Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1KI:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22 


1KI 6:1     Alignment score: 0.505 → 0.553
So Solomon began to build
the temple of Yahweh . This happened in the 480 th year after the people of Israel came out of the land of Egypt , in the fourth year of Solomon 's reign over Israel , in the month of Ziv , which is the second month .
Suleman ya fara gina haikalin Yahweh . Hakan ya faru a shekara ta 480 bayan dawowar ' ya'yan Isra'la daga Masar , a cikin shekara ta huɗu ta mulkin Suleman a bisa Isra'ila cikin watan Zif wato wata na biyu .


1KI 6:2     Alignment score: 0.641 → 0.657
The temple that King Solomon built for Yahweh was sixty cubits long , twenty cubits wide , and thirty cubits high .
Haikalin da Sarki Suleman ya gina wa Yahweh , ratarsa kamu sittin ne , faɗinsa kamu ashirin ne , tsawonsa
kuma kamu talatin ne .
1KI 6:3     Alignment score: 0.389 → 0.408
The portico in front of the temple 's main hall was twenty cubits in length , equal to the width of the temple , and ten cubits deep in front of the temple .
Ratar shirayin da ke ƙofar
haikalin kamu ashirin ne , dai - dai suke da faɗin haikalin , a gaban haikalin kuma ta kai kamu goma .
1KI 6:4     Alignment score: 0.283 → 0.316
For the house he made windows with frames that made them more narrow at the outside than on the inside .
Ya yi wa gidan tagogi waɗanda faɗinsu daga ciki ya fi daga waje .
1KI 6:5     Alignment score: 0.308
Against the walls of the main chamber he built rooms around it , around both the outer room and the inner room . He built rooms all around the sides .
Ya gina ɗakuna kewaye da ɗakin taro
, ɗakuna sun kewaye ɗakuna na ciki da na waje . Ya gina ɗakuna a kowanne gefe .
1KI 6:6     Alignment score: 0.36 → 0.366
The lowest story was five cubits wide , the middle was six cubits wide , and the third was seven cubits wide . For on the outside he made offsets in the wall of the house all around so that the beams would not be inserted in the walls of the house .
Bene na can ƙasa
kamu biyar ne faɗinsa , na tsakiya kuma kamu shida ne a faɗi , na uku kuma kamu bakwai ne faɗinsa . Domin a kewaye da bangon gidan ya yi matokarai a bangon gidan a kowanne gefe domin kada a kafa wani abu a bangon gidan .
1KI 6:7     Alignment score: 0.34 → 0.372
The house was built of stones prepared at the quarry . No hammer , ax , or any iron tool was heard in the house while it was being built
.
An gina gidan da sassaƙaƙƙun duwatsun da a ka shiryo a mahaƙar duwatsu . Sa'adda a ke ginin gidan ba a ji ƙarar gatari ko guduma ba .
1KI 6:8     Alignment score: 0.256 → 0.268
On the south side of the temple there was an entrance at the ground level , then one went up by stairs to the middle level , and from the middle to the third level .
A fuskar
kudu ta haikalin an yi wurin shigowa daga ƙasa , a ka yi matakalu suka yi sama zuwa tsakiya , suka tafi har zuwa hawa na uku .
1KI 6:9     Alignment score: 0.545
So Solomon built the temple and finished it ; he covered the house with beams and planks of cedar .
Haka Suleman ya gina haikalin ya gama shi ; ya rufe gidan da matokarai da katakai na sida .
1KI 6:10     Alignment score: 0.337 → 0.35
He built
the side rooms against the inner chambers of the temple , each side five cubits high ; they were joined to the house with timbers of cedar .
Ya yi ɗakuna a jikin ɗakunan taro na haikali , kowanne tsawonsa kamu biyar ne ; a ka jingina su jikin gidan da katakai na sida .
1KI 6:11     Alignment score: 0.726
The word of Yahweh came to Solomon , saying ,
Sai maganar Yahweh ta zo ga Suleman , cewa ,
1KI 6:12     Alignment score: 0.361 → 0.36
" Concerning this
temple which you are building , if you walk in my statutes and do justice , keep all my commandments and walk in them , then I will confirm my promise with you that I had made to David your father .
" Game da gidan da ka ke ginawa , idan ka kiyaye farillaina ka yi adalci , ka kiyaye dokokina ka yi tafiya a cikin su , sa'an nan zan tabbatar maka da alƙawarin da na yi wa Dauda mahaifinka .
1KI 6:13     Alignment score: 0.497
I will live among the people of Israel and will not forsake them . "
Zan zauna cikin mutanen Isra'ila , ba zan yashe su ba . "
1KI 6:14     Alignment score: 0.641
So Solomon built the house and finished it .
Haka Suleman ya gina gidan ya gama shi .
1KI 6:15     Alignment score: 0.346 → 0.355
Then he built the interior walls of the house with boards of cedar . From the floor of the house to the ceiling , he covered them on the inside with wood , and he covered the floor of the house with cypress boards .
Sa'an nan ya gina bangaye na ciki da falankai na sida . Ya rufe gidan da katakai
tun daga ƙasa har sama , daɓen kuma ya rufe shi da falankai na fir .
1KI 6:16     Alignment score: 0.393
He built twenty cubits onto the rear of the house with boards of cedar from the floor to the ceiling . He built this
room to be the inner room , the most holy place .
Daga bayan gidan ya gina waɗansu ɗakuna masu kamu ashirin da katakai na sida tun daga ƙasa har sama . Ya gina wani ɗaki can ciki , shi ne wuri mafi tsarki .
1KI 6:17     Alignment score: 0.374
The main hall , that is , the holy place that was in front of the most holy place , was forty cubits long .
Babban ɗakin , wato wuri mai tsarki wanda ke gaban wuri ma fi tsarki , tsawonsa
kamu arba'in ne .
1KI 6:18     Alignment score: 0.277 → 0.291
There was cedar inside the house , carved in the shape of gourds and open flowers . All was cedar inside . No stonework was visible on the inside .
Akwai itacen sida a gidan , wanda a ka sassaƙa shi kamar ƙwarya a buɗe da furanni . Dukka
sida ne a ciki . Ba bu aikin duwatsu da ake gani a ciki .
1KI 6:19     Alignment score: 0.342
Solomon prepared the inner room inside the house in order to place the ark of the covenant of Yahweh there .
Suleman ya yi wani ɗaki can ciki domin a ajiye
akwatin Yahweh a ciki .
1KI 6:20     Alignment score: 0.555 → 0.556
The inner room was twenty cubits in length , twenty cubits in width , and twenty cubits in height . Solomon overlaid the walls with pure gold and covered the altar with cedar wood .
Ratar ɗakin na can ciki kamu ashirin ne , faɗinsa kamu ashirin tsawonsa ma kamu ashirin ne . Suleman ya shafe bangayen da zinariya tsantsa bagadin kuma ya rufe shi da itacen sida .
1KI 6:21     Alignment score: 0.384 → 0.408
Solomon overlaid the inside of the temple with pure gold , and he placed chains of gold across
the front of the inner room , and overlaid the front with gold .
Suleman ya shafe haikalin da zinariya tsantsa , ɗaki na can ciki kuma ya yi masa dajiya da zinariya , ya shafe gabansa da zinariya .
1KI 6:22     Alignment score: 0.299 → 0.347
He overlaid the entire interior with gold until all the temple was finished . He also overlaid with gold the whole altar that belonged to the inner room .
Ciki dukka ya shafe shi da zinariya har sai da a ka gama haikalin dukka . Bagadi na ɗaki na can ciki kuma ya shafe shi da zinariya .
1KI 6:23     Alignment score: 0.474 → 0.502
Solomon made two cherubim of olivewood , each ten cubits high , for the inner room .
Suleman ya yi sifofi biyu na kerubim da itacen zaitun , domin ɗaki na can ciki masu tsawon kamu goma .
1KI 6:24     Alignment score: 0.298 → 0.326
One wing of the first cherub was five cubits long and its other wing was also five cubits long . So from the tip of one wing to the tip of the other there was a distance of ten cubits .
Kowanne
fiffike na kerub ɗin tsawonsa kamu biyar ne . Ya zama daga ƙarshen wannan fiffike zuwa ƙarshen wancan ya zama kamu goma kenan .
1KI 6:25     Alignment score: 0.251 → 0.255
The other cherub also had a wingspan ten cubits . Both the cherubim were of the same dimensions and shape .
Ɗayan kerub ɗin ma faɗin fiffikensa kamu goma ne . Dukkan
kerubim ɗin dai - dai suke da juna ba wanda ya fi wani .
1KI 6:26     Alignment score: 0.487
The height of one cherub was ten cubits and the other cherub was the same .
Tsayin kerub ɗaya kamu goma ne haka kuma na ɗayan kerub ɗin .
1KI 6:27     Alignment score: 0.272 → 0.311
Solomon placed the cherubim in the innermost room . The wings of the cherubim were stretched out so that the wing of one touched one wall and the wing of the other cherub touched the other wall . Their wings touched one another in the middle of the most holy place .
Suleman ya ajiye kerubim ɗin a ɗaki na can ciki . Suka
buɗe fukafukansu na wannan ya taɓa wancan bango , na wancan kuma ya taɓa wancan bango . Fukafukansu suna taɓa juna a cikin wuri mafi tsarki .
1KI 6:28     Alignment score: 0.577
Solomon overlaid the cherubim with gold .
Suleman ya shafe kerubin
ɗin da zinariya .
1KI 6:29     Alignment score: 0.253 → 0.265
He carved all the walls of the house around about with figures of cherubim , palm trees , and open flowers , in the outer and inner rooms .
Bangayen ɗakin
an zane su da yatsun kerubim da ganyen dabino da buɗaɗɗun furanni tun daga ciki har waje .
1KI 6:30     Alignment score: 0.397 → 0.427
Solomon overlaid the floor of the house with gold , in both the outer and inner rooms .
Ƙasan gidan Suleman ya shafe shi da zinariya tun daga ɗakuna na ciki har zuwa na waje .
1KI 6:31     Alignment score: 0.421 → 0.471
Solomon made doors of olivewood for the entrance to the inner room . The lintel and doorposts had five indented sections .
Ɗaki na ciki Suleman ya yi masa ƙofofin shiga da itacen zaitun . Dogaran ƙofar
da ginshiƙansu suna da aiyanannun sassa guda biyar .
1KI 6:32     Alignment score: 0.386 → 0.389
So he made two doors of olivewood , and he made on them carvings of cherubim , palm trees , and open flowers . He overlaid them with gold and he spread the gold on the cherubim and palm trees .
Haka ya yi ƙofofi biyu na itacen zaitun , ya sa a ka zana kerubim da ganyen dabino da furanni buɗaɗɗu . Ya shafe su da zinariya , kuma ya yayyafa zinariya a kan kerubim ɗin da kuma ganyen dabinan .
1KI 6:33     Alignment score: 0.499 → 0.499
In this way , Solomon also made for the temple entrance doorposts of olive wood having four indented sections
Ta haka Suleman ya yi wa haikalin ƙofofin shiga da itacen zaitun da aiyanannun sassa guda huɗu
1KI 6:34     Alignment score: 0.354
and two doors of cypress wood . The two leaves of the one door were folding and the two leaves of the other door were folding .
da ƙofofi biyu na itacen fir . Ɓangare biyu na wannan ƙofa
a kan naɗe su haka ma ɓangare biyu na waccan ƙofa a kan naɗe su .
1KI 6:35     Alignment score: 0.265 → 0.266
He carved on them cherubim , palm trees , and open flowers , and he evenly overlaid gold on the carved work .
Ya zana kerubim da ganyen dabino da furanni buɗaɗɗu a kansu , ya shafe zanen da zinariya dai - dai wa daida .
1KI 6:36     Alignment score: 0.359
He built the inner courtyard with three rows of cut stone and a row of cedar beams .
Ya gina farfajiya ta ciki da layika guda uku da sassaƙaƙƙen dutse da ginshiƙai na sida .
1KI 6:37     Alignment score: 0.595
The foundation of the house of Yahweh was laid in the fourth year , in the month of Ziv .
An kafa tushen gidan Yahweh a cikin shekara ta huɗu , a watan zif .
1KI 6:38     Alignment score: 0.423
In the eleventh year , in the month of Bul , which is the eighth
month , the house was finished in all its parts and conforming to all its specifications . Solomon took seven years to build the temple .
Cikin shekara ta goma sha ɗaya , a watan Bul wato wata na takwas a ka gama gidan , yadda a ke so tsarinsa ya kasance duka . Suleman ya ɗauki shekara bakwai yana ginin haikalin .
1KI 6     Average alignment score: 0.403 for 38 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1KI:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22