Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JHN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21 


JHN 12:1     Alignment score: 0.499
Six days before the Passover , Jesus came to Bethany , where Lazarus , whom Jesus had raised from the dead , was .
Kwana shidda kafin idin ketarewa , Yesu ya zo Baitanya
inda Li'azaru yake , wato wannan da Yesu ya tada daga matattu .


JHN 12:2     Alignment score: 0.34 → 0.344
So they made him a dinner there , and Martha was serving , but Lazarus was one of those who was lying down at the table with Jesus .
Sai suka shirya
masa abinci a wurin kuma Matta ce ke hidima , Li'azaru kuwa ya kasance cikin wadanda ke kan tebiri tare da Yesu .
JHN 12:3     Alignment score: 0.353
Then Mary took
a litra of perfume made of very precious pure nard , anointed the feet of Jesus with it , and wiped his feet with her hair . The house was filled with the fragrance of the perfume .
Sai Maryamu ta dauki wani turare da aka yi da man nard , ta shafe kafafun Yesu da shi , ta kuma share kafafun nasa da gashin kanta . Sai gida ya cika da kamshin turaren .
JHN 12:4     Alignment score: 0.536
Judas Iscariot , one of his disciples , the one who would betray him , said ,
Yahuza Iskariyoti , daya daga cikin almajiransa , wanda zai bashe shi , ya ce , "
JHN 12:5     Alignment score: 0.473
" Why was this perfume not sold for three hundred denarii and given to the poor ? "
" Me yasa ba a sayar da wannan turare dinari dari uku a ba gajiyayyu ba ? "
JHN 12:6     Alignment score: 0.324 → 0.324
Now he said this , not because he cared about the poor , but because he was a thief . He had the moneybag and would steal from what was put in it .
Ya fadi
haka ba don ya damu da gajiyayyu ba , amma domin shi barawo ne : shi ne ma'aji , kuma yana sata daga jakkar kudi .
JHN 12:7     Alignment score: 0.25 → 0.257
Jesus said , " Allow her to keep what she has for the day of my burial .
Yesu ya ce , " Ku kyale ta ta ajiye abinda ta tanada
domin jana'iza ta .
JHN 12:8     Alignment score: 0.218 → 0.229
You will always have the poor with you . But you will not always have me . "
Gajiyayyu
suna tare da ku a koyaushe , ni kuwa ba zan kasance da ku koyaushe ba .
JHN 12:9     Alignment score: 0.541
Now a large crowd of the Jews learned that Jesus was there , and they came , not only for Jesus , but also to see Lazarus , whom Jesus had raised from the dead .
To babban taron Yahudawa sun ji cewa Yesu yana wurin , sai suka zo , ba don Yesu kawai ba amma domin su ga Li'azaru , wanda Yesu ya tada daga matattu .
JHN 12:10     Alignment score: 0.273 → 0.274
The chief priests conspired together so that they might also put Lazarus to death ;
Sai manyan firistoci suka
kulla makirci akan yadda za su kashe Li'azaru shima ;
JHN 12:11     Alignment score: 0.471 → 0.472
for it was because of him that many of the Jews went away and believed in Jesus .
domin saboda shi ne yahudawa dayawa suka
je suka bada gaskiya ga Yesu .
JHN 12:12     Alignment score: 0.415
On the next day a great crowd came to the festival . When they heard that Jesus was coming to Jerusalem ,
Kashegari , babban taro suka
zo idin . Da suka ji cewa Yesu na zuwa Urushalima ,
JHN 12:13     Alignment score: 0.408 → 0.412
they took
the branches of the palm trees and went out to meet him and cried out , " Hosanna ! Blessed is he who comes in the name of the Lord , the King of Israel . "
Sai suka dauki ganyen dabino suka fita gari suka tare shi da kira mai karfi suna cewa , " Hosanna ! Mai albarka ne wanda yake zuwa cikin sunan Ubangiji , Sarkin Isra'ila .
JHN 12:14     Alignment score: 0.336
Jesus found a young donkey and sat on it ; as it was written ,
Yesu ya sami wani Aholakin jaki , ya hau kansa ; kamar yadda aka rubuta ,
JHN 12:15     Alignment score: 0.363 → 0.419
" Do not fear , daughter of Zion ; see , your King is coming , sitting on the colt of a donkey . "
" Kada ki ji tsoro ke ' yar Sihiyona ; duba , ga Sarkinki na zuwa , zaune a kan danJaki " .
JHN 12:16     Alignment score: 0.437
His disciples did not understand these things at first ; but when Jesus was glorified , they remembered that these things had been written about him and that they had done these things to him .
Almajiransa basu fahimci wannan al'amari ba da farko , amma bayan da aka daukaka Yesu , sai suka tuna cewa an rubuta wadannan abubuwa game da shi , kuma sun yi masa wadannan abubuwa .
JHN 12:17     Alignment score: 0.379
Now the crowd testified that they had been with him when he called Lazarus out of the tomb and raised him up from the dead .
Sai taron da ke tare da Yesu a ranar da ya kira Li'azaru daga kabari ya kuma tashe
shi daga matattu , suka bada shaida .
JHN 12:18     Alignment score: 0.372 → 0.372
It was also for this reason that the crowd went out to meet him , because they heard that he had done this sign .
Domin wannan ne kuma taron suka zo domin su sadu da shi saboda sun ji cewa ya yi wannan alama .
JHN 12:19     Alignment score: 0.246 → 0.246
The Pharisees therefore said among themselves , " Look , you can do nothing ; see , the world has gone after him . "
Don haka , sai farisawa suka
shiga magana a tsakanin su suna cewa " Duba , babu abinda zaku iya yi ; kun ga , duniya ta gama bin sa .
JHN 12:20     Alignment score: 0.263
Now certain Greeks were among those who were going up to worship at the festival .
Akwai wadansu Helinawa
cikin wadanda suka je sujada a idin .
JHN 12:21     Alignment score: 0.498 → 0.498
These went to Philip , who was from Bethsaida in Galilee , and asked him , saying , " Sir , we want to see Jesus . "
Wadannan suka tafi wurin filibus , mutumin Betsaida
da ke Galili , suka ce masa , " Mallam , muna so mu ga Yesu .
JHN 12:22     Alignment score: 0.558 → 0.567
Philip went and told Andrew ; Andrew went with Philip , and they told Jesus .
Filibus ya tafi ya fadawa Andrawus
; sai Andrawus ya tafi tare da Filibus , suka kuwa gaya wa Yesu .
JHN 12:23     Alignment score: 0.493
Jesus answered them and said , " The hour has come for the Son of Man to be glorified .
Yesu ya amsa masu ya ce , " sa'a ta zo da za'a daukaka Dan mutum .
JHN 12:24     Alignment score: 0.311 → 0.31
Truly , truly , I say to you , unless a grain of wheat falls into the earth and dies , it remains by itself alone ; but if it dies , it will bear much fruit .
Hakika , hakika , Ina ce maku , in ba kwayar alkama ta fadi kasa ba ta mutu , za ta kasance ita kadai ; amma idan ta mutu , za ta bada ' ya'ya masu yawa .
JHN 12:25     Alignment score: 0.336
He who loves his life will lose it ; but he who hates his life in this world will keep it for eternal life
.
Duk wanda yake son ransa , zai rasa shi ; amma wanda ba ya son ransa a duniyan nan za ya kiyaye shi domin rayuwa ta har abada .
JHN 12:26     Alignment score: 0.321
If anyone serves me , let him follow me ; and where I am , there will my servant also be . If anyone serves me , the Father will honor him .
Idan wani na bauta mani , to bari ya biyo ni ; kuma duk inda nike , a can bawana
zai kasance kuma . Duk wanda ke bauta mani , Uban zai girmama shi .
JHN 12:27     Alignment score: 0.455
Now my soul is troubled and what should I say ? ' Father , save me from this hour ' ? But for this reason I came to this hour .
Yanzu raina na cikin damuwa , to me zan ce ? ' Uba , ka cece ni daga wannan sa'a ? Amma Saboda wannan dalili ne na zo wannan sa'a .
JHN 12:28     Alignment score: 0.424
Father , glorify your name . " Then a voice came
from heaven and said , " I have glorified it and I will glorify it again . "
Uba , ka daukaka sunanka " . Sai wata murya daga sama ta ce , " Na daukaka shi , zan kuma sake daukaka shi .
JHN 12:29     Alignment score: 0.267
Then the crowd that stood by and heard it said that it had thundered . Others said , " An angel has spoken to him . "
Daganan sai taron dake tsaye
kuma suka ji muryar , suka ce an yi tsawa . Wasu suka ce , " Mala'ika ya yi magana da shi " .
JHN 12:30     Alignment score: 0.615
Jesus answered and said , " This
voice did not come for me , but for you .
Yesu ya amsa ya ce , " wannnan murya ta zo ba saboda ni ba , amma domin ku . "
JHN 12:31     Alignment score: 0.311
Now is the judgment of this
world : Now will the ruler of this world be thrown out .
Yanzu za'a shar'anta duniya . Yanzu za'a kori mai mulkin duniyan nan .
JHN 12:32     Alignment score: 0.226
When I am lifted up from the earth , I will draw everyone to myself . "
Sa , annan ni , idan an daga ni daga duniya , zan jawo dukan
mutane zuwa gare ni " .
JHN 12:33     Alignment score: 0.248
He said this to indicate what kind of death he would die .
Ya fadi
wannan ne domin ya nuna irin mutuwar da za ya yi .
JHN 12:34     Alignment score: 0.412 → 0.421
The crowd answered him , " We have heard from the law that the Christ will stay forever . How can you say , ' The Son of Man must be lifted up ' ? Who is this Son of Man ? "
Taro suka
amsa masa cewa , " Mun ji a cikin shari'a cewa Almasihu za ya kasance har abada . Yaya za ka ce , ' za'a daga dan mutum ' ? Wanene wannan dan mutum ? "
JHN 12:35     Alignment score: 0.381
Jesus then said to them , " The light will still be with you for a short amount of time . Walk while you have the light , so that darkness does not overtake you . He who walks in the darkness does not know where he is going .
Yesu ya ce masu , " Nan da lokaci kadan za ku kasance da haske , ku yi tafiya tun haske na tare da ku , kada duhu ya mamaye ku . Wanda ke tafiya cikin duhu , bai san inda za shi ba .
JHN 12:36     Alignment score: 0.323
While you have the light , believe in the light so that you may be sons of light . " Jesus said these things and then departed and hid from them .
Ku gaskata ga haske tun yana tare
da ku domin ku zama yayan haske " . Yesu ya fadi wadannan abubuwa sannan ya tafi ya boye masu .
JHN 12:37     Alignment score: 0.368
Although
Jesus had done so many signs before them , yet they did not believe in him
Kodashike Yesu ya yi alamu da dama a gabansu , duk da haka ba su gaskata shi ba .
JHN 12:38     Alignment score: 0.445
so that the word of Isaiah the prophet would be fulfilled , in which he said : " Lord , who has believed our report , and to whom has the arm of the Lord been revealed ? "
Saboda maganar annabi Ishaya ta cika , wadda ya ce , " Ubangiji , wa ya gaskata rahoton mu ? Ga wa kuma hannun
Ubangiji ya bayyana ?
JHN 12:39     Alignment score: 0.407
For this reason they could not believe , for Isaiah had also said ,
Saboda wannan dalili basu gaskata ba , gama Ishaya ya sake cewa ,
JHN 12:40     Alignment score: 0.298 → 0.311
" He has blinded their eyes , and he has hardened their hearts ; otherwise they would see with their eyes and understand with their hearts , and turn , and I would heal them . "
ya makantar da su , ya kuma taurare zuciyarsu , saboda kada su gani da idanunsu
, su kuma sami fahimta da zuciyarsu , su juyo wurina in warkar da su .
JHN 12:41     Alignment score: 0.455
Isaiah said these things because he saw the glory of Jesus and spoke of him .
Ishaya ya fadi
wadannan abubuwa ne domin ya hangi daukakar Yesu ya kuma yi magana game da shi .
JHN 12:42     Alignment score: 0.43 → 0.43
But despite that , many of the rulers believed in Jesus ; but because of the Pharisees , they did not admit it so that they would not be banned from the synagogue .
Amma duk da haka , dayawa cikin shugabanni
suka gaskata Yesu . Amma saboda farisawa , basu shaida shi a sarari ba , domin kada a kore su daga majami'a .
JHN 12:43     Alignment score: 0.317
They loved the praise that comes from people more than the praise that comes from God .
Suna son yabo
daga mutane fiye da yabon dake zuwa daga Allah .
JHN 12:44     Alignment score: 0.39 → 0.393
Jesus cried out and said , " The one who believes in me , believes not only in me but also in him who sent me ,
Yesu ya yi magana da babbar murya , ya ce , " Wanda ya gaskata ni , ba ni yake gaskatawa kadai ba , amma kuma yana gaskata wanda ya aiko
ni ,
JHN 12:45     Alignment score: 0.26
and the one who sees me sees him who sent me .
kuma wanda ke gani na , yana ganin shi wanda ya aiko
ni .
JHN 12:46     Alignment score: 0.373
I have come as a light into the world , so that whoever believes in me may not remain in the darkness .
Na zo ne a matsayin haske a duniya , saboda duk wanda ya gaskata da ni ba za ya yi tafiya cikin duhu ba .
JHN 12:47     Alignment score: 0.291
If anyone hears my words but does not keep them , I do not judge him ; for I have not come to judge the world , but to save the world .
Duk wanda ya ji maganata baya gaskata ba , ba ni hukunta shi ; gama ban zo in yi wa duniya hukunci ba , amma don in ceci
duniya .
JHN 12:48     Alignment score: 0.223 → 0.24
The one who rejects me and who does not receive my words , has one who judges him . The word I have spoken will judge him on the last day .
Wanda ya ki ni , ya kuma ki ya karbi magana ta , akwai wanda za ya yi masa hukunci
. Kalmar da na fada , ita ce za ta yi masa hukunci a rana ta karshe .
JHN 12:49     Alignment score: 0.232 → 0.235
For I did not speak
for myself , but it is the Father who sent me , who has given me the command about what to say and what to speak .
Maganar da ni ke yi , ba ra'ayina ba ne . Amma Uba wanda ya aiko ni shi ke bani umarni game da abin da zan ce da abin da zan fadi .
JHN 12:50     Alignment score: 0.244
I know that his command is eternal life
, so that is what I say just as the Father has spoken to me , so I speak . "
Na san umarninsa rai ne madawwami , don haka na ce - kamar yadda Uba ya fada , haka ni ma nake fadi . "
JHN 12     Average alignment score: 0.373 for 50 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JHN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21