Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JHN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21 


JHN 7:1     Alignment score: 0.459
After these things Jesus traveled about in Galilee , for he did not want to go into Judea because the Jews were seeking to kill him .
Bayan wadannan abubuwa Yesu ya zagaya
cikin Gallili , saboda baya so ya shiga cikin Yahudiya domin Yahudawa suna shirin su kashe shi .


JHN 7:2     Alignment score: 0.333 → 0.434
Now the Jewish Festival of Shelters was near .
To Idin Bukkoki na Yahudawa ya kusa .
JHN 7:3     Alignment score: 0.335 → 0.341
His brothers therefore said to him , " Leave this
place and go to Judea , so that your disciples also may see the works that you do .
Sai ' yan'uwansa suka ce da shi , " ka tashi ka tafi Yahudiya , domin almajiranka su ga ayyukan da kake yi su ma .
JHN 7:4     Alignment score: 0.275
No one does anything in secret if he himself wants to be known openly . If you do these things , show yourself to the world . "
Ba wanda ya ke yin wani abu a boye idan dai yana so kowa da kowa ya san shi . Da yake ka na yin wadannan abubuwa sai ka nuna kan ka a fili ga duniya .
JHN 7:5     Alignment score: 0.237 → 0.235
For even his brothers did not believe in him .
Domin ko ' yan'uwansa ma basu bada gaskiya gare shi ba .
JHN 7:6     Alignment score: 0.412
Jesus therefore said to them , " My time has not yet come
, but your time is always ready .
Yesu ya ce dasu , " lokaci na bai yi ba tukuna , amma ku koyaushe lokacin ku ne .
JHN 7:7     Alignment score: 0.231
The world can not hate you , but it hates me because I testify about it that its works are evil .
Duniya baza
ta iya kin ku ba , amma ta ki ni saboda ina fadin cewa ayyukanta ba su da kyau .
JHN 7:8     Alignment score: 0.203 → 0.205
You go up to the festival ; I am not going to this
festival because my time has not yet been fulfilled . "
Ku ku je wurin idin , ni ba zan je wurin idin ba domin lokacina bai yi ba tukuna .
JHN 7:9     Alignment score: 0.368
After he said these things to them , he stayed in Galilee .
Bayan da ya gaya masu wadannan abubuwa , ya tsaya a cikin Gallili
.
JHN 7:10     Alignment score: 0.41 → 0.404
But when his brothers had gone up to the festival , then he also went up , not publicly but in secret .
Amma bayan da ' yan'uwansa su ka tafi wurin idin shi ma ya tafi , amma a asirce ba a fili ba .
JHN 7:11     Alignment score: 0.342
The Jews were looking for him at the festival and said , " Where is he ? "
Saboda Yahudawa suna neman sa a wurin idin , su na cewa " Ina yake ? "
JHN 7:12     Alignment score: 0.227 → 0.228
There was much discussion among the crowds about him . Some said , " He is a good man . " Others said , " No , he leads the crowds astray . "
Akwai maganganu dayawa a kansa cikin taron . Wadansu suna cewa , " shi mutumin kirki ne . " Wadansu kuma suna cewa , " A'a yana karkatar da hankalin jama'a . "
JHN 7:13     Alignment score: 0.291
Yet no one spoke openly about him for fear of the Jews .
Amma duk da haka ba wanda ya yi magana a fili a kansa saboda suna jin tsoron Yahudawa .
JHN 7:14     Alignment score: 0.445
When the festival was already half over , Jesus went up into the temple and began to teach .
Sa'anda aka kai rabin idin , sai Yesu ya shiga cikin haikali ya fara koyarwa .
JHN 7:15     Alignment score: 0.271 → 0.279
Then the Jews marveled , saying , " How does this man know so much ? He has never been educated . "
Yahudawa suna mamaki suna cewa , " Yaya aka yi wannan mutum ya sami
ilimi dayawa haka ? Shi kuwa bai je makaranta ba . "
JHN 7:16     Alignment score: 0.551 → 0.551
Jesus answered them and said , " My teaching is not mine , but is of him who sent me .
Yesu ya ba su amsa ya ce , " Koyarwata ba tawa ba ce , amma ta wanda ya aiko
ni ce . "
JHN 7:17     Alignment score: 0.262
If anyone wishes to do his will , he will know about this
teaching , whether it comes from God , or whether I speak from myself .
Idan wani yana so ya yi nufinsa , za ya gane koyarwannan ko daga wurin Allah ta zo , ko ko tawa ce ta kaina .
JHN 7:18     Alignment score: 0.279 → 0.284
Whoever speaks from himself seeks his own glory , but whoever seeks the glory of him who sent him , that person is true , and there is no unrighteousness in him .
Ko wanene yake maganar kansa , yana neman darajar kansa kenan , amma ko wanene ya nemi darajar wanda ya aiko
ni , wannan mutum mai gaskiya ne , babu rashin adalci a cikin sa .
JHN 7:19     Alignment score: 0.274
Did not Moses give you the law ? Yet none of you keeps the law . Why do you seek to kill me ? "
Ba Musa ya baku
dokoki ba ? Amma duk da haka ba mai aikata dokokin . Me yasa ku ke so ku kashe ni ?
JHN 7:20     Alignment score: 0.406
The crowd answered , " You have a demon . Who seeks to kill you ? "
Taron suka
ba shi amsa , " Ka na da aljani . Wanene yake so ya kashe ka ? "
JHN 7:21     Alignment score: 0.405 → 0.406
Jesus answered and said to them , " I did one work , and you all marvel because of it .
Yesu ya amsa ya ce masu , " Nayi aiki daya , dukan
ku kuna mamaki da shi .
JHN 7:22     Alignment score: 0.473
Moses gave
you circumcision ( not that it is from Moses , but from the ancestors ) , and on the Sabbath you circumcise a man .
Musa ya baku kaciya , { ba kuwa daga Musa take ba , amma daga kakannin kakanni ta ke } , kuma a ranar Asabar kukan yi wa mutum kaciya .
JHN 7:23     Alignment score: 0.416
If a man receives circumcision on the Sabbath so that the law of Moses is not broken , why are you angry with me because I made a man completely healthy on the Sabbath ?
Idan mutum ya karbi kaciya ranar Asabar , domin kada a karya dokar
Musa , don me kuka ji haushi na saboda na mai da mutum lafiyayye sarai ranar Asabar ?
JHN 7:24     Alignment score: 0.286 → 0.289
Do not judge according to appearance , but judge righteously . "
Kada ku yi shari'a ta ganin ido , amma ku yi shari'a mai adalci . "
JHN 7:25     Alignment score: 0.42
Some of them from Jerusalem said , " Is not this the one they seek to kill ?
Wadansun su daga Urushalima suka
ce , " wannan ba shine wannan da suke nema su kashe ba ? "
JHN 7:26     Alignment score: 0.265
See , he speaks openly , and they say nothing to him . It can not be that the rulers indeed know that this is the Christ , can it ?
Kuma duba , yana magana a fili , sannan
ba wanda ya ce da shi komai . Ba zai yiwu ba mahukunta su sani cewa wannan Kristi ne , ko ba haka ba ?
JHN 7:27     Alignment score: 0.379
Yet we know where this one is from . But when the Christ comes , no one will know where he is from . "
da haka , mun san inda wannan mutum ya fito . Amma sa'anda Kristi za ya zo , ba wanda zai san inda ya fito . "
JHN 7:28     Alignment score: 0.421 → 0.421
Then Jesus cried out in the temple , teaching and saying , " You both know me and know where I come
from . I have not come of myself , but he who sent me is true , and you do not know him .
Yesu yayi magana da karfi a haikali , yana koyarwa ya na cewa , " Kun san ni kuma kun san inda na fito . Ban zo domin kaina ba , amma wanda ya aiko ni mai gaskiya ne , ku kuwa baku san shi ba .
JHN 7:29     Alignment score: 0.35
I know him because I come
from him and he sent me . "
Ni na san shi domin daga wurinsa na fito , kuma shine ya aiko ni . "
JHN 7:30     Alignment score: 0.317
They were trying to arrest him , but no one laid a hand on him because his hour had not yet come
.
Suna kokari su kama shi , amma ba wanda ya iya sa masa hannu domin sa'arsa ba ta yi ba tukuna .
JHN 7:31     Alignment score: 0.314
But many in the crowd believed in him , and they said , " When the Christ comes , will he do more signs than what this one has done ? "
Duk da haka wadansu dayawa a cikin taron suka
bada gaskiya gare shi suka ce , " Sa'anda Kristi ya zo , zai yi alamu fiye da wadanda wannan mutum ya yi ? "
JHN 7:32     Alignment score: 0.382 → 0.395
The Pharisees heard the crowds whispering these things about Jesus , and the chief priests and the Pharisees sent officers to arrest him .
Farisawa suka
ji tattarmukan suna yin rada a kan wadannan abubuwa game da Yesu , Sai manyan malamai da Farisawa su ka aika jami'ai su kama shi .
JHN 7:33     Alignment score: 0.269 → 0.273
Jesus then said , " I am still with you for a short amount of time , and then I go to him who sent me .
Sa'annan Yesu yace ma su , " jimawa kadan ina tare ku , sa'annan in tafi wurin wanda ya aiko
ni .
JHN 7:34     Alignment score: 0.358
You will seek me but you will not find
me ; where I go , you will not be able to come . "
Za ku neme ni ba za ku same ni ba ; inda na tafi , ba za ku iya zuwa ba . "
JHN 7:35     Alignment score: 0.287 → 0.315
The Jews therefore said among themselves , " Where will this man go that we will not be able to find
him ? Will he go to the dispersion among the Greeks and teach the Greeks ?
Yahudawa fa su ka cewa junan su , " Ina wannan mutum zai je inda ba za mu iya samun sa ba ? Ko za ya tafi wurin Helinawa na warwatsuwa ya koyawa Helinawa ?
JHN 7:36     Alignment score: 0.412 → 0.412
What is this word that he said , ' You will seek me but will not find
me ; where I go , you will not be able to come ' ? "
Wace kalma ya ke fadi haka , ' za ku neme ni amma ba za ku same ni ba ; inda na tafi , ba za ku iya zuwa ba ' ? "
JHN 7:37     Alignment score: 0.344 → 0.344
Now on the last , great day of the festival , Jesus stood and cried out , saying , " If anyone is thirsty , let him come to me and drink .
To a rana ta karshe , babbar rana ta idin , Yesu ya mike ya yi magana da karfi cewa , " Idan kowa yana jin kishi , ya zo wuri na ya sha .
JHN 7:38     Alignment score: 0.286
He who believes in me , just as the scripture says , rivers of living water will flow from his stomach . "
Shi wanda ya bada gaskiya gare ni kamar yadda nassi ya fadi , daga cikin sa rafukan ruwa na rai za su bulbulo . "
JHN 7:39     Alignment score: 0.368
But he said this about the Spirit , whom those who believed in him would receive ; the Spirit had not yet been given because Jesus was not yet glorified .
Amma ya fadi
haka a kan Ruhu , wanda wadanda suka bada gaskiya gare shi za su karba ; ba a ba da Ruhun ba tukuna , saboda ba a rigaya an daukaka Yesu ba .
JHN 7:40     Alignment score: 0.445
Some of the crowd , when they heard these words , said , " This is indeed the prophet . "
Wadansu a cikin taron , sa'anda suka ji wadannan kalmomi , suka
ce , " Wannan lallai annabi ne . "
JHN 7:41     Alignment score: 0.563
Others said , " This is the Christ . " But some said , " Does the Christ come
from Galilee ?
Wadansu suka ce , " Wannan Almasihu ne . " Amma wadansu suka ce , " Almasihu zai fito daga Gallili ne ?
JHN 7:42     Alignment score: 0.492 → 0.495
Have the scriptures
not said that the Christ will come from the descendants of David and from Bethlehem , the village where David was ? "
Ba nassi ya ce Almasihu zai fito daga cikin dangin Dauda daga Baitalami ba , daga kauyen da Dauda ya fito ?
JHN 7:43     Alignment score: 0.197
So there arose
a division in the crowds because of him .
Sai aka sami rabuwa a cikin taron saboda shi .
JHN 7:44     Alignment score: 0.398
Some of them would have arrested him , but no one laid hands on him .
Da wadansun su sun kama shi , amma ba wanda ya sa masa hannu
.
JHN 7:45     Alignment score: 0.347 → 0.347
Then the officers came back to the chief priests and Pharisees , who said to them , " Why did you not bring him ? "
Sa'annan jami'an suka
dawo wurin manyan Fristoci da Farisawa , wadanda suka ce , " me yasa ba ku kawo shi ba ? "
JHN 7:46     Alignment score: 0.24
The officers answered , " Never has anyone spoken like this . "
Jami'an su ka amsa , " Ba mutumin da ya taba yin magana kamar haka . "
JHN 7:47     Alignment score: 0.517 → 0.519
So the Pharisees answered them , " Have you also been deceived ?
Farisawa suka
amsa masu , " kuma an karkatar da ku ?
JHN 7:48     Alignment score: 0.302
Have any of the rulers believed in him , or any of the Pharisees ?
Ko wani daga cikin mahukunta ya bada gaskiya gare shi , ko kuwa daga cikin Farisawa ?
JHN 7:49     Alignment score: 0.449
But this crowd that does not know the law , they are cursed . "
Amma wannan taro da basu san shari'a ba , la'anannu
ne . "
JHN 7:50     Alignment score: 0.549 → 0.552
Nicodemus ( one of the Pharisees , who came to him earlier ) said to them ,
Nikodimus
ya ce masu , ( shi wanda ya zo wurin Yesu da , daya daga cikin Farisawa ) ,
JHN 7:51     Alignment score: 0.165
" Does our law judge a man before hearing from him and knowing what he does ? "
" Ko shari'armu bata hana hukunta mutum ba , sai ta ji daga gare shi ta kuma san abin da ya aikata ba ? "
JHN 7:52     Alignment score: 0.423 → 0.439
They answered and said to him , " Are you also from Galilee ? Search and see that no prophet comes from Galilee . "
Suka amsa masa suka
ce , " kai ma daga Galili ka fito ? Ka yi bincike ka gani ba annanbin da zai fito daga Galili . "
JHN 7:53     Alignment score: 0.23 → 0.232
[ Then everyone went to his own house .
Daga nan sai kowa ya tafi gidansa .
JHN 7     Average alignment score: 0.356 for 53 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JHN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21