Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JHN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21 


JHN 16:1     Alignment score: 0.108
" I have spoken these things to you so that you will not fall away .
" Na fada maku
wannan ne domin kada kuyi tuntube .


JHN 16:2     Alignment score: 0.269 → 0.287
They will throw
you out of the synagogues . But the hour is coming when everyone who kills you will think that he is offering a service to God .
Zasu fitar da ku daga majami'u . Amma , sa'a tana zuwa , wadda idan wani ya kasheku , zai yi zaton aikin Allah yake yi .
JHN 16:3     Alignment score: 0.146
They will do these things because they have not known the Father nor me .
Za suyi haka ne kuwa domin ba su san Uban ko ni ba .
JHN 16:4     Alignment score: 0.223
I have spoken these things to you so that when their hour comes , you will remember that I told you about them . I did not tell you about these things in the beginning , because I was with you .
Na fada maku
wadannan abubuwa ne domin in lokacin da zasu faru yayi , ku tuna na fada maku . " Ban fada maku wadannan abubuwa ba tun da farko , domin ina tare da ku .
JHN 16:5     Alignment score: 0.28
But now I go to him who sent me , yet none of you asks me , ' Where are you going ? '
Yanzu kuwa za ni wurin wanda ya aiko
ni , duk da haka a cikinku , ba wanda ya tambaye ni , ' Ina za ka ? '
JHN 16:6     Alignment score: 0.415
But because I have said these things to you , sadness has filled your heart .
Amma saboda na fada maku
wadannan abubuwa , bakin ciki ya cika zuciyarku .
JHN 16:7     Alignment score: 0.252 → 0.256
But truly I tell you , it is better for you that I go away . For if I do not go away , the Comforter will not come to you , but if I go , I will send
him to you .
Amma ina gaya maku gaskiya : zai fi ye maku in na tafi . Domin in ban tafi ba , Mai Ta'aziyya ba zai zo gare ku ba , in kuwa na tafi , zan aiko shi gare ku .
JHN 16:8     Alignment score: 0.277
When he comes , the Comforter will prove the world to be wrong about sin , about righteousness , and about judgment
Idan kuwa ya zo , Mai Ta'aziyyar
zai fadarkar da duniya a kan zunubi , da adalci , da kuma hukunci .
JHN 16:9     Alignment score: 0.363
about sin , because they do not believe in me ;
Game da zunubi , domin basu gaskata da ni ba ,
JHN 16:10     Alignment score: 0.226
about righteousness , because I am going to the Father , and you will no longer see me ;
Game da adalci , domin za ni wurin Uba , kuma ba za ku sake ganina ba ,
JHN 16:11     Alignment score: 0.228
and about judgment , because the ruler of this
world has been judged .
game da hukunci kuma , domin an yanke wa mai mulki duniyan nan hukunci .
JHN 16:12     Alignment score: 0.404 → 0.423
I have many things to say to you , but you would not understand them now .
" Akwai abubuwa da yawa da zan gaya maku
, amma ba za ku iya fahimta a yanzu ba .
JHN 16:13     Alignment score: 0.24 → 0.272
But when he , the Spirit of Truth , comes , he will guide you into all the truth , for he will not speak
from himself . But he will say whatever he hears , and he will tell you things that are to come .
Saboda haka , sa'adda Ruhu na gaskiya ya zo , zai bishe ku a cikin dukan gaskiyar , domin ba zai yi magana don kansa ba , sai dai duk abin da ya ji , shi zai fada , zai kuma sanar da ku al'amuran da zasu faru .
JHN 16:14     Alignment score: 0.205
He will glorify me , because he will take
from what is mine and he will tell it to you .
Zai daukaka ni , domin zai dauko abubuwa dake nawa ya sanar da ku .
JHN 16:15     Alignment score: 0.17
Everything that the Father has is mine . Therefore , I said that the Spirit will take
from what is mine and he will tell it to you .
Duk abinda Uba yake da shi , nawa ne . Domin wannan ne nace zai dauko abubuwa da yake nawa ya sanar da ku .
JHN 16:16     Alignment score: 0.169 → 0.197
In a short amount of time you will no longer see me , and after another short amount of time you will see me . "
" Bayan dan lokaci kadan , ba zaku kara ganina kuma ba . bayan dan lokaci kadan kuma , zaku gan ni . "
JHN 16:17     Alignment score: 0.249 → 0.251
Then some of his disciples said to one another , " What is this that he says to us , ' A short amount of time you will no longer see me and after another short amount of time you will see me , ' and , ' Because I go to the Father ' ? "
Sai wadansu almajiransa sukace wa juna , " Me nene wannan da yake fadi
mana , ' Bayan dan lokaci kadan ba zaku gan ni ba , bayan dan lokaci kadan kuma zaku gan ni ? ' da kuma , ' zan tafi wurin Uba ' ? "
JHN 16:18     Alignment score: 0.201 → 0.206
Therefore they said , " What is this that he says , ' A short amount of time ' ? We do not know what he is talking about . "
Saboda haka sukace , " Me nene wannan da yake fada
, ' Bayan dan lokaci kadan ' ? Bamu san abinda yake fada mana ba . "
JHN 16:19     Alignment score: 0.18 → 0.183
Jesus saw that they wanted to ask him , and he said to them , " Is this
what you are asking yourselves , what I meant by saying , ' A little while and you will no longer see me , and again a little while and you will see me ' ?
Yesu kuwa ya ga suna so su tambaye shi , sai ya ce masu , " Wato kuna tambayar juna ne abinda nake nufi da cewa , " Bayan dan lokaci kadan ba zaku gan ni ba , bayan dan lokaci kadan kuma zaku gan ni ' ?
JHN 16:20     Alignment score: 0.311 → 0.311
Truly , truly , I say to you , you will weep and lament , but the world will be glad . You will become
full of sadness , but your sorrow will be turned into joy .
Hakika , hakika , ina gaya maku , zaku yi kuka da makoki , amma duniya za ta yi farin ciki , zaku cika da bakin ciki , amma bakin cikinku zai koma farin ciki .
JHN 16:21     Alignment score: 0.203 → 0.203
When a woman gives birth she has sadness because her hour has come , but when she has given birth to the child , she no longer remembers her pain because of her joy that a man has been born into the world .
Mace takan ji zafi lokacin da take nakuda don lokacin haihuwa ya zo . Amma da zarar ta haifi jinjirin nan , ba ta kara tunawa da zafin , domin ta na fariciki an haifi
mutum a duniya .
JHN 16:22     Alignment score: 0.298
So you have sadness now , but I will see you again , and your heart will be glad , and no one will be able to take
away your joy from you .
To yanzu dai kuna bakin ciki , amma zan sake ganinku , kuma ba wanda zai iya kwace maku wannan farin ciki .
JHN 16:23     Alignment score: 0.262
On that day you will not ask me anything . Truly , truly , I say to you , if you ask anything of the Father in my name , he will give
it to you .
A rannan , ba zaku tambaye ni komai ba . Hakika hakika , ina gaya maku , komai kuka roki Uba a cikin sunana zai ba ku shi .
JHN 16:24     Alignment score: 0.16
Until now you have not asked anything in my name . Ask , and you will receive so that your joy will be fulfilled .
Harwa yau , ba ku roki
komai cikin sunana ba . Ku roka , zaku karba , domin farin cikin ku ya zama cikakke . "
JHN 16:25     Alignment score: 0.241
I have said these things to you in figures of speech , but the hour is coming when I will no longer speak
to you in figures of speech , but instead I will tell you plainly about the Father .
" Na fada maku wadannan abubuwa cikin karin magana . Amma sa'a tana zuwa da ba zan kara fada maku komai ba cikin karin magana , amaimakon haka zan gaya maku komai a sarari game da Uba .
JHN 16:26     Alignment score: 0.28
On that day you will ask in my name and I do not say to you that I will pray to the Father for you ,
A ranar nan , zaku yi roko a cikin sunana kuma bance maku
zan yi addu'a ga Uba a madadinku ba ,
JHN 16:27     Alignment score: 0.253 → 0.272
for the Father himself loves you because you have loved me and because you have believed that I came from the Father .
domin Uba da kansa yana kaunarku
, domin kun kaunace ni , kun kuma gaskata daga wurin Uban na fito .
JHN 16:28     Alignment score: 0.27 → 0.272
I came from the Father , and I have come
into the world . Again , I am leaving the world and I am going to the Father . "
Daga wurin Uban na fito , kuma na shigo duniya . Har wa yau , kuma zan bar duniya in koma wurin Uba . "
JHN 16:29     Alignment score: 0.296
His disciples said , " See , now you are speaking plainly and you are not using figures of speech .
Almajiransa sukace , duba , " Yanzu kake magana a sarari , ba cikin karin magana ba !
JHN 16:30     Alignment score: 0.335
Now we know that you know all things , and you do not need
anyone to ask you questions . Because of this , we believe that you have come from God . "
Yanzu mun sani ka san komai , ba sai wani ya tambaye ka ba . Ta haka muka gaskata daga wurin Allah ka fito . "
JHN 16:31     Alignment score: 0.534 → 0.54
Jesus answered them , " Do you believe now ?
Yesu ya amsa masu yace , " Ashe , yanzu kun gaskata ?
JHN 16:32     Alignment score: 0.289
See , the hour is coming , yes , and has indeed come
, when you will be scattered , everyone to his own home , and you will leave me alone . Yet I am not alone because the Father is with me .
Duba , sa'a na zuwa , I , sa'ar ta yi , da za a warwatsa ku , kowa ya koma gidansa , kuma ku bar ni ni kadai . Duk da haka kuwa ba ni kadai nake ba , domin Ubana yana tare da ni .
JHN 16:33     Alignment score: 0.312
I have spoken these things to you so that you will have peace in me . In the world you have troubles , but have courage , I have conquered the world . "
Na fada maku
wannan ne domin a ciki na ku sami salama . A duniya kuna shan tsanani , amma ku karfafa : na yi nasara da duniya , "
JHN 16     Average alignment score: 0.26 for 33 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JHN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21