuma dutsen Yahweh mai runduna za a ce da shi Dutse Mai Tsarki !
ZEC 8:4     Alignment score: 0.332 → 0.365
Yahweh of hosts says this : Old men and old women will once again be in the streets of Jerusalem , and every person will need
a staff in his hand because he has grown so old .
Yahweh mai runduna ya faɗi haka : Tsofaffi maza da mata zasu ƙara kasancewa a titunan Yerusalem , kowannensu za shi buƙaci sanda a hannunsa domin yạ tsufa .
ZEC 8:5     Alignment score: 0.261
The streets of the city will be full
of boys and girls playing in them .
Titunan birnin zasu cika da matasa maza da mata , masu wasanni a cikinsu .
ZEC 8:6     Alignment score: 0.394 → 0.397
Yahweh of hosts says this : If something seems impossible in the eyes of the remnant of this people in those
days , should it also seem impossible in my eyes ? this is Yahweh 's declaration .
Yahweh mai runduna ya faɗi haka : Idan wani al'amari ya zama mai wuya a ganin mutanen nan da suka rage , a wannan kwanaki , shi ma za shi zama abu mai wuya a idanuna ? -- wannan furcin Yahweh ne .
ZEC 8:7     Alignment score: 0.32 → 0.34
Yahweh of hosts says this : Behold , I am about to rescue my people from the land of the sunrise and from the land of the setting sun !
Yahweh mai runduna ya fa‌ɗ‌i wannan ; Duba , Ina gaf da kuɓutar da mutanena daga ƙasashe na fitowar rana da na faɗuwar rana !
ZEC 8:8     Alignment score: 0.344
For I will bring them back , and they will live in the midst of Jerusalem , so they will again be my people , and I will be their God in truth and in righteousness !
Gama zan dawo dasu , kuma zasu zauna a tsakiyar Yerusalem , haka zasu zama mutanena kuma , ni kuma zan zama Allahnsu cikin gaskiya da adalci !
ZEC 8:9     Alignment score: 0.396 → 0.395
Yahweh of hosts says this : You who now continue to hear the same words that came
from the prophets ' mouths when the foundation of my house was laid this house of mine , Yahweh of hosts : Strengthen your hands so that the temple can be built .
Yahweh mai runduna ya fa‌ɗi haka : Ku da kuka ci gaba da sauraron maganganuna daga bakin annabawa tun farkon kafa harsashen ginin wannan haikali , - wannan gida nawa , Yahweh mai runduna : Ku ƙarfafa hannayenku domin a gina haikalin .
ZEC 8:10     Alignment score: 0.256 → 0.261
For before those
days no crops were gathered in by anyone , there was no profit for either man or beast , and there was no peace from enemies for anyone going or coming . I had set every person each against his neighbor .
Domin kamin wannan lokaci babu hatsin da aka tara daga wurin wani , babu wata riba domin mutum ko dabba , kuma ba a sami salama ba daga magabci ko ga mai shiga ko mai fita . Na maishe da kowanne mutum magabci ga makwabcinsa .
ZEC 8:11     Alignment score: 0.459
But now it will not be as in former days , I will be with the remnant of this
people this is the declaration of Yahweh of hosts .
Amma yanzu baza shi kasance kamar kwanakin baya ba , zan zauna tare da mutanena wa‌ɗ‌anda suka rage - wannan ne furcin Yahweh mai runduna .
ZEC 8:12     Alignment score: 0.323 → 0.33
For seeds of peace will be sown ; the climbing vine will give
its fruit and the earth will give its produce ; the skies will give their dew , for I will make the remnant of this people inherit all these things .
Gama za a shuka irin salama ; kuringa mai haurawa sama zata ba da ' ya'ya , duniya kuwa zata ba da amfanin ƙasa ; sammai zasu ba da raɓarsu , gama zan sa sauran jama'ar da suka rage su gãji dukkan waɗannan abubuwa .
ZEC 8:13     Alignment score: 0.405 → 0.412
You were an example to the other nations of a curse , house of Judah and house of Israel . So I will rescue you and you will be a blessing . Do not be afraid ; let your hands be strong !
Kun zama misali na la'ana ga al'ummai , gidan Yahuda da na Isra'ila . Yanzu fa zan kuɓutar da ku da haka kuma zaku zama albarka . Kada ku ji tsoro ; amma bari hannuwanku
su ƙarfafa !
ZEC 8:14     Alignment score: 0.387 → 0.388
For Yahweh of hosts says this : Just as I planned to do harm to you when your ancestors provoked my anger
says Yahweh of hosts and did not relent ,
Gama Yahweh mai runduna ya faɗi wannan : kamar yadda na shirya yi maku lahani a lokacin da kakanninku suka cakuneni - Yahweh mai runduna ya fadi wannan - kuma bai fasa ba ,
ZEC 8:15     Alignment score: 0.504
so also I will plan in these days to do good again to Jerusalem and the house of Judah ! Do not fear !
haka kuma zan yi shiri
mai kyau a wannan kwanaki zuwa ga Yerusalem da kuma gidan Yahuda ! Kada ku ji tsoro !
ZEC 8:16     Alignment score: 0.397
These are the things that you must do : Speak
truth , every person with his neighbor . Judge with truth , justice , and peace in your gates .
Ga abubuwan da dole ku aikata : ku faɗi gaskiya , kowanne mutum ga makwabcinsa . Ku yi shari'a da gaskiya , da adalci , da kuma salama a ƙofofinku .
ZEC 8:17     Alignment score: 0.389 → 0.39
Do not plan to do evil within your heart against one another , and do not love false oaths for these are the things I hate ! this is Yahweh 's declaration . "
Kada ku yi shirin aikata mugunta a cikin zuciyarku
ga junanku , kuma kada ku ƙaunaci alƙawaran ƙarya -- gama waɗannan sune abubuwan da na ƙi ! - wannan furcin Yahweh ne . "
ZEC 8:18     Alignment score: 0.597
Then the word of Yahweh of hosts came to me , saying ,
Sa'an nan maganar Yahweh mai runduna ta zo gareni , cewa ,
ZEC 8:19     Alignment score: 0.486 → 0.486
" Yahweh of hosts says this : The fasts of the fourth month , the fifth month , the seventh month , and the tenth month will become times of joy , gladness , and happy festivals for the house of Judah ! Therefore love truth and peace !
" Yahweh mai runduna ya faɗi haka : Azumi na watan huɗu , da na watan biyar , da na watan bakwai , da na watan goma , duk zasu zama lokatan
farinciki , da jin daɗi , da bukukuwan murna na gidan Yahuda ! Saboda haka ku ƙaunaci gaskiya da salama !
ZEC 8:20     Alignment score: 0.44 → 0.444
Yahweh of hosts says this : People will come again , even those who are living in many different cities .
Yahweh mai runduna ya faɗi haka : Mutane zasu sake zuwa , harma da waɗanda suke zama a birane daban - daban .
ZEC 8:21     Alignment score: 0.455
The inhabitants of one city will go to another city and say , ' Let us quickly go to beg before the face of Yahweh and to seek Yahweh of hosts ! We ourselves are also going . '
Mazaunan birni ɗaya zasu je wani birnin su ce , " Mu yi sauri mu je mu yi roƙo a gaban fuskar
Yahweh mu kuma nemi Yahweh mai runduna ! Mu ma zamu tafi da kanmu .
ZEC 8:22     Alignment score: 0.457
Many people and mighty nations will come to seek Yahweh of hosts in Jerusalem and beg for the favor of Yahweh !
Mutane dayawa da manyan al'umma
zasu zo Yerusalem su nemi Yahweh mai runduna kuma su roƙi tagomashin Yahweh !
ZEC 8:23     Alignment score: 0.443 → 0.449
Yahweh of hosts says this : In those days ten men from every language and nation will grasp the hem of your robe and say , ' Let us go with you , for we have heard that God is with you ! ' "
Yahweh mai runduna ya faɗi haka : A wannan kwanakin , maza goma daga kowanne harshe da kuma al'umma zasu kama
haɓar rigarku su ce , " Bari mu tafi tare da ku , gama mun ji cewa Allah na tare da ku ! " '
ZEC 8     Average alignment score: 0.414 for 23 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ZEC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14