Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JHN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21 


JHN 5:1     Alignment score: 0.351
After this there was a Jewish festival , and Jesus went up to Jerusalem .
Bayan haka akwai idi na yahudawa , kuma Yesu ya tafi Urashalima
.


JHN 5:2     Alignment score: 0.299
Now in Jerusalem by the sheep gate , there is a pool , which in Hebrew is called Bethesda , and it has five roofed porches .
To a cikin Urashilima kusa da kofar tumaki akwai tabki , wanda ake kira Baitasda da harshen
Ibraniyanci , yana da shirayi biyar .
JHN 5:3     Alignment score: 0.245 → 0.252
A large number of people who were sick , blind , lame , or paralyzed were lying there .
Taron mutane dayawa masu ciwo da , makafi da guragu da shanyayyu
suna kwance a wurin .
JHN 5:5     Alignment score: 0.333 → 0.341
A certain man was there who had been sick for thirty - eight years .
Akwai wani mutum a bakin
tabki yana kwance yana da rashin lafiya har shekara talatin da takwas .
JHN 5:6     Alignment score: 0.338 → 0.336
When Jesus saw him lying there , and after he realized that he had been there a long time , he said to him , " Do you want to be healthy ? "
Da Yesu ya gan shi yana kwance a wurin sai ya gane ya dade a wurin , sai ya ce masa , " Ko kana so ka warke ? "
JHN 5:7     Alignment score: 0.139 → 0.143
The sick man replied , " Sir , I do not have anyone to put me into the pool when the water is stirred up . When I come
, another steps down before me . "
Sai mai rashin lafiyar ya amsa ya ce , " Malam , bani da kowa da zai sa ni a cikin tabkin idan ruwan ya motsa . Yayinda na ke kokari sai wani ya riga ni . "
JHN 5:8     Alignment score: 0.322 → 0.321
Jesus said to him , " Get up , take up your bed , and walk . "
Yesu ya ce masa , " Ka tashi ka dauki shimfidarka ka tafi . "
JHN 5:9     Alignment score: 0.29 → 0.291
Immediately the man was healed , and he took
up his bed and walked . Now that day was a Sabbath .
Nan dan nan Mutumin ya warke , ya dauki shimfidarsa ya tafi . Ranar kuwa Asabar ce .
JHN 5:10     Alignment score: 0.293
So the Jews said to him who was healed , " It is the Sabbath and you are not permitted to carry your mat . "
Sai Yahudawa suka
ce da wanda aka warkar din , " Ai , Asabar ce , bai kuwa halatta ka dauki shimfidarka ba . "
JHN 5:11     Alignment score: 0.227 → 0.234
He replied , " He who made me healthy said to me , ' Pick up your mat and walk . ' "
Sai ya amsa ya ce , " Ai wanda ya warkar da ni , shine ya ce mani ' Dauki shimfidarka , ka tafi . "
JHN 5:12     Alignment score: 0.36
They asked him , " Who is the man that said to you , ' Pick it up and walk ' ? "
Suka tambaye shi , " wane mutum ne ya ce maka , ' Dauki shimfidar ka yi tafiya ' ? "
JHN 5:13     Alignment score: 0.262 → 0.266
However , the one who was healed did not know who it was because Jesus had gone away secretly , for there was a crowd in the place .
Sai dai , shi wanda aka warka din , ba san ko wanene ya warkar da shi ba , domin Yesu ya riga ya tafi aboye , saboda akwai taro a wurin .
JHN 5:14     Alignment score: 0.308
Afterward , Jesus found him in the temple and said to him , " See , you have become
healthy ! Do not sin anymore , so that something worse will not happen to you . "
Bayan haka , Yesu ya same shi a Haikalin , ya ce masa , " ka ga fa , ka warke . To , kada ka kara yin zunubi don kada wani abu da ya fi wannan muni ya same ka . "
JHN 5:15     Alignment score: 0.37
The man went away and reported to the Jews that it was Jesus who had made him healthy .
Sai mutumin ya tafi ya gaya wa Yahuduwa
cewa Yesu ne ya warkar da shi .
JHN 5:16     Alignment score: 0.405
Now because of these things the Jews persecuted Jesus , because he did these things on the Sabbath .
To saboda haka Yahudawa suka
fara tsanantawa Yesu , don ya yi wadannan abubuwa ran Asabar .
JHN 5:17     Alignment score: 0.452
Jesus replied to them , " My Father is working even now , and I , too , am working . "
Yesu kuwa ya amsa masu ya ce , " Ubana
yana aiki har yanzu , ni ma ina aiki . "
JHN 5:18     Alignment score: 0.346 → 0.348
Because of this , the Jews sought even more to kill him because he not only broke
the Sabbath , but also called God his own Father , making himself equal to God .
Saboda haka , Yahudawa suka kara nema su kashe shi ba don ya keta Asabar kadai ba , amma kuma domin ya ce Allah Ubansa ne , wato yana maida kansa dai - dai da Allah .
JHN 5:19     Alignment score: 0.27
Jesus answered them , " Truly , truly , the Son can do nothing of himself , except only what he sees the Father doing , for whatever the Father is doing , the Son does these things also .
Yesu ya amsa masu ya ce , hakika hakika , ina gaya maku
, Dan ba ya yin kome shi kadai , sai abin da ya ga Uba yana yi .
JHN 5:20     Alignment score: 0.322
For the Father loves the Son and he shows him everything that he himself does , and he will show him greater things than these so that you will be amazed .
Domin Uban na kaunar
Dan , yana kuma nuna masa dukan abinda shi da kansa yake yi , kuma zai nuna masa abubuwan da suka fi wadannan , domin ku yi mamaki .
JHN 5:21     Alignment score: 0.239
For as the Father raises the dead and gives them life , so also the Son gives life to whomever he wishes .
Gama kamar yadda Uba yakan tada matattu ya kuma basu rai , haka Dan ma yake bada rai ga duk wanda ya nufa .
JHN 5:22     Alignment score: 0.159 → 0.163
For the Father judges no one , but he has given all judgment to the Son
Gama Uban ba ya hukunta kowa , sai dai ya damka dukan
hukunci ga Dan ,
JHN 5:23     Alignment score: 0.328
so that everyone will honor the Son just as they honor the Father . The one who does not honor the Son does not honor the Father who sent him .
domin kowa ya girmama Dan , kamar yadda suke
girmama Uban . Shi wanda ba ya girmama Dan , ba ya girmama Uban da ya aiko shi .
JHN 5:24     Alignment score: 0.288 → 0.302
Truly , truly , he who hears my word and believes him who sent me has eternal life and will not be condemned , but he has passed from death to life .
Hakika , hakika , duk mai jin Maganata , yana kuma gaskata wanda ya aiko
ni , yana da rai madawwami ba kuma za a kashe shi ba , domin ya ratse daga mutuwa zuwa rai , .
JHN 5:25     Alignment score: 0.361
Truly , truly , I tell you the time is coming , and is now , when the dead
will hear the voice of the Son of God , and those who hear will live .
Hakika hakika , ina gaya maku , lokaci na zuwa , har ma ya yi da matattatu za su ji muryar Dan Allah , wadanda suka ji kuwa za su rayu .
JHN 5:26     Alignment score: 0.211 → 0.212
For just as the Father has life in himself , so he has also given to the Son so that he has life in himself ,
Kammar
yada Uba ya ke da rai a cikinsa , haka ya ba Dan don ya zama da rai cikin kansa .
JHN 5:27     Alignment score: 0.272
and the Father has given the Son authority to carry out judgment because he is the Son of Man .
Uban ya kuma ba Dan ikon zartar da hukunci , saboda shi ne Dan Mutum .
JHN 5:28     Alignment score: 0.305
Do not be amazed at this , for there is a time coming in which everyone who is in the tombs will hear his voice
Kada ku yi mamakin wannan , domin lokaci na zuwa da duk wadanda suke
kaburbura za su ji muryarsa ,
JHN 5:29     Alignment score: 0.223
and will come
out . Those who have done good to the resurrection of life , and those who have done evil to the resurrection of judgment .
su kuma fito : wadanda suka aikata nagarta zawa tashi na rai , wadanda suka aikata mugunta kuwa zuwa tashi na hukunci .
JHN 5:30     Alignment score: 0.178 → 0.184
I can do nothing from myself . As I hear , I judge , and my judgment is righteous because I am not seeking my own will but the will of him who sent me .
Ba na iya yin kome
ni da kai na . Yadda na ke ji , haka nake yin hukunci , Hukunci na kuwa na adalci ne , domin ba nufin kaina nake bi ba , sai dai nufin wanda ya aiko ni .
JHN 5:31     Alignment score: 0.352 → 0.394
If I should testify about myself , my testimony would not be true .
Idan zan yi shaida game da kaina , shaidata baza
ta zama gaskiya ba .
JHN 5:32     Alignment score: 0.297 → 0.296
There is another who testifies about me , and I know that the testimony that he gives about me is true .
Akwai wani wanda ya ke bada shaida game da ni , na kuwa sani shaidar
da yake bayarwa game da ni gaskiya ce .
JHN 5:33     Alignment score: 0.425
You have sent to John , and he has testified the truth .
Kun aika zuwa wurin Yahaya , shi kuma ya yi shaidar
gaskiya .
JHN 5:34     Alignment score: 0.234
But the testimony that I receive is not from man . I say these things that you might be saved .
Duk da haka shaidar
da na karba bata mutum bace . Na fadi wadanan abubuwa domin ku sami ceto .
JHN 5:35     Alignment score: 0.291
John was a lamp that was burning and shining , and you were willing to rejoice in his light for a while .
Yahaya fitila ne mai ci , mai haske ne kuma , kun yarda ku yi farinciki da haskensa dan lokaci kadan .
JHN 5:36     Alignment score: 0.235 → 0.237
Yet the testimony that I have is greater than that of John , for the works that the Father has given me to accomplish , the very works that I do , testify about me that the Father has sent me .
Amma shaidar
da ni ke da ita ta fi ta Yahaya karfi . Domin ayyukan da Uba ya bani ni in yi , wato ainihin ayyukan da nake yi , su ne suke shaida ta cewa , Uba ne ya aiko ni .
JHN 5:37     Alignment score: 0.176
The Father who sent me has himself testified about me . You have neither heard his voice nor seen his form at any time .
Uba wanda ya aiko
ni , shi da kansa ya shaide ni . Ba ku taba jin muryar sa ba , ko ganin kamanninsa .
JHN 5:38     Alignment score: 0.112
You do not have his word remaining in you , for you are not believing in the one whom he has sent .
Maganarsa kuwa ba ta zaune
a zuciyarku , domin baku gaskata da wanda ya aiko ni ba .
JHN 5:39     Alignment score: 0.161 → 0.164
You search the scriptures because you think that in them you have eternal life , and these same scriptures
testify about me ,
Kuna nazarin littattafai , don a tsammaninku a cikinsu za ku sami rai Madawwami , alhali kuwa su ne suke shaidata .
JHN 5:40     Alignment score: 0.178
and you are not willing to come to me so that you may have life .
kuma baku
niyyar zuwa wurina domin ku sami rai .
JHN 5:41     Alignment score: 0.28
I do not receive praise from men ,
Ba na karbar yabo
daga wurin mutane ,
JHN 5:42     Alignment score: 0.409
but I know that you do not have the love of God in yourselves .
amma na sani baku
da kaunar Allah a zuciyarku .
JHN 5:43     Alignment score: 0.329 → 0.333
I have come in my Father 's name , and you do not receive me . If another should come in his own name , you would receive him .
Na zo a cikin sunan Ubana
, amma ba ku karbe ni ba . Idan wani ya zo da sunan kansa , za ku karbe shi .
JHN 5:44     Alignment score: 0.323 → 0.327
How can you believe , you who accept praise from one another but are not seeking the praise that comes from the only God ?
Ta yaya za ku ba da gaskiya , ku da kuke karban yabo
daga junanku , amma ba ku neman yabon dake zuwa daga wurin Allah ?
JHN 5:45     Alignment score: 0.335 → 0.342
Do not think that I myself will accuse you before the Father . The one who accuses you is Moses , in whom you have put your hope .
Kada ku yi tunani zan zarge
ku a wurin Uba . Mai zargin ku shine Musa , wanda kuka sa begenku a cikin sa .
JHN 5:46     Alignment score: 0.315
If you believed Moses , you would believe me , because he wrote
about me .
Inda kun gaskata Musa , da kun gaskata da ni domin ya yi rubutu game da ni .
JHN 5:47     Alignment score: 0.416
If you do not believe his writings , how are you going to believe my words ? "
Idan kuwa ba ku gaskata abin da ya rubuta ba , ta yaya za ku gaskata maganata ? "
JHN 5     Average alignment score: 0.288 for 46 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JHN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21