Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JHN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21 


JHN 6:1     Alignment score: 0.548 → 0.558
After these things , Jesus went away to the other side of the Sea of Galilee , also called the Sea of Tiberias .
Bayan waddannan
abubuwa , Yesu ya ketare tekun Galili , wanda a ke kira tekun Tibariya .


JHN 6:2     Alignment score: 0.204 → 0.204
A great crowd was following him because they saw the signs that he was doing on those
who were sick .
Sai taro mai yawa suka bi shi domin suna ganin alamu da yake yi akan marasa lafiya .
JHN 6:3     Alignment score: 0.448 → 0.455
Jesus went up the mountain and there he sat down with his disciples .
Sai Yesu ya hau dutse ya zauna a can tare da almajiransa .
JHN 6:4     Alignment score: 0.458
( Now the Passover , the Jewish festival , was near . )
( Kuma da idin Ketarewa , wato idin Yahudawa , ya kusato . )
JHN 6:5     Alignment score: 0.344
When Jesus looked up and saw a great crowd coming to him , he said to Philip , " Where are we going to buy bread so that these may eat ? "
Da Yesu ya daga kai sai ya ga babban taro yana zuwa wurinsa , sai ya ce ma Filibus , " Ina za mu sayi gurasar
da Mutanen nan za su ci ? "
JHN 6:6     Alignment score: 0.411 → 0.413
( But Jesus said this to test Philip , for he himself knew what he was going to do . )
( Ya fadi
haka ne domin ya gwada shi , saboda shi kansa ya san abin da zai yi . )
JHN 6:7     Alignment score: 0.355
Philip answered him , " Two hundred denarii worth
of bread would not be sufficient for each one to have even a little . "
Filibus ya amsa masa , " gurasar dinari biyu ma ba zata ishi kowannensu ya samu ko kadan ba . "
JHN 6:8     Alignment score: 0.512 → 0.515
One of the disciples , Andrew , the brother of Simon Peter , said to Jesus ,
Daya daga cikin almajiransa , wato Andarawus , dan'uwan Siman
Bitrus , ya ce masa ,
JHN 6:9     Alignment score: 0.379 → 0.386
" There is a boy here who has five bread loaves of barley and two fish , but what are these among so many ? "
" Ga wani dan yaro nan da dunkule biyar na sha'ir , da kifi biyu . Amma menene wadannan za su yi wa mutane masu yawa ? "
JHN 6:10     Alignment score: 0.52 → 0.52
Jesus said , " Make the people sit down . " ( Now there was a lot of grass in the place . ) So the men sat down , about five thousand in number .
Yesu ya ce , " ku sa mutane su zauna . " ( wurin kuwa akwai ciyawa . ) Sai mazajen suka zauna , sun kai wajen dubu biyar .
JHN 6:11     Alignment score: 0.29
Then Jesus took
the loaves and after giving thanks , he gave it to those who were sitting . He did the same with the fish , as much as they wanted .
Sai Yesu ya dauki gurasar , bayan da ya yi godiya , sai ya rarraba wa wadanda suke zaune . Haka kuma ya rarraba kifin gwargwadon abin da zai ishe su .
JHN 6:12     Alignment score: 0.282 → 0.281
When the people were filled , he said to his disciples , " Gather up the broken pieces which remain , so that nothing will be lost . "
Da Mutanen suka
ci suka kuma koshi , sai ya ce wa almajiransa , ku tattara gutsattsarin da suka rage , kada ya zama asara . "
JHN 6:13     Alignment score: 0.327 → 0.341
So they gathered them up and filled twelve baskets with broken pieces from the five barley loaves left over by those
who had eaten .
Sai suka cika kwanduna goma sha biyu da gutsattsarin gurasar nan biyar da ya rage bayan da kowa ya ci .
JHN 6:14     Alignment score: 0.387 → 0.392
Then , when the people saw this
sign that he did , they said , " This truly is the prophet who is to come into the world . "
Da jama'a suka ga alamar da ya yi , sai suka ce , " Hakika wannan shi ne annabin nan mai zuwa cikin duniya .
JHN 6:15     Alignment score: 0.301 → 0.305
When Jesus realized that they were about to come and seize him by force to make him king , he withdrew
again up the mountain by himself .
" Da Yesu ya gane suna shirin zuwa su dauke shi da karfi da yaji su nada shi sarki , sai ya sake komawa kan dutsen da kansa .
JHN 6:16     Alignment score: 0.473
When it became
evening , his disciples went down to the sea .
Da yamma ta yi , sai almajiransa suka gangara teku .
JHN 6:17     Alignment score: 0.331 → 0.327
They got into a boat , and were going over the sea to Capernaum . It was dark by this
time , and Jesus had not yet come to them .
Suka shiga cikin jirgi , suka haye teku zuwa kafarnahum . ( A lokacin duhu ya yi , Yesu kuwa bai riga ya iso wurinsu ba tukuna . )
JHN 6:18     Alignment score: 0.261
A strong wind was blowing , and the sea was getting rough .
Iska mai karfin gaske tana kadawa , kuma tekun yana hargowa .
JHN 6:19     Alignment score: 0.462 → 0.46
When they had rowed about twenty - five or thirty stadia , they saw Jesus walking on the sea and coming near the boat , and they were afraid .
Bayan da almajiran suka yi tuki na wajen kimanin mil ashirin da biyar ko talatin , sai suka hango Yesu yana tafiya a kan teku ya kuma kusa da jirgin , sai suka firgita .
JHN 6:20     Alignment score: 0.515
But he said to them , " It is I ! Do not be afraid . "
Amma ya ce masu , " Ni ne ! kada ku firgita . "
JHN 6:21     Alignment score: 0.252 → 0.252
Then they were willing to receive him into the boat , and immediately the boat reached the land where they were going .
Sa'an nan suka yarda suka
karbe shi a cikin jirgin , kuma nan da nan jirgin ya kai gacci .
JHN 6:22     Alignment score: 0.35
The next day , the crowd that had been standing on the other side of the sea saw that there was no other boat there except the one , and that Jesus had not entered it with his disciples but that his disciples had gone away alone .
Kashe gari , sauran taron da suke
tsaye a dayan hayin tekun suka ga cewa babu wani jirgi a wajen sai dayan , Yesu kuma bai shiga ciki da almajiransa ba , amma almajiransa suka tafi su kadai .
JHN 6:23     Alignment score: 0.405 → 0.406
However , there were some boats that came from Tiberias close to the place where they had eaten the bread loaves after the Lord had given thanks .
Sai dai , akwai wadansu jirage da suka
zo daga Tibariya kusa da wurin da taron suka ci gurasa bayan da Ubangiji ya yi godiya .
JHN 6:24     Alignment score: 0.446
When the crowd discovered that neither Jesus nor his disciples were there , they themselves got into the boats and went to Capernaum seeking Jesus .
Sa'anda taron suka
gane cewa Yesu da almajiransa ba su wurin , su da kansu su ka shiga cikin jiragen suka tafi Kafarnahum neman Yesu .
JHN 6:25     Alignment score: 0.301
After they found him on the other side of the sea , they said to him , " Rabbi , when did you come here ? "
Da suka same
shi a hayin tekun , suka ce masa , " Mallam , yaushe ka zo nan ? "
JHN 6:26     Alignment score: 0.383
Jesus replied to them , saying , " Truly , truly , you seek me , not because you saw signs , but because you ate some of the bread loaves and were filled .
Yesu ya amsa masu , da cewa , " hakika , kuna nema
na ne , ba don kun ga alamu ba , amma domin kun ci gurasar nan kun koshi .
JHN 6:27     Alignment score: 0.298 → 0.307
Do not work for the food that perishes , but work for the food that endures to eternal life which the Son of Man will give
you , for God the Father has set his seal on him . "
Ku daina yin wahala a kan neman abinci mai lalacewa , sai dai a kan abinci mai dawwama wanda zai kaiku ga rai madawwami wanda Dan Mutum zai ba ku , domin Ubangiji Allah ya sa hatiminsa a kansa . "
JHN 6:28     Alignment score: 0.311 → 0.314
Then they said to him , " What must we do , so that we may do the works of God ? "
Sai suka ce Masa , " Me za mu yi , domin mu aikata ayyukan Allah ?
JHN 6:29     Alignment score: 0.445
Jesus replied and said to them , " This is the work of God : That you believe in the one whom he has sent . "
Yesu ya amsa , " Wannan shi ne aikin Allah : wato ku gaskata da wanda ya aiko
. "
JHN 6:30     Alignment score: 0.366
So they said to him , " What sign then will you do , so that we may see and believe you ? What will you do ?
Sai suka ce masa , " To wace
alama za ka yi , don mu gani mu gaskata ka ?
JHN 6:31     Alignment score: 0.426
Our fathers ate the manna in the wilderness , as it is written , ' He gave
them bread from heaven to eat . ' "
Me za ka yi ? Kakanninmu sun ci manna a jeji , kamar yadda aka rubuta , " Ya ba su gurasa daga sama su ci . "
JHN 6:32     Alignment score: 0.467 → 0.467
Then Jesus replied to them , " Truly , truly , it was not Moses who gave
you the bread out of heaven , but it is my Father who is giving you the true bread from heaven .
Sa'an nan Yesu ya ce masu , " hakika , hakika , ina gaya maku ba Musa ne ya ba ku gurasa nan daga sama ba , amma Ubana ne ya baku gurasa ta gaskiya daga sama .
JHN 6:33     Alignment score: 0.339
For the bread of God is that which comes down from heaven and gives life to the world . "
Gurasar
Allah itace mai saukowa daga sama mai kuma bada rai ga duniya , "
JHN 6:34     Alignment score: 0.35
So they said to him , " Sir , give
us this bread always . "
Sai suka ce masa , " Mallam , ka rika ba mu irin wannan gurasa kodayaushe . "
JHN 6:35     Alignment score: 0.382
Jesus said to them , " I am the bread of life ; he who comes to me will not be hungry , and he who believes in me will never be thirsty .
Yesu ya ce masu , " Ni ne gurasa mai ba da rai . Wanda ya zo wurina ba zai ji yunwa ba , wanda kuma ya gaskanta da ni ba zai kara jin kishi ba .
JHN 6:36     Alignment score: 0.329
But I told you that indeed you have seen me , and you do not believe .
Amma na gaya maku
cewa , hakika kun gan ni , duk da haka ba ku ba da gaskiya ba .
JHN 6:37     Alignment score: 0.129
Everyone whom the Father gives me will come to me , and he who comes to me I will certainly not throw
out .
Duk wanda Uba ya bani zai zo gare ni , wanda kuwa ya zo gare ni ba zan kore shi ba ko kadan .
JHN 6:38     Alignment score: 0.244
For I have come
down from heaven , not to do my own will , but the will of him who sent me .
Gama na sauko daga sama , ba domin in bi nufin kaina ba , sai dai nufin wanda ya aiko ni .
JHN 6:39     Alignment score: 0.241 → 0.243
This is the will of him who sent me , that I would lose not one of all those
whom he has given me , but will raise them up on the last day .
Wannan shi ne nufin wanda ya aiko ni , kada in rasa ko daya daga cikin wadannan da ya bani , sai dai in tashe su a ranar karshe .
JHN 6:40     Alignment score: 0.281
For this is the will of my Father , that everyone who sees the Son and believes in him would have eternal life and I will raise him up on the last day . "
Gama wannan shi ne nufin Ubana
, duk wanda yake ganin Dan ya kuma gaskata da shi zai sami rai madawwami , ni kuma zan tashe shi a ranar karshe .
JHN 6:41     Alignment score: 0.408
Then the Jews grumbled about him because he had said , " I am the bread that has come
down from heaven . "
Sai Yahudawa suka yi gunaguni akansa , domin ya ce , " Nine Gurasar da ta sauko daga sama . "
JHN 6:42     Alignment score: 0.462
They said , " Is not this Jesus son of Joseph , whose father and mother we know ? How then does he now say , ' I have come
down from heaven ' ? "
Suka ce , " Ba wannan ne Yesu Dan Yusufu , wanda Ubansa da Uwarsa mun san su ba ? Ta yaya yanzu zai ce , ' Na ya sauko daga sama ' ?
JHN 6:43     Alignment score: 0.39
Jesus replied and said to them , " Stop grumbling among yourselves .
Yesu ya amsa , ya ce masu , " Kada ku yi gunaguni a junanku .
JHN 6:44     Alignment score: 0.281
No one can come to me unless the Father who sent me draws him , and I will raise him up on the last day .
Ba mai iya zuwa wurina sai dai in Uba wanda ya aiko
ni ya jawo shi , ni kuwa zan tashe shi a rana ta karshe .
JHN 6:45     Alignment score: 0.276 → 0.304
It is written in the prophets , ' Everyone will be taught by God . ' Everyone who has heard and learned from the Father comes to me .
A rubuce yake cikin litattafan
anabawa cewa , ' Dukkansu Allah zai koya masu ' . Duk wanda ya ji ya kuma koya daga wurin Uba , ya kan zo gare ni .
JHN 6:46     Alignment score: 0.193
Not that anyone has seen the Father , except he who is from God he has seen the Father .
Ba cewa wani ya taba ganin Uban ba , sai shi wanda yake daga wurin Allah - shine ya ga Uban .
JHN 6:47     Alignment score: 0.392
Truly , truly , he who believes has eternal life .
Hakika , hakika , wanda ya bada gaskiya , yana da rai Madawwami .
JHN 6:48     Alignment score: 0.502
I am the bread of life .
Ni ne Gurasa ta rai .
JHN 6:49     Alignment score: 0.592
Your fathers ate the manna in the wilderness , and they died
.
Ubanninku sun ci manna cikin jeji , suka kuma mutu .
JHN 6:50     Alignment score: 0.367
This
is the bread which comes down from heaven , so that a person may eat some of it and not die .
Ga gurasa da ta sauko daga sama , domin mutum ya ci daga cikinta ba kuwa zai mutu ba .
JHN 6:51     Alignment score: 0.375
I am the living bread that came
down from heaven . If anyone eats some of this bread , he will live forever . The bread that I will give is my flesh for the life of the world . "
Ni ne gurasa mai rai da ya sauko daga sama . Duk wanda ya ci daga gurasar , zai rayu har abada . Wannan gurasar da zan bayar jiki na ne don ceton duniya . "
JHN 6:52     Alignment score: 0.352 → 0.354
The Jews became
angry among themselves and began to argue , saying , " How can this man give us his flesh to eat ? "
Sai Yahudawa suka fusata a tsakanin junansu suka kuma fara gardama , cewa , " Yaya mutumin nan zai iya bamu naman jikinsa mu ci ?
JHN 6:53     Alignment score: 0.354
Then Jesus said to them , " Truly , truly , unless you eat the flesh of the Son of Man and drink his blood , you will not have life in yourselves .
Sai Yesu ya ce masu , " hakika , hakika , in ba ku ci naman jikin Dan mutum ba , ba ku kuma sha jininsa ba , ba za ku sami rai a cikin ku ba .
JHN 6:54     Alignment score: 0.217 → 0.218
Whoever eats my flesh and drinks my blood has everlasting life , and I will raise him up at the last day .
Dukan
wanda ya ci nama na ya kuma sha jinina yana da rai Madawwami , ni kuwa zan tashe shi a ranar karshe .
JHN 6:55     Alignment score: 0.407
For my flesh is true food , and my blood is true drink .
Domin namana
abinci ne na gaske , jinina kuma abin sha ne na gaskiya .
JHN 6:56     Alignment score: 0.239 → 0.239
He who eats my flesh and drinks my blood remains in me , and I in him .
Duk wanda ya ci namana
, ya kuma sha jinina yana zamne a ciki na , ni kuma a cikinsa .
JHN 6:57     Alignment score: 0.285
As the living Father sent me , and as I live because of the Father , so he who eats me , he will also live because of me .
Kamar yadda rayayyen
Uba ya aiko ni , nake kuma rayuwa saboda Uban , haka ma wanda ya ci namana , zai rayu sabo da ni .
JHN 6:58     Alignment score: 0.381
This is the bread that has come
down from heaven , not as the fathers ate and died . He who eats this bread will live forever . "
Wannan itace gurasar da ta sauko daga sama , ba irin wadda Ubanninku suka ci suka mutu ba . Dukan wanda ya ci gurasar zai rayu har abada . "
JHN 6:59     Alignment score: 0.405
But Jesus said these things in the synagogue while he was teaching in Capernaum .
Yesu ya fadi
wadan nan abubuwa a cikin majami'a sa ' ad da yake koyarwa a Kafarnahum .
JHN 6:60     Alignment score: 0.264
Then many of his disciples who heard this said , " This is a difficult
teaching ; who can accept it ? "
Da jin haka , da yawa daga cikin almajiransa suka ce , " Wannan Magana yana da karfi , wa zai iya jinta ? "
JHN 6:61     Alignment score: 0.307
Jesus , because he knew
in himself that his disciples were grumbling at this , said to them , " Does this offend you ?
Yesu , kuwa da yake ya sani a ransa da cewa almajiransa suna gunagunin wannan , sai ya ce masu , " Wannan ya zamar maku laifi ?
JHN 6:62     Alignment score: 0.255
Then what if you should see the Son of Man going up to where he was before ?
Yaya Ke nan in kun ga Dan Mutum yana hawa inda yake a da ?
JHN 6:63     Alignment score: 0.304 → 0.322
It is the Spirit who makes alive ; the flesh profits nothing . The words that I have spoken to you are spirit , and they are life .
Ruhu shine mai bayar da rai ; Jiki ba ya amfana
komai . Kalmomin da na fada maku ruhu ne , da kuma rai .
JHN 6:64     Alignment score: 0.275
Yet there are some of you who do not believe . " For Jesus knew from the beginning who were the ones that would not believe and who it was who would betray him .
Amma fa akwai wadansun ku da ba su ba da gaskiya ba . Domin tun farko Yesu ya san wadanda ba su ba da gaskiya ba , da kuma wanda zai bashe shi .
JHN 6:65     Alignment score: 0.147
He said , " It is because of this
that I said to you that no one can come to me unless it is granted to him by the Father . "
Ya fada cewa , " shiyasa na gaya maku , ba mai iya zuwa wurina , sai ta wurin Uban . "
JHN 6:66     Alignment score: 0.298
Because of this , many of his disciples went away and no longer walked with him .
Bayan haka , da yawa daga cikin almajiransa suka
koma da baya , ba su kara tafiya tare da shi ba .
JHN 6:67     Alignment score: 0.454
Then Jesus said to the twelve , " You do not want to go away also , do you ? "
Sai Yesu ya ce wa goma sha biyun , " ku ba kwa so ku tafi , ko ba haka ba ?
JHN 6:68     Alignment score: 0.385
Simon Peter answered him , " Lord , to whom shall we go ? You have words of eternal life ,
Bitrus ya amsa masa ya ce , " Ya Ubangiji , gun wa za mu je ? kai kake da maganar rai madawwami .
JHN 6:69     Alignment score: 0.282
and we have believed and come
to know that you are the Holy One of God . "
Mu kwa mun gaskata mun kuma sani kai ne mai tsarkin nan na Allah . "
JHN 6:70     Alignment score: 0.445
Jesus said to them , " Did not I choose
you , the twelve , and one of you is a devil ? "
Yesu ya ce masu , " Ba ni na zabe ku , goma sha biyu ba , amma dayanku Iblis ne ? "
JHN 6:71     Alignment score: 0.321
Now he spoke
of Judas son of Simon Iscariot , for it was he , one of the twelve , who would betray Jesus .
Wato yana magana akan Yahuda dan Siman Iskariyoti , shi kuwa daya daga cikin sha - biyun ne , wanda zai ba da Yesu .
JHN 6     Average alignment score: 0.355 for 71 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JHN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21