Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JHN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21 


JHN 13:1     Alignment score: 0.255 → 0.263
Now it was before the Festival of the Passover . Jesus knew that his hour had come
to go out of this world and go to the Father . Having loved his own who were in the world , he loved them to the end .
Kamin bukin idin ketarewa , sa'adda Yesu ya san lokaci ya yi da zai tashi daga wannan duniya zuwa wurin Uba , da yake ya kaunaci nasa wadanda ke duniya - ya kaunace su har karshe .


JHN 13:2     Alignment score: 0.551 → 0.558
Now the devil had already put it into the heart of Judas Iscariot son of Simon , to betray Jesus .
Iblis
ya rigaya ya sa a zuciyar Yahuza Iskariyoti dan Saminu , ya bashe da Yesu .
JHN 13:3     Alignment score: 0.244
He knew that the Father had given everything over into his hands and that he had come from God and was going back to God .
Ya san cewa Uba ya bada kome
a hannunsa , kuma ya zo daga wurin Allah , kuma zai koma wurin Allah .
JHN 13:4     Alignment score: 0.261
He got up from dinner and took
off his outer clothing . Then he took a towel and wrapped it around himself .
Ya tashi daga cin abincin , ya tube tufafinsa , ya dauki tawul ya lullube kansa da shi .
JHN 13:5     Alignment score: 0.387 → 0.387
Then he poured water into a basin and began to wash the feet of the disciples and dry them with the towel that he had put around himself .
Sa'an nan ya zuba ruwa a bangaji , ya fara wanke kafafun almajiran , yana shafe su da tawul din da ya lullube jikinsa
da shi .
JHN 13:6     Alignment score: 0.548
He came to Simon Peter , and Peter said to him , " Lord , are you going to wash my feet ? "
Ya zo wurin Bitrus Saminu , sai Bitrus ya ce masa , " Ubangiji , za ka wanke mani kafa ? "
JHN 13:7     Alignment score: 0.507
Jesus answered and said to him , " What I am doing you do not understand now , but you will understand this
later . "
Yesu ya amsa ya ce , " Abin da nake yi ba za ka fahimce shi yanzu ba , amma daga baya za ka fahimta . "
JHN 13:8     Alignment score: 0.441
Peter said to him , " You will never wash my feet . " Jesus answered him , " If I do not wash you , you have no share with me . "
Bitrus ya ce masa , " Ba za ka taba wanke mani kafa ba . " Yesu ya amsa masa ya ce , " In ban wanke maka ba , ba ka da rabo da ni " .
JHN 13:9     Alignment score: 0.525 → 0.526
Simon Peter said to him , " Lord , do not only wash my feet , but also my hands and my head . "
Bitrus ya ce masa , " Ubangiji , ba kafafuna
kadai za ka wanke ba , amma da hannayena da kaina . "
JHN 13:10     Alignment score: 0.409 → 0.426
Jesus said to him , " He who is bathed has no need , except to wash his feet , but he is completely clean ; you are clean , but not everyone . "
Yesu ya ce masa , " Duk wanda ya yi wanka
ba ya da bukata , sai dai a wanke kafafunsa , amma shi tsarkakakke ne baidaya ; ku tsarkakakku ne , amma ba dukanku ba . "
JHN 13:11     Alignment score: 0.454
( For Jesus knew who would betray him ; that is why he said , " Not all of you are clean . " )
( Don Yesu ya san wanda zai bashe shi , shiyasa ya ce , " Ba dukanku ne ke da tsarki ba . " )
JHN 13:12     Alignment score: 0.327
So when Jesus had washed their feet and taken his garments and sat down again , he said to them , " Do you know what I have done for you ?
Bayan Yesu ya wanke masu kafafu , ya dauki
tufafinsa ya zauna kuma , ya ce masu , " Kun san abin da na yi muku ?
JHN 13:13     Alignment score: 0.334
You call me ' teacher ' and ' Lord , ' and you are speaking correctly , because so I am .
kuna kirana
, ' Malam , da Ubangiji , ' kun fadi daidai , don haka Nake .
JHN 13:14     Alignment score: 0.423
If I then , the Lord and the Teacher , have washed your feet , you should also wash the feet of one another .
Idan ni Ubangiji da kuma mallam
, na wanke maku kafafu , ya kamata kuma ku wanke wa junan ku kafafu .
JHN 13:15     Alignment score: 0.182
For I have given you an example so that you should also do just as I did for you .
Gama na baku misali , saboda ku yi yadda na yi maku
.
JHN 13:16     Alignment score: 0.226
Truly , truly , I say to you , a servant is not greater than his master ; nor is a messenger greater than he who sent him .
Lalle hakika ina gaya muku , bawa ba ya fi mai gidansa girma ba ; dan aike
kuma ba ya fi wanda ya aiko shi girma ba .
JHN 13:17     Alignment score: 0.505
If you know these things , you are blessed if you do them .
Idan kun san wadannan abubuwa , ku masu albarka ne idan kun aikata su .
JHN 13:18     Alignment score: 0.344
I am not speaking about all of you ; I know those whom I have chosen but this
so that the scripture will be fulfilled : ' He who eats my bread lifted up his heel against me . '
Ba ina magana akan dukanku ba ; Na san wadanda na zaba . Amma domin Nassi ya cika : ' Shi Wanda ya ci gurasata , ya tayar mani ' .
JHN 13:19     Alignment score: 0.287
I tell you this now before it happens so that when it happens , you may believe that I AM .
Ina fada maku wannan yanzu tun kafin haka ta faru domin sa'adda ta faru , ku gaskata Ni ne .
JHN 13:20     Alignment score: 0.317
Truly , truly , I say to you , he who receives whomever I sent , receives me , and he who receives me , receives him who sent me . "
Hakika , hakika , Ina gaya maku , wanda ya karbi wanda na aiko
, Ni ya karba , wanda kuma ya karbe ni , ya karbi wanda ya aiko ni .
JHN 13:21     Alignment score: 0.348
When Jesus said this , he was troubled in spirit . He testified and said , " Truly , truly , I say to you that one of you will betray me . "
Bayan Yesu ya fadi
haka , ya damu a ruhu , ya yi shaida ya ce , " Lalle hakika , ina gaya muku cewa daya daga cikinku zai bashe ni . "
JHN 13:22     Alignment score: 0.176
The disciples looked at each other , wondering of whom he was speaking .
Almajiran suka
kalli juna , suna juyayin ko akan wa yake magana .
JHN 13:23     Alignment score: 0.403
One of his disciples , whom Jesus loved , was lying down at the table against Jesus ' side .
Daya daga cikin almajiransa , wanda Yesu yake kauna , yana a teburi , jingine a kirjin
Yesu .
JHN 13:24     Alignment score: 0.372 → 0.375
Simon Peter motioned to this
disciple and said , " Ask him who he is speaking about . "
Siman Bitrus ya ce wa almajirin , " ka fada mana ko akan wa ya ke magana . "
JHN 13:25     Alignment score: 0.437
So he leaned back against the side of Jesus and said to him , " Lord , who is it ? "
Sai ya sake jingina a kirjin
Yesu , ya ce masa , " Ubangiji , wanene ? "
JHN 13:26     Alignment score: 0.486
Then Jesus answered , " It is the one for whom I will dip the piece of bread and give
it him . " So when he had dipped the bread , he gave it to Judas son of Simon Iscariot .
Sannan Yesu ya amsa , " Shine wanda zan tsoma gutsuren gurasa in ba shi . " Sannan bayan ya tsoma gurasar , sai ya ba Yahuza Dan Siman Iskariyoti .
JHN 13:27     Alignment score: 0.41
Then after the bread , Satan entered into him , so Jesus said to him , " What you are doing , do it quickly . "
To bayan gurasar
, sai shaidan ya shige shi , sai Yesu ya ce masa , " Abinda kake yi , ka yi shi da sauri . "
JHN 13:28     Alignment score: 0.219
Now no one who was lying down at the table knew why he said this to him .
Babu wani a teburin da ya san dalilin dayasa ya fada masa wannan .
JHN 13:29     Alignment score: 0.347 → 0.35
Some thought that , since Judas had the moneybag , Jesus said to him , " Buy what we need to have for the festival , " or that he should give something to the poor .
Wadansu sun yi tsamanin cewa , tun da Yahuza ne ke rike da jakkar kudi , Yesu ya ce masa , " Ka sayi abinda muke bukata
don idin " , ko kuma ya bada wani abu domin gajiyayyu .
JHN 13:30     Alignment score: 0.458
After Judas received the bread , he went out immediately . It was night .
Bayan Yahuza ya karbi gurasar
, sai ya fita nan da nan . Da daddare ne kuwa .
JHN 13:31     Alignment score: 0.506
When Judas was gone , Jesus said , " Now the Son of Man is glorified , and God is glorified in him .
Bayan Yahuza ya tafi , Yesu ya ce , " Yanzu an daukaka Dan mutum , kuma an daukaka Allah a cikinsa .
JHN 13:32     Alignment score: 0.461
God will glorify him in himself , and he will glorify him immediately .
Allah zai daukaka shi a cikin kansa , kuma zai daukaka shi nan da nan .
JHN 13:33     Alignment score: 0.313 → 0.32
Little children , I am with you for still a short amount of time . You will look for me , and as I said to the Jews , ' Where I am going , you can not come . ' Now I also say this to you .
' Ya'ya kanana , ina tare da ku na wani gajeren lokaci . Zaku neme
ni , kuma kamar yadda na fadawa Yahudawa , ' in da zan tafi ba za ku iya zuwa ba . ' Yanzu kuma na fada maku wannan .
JHN 13:34     Alignment score: 0.322
I am giving you a new commandment , that you should love one another ; as I have loved you , so also you should love one another .
Ina baku sabuwar doka
, ku kaunaci juna ; kamar yadda na kaunace ku , haka kuma ku kaunaci juna .
JHN 13:35     Alignment score: 0.431
By this everyone will know that you are my disciples , if you have love one for another . "
Ta haka kowa zai san ku almajiraina
ne , idan kuna kaunar juna . "
JHN 13:36     Alignment score: 0.504
Simon Peter said to him , " Lord , where are you going ? " Jesus answered , " Where I am going , you can not follow me now , but you will follow later . "
Siman
Bitrus ya ce masa , " Ubangiji , ina za ka ? " Yesu ya amsa ya ce , " Inda za ni , ba zaka iya bi na ba yanzu , amma zaka bini daga baya . "
JHN 13:37     Alignment score: 0.491
Peter said to him , " Lord , why can I not follow you now ? I will lay down my life for you . "
Bitrus ya ce masa , " Ubangiji , don me ba zan iya binka a yanzu ba ? Zan bada raina domin ka . "
JHN 13:38     Alignment score: 0.378 → 0.414
Jesus answered , " Will you lay down your life for me ? Truly , truly , I say to you , the rooster will not crow before you have denied me three times . "
Yesu ya amsa ya ce , " Za ka bada ranka domina ? Lalle hakika , ina gaya maka , kafin zakara ya yi cara zaka yi musu na sau uku . "
JHN 13     Average alignment score: 0.387 for 38 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JHN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21