Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JHN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21 


JHN 4:1     Alignment score: 0.452
Now when Jesus knew
that the Pharisees had heard that he was making and baptizing more disciples than John
Da Yesu ya sani cewa Farisawa sun ji cewa yana samun almajirai yana kuma yi masu baftisma fiye da Yahaya


JHN 4:2     Alignment score: 0.6 → 0.6
( although
Jesus himself was not baptizing , but his disciples were ) ,
( ko da shike ba Yesu da kansa ke yin baftismar ba , amma almajiransa ne ) ,
JHN 4:3     Alignment score: 0.514
he left Judea and went back again to Galilee .
ya bar Yahudiya ya koma Galili .
JHN 4:4     Alignment score: 0.47
But it was necessary for him to go through Samaria .
Amma ya zamar masa dole ya ratsa ta Samariya .
JHN 4:5     Alignment score: 0.476
So he came to a town of Samaria , called Sychar , near the piece of land that Jacob had given to his son Joseph .
Ya zo wani birnin Samariya , mai suna Sika , kusa da filin da Yakubu ya ba dansa Yusufu
.
JHN 4:6     Alignment score: 0.281 → 0.322
The well of Jacob was there . Jesus was tired from his journey and sat by the well . It was about the sixth hour .
Rijiyar Yakubu na wurin . Da Yesu ya gaji da tafiyarsa
sai ya zauna gefen rijiyar . Kusan karfe goma sha biyu na rana ne .
JHN 4:7     Alignment score: 0.43 → 0.433
A Samaritan woman came to draw water , and Jesus said to her , " Give
me some water to drink . "
Wata mace , Ba - Samariya ta zo domin ta dibi ruwa , sai Yesu ya ce mata , " Ba ni ruwa in sha . "
JHN 4:8     Alignment score: 0.397
For his disciples had gone away into the town to buy food .
Gama almajiransa sun tafi cikin gari don sayen abinci .
JHN 4:9     Alignment score: 0.271 → 0.271
Then the Samaritan woman
said to him , " How is it that you , being a Jew , are asking me , being a Samaritan woman , for something to drink ? " For Jews have no dealings with Samaritans .
Sai ba - Samariyar tace masa , " Yaya kai da kake Bayahude kake tambaya ta ruwan sha , ni da nike ' yar Samariya ? " Domin Yahudawa ba su harka da Samariyawa .
JHN 4:10     Alignment score: 0.282
Jesus answered and said to her , " If you had known the gift of God , and who it is that is saying to you , ' Give
me a drink , ' you would have asked him , and he would have given you living water . "
Sai Yesu ya amsa yace mata , " In da kin san kyautar Allah , da shi wanda yake ce da ke , ' Ba ni ruwan sha , ' da kin roke shi , sai kuma ya ba ki ruwan rai . "
JHN 4:11     Alignment score: 0.268 → 0.268
The woman said to him , " Sir , you do not have a bucket and the well is deep . Where then do you have the living water ?
Matar tace masa , " Mallam , ga shi ba ka da guga , kuma rijiyar tana da zurfi . Ina za ka samu
ruwan rai ?
JHN 4:12     Alignment score: 0.384
You are not greater , are you , than our father Jacob , who gave
us the well and drank from it himself , as did his sons and his cattle ? "
Ai ba ka fi Ubanmu Yakubu ba , ko ka fi shi , shi wanda ya ba mu rijiyar , shi kansa kuma ya sha daga cikin ta , haka kuma ' ya'yansa da shanunsa ? "
JHN 4:13     Alignment score: 0.396
Jesus replied and said to her , " Everyone who drinks from this water will be thirsty again ,
Yesu ya amsa yace mata , " duk wanda ya sha daga wannan ruwan zai sake jin kishi ,
JHN 4:14     Alignment score: 0.382
but whoever drinks from the water that I will give
him will never be thirsty again . Instead , the water that I will give him will become a fountain of water in him , springing up to eternal life . "
amma duk wanda ya sha daga ruwa da zan ba shi ba zai sake jin kishi ba . Maimakon haka , ruwan da zan bashi zai zama mabulbular ruwa a cikinsa wanda ke bulbula zuwa rai madawwami . "
JHN 4:15     Alignment score: 0.333
The woman said to him , " Sir , give
me this water so that I may not become thirsty and not have to come here to draw water . "
Matar tace masa , " Mallam , ka ba ni wannan ruwa yadda ba zan kara jin kishi ba ba kuma sai na zo nan don in dibi ruwa ba . "
JHN 4:16     Alignment score: 0.297
Jesus said to her , " Go , call your husband , and come back here . "
Yesu ya ce mata , " Je , ki kira maigidanki ku zo nan tare
. "
JHN 4:17     Alignment score: 0.324 → 0.333
The woman answered and said to him , " I do not have a husband . " Jesus replied , " You are right in saying , ' I have no husband , '
Matar ta amsa tace masa , " Ba ni da miji . " Yesu yace , " Kin fadi
daidai da kika ce , ' ba ni da miji , '
JHN 4:18     Alignment score: 0.309 → 0.309
for you have had five husbands , and the one you now have is not your husband . What you have said is true . "
domin kin auri
mazaje har biyar , kuma wanda kike da shi yanzu ba mijin ki bane . Abinda kika fada gaskiya ne . "
JHN 4:19     Alignment score: 0.401
The woman said to him , " Sir , I see that you are a prophet .
Matar tace masa , " Mallam , Na ga kai annabi ne .
JHN 4:20     Alignment score: 0.426
Our fathers worshiped on this mountain , but you say that Jerusalem is the place where people have to worship . "
Ubaninmu
sun yi sujada a wannan dutse , amma kun ce Urushalima ce wurin da ya kamata mutane su yi sujada . "
JHN 4:21     Alignment score: 0.363 → 0.366
Jesus said to her , " Believe me , woman , that an hour is coming when you will worship the Father neither on this mountain nor in Jerusalem .
Yesu ya ce mata , " Mace , ki gaskata ni , cewa lokaci na zuwa wanda ba za ku yi wa Uban sujada ba ko akan wannan dutse ko a Urushalima .
JHN 4:22     Alignment score: 0.344
You worship what you do not know . We worship what we know , for salvation is from the Jews .
Ku kuna bauta wa abinda ba ku sani ba . Mu muna bauta wa abinda muka sani , gama ceto daga Yahudawa yake .
JHN 4:23     Alignment score: 0.295
However , the hour is coming , and is now here , when true worshipers will worship the Father in spirit and truth , for the Father is seeking such people to be his worshipers .
Sai dai , sa'a tana zuwa , har ma ta yi , wadda masu sujada na gaskiya za su yi wa Uba sujada a cikin ruhu da gaskiya , domin irin wadannan ne Uban ke nema su zama masu yi masa sujada .
JHN 4:24     Alignment score: 0.572
God is Spirit , and the people who worship him must worship in spirit and truth . "
Allah Ruhu ne , kuma mutanen da ke yi masa sujada , dole su yi sujada cikin ruhu da gaskiya . "
JHN 4:25     Alignment score: 0.418
The woman said to him , " I know that the Messiah is coming ( the one called Christ ) . When he comes , he will explain everything to us . "
Matar ta ce masa , " Na san Almasihu na zuwa ( wanda ake kira Kristi ) . Sa'adda ya zo , zai bayyana
mana kowane abu .
JHN 4:26     Alignment score: 0.438
Jesus said to her , " I am he , the one speaking to you . "
Yesu ya ce mata , " Ni ne shi , wanda ke yi maki magana . "
JHN 4:27     Alignment score: 0.365
At that moment his disciples returned . Now they were wondering why he was speaking with a woman , but no one said , " What do you want ? " or " Why are you speaking with her ? "
A daidai wannan lokaci , almajiransa suka dawo . Suna ta mamakin dalilin da yasa yake magana da mace , amma babu wanda yace , " Me kake so ? " Ko kuma , " Don me ka ke magana da ita ? "
JHN 4:28     Alignment score: 0.213
So the woman left her water pot , went back to the town , and said to the people ,
Sai matar ta bar tulunta , ta koma cikin gari , tace wa mutanen ,
JHN 4:29     Alignment score: 0.264
" Come , see a man who told me everything that I have ever done . This could not be the Christ , could it ? "
" Ku zo ku ga wani mutum wanda ya gaya mani duk wani abu da na taba yi . Wannan dai ba Almasihun bane , ko kuwa ? "
JHN 4:30     Alignment score: 0.248
They left the town and came to him .
Suka bar garin suka
zo wurinsa .
JHN 4:31     Alignment score: 0.392
In the meantime , the disciples were urging him , saying , " Rabbi , eat . "
A wannan lokacin , almajiransa suna rokansa
, cewa , " Mallam , ka ci . "
JHN 4:32     Alignment score: 0.417 → 0.42
But he said to them , " I have food to eat that you do not know about . "
Amma ya ce masu , " ina da abinci da ba ku san komai
akai ba . "
JHN 4:33     Alignment score: 0.324
So the disciples said to each other , " No one has brought him anything to eat , have they ? "
Sai almajiran suka
ce da junansu , " Babu wanda ya kawo masa wani abu ya ci , ko akwai ne ? "
JHN 4:34     Alignment score: 0.342
Jesus said to them , " My food is to do the will of him who sent me and to complete his work .
Yesu ya ce masu , " Abincina
shine in yi nufin wanda ya aiko ni , in kuma cika aikinsa .
JHN 4:35     Alignment score: 0.188 → 0.188
Do you not say , ' There are four more months and then the harvest comes ' ? I am saying to you , look up and see the fields , for they are already ripe for harvest !
Ba ku kan ce , ' akwai wata hudu tukuna kafin girbi ya zo ba ? ' Ina gaya maku
, daga idanunku ku ga gonakin , sun rigaya sun isa girbi .
JHN 4:36     Alignment score: 0.215 → 0.216
He who is harvesting receives wages and gathers fruit for everlasting life , so that he who sows and he who harvests may rejoice together .
Shi wanda ke girbi yakan karbi sakamako ya kuma tattara amfanin gona
zuwa rai na har abada , ta haka shi mai shuka da shi mai girbi za su yi farinciki tare .
JHN 4:37     Alignment score: 0.223 → 0.23
For in this the saying , ' One sows , and another harvests , ' is true .
Gama cikin wannan maganar take , ' Wani na shuka , wani kuma na girbi . '
JHN 4:38     Alignment score: 0.27 → 0.285
I sent you to harvest what you have not worked for . Others have worked , and you have entered into their labor . "
Na aike
ku ku yi girbin abinda ba ku yi aiki a kai ba . Wandansu sun yi aiki , ku kuma kun shiga cikin wahalarsu .
JHN 4:39     Alignment score: 0.242
Many of the Samaritans in that city believed in him because of the report of the woman who was testifying , " He told me everything that I have done . "
Yawancin Samariyawan da ke wannan birni suka
gaskata da shi sabili da labarin matar data bada shaida , " Ya gaya mani duk abinda na taba yi . "
JHN 4:40     Alignment score: 0.363
So when the Samaritans came to him , they asked him to stay with them , and he stayed there two days .
To sa'adda Samariyawa suka
zo wurinsa , sai suka roke shi ya zauna tare da su , ya kuwa zauna wurin kwana biyu .
JHN 4:41     Alignment score: 0.157 → 0.167
Many more believed because of his word .
Wasu da dama kuma suka
gaskata domin maganarsa .
JHN 4:42     Alignment score: 0.286
They said to the woman , " We no longer believe because of what you said , for we ourselves have heard , and we know that this one is indeed the savior of the world . "
Suka cewa matar , " Mun bada gaskiya , ba saboda maganar ki kadai ba , amma mu kanmu munji , yanzu kuma mun sani cewa wannan lallai shine mai ceton duniya . "
JHN 4:43     Alignment score: 0.452
After those
two days , he departed from there for Galilee .
Bayan wadannan kwana biyu , ya bar wurin zuwa Galili .
JHN 4:44     Alignment score: 0.442 → 0.472
For Jesus himself declared that a prophet has no honor in his own country .
Domin Yesu da kansa yace , ba a girmama annabi a kasarsa .
JHN 4:45     Alignment score: 0.309
When he came into Galilee , the Galileans welcomed him . They had seen all the things that he had done in Jerusalem at the festival , for they had also gone to the festival .
Da ya zo Galili , Galiliyawan
suka marabce shi . Sun ga dukan abubuwan da ya yi a Urushalima wurin idin , domin su ma sun je idin .
JHN 4:46     Alignment score: 0.324
Now he came
again to Cana in Galilee , where he had made the water wine . There was a certain royal official whose son in Capernaum was ill .
Kuma ya koma Kana ta Galili inda ya mayar da ruwa zuwa ruwan inabi . Akwai wani ma'aikacin fada wanda dansa na rashin lafiya a Kafarnahum .
JHN 4:47     Alignment score: 0.405 → 0.422
When he heard that Jesus had come
from Judea to Galilee , he went to Jesus and asked him to come down and heal his son , who was about to die .
Da ya ji cewa Yesu ya bar Yahudiya ya koma Galili , sai ya tafi wurin Yesu ya roke shi ya sauko ya warka da dansa wanda ke bakin mutuwa .
JHN 4:48     Alignment score: 0.526
Jesus then said to him , " Unless you see signs and wonders , you will not believe . "
Yesu yace masa , " Idan ba ku ga alamu da mu'ujizai
ba , ba za ku gaskata ba . "
JHN 4:49     Alignment score: 0.245
The official said to him , " Sir , come
down before my child dies . "
Ma'aikacin ya ce masa , " Mallam , ka sauko kafin da na ya mutu . "
JHN 4:50     Alignment score: 0.388
Jesus said to him , " Go . Your son lives . " The man believed the word that Jesus spoke
to him , and he went away .
Yesu yace masa , " Je ka . Dan ka ya rayu . " Mutumin ya gaskata maganar da Yesu ya gaya masa , Sai yayi tafiyarsa .
JHN 4:51     Alignment score: 0.18
While he was going down , his servants met him , saying that his son was living .
Yayin da yake sauka
kasa , bayinsa suka same shi , suna cewa , danka yana raye .
JHN 4:52     Alignment score: 0.408
So he asked them the hour when he began to improve . They replied to him , " Yesterday at the seventh hour the fever left him . "
Sai ya tambaye su sa'ar
da ya fara samun sauki . Suka amsa masa , " Jiya a sa'a ta bakwai zazabin ya bar shi . "
JHN 4:53     Alignment score: 0.274 → 0.277
Then the father realized that it was at that hour that Jesus had said to him , " Your son lives . " So he himself and his whole household believed .
Sai Uban
ya gane cewa wannan sa'a ce Yesu ya ce masa , " Jeka , danka na raye . " Sabili da haka , shi da dukan gidansa suka bada gaskiya .
JHN 4:54     Alignment score: 0.572
This was the second sign that Jesus did when he came
out of Judea to Galilee .
Wannan ce alama ta biyu da Yesu ya yi bayan da ya bar Yahudiya zuwa Galili .
JHN 4     Average alignment score: 0.349 for 54 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JHN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21