Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JHN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21 


JHN 3:1     Alignment score: 0.337
Now there was a Pharisee whose name was Nicodemus , a Jewish leader .
akwai wani Bafarise da ake kira Nikodimu , shugaba a cikin Yahudawa .


JHN 3:2     Alignment score: 0.476
This man came to Jesus at night and said to him , " Rabbi , we know that you are a teacher that came from God , for no one can do these signs that you do unless God is with him . "
Wannan mutum ya zo wurin Yesu da dare ya ce masa , " Rabbi , mun sani cewa kai malami
ne da kazo daga wurin Allah , gama ba wanda zai iya yin wadannan alamu da kake yi sai idan Allah na tare da shi . "
JHN 3:3     Alignment score: 0.43 → 0.438
Jesus replied to him , " Truly , truly , unless someone is born again , he can not see the kingdom of God . "
Yesu ya amsa masa , " Hakika , hakika , idan ba a sake haifuwar mutum ba , ba zai iya ganin mulkin Allah ba . "
JHN 3:4     Alignment score: 0.36
Nicodemus said to him , " How can a man be born when he is old ? He can not enter a second time into his mother 's womb and be born , can he ? "
Nikodimu ya ce masa , " Yaya za a sake
haifuwar mutum bayan ya tsufa ? Ba zai iya sake shiga cikin cikin uwarsa kuma a haife shi ba , zai iya ? "
JHN 3:5     Alignment score: 0.469 → 0.476
Jesus replied , " Truly , truly , unless someone is born of water and the Spirit , he can not enter into the kingdom of God .
Yesu ya amsa , " Hakika , hakika , idan ba a haifi
mutum da ruwa da kuma Ruhu ba , ba zai iya shiga cikin mulkin Allah ba .
JHN 3:6     Alignment score: 0.46
That which is born of the flesh is flesh , and that which is born of the Spirit is spirit .
Abin da aka haifa ta wurin jiki , jiki ne , kuma abin da aka haifa ta wurin Ruhu , Ruhu ne .
JHN 3:7     Alignment score: 0.268
Do not be amazed that I said to you , ' You must be born again . '
Kada ka yi mamaki don na ce maka , ' dole a maya haifuwar ka . '
JHN 3:8     Alignment score: 0.389
The wind blows wherever it wishes ; you hear its sound , but you do not know where it comes from or where it is going . So is everyone who is born of the Spirit . "
Iska takan hura duk inda ta ga dama . Ka kan ji motsin ta , amma ba ka san inda ta fito ko inda za ta tafi ba . Haka duk wanda aka haifa daga Ruhu . "
JHN 3:9     Alignment score: 0.43
Nicodemus replied and said to him , " How can these things be ? "
Nikodimu ya amsa yace masa , " Yaya wannan zai yiwu ? "
JHN 3:10     Alignment score: 0.4 → 0.401
Jesus answered and said to him , " Are you a teacher of Israel , and yet you do not understand these things ?
Yesu ya amsa yace masa , " Kai malami
ne a Israila amma ba ka san wadannan al'amura ba ?
JHN 3:11     Alignment score: 0.264
Truly , truly , I say to you , we speak
what we know , and we testify about what we have seen . Yet you do not accept our testimony .
Hakika , hakika , ina gaya maka , muna fadin abubuwan da muka sani , kuma muna shaida abubuwan da muka gani . Duk da haka ba ku karbi shaidar mu ba .
JHN 3:12     Alignment score: 0.346 → 0.346
If I told you about earthly things and you do not believe , how will you believe if I tell you about heavenly things ?
Idan na gaya maka abubuwan da ke na duniya amma baka
gaskata ba , to yaya zaka gaskata idan na gaya maka abubuwa na sama ?
JHN 3:13     Alignment score: 0.263 → 0.263
No one has ascended into heaven except he who descended from heaven the Son of Man .
Babu wanda ya taba hawa zuwa sama sai dai shi wanda ya sauko daga sama : wato Dan Mutum .
JHN 3:14     Alignment score: 0.351
Just as Moses lifted up the serpent in the wilderness , so must the Son of Man be lifted up ,
Kamar yadda Musa ya ta da maciji a jeji , haka ma dole a ta da Dan Mutum
JHN 3:15     Alignment score: 0.166 → 0.179
so that all who believe in him may have eternal life .
domin dukan
wadanda suka bada gaskiya gareshi su sami rai na har abada .
JHN 3:16     Alignment score: 0.315
For God so loved the world , that he gave
his one and only Son , that whoever believes in him will not perish but have eternal life .
Gama Allah ya kaunaci duniya sosai , har ya ba da makadaicin Dansa , domin duk wanda ya bada gaskiya gareshi , kada ya mutu , amma ya samu rai madawwami .
JHN 3:17     Alignment score: 0.399
For God did not send
the Son into the world in order to condemn the world , but in order to save the world through him .
Gama Allah bai aiko da Dansa cikin duniya domin ya kayar da duniya ba , amma domin a ceci duniya ta wurin sa .
JHN 3:18     Alignment score: 0.277
He who believes in him is not condemned , but he who does not believe is already condemned because he has not believed in the name of the one and only Son of God .
Duk wanda ya bada gaskiya gare shi ba a kayar da shi ba , amma duk wanda bai bada gaskiya gare shi ba an riga
an kayar da shi , domin bai bada gaskiya ga sunan wannan da shi kadai ne Dan Allah ba .
JHN 3:19     Alignment score: 0.336
This is the reason for the judgment : The light has come into the world , and men loved the darkness rather than the light because their deeds were evil .
Wannan shi ne dalilin shari'ar , domin haske ya zo duniya , amma mutane suka
kaunaci duhu fiye da hasken , sabili da ayyukan su na mugunta ne .
JHN 3:20     Alignment score: 0.222
For everyone who does evil hates the light , and does not come to the light , so that his deeds will not be exposed .
Domin duk wanda ke mugayen ayyuka ya ki haske , kuma baya zuwa wurin hasken domin kada ayyukansa
su bayyanu .
JHN 3:21     Alignment score: 0.203 → 0.203
However , he who practices the truth comes to the light so that it may be plainly seen that his deeds have been done in God . "
Sai dai duk wanda yake aikata gaskiya kan zo wurin hasken domin ayyukansa
, da ake aiwatarwa ga Allah , su bayyanu .
JHN 3:22     Alignment score: 0.457
After this , Jesus and his disciples went into the land of Judea . There he spent
some time with them and baptized .
Bayan wannan , Yesu da almajiransa suka tafi kasar Yahudiya . A can ya dan zauna tare da su ya kuma yi Baftisma .
JHN 3:23     Alignment score: 0.465
Now John was also baptizing in Aenon near to Salim because there was much water there . People were coming to him and were being baptized ,
Yahaya ma yana Baftisma a Ainon kusa da Salim domin akwai ruwa da yawa a can . Mutane na zuwa wurin sa yana masu Baftisma ,
JHN 3:24     Alignment score: 0.512 → 0.521
for John had not yet been thrown in prison .
domin a lokacin ba a jefa Yahaya a kurkuku ba tukuna .
JHN 3:25     Alignment score: 0.366
Then there arose
a dispute between some of John 's disciples and a Jew about ceremonial washing .
Sai gardama ta taso tsakanin almajiran Yahaya da wani Bayahude akan al'adun tsarkakewa .
JHN 3:26     Alignment score: 0.405
They went to John and said to him , " Rabbi , the one who was with you on the other side of the Jordan River , about whom you have testified , look , he is baptizing , and they are all going to him . "
Suka je wurin Yahaya suka
ce , " Rabbi , wanda yake tare da kai a dayan ketaren kogin Urdun , kuma ka shaida shi , duba , yana baftisma , kuma mutane duka suna zuwa wurin sa . "
JHN 3:27     Alignment score: 0.399
John replied , " A man can not receive anything unless it has been given to him from heaven .
Yahaya ya amsa , " Mutum ba zai iya samun wani abu ba sai an ba shi daga sama .
JHN 3:28     Alignment score: 0.488 → 0.488
You yourselves can testify that I said , ' I am not the Christ , ' but instead , ' I have been sent before him . '
Ku da kanku zaku
shaida na ce , ' Ba ni ne Almasihu ba ' amma amaimakon haka , ' an aiko ni kafin shi . '
JHN 3:29     Alignment score: 0.303 → 0.308
The bride belongs to the bridegroom . Now the friend of the bridegroom , who stands and hears him , rejoices greatly because of the voice of the bridegroom . This
, then , is my joy made complete .
Amaryar ta angon ce . Yanzu abokin angon , wanda ke tsaye yana saurarensa , yana murna sosai saboda muryan angon . Murnata ta cika domin wannan .
JHN 3:30     Alignment score: 0.21 → 0.221
He must increase , but I must decrease .
Dole shi ya karu , ni kuma in ragu .
JHN 3:31     Alignment score: 0.285
He who comes from above is above all . He who is from the earth is from the earth and speaks about the earth . He who comes from heaven is above all .
Shi wanda ya fito daga sama ya fi kowa . Shi Wanda ya zo daga duniya , na duniya ne , kuma game da duniya yake magana . Shi wanda ya fito daga sama yana saman kowa .
JHN 3:32     Alignment score: 0.321 → 0.33
He testifies about what he has seen and heard , but no one accepts his testimony .
Ya shaida abubuwan da ya ji ya kuma gani , amma babu wanda ya karbi
shaidarsa .
JHN 3:33     Alignment score: 0.349
He who has received his testimony has confirmed that God is true .
Duk wanda ya karbi shaidarsa
ya tabbatar Allah gaskiya ne .
JHN 3:34     Alignment score: 0.344 → 0.364
For the one whom God has sent speaks the words of God . For he does not give the Spirit by measure .
Domin duk wanda Allah ya aika kan yi magana da kalmomin Allah . Domin bai bada Ruhun da ma'auni
ba .
JHN 3:35     Alignment score: 0.143
The Father loves the Son and has given all things into his hand .
Uban ya kaunaci Dan , ya kuma ba da dukan
komai a hanunsa .
JHN 3:36     Alignment score: 0.343 → 0.359
He who believes in the Son has eternal life , but the one who disobeys the Son will not see life , but the wrath of God stays on him . "
Shi wanda ya bada gaskiya ga Dan ya na da rai madawwami , amma wanda ya ki yiwa Dan biyayya ba zai ga rai ba , amma fushin Allah na kansa .
JHN 3     Average alignment score: 0.357 for 36 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JHN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21