Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ZEC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14 


ZEC 12:1     Alignment score: 0.53 → 0.53
This is a declaration of Yahweh 's word concerning Israel a declaration of Yahweh , who stretched out the skies and laid the foundation of the earth , who fashions the spirit of mankind within man ,
Wannan furcin maganar Yahweh game da Isra'ila - furcin Yahweh , shi wanda ya shimfiɗa sararin sammai
ya kuma kafa harsashen duniya , wanda ya sa ruhun ɗan adam cikin mutum ,


ZEC 12:2     Alignment score: 0.356
" See , I am about to make Jerusalem into a cup causing all the peoples surrounding her to stagger about . It will also be like that for Judah during the siege against Jerusalem .
" Duba , ina gaf da sa Yerusalem ta zama kofi mai sa maƙwabtanta tangaɗi . Haka kuma za shi zama ga Yahuda a lokacin da aka yiwa Yerusalem sansani .
ZEC 12:3     Alignment score: 0.386 → 0.387
On that day , I will make Jerusalem a heavy stone for all the peoples . Anyone trying to lift that stone will hurt himself very much , and all the nations of the earth will gather against that city .
A wannan rana , Zan maida Yerusalem dutse mai nauyi domin dukkan mutane . Duk wanda ya yi ƙoƙarin ɗaga wannan dutse za ya ji wa kansa rauni mai tsanani , dukkan al'umman duniya kuma zasu tattaru
yin gãba da wannan birni .
ZEC 12:4     Alignment score: 0.358 → 0.363
On that day this is Yahweh 's declaration I will strike
every horse with confusion and its rider with madness . Over the house of Judah I will open my eyes , but every horse of the peoples I will strike with blindness .
A ranan nan --- wannan ne furcin Yahweh --- zan bugi kowanne doki da firgita da kuma kowane mahayi da hauka . Zan dubi gidan Yahuda da tagomashi in kuma bugi kowanne dokin sojojin da makanta .
ZEC 12:5     Alignment score: 0.57
Then the leaders of Judah will say in their hearts , ' The inhabitants of Jerusalem are our strength because of Yahweh of hosts , their God . '
Daga nan shugabannin Yahuda zasu ce cikin zuciyarsu , ' Mazaunan Yerusalem sune
ƙarfinmu saboda Yahweh mai runduna , Allahnsu . '
ZEC 12:6     Alignment score: 0.3 → 0.305
On that day I will make the leaders of Judah like firepots among wood and like a flaming torch among standing grain , for they will consume all the surrounding peoples on their right and on their left . Jerusalem will again live
in her own place . "
A wannan rana zan mai da shugabannin Yahuda kamar tukunyar wuta a tsakiyar itatuwa da kuma fitila mai ci balbal a cikin hatsin dake tsaye , gama zasu hallaka dukkan mazauna kewaye dasu dama da hagu . Yerusalem zata sãke zaunawa a wurinta . "
ZEC 12:7     Alignment score: 0.532 → 0.53
Yahweh will save the tents of Judah first , so that the honor of the house of David and the honor of those
who live in Jerusalem may not be greater than the rest of Judah .
Yahweh zai ceci rumfunan Yahuda da farko , don kada darajar gidan Dauda da kuma na mazaunan Yerusalem su fi na sauran mazaunan Yahuda .
ZEC 12:8     Alignment score: 0.505
On that day Yahweh will be the defender of the inhabitants of Jerusalem , and on that day those who are weak among them will be like David , while the house of David will be like God , like the angel of Yahweh in front of them .
A wannan ranar Yahweh zaya zama kariyar
mazaunan Yerusalem , kuma a wannan ranar , waɗanda basu da ƙarfi cikinsu zasu zama kamar Dauda , yayin da gidan Dauda zaya zama kamar Allah , kamar mala'ikan Yahweh a gabansu .
ZEC 12:9     Alignment score: 0.394
" On that day that I will begin
to destroy all the nations that come against Jerusalem .
" A ranan nan da zan fara hallaka dukkan al'umman dasu ka yi tsayayya da Yerusalem .
ZEC 12:10     Alignment score: 0.433 → 0.444
But I will pour out a spirit of compassion and pleading on the house of David and the inhabitants of Jerusalem , so they will look on me , the one they have pierced . They will mourn for me , as one mourns for an only son ; they will bitterly lament for him like those who lament the death of a firstborn son .
Amma zan zubo
da ruhun tausayi da na roƙo a bisa gidan Dauda da mazaunan Yerusalem , domin su dube ni , wanda suka soke . Zasu yi makoki domina , kamar wanda ke makoki domin tilon ɗansa ; za su yi matuƙar makoki dominsa kamar waɗanda su ke makokin mutuwar ɗan fari .
ZEC 12:11     Alignment score: 0.48
On that day the laments in Jerusalem will be like the laments at Hadad Rimmon in the plain of Megiddo .
A wannan ranar makokin cikin Yerusalem za shi zama kamar makokin da aka yi cikin Hadad Rimon
cikin kwarin Megido .
ZEC 12:12     Alignment score: 0.348 → 0.354
The land will mourn , each clan separate from other clans . The clan of the house of David will be separate and their wives will be separate from the men . The clan of the house of Nathan will be separate and their wives will be separate from the men .
Ƙasar zata yi makoki , kowacce zuriya
daban da wasu zuriyoyin . Zuriyar gidan Dauda zata zama a ware matayensu kuma zasu zama a ware daga mazajen . Zuriya daga gidan Natan zasu zama a ware matayensu kuma zasu zama a ware da mazajen .
ZEC 12:13     Alignment score: 0.33 → 0.346
The clan of the house of Levi will be separate and their wives will be separate from the men . The clan of the Shimeites will be separate and their wives will be separate from the men .
Zuriyar gidan Lebi zasu zama a ware , matayensu kuma a ware da mazajen . Zuriyar Shimeyawa zasu zama a ware matayensu kuma a ware daga mazajen .
ZEC 12:14     Alignment score: 0.237
Every clan of the remaining clans each clan will be separate and the wives will be separate from the men . "
Kowacce zuriya
ta sauran zuriyar da suka ragu - kowacce zuriya zata zama a ware matayensu kuma zasu zama a ware daga mazajen . "
ZEC 12     Average alignment score: 0.41 for 14 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ZEC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14