Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JHN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21 


JHN 9:1     Alignment score: 0.405
Now as Jesus passed by , he saw a man blind from birth .
Da Yesu yana wucewa , sai ya ga wani mutum makaho tun daga haihuwa .


JHN 9:2     Alignment score: 0.493
His disciples asked him , " Rabbi , who sinned , this
man or his parents , so that he was born blind ? "
Sai almajiransa suka tambaye shi , " Mallam , wa yayi zunubi , mutumin ne ko iyayensa , har aka haife shi makaho ? "
JHN 9:3     Alignment score: 0.463 → 0.467
Jesus answered , " Neither did this
man sin , nor his parents , but so that the works of God would be revealed in him .
Yesu ya amsa , Ba mutumin ne ko iyayensa suka yi zunubi ba , amma domin aikin Allah ya bayyana a cikinsa .
JHN 9:4     Alignment score: 0.283 → 0.284
We must work the works of him who sent me while it is day . Night is coming when no one will be able to work .
Dole mu yi aikin wanda ya aiko
ni tunda rana . Dare na zuwa inda ba mai iya yin aiki .
JHN 9:5     Alignment score: 0.375
While I am in the world , I am the light of the world . "
Yayinda ina duniya , ni ne hasken duniya . "
JHN 9:6     Alignment score: 0.302
After Jesus said these things , he spit on the ground , made mud with the saliva , and smeared the mud on his eyes .
Bayan da Yesu ya fadi
wadannan abubuwan , ya tofa yawu a kasa , ya kwaba kasar da yawunsa , sai ya shafe idanun mutumin da kasar .
JHN 9:7     Alignment score: 0.429 → 0.462
He said to him , " Go , wash in the pool of Siloam , " ( which is translated " Sent " ) . So the man went away , washed , and came
back seeing .
Ya ce masa , tafi , ka wanke a tafkin Siloam ( ma'anarsa : aike ) . " Sai mutumin ya tafi , ya wanke , ya dawo yana gani .
JHN 9:8     Alignment score: 0.127 → 0.13
Then the man 's neighbors and those who had seen him previously as a beggar were saying , " Is not this the man that used to sit and beg ? "
Sai makwabtansa da mutanen
da da suka gan shi tun can yana roko suka ce , " Ba wannan mutum ne wanda ya ke zaune yana roko ba ? "
JHN 9:9     Alignment score: 0.48 → 0.484
Some said , " It is he . " Others said , " No , but he is like him . " But he said , " It is me . "
Wadansu suka
ce , " shi ne . " Wadansu suka ce , " A'a , amma yana kama da shi . " Amma shi ya ce , " Ni ne wannan mutum . "
JHN 9:10     Alignment score: 0.398
They said to him , " Then how were your eyes opened ? "
Suka ce masa , " To yaya aka bude maka
idanu ? "
JHN 9:11     Alignment score: 0.348
He answered , " The man who is called Jesus made mud and smeared it on my eyes and said to me , ' Go to Siloam and wash . ' So I went and washed , and I received my sight . "
Sai ya amsa , " Mutumin da ake ce da shi Yesu shi ya kwaba kasa ya shafa
mani a idanuna ya ce mani , ' je ka kogin Siluwam ka wanke . ' Sai naje na wanke , sannan na samu gani . "
JHN 9:12     Alignment score: 0.431
They said to him , " Where is he ? " He replied , " I do not know . "
Suka ce masa , " Ina yake ? " Ya amsa , " Ban sani ba . "
JHN 9:13     Alignment score: 0.421 → 0.42
They brought the man who used to be blind to the Pharisees .
Suka kawo mutumnin da yake makaho a da wurin farisawa .
JHN 9:14     Alignment score: 0.339
Now it was the Sabbath day when Jesus made the mud and opened his eyes .
A ranar asabar ne kwa Yesu ya kwaba kasa ya bude masa idanu .
JHN 9:15     Alignment score: 0.297 → 0.298
Then again the Pharisees asked him how he had received his sight . He said to them , " He put mud on my eyes , I washed , and I now can see . "
Har yanzu farisawan suka
tambaye shi yadda ya sami ganin gari . Ya ce masu , " Ya sa mani kasa a idanuna , na wanke , kuma yanzu ina gani . "
JHN 9:16     Alignment score: 0.398 → 0.398
Some of the Pharisees said , " This man is not from God because he does not keep the Sabbath . " Others said , " How can a man who is a sinner do such signs ? " So there was a division among them .
Wadansu daga cikin farisawa suka
ce , " Wannan mutum ba daga Allah yake ba domin ba ya kiyaye ranar Asabar . " Wadansu suka ce , " Yaya mai zunubi zai yi irin wadannan alamu ? " Sai rabuwa ta shiga tsakanin su .
JHN 9:17     Alignment score: 0.362 → 0.378
So they asked the blind man again , " What do you say about him , since he opened your eyes ? " The blind man said , " He is a prophet . "
Sai suka tambayi
makahon kuma , " Me kake cewa game da shi dashike ya bude maka idanu ? " Makahon ya ce , " shi annabi ne . "
JHN 9:18     Alignment score: 0.112 → 0.138
Now the Jews still did not believe about him that he was blind and had received his sight until they called the parents of him who had received his sight .
Har yanzu kam Yahudawan basu yarda da makantarsa ba da ganin gari da ya samu
, sai da suka kirayo iyayen shi wanda ya sami ganin garin .
JHN 9:19     Alignment score: 0.363
They asked the parents , " Is this your son whom you say was born blind ? How then does he now see ? "
Su ka tambayi
iyayen , " Wannan shine yaronku da kuka ce an haife shi makaho ? Yaya yanzu ya ke iya gani ? "
JHN 9:20     Alignment score: 0.426
So his parents answered them , " We know that this is our son and that he was born blind .
Sai iyayen suka
amsa masu , " Mun san wannan yaronmu ne kuma a makaho aka haife shi .
JHN 9:21     Alignment score: 0.384
How he now sees , we do not know , and who opened his eyes , we do not know . Ask him , he is an adult . He can speak
for himself . "
Yadda ya ke gani yanzu , bamu sani ba , kuma wanda ya bude masa idanu , bamu sani ba . Ku tambaye shi , ba yaro ba ne . Zai iya magana don kansa . "
JHN 9:22     Alignment score: 0.261 → 0.264
His parents said these things , because they were afraid of the Jews . For the Jews had already agreed that if anyone would confess him to be the Christ , he would be thrown out of the synagogue .
Iyayensa
sun fadi wadannan abubuwan , domin suna ji tsoron Yahudawan . Gama Yahudiyawan sun rigaya sun yarda duk wanda yace Yesu Almasihu ne , za a fitar dashi daga majami'a .
JHN 9:23     Alignment score: 0.356 → 0.362
Because of this , his parents said , " He is an adult , ask him . "
Domin wannan ne , iyayensa
suka ce , " Ai shi ba yaro ba ne , ku tambaye shi . "
JHN 9:24     Alignment score: 0.39
So for a second time they called the man who had been blind and said to him , " Give
glory to God . We know that this man is a sinner . "
Suka sake kiran mutumin dake makaho karo na biyu , suka ce masa , " Ka girmama Allah . Mu kam mun sani wannan mutum mai zunubi ne . "
JHN 9:25     Alignment score: 0.393
Then that man replied , " I do not know if he is a sinner . One thing I do know : I was blind , and now I see . "
Sai wannan mutum ya amsa , " Ban sani ba ko shi mai zunubi ne . Abu guda daya na sani : da Ni makaho ne , amma yanzu ina gani . "
JHN 9:26     Alignment score: 0.365 → 0.365
Then they said to him , " What did he do to you ? How did he open your eyes ? "
Sai su ka ce masa , " Me ya yi maka ? Ta yaya ya bude idanunka ? "
JHN 9:27     Alignment score: 0.373 → 0.374
He answered , " I have told you already , and you did not listen ! Why do you want to hear it again ? You do not want to become his disciples too , do you ?
Ya amsa , " Na rigaya
na gaya maku , amma ba ku ji ba ! Don me kuke so ku sake ji ? Ko kuma kuna so ku zama almajiransa , haka ne ?
JHN 9:28     Alignment score: 0.497
They insulted him and said , " You are his disciple , but we are disciples of Moses .
Sai suka
kwabe shi suka ce , " kai ne almajirinsa , amma mu almajiran Musa ne .
JHN 9:29     Alignment score: 0.464
We know that God has spoken to Moses , but we do not know where this one is from . "
Mun sani Allah ya yi magana da Musa , amma wannan mutum , bamu san ko daga ina ne ya zo ba . "
JHN 9:30     Alignment score: 0.353 → 0.371
The man answered and said to them , " This
is remarkable , that you do not know where he is from , and yet he opened my eyes .
Mutumin ya amsa masu ya ce , " Tirkashi , baku san inda ya fito ba , duk da haka shi ya bude mani idanu .
JHN 9:31     Alignment score: 0.323
We know that God does not listen to sinners , but if someone is devout and does his will , he listens to him .
Mun san da cewa Allah baya jin masu zunubi , amma idan wani mai ibada ne yana kuma yin nufinsa , to yana jin sa .
JHN 9:32     Alignment score: 0.37 → 0.37
Since the world began it has never been heard that anyone opened the eyes of a man born blind .
Tunda duniya ta fara ba a taba jin cewa wani ya bude idanun wanda aka haifa makaho ba .
JHN 9:33     Alignment score: 0.39
If this man were not from God , he could do nothing . "
In mutumin nan ba daga Allah yake ba , ba zai iya yin komai ba . "
JHN 9:34     Alignment score: 0.349
They answered and said to him , " You were completely born in sins , and you are teaching us ? " Then they threw
him out .
Suka amsa suka ce masa , " an haife ka cikin zunubai , yanzu kana so ka yi mana koyarwa ? " Sai suka fitar da shi .
JHN 9:35     Alignment score: 0.322
Jesus heard that they had cast him out of the synagogue . He found him and said , " Do you believe in the Son of Man ? "
Yesu ya ji cewa sun fitar da shi daga majami'a . Da ya same
shi sai ya ce masa , " Kana bada gaskiya ga Dan Allah ? "
JHN 9:36     Alignment score: 0.377
He replied and said , " Who is he , Lord , that I may believe in him ? "
Sai ya amsa masa yace , " Wanene shi , Ubangiji , da zan bada gaskiya gare shi ? "
JHN 9:37     Alignment score: 0.336
Jesus said to him , " You have seen him , and it is the one who is speaking with you . "
Yesu yace masa , " Ai ka gan shi , shine wanda yake magana da kai . "
JHN 9:38     Alignment score: 0.47
The man said , " Lord , I believe " and he worshiped him .
Mutumin ya ce , " Ubangiji , Na bada gaskiya . " Sai ya yi masa sujada .
JHN 9:39     Alignment score: 0.423
Jesus said , " For judgment I came into this world so that those who do not see may see and so that those who see may become blind . "
Yesu ya ce , " Don hukunci na zo wannan duniya domin wadanda ba su gani su gani , saboda kuma wadanda suke gani su zama makafi . "
JHN 9:40     Alignment score: 0.446 → 0.448
Some of the Pharisees who were with him heard these things and asked him , " Are we also blind ? "
Wadansu Farisawa wadanda suke tare da shi suka
ji wadannan abubuwan , suka tambaye shi , " Muma makafi ne ? "
JHN 9:41     Alignment score: 0.462
Jesus said to them , " If you were blind , you would have no sin , but now you say , ' We see , ' so your sin remains . "
Yesu ya ce masu , " Inda ku makafi ne , da ba ku da zunubi , amma yanzu kun ce , ' Muna gani ' , don haka zunubinku ya tabbata .
JHN 9     Average alignment score: 0.368 for 41 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JHN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21