Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JHN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21 


JHN 8:1     Alignment score: 0.508
Jesus went to the Mount of Olives .
Yesu ya je Dutsen Zaitun .


JHN 8:2     Alignment score: 0.324 → 0.294
Early in the morning he came
to the temple again , and all the people came ; he sat down and taught them .
Da sassafe ya dawo Haikali , dukan mutane kuma suka zo wurin sa ; yazauna koya masu .
JHN 8:3     Alignment score: 0.438
The scribes and the Pharisees brought a woman caught in the act of adultery . They placed her in the middle .
Sai marubuta da Farisawa suka
kawo mace wadda aka kama ta tana zina . Su ka sa ta a tsakiya .
JHN 8:4     Alignment score: 0.432 → 0.432
Then they said to him , " Teacher , this woman has been caught in the act of adultery .
Sai su ka ce da shi , " Malam , wannan mace an kama ta tana cikin yin zina .
JHN 8:5     Alignment score: 0.295
Now in the law , Moses commanded us to stone such people ; what do you say about her ? "
A cikin shari'a , Musa ya bamu umurni
mu jejjefe irin wandannan mutume , kai me ka ce game da ita ? "
JHN 8:6     Alignment score: 0.263 → 0.28
They said this in order to trap him so that they might have something to accuse him about , but Jesus bent
down and wrote on the ground with his finger .
Sun fadi haka ne domin su gwada shi su sami abinda za su zarge shi da shi , amma Yesu ya sunkuya yayi rubutu da yatsansa a kasa .
JHN 8:7     Alignment score: 0.241 → 0.242
When they continued asking him questions , he stood up and said to them , " The one among you who has no sin , let him be the first to throw
a stone at her . "
Sa'adda suka cigaba da tambayar sa , ya mike tsaye yace masu , " shi wanda ba shi da zunubi a cikin ku , ya fara jifar ta da dutse . "
JHN 8:8     Alignment score: 0.267
Again he stooped down , and wrote
on the ground with his finger .
Ya sake sunkuyawa , ya yi rubutu da yatsansa a kasa .
JHN 8:9     Alignment score: 0.304
When they heard it , they left one by one , beginning with the oldest . Finally Jesus was left alone , with the woman who had been in the middle .
Da suka ji haka , sai suka fita dai - dai da dai - dai , kama
daga babbansu . A karshe dai aka bar Yesu shi kadai , tare da matar wadda ta ke a tsakiyar su .
JHN 8:10     Alignment score: 0.245 → 0.309
Jesus stood up and said to her , " Woman , where are your accusers ? Did no one condemn you ? "
Yesu ya tashi tsaye
ya ce da ita , " mace , ina masu zargin ki ? Ba wanda ya kashe ki ?
JHN 8:11     Alignment score: 0.297 → 0.297
She said , " No one , Lord . " Jesus said , " Neither do I condemn you . Go and sin no more . " ]
Ta ce , " Ba kowa , Ubangiji " Yesu ya ce , " Ni ma ban kashe ki ba . Ki yi tafiyar ki , daga yanzu kada ki kara yin zunubi . "
JHN 8:12     Alignment score: 0.414 → 0.418
Again Jesus spoke
to them , saying , " I am the light of the world ; he who follows me will not walk in the darkness but will have the light of life . "
Yesu ya kara yin magana da mutanen cewa , " Ni ne hasken duniya , shi wanda ya biyo ni , ba zai yi tafiya cikin duhu ba , amma za ya sami hasken rai .
JHN 8:13     Alignment score: 0.321
The Pharisees said to him , " You bear witness about yourself ; your witness is not true . "
Farisawa suka
ce masa , " Kana bada shaida a kan ka , shaidarka ba gaskiya ba ce . "
JHN 8:14     Alignment score: 0.393
Jesus answered and said to them , " Even if I bear witness about myself , my witness is true . I know where I came from and where I am going , but you do not know where I came from or where I am going .
Yesu ya amsa ya ce masu , " Ko ma na bada shaida a kai na , shaidata gaskiya ce , na san daga inda na fito da inda zan tafi , amma ku baku
san daga inda na fito ba , baku kuma san inda zan tafi ba .
JHN 8:15     Alignment score: 0.08 → 0.081
You judge according the flesh ; I judge no one .
Kuna shari'a ta son kai , ni ko ban yi wa kowa shari'a ba .
JHN 8:16     Alignment score: 0.308 → 0.307
Yet if I judge , my judgment is true because I am not alone , but I am with the Father who sent me .
Ko ma da na yi shari'a , shari'ata gaskiya ce domin ba ni kadai ba ne , amma ina tare da Uba wanda ya aiko
ni .
JHN 8:17     Alignment score: 0.41
Yes , and in your law it is written that the testimony of two men is true .
I , a cikin dokarku an rubuta cewa shaidar
mutum biyu gaskiya ce .
JHN 8:18     Alignment score: 0.297
I am he who bears witness about myself , and the Father who sent me bears witness about me . "
Ni ne ni ke shaidar
kaina , kuma Uba wanda ya aiko ni ya na shaida ta .
JHN 8:19     Alignment score: 0.315
They said to him , " Where is your father ? " Jesus answered , " You know neither me nor my Father ; if you had known me , you would have known my Father also . "
Su ka ce da shi , " Ina ubanka
? " Yesu ya amsa ma su ya ce , " baku san ni ba balle Ubana , in da kun san ni da kun san Uba na kuma . "
JHN 8:20     Alignment score: 0.314 → 0.314
He said these words in the treasury as he taught in the temple , and no one arrested him because his hour had not yet come
.
Ya fadi wadannan kalmomi a kusa da wurin ajiya sa'adda ya ke koyarwa a cikin haikali , kuma ba wanda ya kama shi saboda sa'arsa bata yi ba tukuna .
JHN 8:21     Alignment score: 0.318 → 0.329
So again he said to them , " I am going away ; you will seek me and will die in your sin . Where I am going , you can not come . "
Ya kara cewa da su , " Zan tafi , za ku neme
ni ba za ku same ni ba , za ku mutu cikin zunubinku . Inda ni ke tafiya , ba za ku iya zuwa ba " .
JHN 8:22     Alignment score: 0.356 → 0.419
The Jews said , " Will he kill himself ? Is that why he says , ' Where I am going you can not come ' ? "
Yahudawa su ka ce , " Zai kashe kansa ne , da ya ce inda ni ke tafiya ba za ku iya zuwa ba ? "
JHN 8:23     Alignment score: 0.416 → 0.417
Jesus said to them , " You are from below ; I am from above . You are of this world ; I am not of this world .
Yesu ya ce masu ku daga kasa kuke , Ni kuwa daga bisa ni ke . Ku na wannan duniya ne , Ni kuwa ba na wannan duniya ba ne .
JHN 8:24     Alignment score: 0.342
Therefore , I said to you that you will die in your sins . For unless you believe that I AM , you will die in your sins . "
Shiyasa na ce maku
za ku mutu cikin zunubanku . In ba kun bada gaskiya NI NE ba , za ku mutu cikin zunubanku .
JHN 8:25     Alignment score: 0.376
They said therefore to him , " Who are you ? " Jesus said to them , " What I have said to you from the beginning .
Sai kuma suka ce da shi , " Wanene kai ? " Yesu ya ce masu , " Abin da na gaya maku
tun daga farko .
JHN 8:26     Alignment score: 0.323
I have many things to speak
and to judge about you . However , he who sent me is true ; and the things that I heard from him , these things I say to the world . "
Ina da a bubuwa da yawa da zan gaya maku , in kuma hukunta ku a kai . Duk da haka , wanda ya aiko ni , mai gaskiya ne , abubuwan da naji daga wurin sa , wadannan abubuwan su ni ke gaya wa duniya . "
JHN 8:27     Alignment score: 0.192
They did not understand that he was speaking to them about the Father .
Ba su gane ba yana yi masu magana a kan Uban .
JHN 8:28     Alignment score: 0.329
Jesus said , " When you have lifted up the Son of Man , then will you know that I AM , and that I do nothing of myself . As the Father taught me , I speak
these things .
Yesu ya ce , " Sa'adda kuka tada Dan Mutum sama sa'annan za ku gane NI NE , kuma ban yi komi domin kaina ba . Kamar yadda Uba ya koya mani , haka nike fadin wadannan abubuwa .
JHN 8:29     Alignment score: 0.252 → 0.252
He who sent me is with me , and he has not left me alone , because I always do what is pleasing to him . "
Shi wanda ya aiko
ni , yana tare da ni kuma bai bar ni ni kadai ba , domin kullum ina yin abubuwan da suke faranta masa rai . "
JHN 8:30     Alignment score: 0.36
As Jesus was saying these things , many believed in him .
Sa'adda Yesu ya ke fadin wadannan abubuwa , dayawa suka
bada gaskiya gare shi .
JHN 8:31     Alignment score: 0.357
Jesus said to those
Jews who had believed him , " If you remain in my word , then you are truly my disciples ;
Yesu ya gayawa wadancan Yahudawa da suka bada gaskiya gare shi , " Idan kun tsaya a cikin magana ta ku almajiraina ne na gaskiya ,
JHN 8:32     Alignment score: 0.411 → 0.411
and you will know the truth , and the truth will set you free . "
Kuma za ku san gaskiya , gaskiya kuwa zata ' yantar da ku . "
JHN 8:33     Alignment score: 0.381 → 0.392
They answered him , " We are descendants of Abraham and have never been slaves of anyone ; how can you say , ' You will be set free ' ? "
Suka amsa masa , " Mu zuriyar Ibrahim ne kuma bamu taba yin bauta wurin kowa ba , yaya za ka ce , ' Za a ' yantar da ku ' ? "
JHN 8:34     Alignment score: 0.389
Jesus answered them , " Truly , truly , I say to you , everyone who commits sin is the slave of sin .
Yesu ya ce masu , " Hakika , hakika , ina ce maku
, dukan wanda ya ke aika zunubi bawan zunubi ne .
JHN 8:35     Alignment score: 0.211
The slave does not remain in the house forever ; the son remains forever .
Bawa kuwa , ba ya zama a gida dindindin , da yana zama dindindin .
JHN 8:36     Alignment score: 0.305 → 0.306
Therefore , if the Son sets you free , you will be truly free .
Saboda haka , idan Dan ya ' yantar da ku zaku zama ' yantattu
sosai .
JHN 8:37     Alignment score: 0.412
I know that you are Abraham 's descendants ; you seek to kill me because my word has no place in you .
Na san ku zuriyar Ibrahim ne , kuna so ku kashe ni saboda kalma ta bata da wurin zama a cikin ku .
JHN 8:38     Alignment score: 0.202
I say what I have seen with my Father , and you also do what you heard from your father . "
Na fadi
abubuwan da na gani a wurin Ubana , ku kuma kuna yin abubuwan da kuka ji daga wurin ubanku . "
JHN 8:39     Alignment score: 0.473 → 0.466
They answered and said to him , " Our father is Abraham . " Jesus said to them , " If you were Abraham 's children , you would do the works of Abraham .
Suka amsa suka ce masa , " Ibrahim ne ubanmu " Yesu ya ce masu , " Da ku ' yayan
Ibrahim ne da kun yi ayukan da Ibrahim ya yi .
JHN 8:40     Alignment score: 0.394
Yet , now you seek to kill me , a man who has told you the truth that I heard from God . Abraham did not do this .
Amma , yanzu kuna so ku kashe ni , mutumin da ya gaya maku
gaskiyar da ya ji daga wurin Allah . Ibrahim bai yi haka ba .
JHN 8:41     Alignment score: 0.333 → 0.335
You do the works of your father . " They said to him , " We were not born in sexual immorality ; we have one Father : God . "
Kuna yin ayyukan ubanku . Suka ce masa , " mu ba a haife
mu cikin fasikanci ba , muna da Uba daya : Allah . "
JHN 8:42     Alignment score: 0.336 → 0.338
Jesus said to them , " If God were your Father , you would love me , for I came from God and am here ; for neither have I come
of myself , but he sent me .
Yesu ya ce masu , " Inda Allah Ubanku ne , da kun kaunace ni , gama na zo daga wurin Allah kuma ga ni anan , gama ba domin kaina nazo ba , shine ya aiko ni .
JHN 8:43     Alignment score: 0.238
Why do you not understand my words ? It is because you can not hear my words .
Meyasa baku
gane magana ta ba ? Ai saboda ba za ku iya jin maganata ba ne .
JHN 8:44     Alignment score: 0.232
You are of your father , the devil , and you wish to do the desires of your father . He was a murderer from the beginning and does not stand in the truth because there is no truth in him . When he speaks a lie , he speaks from his own nature because he is a liar and the father of lies .
Ku na ubanku , shaidan ne , kuma kuna so ku yi nufe - nufe na ubanku . Shi mai kisan kai ne tun daga farko kuma ba ya tsayawa gaskiya saboda da babu gaskiya a cikin sa . Sa'anda yake fadin karya , yana maganar halinsa ne domin shi dama makaryaci ne da uban karya kuma .
JHN 8:45     Alignment score: 0.146 → 0.147
Yet , because I speak
the truth , you do not believe me .
Dayake ina fadin gaskiya baku bada gaskiya gare ni ba .
JHN 8:46     Alignment score: 0.364
Which one of you convicts me of sin ? If I speak
the truth , why do you not believe me ?
Wanene a cikin ku ya kama ni da zunubi ? Idan na fadi gaskiya don me ba ku gaskanta ni ba ?
JHN 8:47     Alignment score: 0.217 → 0.219
He who is of God hears the words of God ; you do not hear them because you are not of God . "
Shi wanda yake na Allah ya kan ji maganar Allah , ku ba kwa jin maganar Allah da yake ku ba na Allah bane , "
JHN 8:48     Alignment score: 0.409 → 0.412
The Jews answered and said to him , " Do we not truly say that you are a Samaritan and have a demon ? "
Yahudawa suka
amsa suka ce masa , " Bamu fadi gaskiya ba da muka ce kai Basamariye ne kuma kana da aljan ? "
JHN 8:49     Alignment score: 0.428 → 0.459
Jesus answered , " I do not have a demon , but I honor my Father , and you dishonor me .
Yesu ya amsa , " Ni ba ni da aljan
, ina girmama Ubana , ku kuma ba kwa girmama ni . "
JHN 8:50     Alignment score: 0.139
I do not seek my glory ; there is one seeking and judging .
Ba na neman daraja domin kaina , akwai wanda ke nema yana kuma hukuntawa .
JHN 8:51     Alignment score: 0.294 → 0.304
Truly , truly , I say to you , if anyone keeps my word , he will never see death . "
Hakika , hakika , iIna ce maku
, dukan wanda ya kiyaye maganata , ba za ya ga mutuwa ba . "
JHN 8:52     Alignment score: 0.448
The Jews said to him , " Now we know that you have a demon . Abraham and the prophets died
; but you say , ' If anyone keeps my word , he will never taste death . '
Sai Yahudawa su ka ce masa , Yanzu mun sani kana da aljan . Ibrahim da annabawa sun mutu , amma kai ka ce , ' dukan wanda ya yi biyayya da maganata ba zai dandana mutuwa ba ' .
JHN 8:53     Alignment score: 0.417 → 0.421
You are not greater than our father Abraham who died
, are you ? The prophets also died . Who do you make yourself out to be ? "
Ai baka fi ubanmu Ibrahim girma ba wanda ya mutu , ko ka fi shi ? Annabawa kuma sun mutu . Wa kake daukar kanka ne ? . "
JHN 8:54     Alignment score: 0.395 → 0.396
Jesus answered , " If I glorify myself , my glory is nothing ; it is my Father who glorifies me about whom you say that he is your God .
Yesu ya amsa , " Idan na daukaka kaina , daukaka ta banza ce , Ubana
ne ya daukaka ni . Wanda kuka ce shi ne Allahnku .
JHN 8:55     Alignment score: 0.44
You have not known him , but I know him . If I would say , ' I do not know him , ' I would be like you , a liar . However , I know him and keep his word .
Ku kuwa ba ku san shi ba , amma ni na san shi . Idan na ce ban san shi ba , na zama kamar ku kenan , makaryaci . Sai dai , Ni na san shi ina kiyaye maganarsa .
JHN 8:56     Alignment score: 0.36 → 0.375
Your father Abraham rejoiced at seeing my day ; he saw it and was glad . "
Ubanku Ibrahim ya yi farinciki da ganin rana ta ; ya gan ta kuma ya yi murna . "
JHN 8:57     Alignment score: 0.451 → 0.452
The Jews said to him , " You are not yet fifty years old , and you have seen Abraham ? "
Yahudawa su ka ce masa , " Baka
kai shekara hamsin ba tukuna , ka taba ganin Ibrahim ? "
JHN 8:58     Alignment score: 0.492
Jesus said to them , " Truly , truly , I say to you , before Abraham was , I AM . "
Yesu ya ce masu , " Hakika , hakika , ina ce maku , kafin a haifi
Ibrahim , NI NE . "
JHN 8:59     Alignment score: 0.427
Then they picked up stones to throw
at him , but Jesus hid himself and went out of the temple .
Suka dauki duwatsu za su jefe shi , amma Yesu ya boye kansa , ya fita daga haikali .
JHN 8     Average alignment score: 0.344 for 59 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JHN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21