Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JHN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21 


JHN 11:1     Alignment score: 0.465 → 0.465
Now a certain man named Lazarus was sick . He was from Bethany , the village of Mary and her sister Martha .
To wani mutum mai suna Li'azaru , yayi rashin lafiya . Shi mutumin Baitanya
ne , wato kauyen su Maryamu da ' yar'uwarta Matta .


JHN 11:2     Alignment score: 0.408 → 0.428
It was Mary who anointed the Lord with myrrh and wiped his feet with her hair , whose brother Lazarus was sick .
Wato wannan Maryamu da ta shafe Ubangiji da mur ta kuma share masa kafafunsa da gashin kanta , wadda dan'uwanta Li'azaru ke rashin lafiya .
JHN 11:3     Alignment score: 0.326 → 0.417
The sisters then sent for Jesus , saying , " Lord , see , he whom you love is sick . "
' Yan'uwannan mata suka
aika sako wurin yesu , cewa , " Ubangiji , duba , shi wanda kake kauna yana rashin lafiya " .
JHN 11:4     Alignment score: 0.451
When Jesus heard it , he said , " This sickness is not to death , but instead it is for the glory of God so that the Son of God may be glorified by it . "
Da Yesu ya ji , sai ya ce " Wannan ciwo ba zai kai ga mutuwa ba , amma domin daukakar
Allah ne , domin Dan Allah ya sami daukaka tawurin ta " .
JHN 11:5     Alignment score: 0.528 → 0.528
Now Jesus loved Martha and her sister and Lazarus .
Yesu yana kaunar
Matta , da ' yar'uwarta da Li'azaru .
JHN 11:6     Alignment score: 0.36
So when he heard that Lazarus was sick , Jesus stayed two more days in the place where he was .
Da yaji cewa Li'azaru na rashin lafiya , sai ya tsaya kwana biyu a inda ya ke .
JHN 11:7     Alignment score: 0.554
Then after this , he said to the disciples , " Let us go to Judea again . "
Bayan haka , sai ya ce wa almajiransa , " Bari mu je Yahudiya kuma . "
JHN 11:8     Alignment score: 0.187 → 0.213
The disciples said to him , " Rabbi , right now the Jews are trying to stone you , and you are going back there again ? "
Sai almajiransa suka
ce masa , " Mallam , harwayau Yahudaya na neman ka domin su jefe ka da duwatsu , kuma kana son komawa can ? "
JHN 11:9     Alignment score: 0.457
Jesus answered , " Are there not twelve hours of light in a day ? If someone walks in the daytime , he will not stumble , because he sees by the light of this world .
Yesu ya amsa , " Ba sa'a goma sha biyu ce ta haske a rana guda ba ? Idan mutum ya yi tafiya da rana , ba za ya yi tuntube ba , domin yana gani ta wurin hasken wannan duniya .
JHN 11:10     Alignment score: 0.35 → 0.353
However , if he walks at night , he will stumble because the light is not in him . "
Amma idan mutum ya yi tafiya chikin dare , za ya yi tuntube domin haske ba ya tare
da shi .
JHN 11:11     Alignment score: 0.36 → 0.378
He said these things , and after these things , he said to them , " Our friend Lazarus has fallen asleep
, but I am going so that I may wake him out of sleep . "
Ya fadi wadannan al'amura , kuma bayan wadannan abubuwa , sai ya ce masu , " Abokinmu Li'azaru ya yi barci , amma zan je don In tashe shi daga barci " .
JHN 11:12     Alignment score: 0.367 → 0.372
The disciples therefore said to him , " Lord , if he has fallen asleep
, he will recover . "
Sai almajirai suka ce masa , " Ubangiji , idan barci yake yi , ai za ya farka . "
JHN 11:13     Alignment score: 0.314
Now Jesus had spoken of his death , but they thought that he was speaking about the sleep of resting .
Yesu kuwa ya yi maganar mutuwar
Li'azaru ne , amma su suna tsammani yana magana akan barci ne na hutu .
JHN 11:14     Alignment score: 0.495
Then Jesus said to them plainly , " Lazarus is dead
.
Sai Yesu ya yi masu bayani cewa , " Li'azaru ya mutu .
JHN 11:15     Alignment score: 0.255
I am glad , for your sakes , that I was not there so that you may believe . Let us go to him . "
Ina farinchiki
domin ku , da bani a wurin domin ku gaskata . Bari mu je wurinsa . "
JHN 11:16     Alignment score: 0.519
Thomas , who was called Didymus , said to his fellow disciples , " Let us also go so that we may die with Jesus . "
Toma wanda ake kira Dan tagwaye
, ya ce wa sauran almajirai , " Bari mu tafi domin mu mutu tare da Yesu . "
JHN 11:17     Alignment score: 0.45
When Jesus came , he found that Lazarus had already been in the tomb for four days .
Da Yesu ya iso , sai ya tarar cewa Li'azaru ya rigaya
ya yi kwana hudu a kabari .
JHN 11:18     Alignment score: 0.245 → 0.248
Now Bethany was near Jerusalem , about fifteen stadia away .
Baitanya
kuma tana kusa da Urushalima , ' yar tafiya marar nisa ce a tsakanin su .
JHN 11:19     Alignment score: 0.478
Many of the Jews had come to Martha and Mary , to comfort them about their brother .
Yahudawa dayawa sun zo wurin Maryamu da Matta domin su yi masu ta'aziyar
mutuwar dan'uwansu .
JHN 11:20     Alignment score: 0.478 → 0.479
Then Martha , when she heard that Jesus was coming , went to meet him , but Mary was sitting in the house .
Da Matta ta ji cewa Yesu na zuwa , sai ta tafi domin ta same
shi , amma Maryamu na zamne a cikin gida .
JHN 11:21     Alignment score: 0.452 → 0.452
Martha then said to Jesus , " Lord , if you had been here , my brother would not have died
.
Matta ta ce wa Yesu , " Ubangiji , da kana nan tare da mu , da dan'uwana baya mutu ba " .
JHN 11:22     Alignment score: 0.38 → 0.382
Even now , I know that whatever you ask from God , he will give
to you . "
Ko yanzu na san cewa duk abinda ka roka a wurin Allah , za ya ba ka .
JHN 11:23     Alignment score: 0.288
Jesus said to her , " Your brother will rise again . "
Yesu ya ce mata , " Dan'uwanki
za ya rayu kuma .
JHN 11:24     Alignment score: 0.363 → 0.373
Martha said to him , " I know that he will rise again in the resurrection on the last day . "
Sai Matta ta ce masa , " Na san zaya rayu kuma a tashin mattatu
na ranar karshe . "
JHN 11:25     Alignment score: 0.373
Jesus said to her , " I am the resurrection and the life ; he who believes in me , even if he dies , will live ;
Yesu ya ce mata , " Ni ne tashin matattu , ni ne kuma rai ; wanda ya bada gaskiya gare ni , ko ya mutu , za ya rayu ;
JHN 11:26     Alignment score: 0.281
and whoever lives and believes in me will never die . Do you believe this ? "
Kuma duk wanda yake raye , ya kuma bada gaskiya gare ni , ba zai mutu ba dadai . Kin gaskata da wannan ? "
JHN 11:27     Alignment score: 0.533
She said to him , " Yes , Lord , I believe that you are the Christ , the Son of God , who is coming into the world . "
Sai ta ce masa , " I , Ubangiji , Na gaskata cewa kaine Almasihu , Dan Allah , wanda ke zuwa duniya .
JHN 11:28     Alignment score: 0.296
When she had said this , she went away and called her sister Mary privately . She said , " The Teacher is here and is calling for you . "
Sa'adda ta fadi
haka , sai ta koma ta kira yar'uwarta Maryamu gefe guda . Ta ce , " mallam ya iso , kuma yana kiran ki . "
JHN 11:29     Alignment score: 0.325
When she heard this , she got up quickly and went to him .
Da ta ji haka , sai ta tashi da sauri ta tafi wurin sa .
JHN 11:30     Alignment score: 0.354 → 0.354
Now Jesus had not yet come into the village but was still in the place where Martha had met him .
Yesu bai rigaya
ya shiga kauyen ba , yana nan inda Matta ta zo ta same shi .
JHN 11:31     Alignment score: 0.266 → 0.273
So when the Jews , who were with her in the house and who were comforting her , saw Mary getting up quickly and going out , they followed her , thinking that she was going to the tomb to weep there .
Da Yahudawan nan dake tare da Maryamu , wato wadannan da suka
zo mata ta'aziya , suka ga ta fita daga chikin gida da sauri , sai suka bi ta , suna tsammanin cewa ta tafi ta yi kuka ne a kabari .
JHN 11:32     Alignment score: 0.383 → 0.396
When Mary came
to the place where Jesus was and saw him , she fell down at his feet and said to him , " Lord , if you had been here , my brother would not have died . "
Da Maryamu ta kai inda Yesu ya ke , sai ta fadi gaban sawayensa , ta ce , " Ubangiji , inda kana tare da mu , da dan'uwana bai mutu ba " .
JHN 11:33     Alignment score: 0.357
When Jesus saw her weeping , and the Jews who came with her also weeping , he was deeply moved in his spirit and was troubled ;
Da Yesu ya gan ta tana kuka , da wadannan Yahudawa da suka
bi ta , sai ya yi juyayi a ruhu ya damu kuma ;
JHN 11:34     Alignment score: 0.445
he said , " Where have you laid him ? " They said to him , " Lord , come and see . "
sai ya ce , " A ina kuka kwantar da shi ? " Sai suka ce masa , " Ubangiji , zo ka gani . "
JHN 11:35     Alignment score: 0.637
Jesus wept .
Yesu ya yi kuka .
JHN 11:36     Alignment score: 0.428
Then the Jews said , " See how much he loved Lazarus ! "
Sai Yahudawa suka
ce , " Dubi yadda yake kaunar Li'azaru ! "
JHN 11:37     Alignment score: 0.356
But some of them said , " Could not this man , who opened the eyes of a blind man , also have made this man not die ? "
Amma wadansun su suka
ce , " Shi wannan mutum da ya iya ba makaho ganin gari , da bai iya hana wannan mutum mutuwa ba ?
JHN 11:38     Alignment score: 0.341
Then Jesus again , being deeply moved in himself , went to the tomb . Now it was a cave , and a stone lay against it .
Yesu yana cikin juyayi kuma a cikin kansa , sai ya tafi kabarin . Kabarin a kogo ne an kuma rufe bakinsa da dutse .
JHN 11:39     Alignment score: 0.446 → 0.449
Jesus said , " Take
away the stone . " Martha , the sister of Lazarus , the one who had died , said to Jesus , " Lord , by this time the body will be decaying , for he has been dead for four days . "
Sai Yesu ya ce , " A kawar da dutsen . " Matta yar'uwar Li'azaru wanda ya mutu , ta ce wa Yesu , " Ubangiji , Yanzu jikin ya ruba domin ya kai kwana hudu da mutuwa " .
JHN 11:40     Alignment score: 0.424
Jesus said to her , " Did I not say to you that , if you believed , you would see the glory of God ? "
Yesu ya ce mata , " Ba na ce maki idan kin gaskata za ki ga daukakar
Allah ba ? "
JHN 11:41     Alignment score: 0.31
So they took
away the stone . Jesus lifted up his eyes and said , " Father , I thank you that you listened to me .
Sai suka kawar da dutsen . Yesu ya daga idanunsa ya ce , " Uba , na gode maka domin kana ji na . "
JHN 11:42     Alignment score: 0.301
I knew that you always listen to me , but it is because of the crowd that is standing around me that I said this , so that they may believe that you have sent me . "
Na san kana ji na a kowane
lokaci , amma domin wannan taro da ke tsaye kewaye da ni nike wannan magana , domin su bada gaskiya cewa kaine ka aiko ni . "
JHN 11:43     Alignment score: 0.477 → 0.476
After he had said this , he cried out with a loud voice , " Lazarus , come
out ! "
Bayan ya yi wannan magana , sai ya daga murya ya ce , " Li'azaru , ka fito ! "
JHN 11:44     Alignment score: 0.337 → 0.348
The dead man came out ; his feet and hands were bound with cloths
, and his face was bound about with a cloth . Jesus said to them , " Untie him and let him go . "
Sai mataccen ya fito ; kafafunsa da hannayensa na daure da likkafani , fuskarsa kuma na lullube da tsumma . Yesu ya ce masu , " Ku kwance shi , ya tafi " .
JHN 11:45     Alignment score: 0.45
Then many of the Jews who came to Mary and saw what Jesus did , believed in him .
To dayawa daga cikin yahudawan da suka
zo wurin Maryamu suka kuma ga abinda Yesu ya yi , suka gaskata da shi ;
JHN 11:46     Alignment score: 0.477
But some of them went away to the Pharisees and told them the things that Jesus had done .
amma wadansu suka
koma wurin farisawa suka fada masu abubuwan da Yesu ya yi .
JHN 11:47     Alignment score: 0.453 → 0.453
Then the chief priests and the Pharisees gathered the council together and said , " What will we do ? This man does many signs .
Sai manyan firistoci da farisawa suka
tara majalisa wuri guda , suka ce , " menene za mu yi ? " Mutumin nan yana alamu masu yawa .
JHN 11:48     Alignment score: 0.333 → 0.332
If we leave him alone like this , all will believe in him ; the Romans will come and take
away both our place and our nation . "
Idan mun kyale shi haka , duka za su gaskata da shi ; Romawa za su zo su kwace wurinmu da al'ummar mu .
JHN 11:49     Alignment score: 0.386 → 0.388
However , a certain man among them , Caiaphas , who was high priest that year , said to them , " You know nothing .
Duk da haka , wani daga cikin su wato , Kayafas wanda shine babban firist a wannan shekara , ya ce da su , " baku
san komai ba " .
JHN 11:50     Alignment score: 0.262
You do not consider that it is better for you that one man dies for the people than that the whole nation perishes . "
Ba ku lura cewa ya fi maku
kyau mutum daya ya mutu domin mutane , a maimakon dukan al'umma ta hallaka . "
JHN 11:51     Alignment score: 0.354 → 0.357
Now this he said not from himself . Instead , being high priest that year , he prophesied that Jesus should die for the nation ;
Ya fadi
wannan ne ba don kansa ba , amma sabo da shine babban firist , ya yi anabci ne cewa ya kamata Yesu ya mutu domin al'ummar ;
JHN 11:52     Alignment score: 0.281 → 0.277
and not only for the nation , but so that the children of God who are scattered would be gathered together into one .
kuma ba don alummar
kawai ba , amma domin a tattara ' ya'yan Allah da suke warwatse ko'ina wuri daya .
JHN 11:53     Alignment score: 0.232
So from that day onward they planned how to put Jesus to death .
Tun daga wannan rana suka fara
neman hanyar da za su kashe Yesu .
JHN 11:54     Alignment score: 0.396 → 0.397
No longer did Jesus walk openly among the Jews , but he departed from there into the country near to the wilderness into a town called Ephraim . There he stayed with the disciples .
Tun daga nan Yesu ya dena tafiya a sarari chikin Yahudawa , amma sai ya koma
wani yanki kusa da jeji a wani gari da ake kira Ifraimu . A can kuma ya zamna da almajiransa .
JHN 11:55     Alignment score: 0.342
Now the Passover of the Jews was near , and many went up to Jerusalem from the country before the Passover in order to purify themselves .
Idin ketarewa na Yahudawa ya yi kusa , da yawa sun tafi Urushalima daga yankin kasar kamin ranar idi domin su tsarkake kan su .
JHN 11:56     Alignment score: 0.309
They were looking for Jesus , and speaking one with another as they stood in the temple , " What do you think ? That he will not come to the festival ? "
Suka shiga
neman Yesu , suna magana da junan su yayin da suke tsaitsaye a haikali , cewa " me kuke tunani ? Ba za ya zo idin bane ? "
JHN 11:57     Alignment score: 0.248 → 0.247
Now the chief priests and the Pharisees had given an order that if anyone knew
where Jesus was , he should report it so that they might seize him .
Babban firist da farisawa sun rigaya sun ba da umurni cewa duk inda aka ga Yesu a zo a shaida domin su kama shi .
JHN 11     Average alignment score: 0.378 for 57 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JHN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21