Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JHN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21 


JHN 10:1     Alignment score: 0.348 → 0.35
" Truly , truly , I say to you , he who does not enter through the gate into the sheep pen , but climbs up some other way , that man is a thief and a robber .
" Hakika , Hakika , ina ce maku
, wanda bai shiga ta kofa zuwa garken tumaki ba , amma ya haura ta wata hanya , wannan mutum barawo ne da dan fashi .


JHN 10:2     Alignment score: 0.273 → 0.273
He who enters through the gate is the shepherd of the sheep .
Wanda ya shiga ta kofa shine makiyayin tumakin .
JHN 10:3     Alignment score: 0.204 → 0.217
The gatekeeper opens for him . The sheep hear his voice , and he calls his own sheep by name and leads them out .
Mai gadin kofar zai bude masa . Tumakin suna jin muryarsa , ya na kuma kiran tumakinsa da sunayensu
, ya kuma kai su waje .
JHN 10:4     Alignment score: 0.274 → 0.274
When he has brought out all his own , he goes ahead of them , and the sheep follow him , for they know his voice .
Bayanda ya kawo su duka a waje , yana tafiya a gabansu
, sai tumakin su bi shi , domin sun san muryarsa .
JHN 10:5     Alignment score: 0.301
They will not follow a stranger but instead they will avoid him , for they do not know the voice of strangers . "
Ba za su bi bako ba amma sai dai su guje
shi , domin basu san muryar baki ba . "
JHN 10:6     Alignment score: 0.435 → 0.434
Jesus spoke this parable to them , but they did not understand what these things were that he was saying to them .
Yesu ya yi masu magana da wannan misali , amma basu gane wadannan abubuwa da yake gaya masu ba .
JHN 10:7     Alignment score: 0.405 → 0.407
Then Jesus said to them again , " Truly , truly , I say to you , I am the gate of the sheep .
Sai Yesu ya ce masu kuma , " Hakika , Hakika , Ina ce maku
, Ni ne kofar tumaki .
JHN 10:8     Alignment score: 0.323
Everyone who came before me is a thief and a robber , but the sheep did not listen to them .
Dukan
wadanda suka zo kamin ni barayi ne da yan fashi , amma tumakin ba su ji su ba .
JHN 10:9     Alignment score: 0.177
I am the gate . If anyone enters in through me , he will be saved ; he will go in and out and will find
pasture .
Ni ne kofa , In kowa ya shiga ta wurina , zai sami ceto , zai shiga ya fita ya kuma sami wurin kiwo .
JHN 10:10     Alignment score: 0.305
The thief does not come if he would not steal and kill and destroy . I have come so that they will have life and have it abundantly .
Barawo ba ya zuwa sai don ya yi sata , ya kashe , ya kuma hallakar
. Na zo ne domin su sami rai su kuma same shi a yalwace .
JHN 10:11     Alignment score: 0.412
I am the good shepherd . The good shepherd lays down his life for the sheep .
Ni ne makiyayi mai kyau . Makiyayi mai kyau yana bada ransa domin tumakinsa .
JHN 10:12     Alignment score: 0.189 → 0.197
The hired servant is not a shepherd and does not own the sheep . He sees the wolf coming and abandons the sheep and escapes , and the wolf carries them off and scatters them .
Wanda yake dan sako
kuma , ba makiyayi ba , wanda ba shine mai tumakin ba , in ya ga kyarkeci na zuwa sai ya saki tumakin ya gudu . Sai kyarkecin ya dauke su ya kuma warwatsa su .
JHN 10:13     Alignment score: 0.166 → 0.173
He runs away because he is a hired servant and does not care for the sheep .
Ya gudu domin shi mai aikin kudi ne kuma bai damu da tumakin ba .
JHN 10:14     Alignment score: 0.399
I am the good shepherd , and I know my own , and my own know me .
Nine makiyayi mai kyau , na kuma san nawa , nawa kuma sun san ni .
JHN 10:15     Alignment score: 0.309 → 0.311
The Father knows me , and I know the Father , and I lay down my life for the sheep .
Uban ya san ni , ni ma na san Uban , na kuma bada raina domin tumakin .
JHN 10:16     Alignment score: 0.299
I have other sheep that are not of this sheep pen . I must bring them also , and they will hear my voice so that there will be one flock and one shepherd .
Ina da wadansu tumaki wadanda ba na wannan garken ba . Wadannan , kuma , dole in kawo su , su ma za su ji muryata saboda za su zama garke daya da makiyayi daya .
JHN 10:17     Alignment score: 0.129
This is why the Father loves me : I lay down my life so that I may take
it again .
Domin wannan ne Uban yake kauna ta : Na bada raina domin in same shi kuma .
JHN 10:18     Alignment score: 0.275
No one takes it away from me , but I lay it down of myself . I have authority to lay it down , and I have authority to take
it up again . I have received this command from my Father . "
Babu wanda zai dauke shi daga wurina , amma ina bayar da shi da kaina . Ina da ikon bada shi , ina da iko in dauke shi kuma . Na karbi wannan umarnin daga wurin Ubana . "
JHN 10:19     Alignment score: 0.376
A division again occurred among the Jews because of these words .
Tsattsaguwa ta sake tashi
tsakanin Yahudawa domin wadannan kalmomin .
JHN 10:20     Alignment score: 0.308
Many of them said , " He has a demon and is insane . Why do you listen to him ? "
Dayawa a cikinsu suka
ce , yana da aljani , kuma mahaukaci ne . Don me ku ke sauraronsa ? "
JHN 10:21     Alignment score: 0.31
Others said , " These are not the words of a demon - possessed man . Can a demon open the eyes of the blind ? "
Wadansu suka
ce , wadannan ba kalmomin wanda yake da aljani ba ne . Ko mai aljani zai iya bude idanun makaho ? "
JHN 10:22     Alignment score: 0.197 → 0.212
Then it was time for the Festival of the Dedication in Jerusalem .
Sai lokacin idin Tsarkakewa
a Urushalima ya zo .
JHN 10:23     Alignment score: 0.456 → 0.457
It was winter , and Jesus was walking in the temple in the porch of Solomon .
A lokacin damuna
ne , Yesu kuwa yana tafiya a shirayi cikin haikalin Sulaimanu .
JHN 10:24     Alignment score: 0.285
Then the Jews surrounded him and said to him , " How long will you hold us doubting ? If you are the Christ , tell us openly . "
Sai Yahudawa suka
zagaye shi suka ce masa , " Har yaushe ne za ka bar mu cikin shakka ? In kai ne Almasihun , ka gaya mana dalla - dalla . "
JHN 10:25     Alignment score: 0.355
Jesus replied to them , " I told you , but you do not believe . The works that I do in the name of my Father , these testify concerning me .
Yesu ya ce masu , " Na gaya maku
, amma baku gaskata ba . Ayyukan da nake yi a cikin sunan Ubana , su ke yin shaida a kaina .
JHN 10:26     Alignment score: 0.29
Yet you do not believe because you are not my sheep .
Duk da haka baku
gaskata ba domin ku ba tumakina ba ne .
JHN 10:27     Alignment score: 0.348
My sheep hear my voice ; I know them , and they follow me .
Tumakina
suna jin murya ta ; Na san su , suna kuma bi na .
JHN 10:28     Alignment score: 0.244 → 0.242
I give
them eternal life ; they will never die , and no one will snatch them out of my hand .
Ina ba su rai na har abada ; ba za su taba mutuwa ba , babu wanda zai kwace su daga hannu na .
JHN 10:29     Alignment score: 0.217 → 0.237
My Father , who has given them to me , is greater than all others , and no one is able to snatch them out of the hand of the Father .
Ubana
, wanda ya bani su , ya fi kowa girma , kuma ba mai iya kwace su daga hannun Uban .
JHN 10:30     Alignment score: 0.258
I and the Father are one . "
Ni da Uban daya ne . "
JHN 10:31     Alignment score: 0.365
Then the Jews took
up stones again to stone him .
Sai Yahudawa suka dauki duwatsu kuma domin su jajjefe shi .
JHN 10:32     Alignment score: 0.397
Jesus answered them , " I have shown you many good works from the Father . For which of those
works are you stoning me ? "
Yesu ya amsa masu , " Na nuna maku kyawawan ayyuka masu yawa daga wurin Uban . Saboda wane daga cikin wadannan ayyukan kuke jefe ni ? "
JHN 10:33     Alignment score: 0.413 → 0.413
The Jews answered him , " We are not stoning you for any good work , but for blasphemy
, because you , a man , are making yourself God . "
Sai Yahudawa suka amsa masa , " ba don wani aiki mai kyau muke son mu jefe ka ba , amma don sabo , domin kai , mutum ne , amma kana mayar da kanka Allah . "
JHN 10:34     Alignment score: 0.644
Jesus answered them , " Is it not written in your law , ' I said , " You are gods " ' ?
Yesu ya amsa masu , " Ba a rubuce yake a shari'arku ba , ' Na ce , " ku alloli ne " ' ? "
JHN 10:35     Alignment score: 0.526
If he called them gods , to whom the word of God came ( and the scripture can not be broken ) ,
In ya kira su alloli , su wadanda maganar Allah ta zo gare su ( kuma ba za a iya karya nassi ba ) ,
JHN 10:36     Alignment score: 0.318
do you say to him whom the Father set apart and sent into the world , ' You are blaspheming , ' because I said , ' I am the Son of God ' ?
kuna gaya wa wanda Uban ya kebe ya kuma aiko
cikin duniya , ' Kana sabo ' , domin Na ce , ' Ni dan Allah ne ' ?
JHN 10:37     Alignment score: 0.242 → 0.248
If I am not doing the works of my Father , do not believe me .
In ba na aikin Ubana
, kada ku gaskata ni .
JHN 10:38     Alignment score: 0.359 → 0.358
But if I am doing them , even if you do not believe me , believe in the works so that you may know and understand that the Father is in me and that I am in the Father . "
Amma , idan ina yin su , ko ba ku gaskata da ni ba , ku gaskata da ayyukan saboda ku sani , ku kuma gane cewa Uban yana ciki na , ni kuma ina cikin Uban . "
JHN 10:39     Alignment score: 0.347
They tried to seize him again , but he went away out of their hand .
Suka sake kokarin kama shi , amma ya yi tafiyarsa
, ya fita daga hannunsu .
JHN 10:40     Alignment score: 0.321
He went away again beyond the Jordan to the place where John had first been baptizing , and he stayed there .
Ya yi tafiyarsa
kuma har gaba da kogin Urdun zuwa inda Yahaya ke yin baftisma ada , ya kuma zauna a wurin .
JHN 10:41     Alignment score: 0.496
Many people came to him and they said , " John indeed did no signs , but all the things that John has said about this man are true . "
Mutane masu yawa suka
zo wurinsa , suka ce , " Hakika Yahaya bai yi wasu alamu ba , amma dukan abubuwan da Yahaya ya ce game da wannan mutum gaskiya ne . "
JHN 10:42     Alignment score: 0.216
Many people believed in him there .
Mutane dayawa suka bada gaskiya gare shi a wurin .
JHN 10     Average alignment score: 0.328 for 42 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JHN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21