Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1KI:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22 


1KI 11:1     Alignment score: 0.56 → 0.56
Now King Solomon loved many foreign women including the daughter of Pharaoh women of the Moabites , Ammonites , Edomites , Sidonians , and Hittites .
Yanzu sarki Suleman ya kaunaci
baƙin mata : ɗiyar Fir'auna , da matan Mowabawa , da Ammonawa da Idomawa da Sidoniyawa da Hittiyawa .


1KI 11:2     Alignment score: 0.408
They were from the nations about which Yahweh said to the people of Israel , " You will not go among them to marry , neither will they come among you , for they will certainly turn your heart to their gods . " In spite of this command , Solomon was affectionate toward these women in love .
Su na daga al'ummai waɗanda Yahweh ya ce da mutanen Isra'ila , " Ba za ku shiga cikinsu ba da aure , ko su zo cikinku , domin lallai za su juyar
da zukatanku ga allolinsu . " Amma duk da wannan Suleman kuwa ya ƙaunaci waɗannan mata .
1KI 11:3     Alignment score: 0.556 → 0.559
Solomon had seven hundred royal wives and three hundred concubines . His wives turned his heart away .
Suleman ya na da gimbiyoyin mata ɗari bakwai da kuma ƙwaraƙwarai ɗari uku . Matayensa
su ka juyar da zuciyarsa .
1KI 11:4     Alignment score: 0.376 → 0.406
For when Solomon grew
old , his wives turned away his heart after other gods ; his heart was not fully surrendered to Yahweh his God , as was the heart of David his father .
Gama sa ' ad da Suleman ya tsufa , sai matansa su ka juyar da zuciyarsa zuwa bin wasu alloli ; bai miƙa dukkan zuciyarsa ga Yahweh Allahnsa ba , kamar zuciyar Dauda mahaifinsa .
1KI 11:5     Alignment score: 0.516 → 0.521
For Solomon followed Ashtoreth
, the goddess of the Sidonians , and he followed Molech , the disgusting idol of the Ammonites .
Gama Suleman ya bi Ashtoret , gunkin Sidoniyawa , ya kuma bi Molek , wato gunkin Ammonawa .
1KI 11:6     Alignment score: 0.462
Solomon did what was evil in the sight of Yahweh ; he did not fully
follow Yahweh as David his father had done .
Suleman ya yi abin da ke mugu a fuskar Yahweh ; bai bi Yahweh da zuciya ɗaya ba , ba kamar yadda mahaifinsa Dauda ya yi ba .
1KI 11:7     Alignment score: 0.497
Then Solomon built a high place for Chemosh , the disgusting idol of Moab , on a hill east of Jerusalem , and also for Molech , the disgusting idol of the people of Ammon .
Sai Suleman ya gina masujadai domin Kemosh , kyamattacen
gunkin Mowab , akan dutsen gabashin Yerusalem , da kuma domin Molek , da kyamataccen gunkin mutanen Amonawa .
1KI 11:8     Alignment score: 0.353 → 0.377
He also built high places for all his foreign wives , who burned incense and sacrificed to their gods at them .
Ya kuma gina masujadai domin dukkan baƙin mata , waɗanda su ke ƙona turare da hadayu
ga allolinsu .
1KI 11:9     Alignment score: 0.478 → 0.477
Yahweh was angry
with Solomon , because his heart had turned away from him , the God of Israel , even though he had appeared to him twice
Yahweh kuwa ya yi fushi da Suleman , domin zuciyarsa ta rabu daga gare shi , Allah na Isra'ila , ko da ya ke ya bayyana a gare shi sau biyu ,
1KI 11:10     Alignment score: 0.388 → 0.388
and commanded him about this very thing , that he should not go after other gods . But Solomon did not obey what Yahweh commanded .
ya kuma umarce shi akan wannan abu , da kada ya bi wasu allolin . Amma bai yi biyayya da wannan umarni na Yahweh ba .
1KI 11:11     Alignment score: 0.347 → 0.378
Therefore Yahweh said to Solomon , " Because you have done this and have not kept the covenant and my statutes that I have commanded you , I will surely tear the kingdom from you and give
it to your servant .
Saboda haka Yahweh ya ce da Suleman , " Domin ka yi wannan ka kuma ƙi kiyaye alƙawari da ka'idodina waɗanda na umarceka , hakika zan tsaga mulkin daga gare ka in ba baranka .
1KI 11:12     Alignment score: 0.389
However , for David your father 's sake , I will not do it in your lifetime , but I will tear it out of the hand of your son .
Amma , saboda mahaifinka Dauda , ba zan yi ba a lokacin rayuwarka , amma zan tsaga ta daga hannun ɗanka .
1KI 11:13     Alignment score: 0.449 → 0.453
Yet I will not tear
away all the kingdom ; I will give one tribe to your son for David my servant 's sake , and for the sake of Jerusalem , which I have chosen . "
Duk da haka ba zan ƙwace dukkan mulkin ba , zan ba kabila ɗaya ga ɗanka , saboda bawana Dauda , don kuma Yerusalem , wanda na zaɓa . "
1KI 11:14     Alignment score: 0.581
Then Yahweh raised up an adversary to Solomon , Hadad the Edomite . He was from the royal family of Edom .
Sai Yahweh ya ta da abokin gãba ga Suleman , Hadad Ba'idome . Shi kuma daga iyalin sarautar Idom ne .
1KI 11:15     Alignment score: 0.547
When David was in Edom , Joab the captain of the army had gone up to bury the dead , every man who had been killed in Edom .
Gama sa ' ad da Dauda yana cikin Idom , Yowab shugaban sojoji ya tafi don ya bizne matattu , kowanne mutum wanda aka kashe a Idom .
1KI 11:16     Alignment score: 0.499
Joab and all Israel remained there six months until he had killed every male in Edom .
Yowab da dukkan Isra'ila su ka tsaya a Idom wata shida har sai da ya kashe mazajen Idom .
1KI 11:17     Alignment score: 0.522
But Hadad was taken with other Edomites by his father 's servants into Egypt , since Hadad was still a little child .
Amma an ɗauki
Hadad tare da wasu Idomawa ta wurin bayin mahaifinsa zuwa Masar , tun lokacin da Hadad yana karamin yaro .
1KI 11:18     Alignment score: 0.527
They left Midian and came to Paran , from where they took
men with them to Egypt , to Pharaoh king of Egypt , who gave him a house and land and food .
Su ka bar Madayana su ka zo Faran , daga nan su ka ɗauki mutane tare da su zuwa Masar , wurin Fir'auna sarkin Masar , wanda ya ba shi gida da kuma ƙasa da abinci .
1KI 11:19     Alignment score: 0.477 → 0.481
Hadad found great favor in the sight of Pharaoh , so that Pharaoh gave
him a wife , his own wife 's sister , the sister of Tahpenes the queen .
Hadad kuwa ya sami tagomashi ƙwarai a fuskar Fir'auna , saboda haka Fir'auna ya bashi mata , ƙanwar matarsa , wato ƙanwar Tafenes sarauniya .
1KI 11:20     Alignment score: 0.531 → 0.537
The sister of Tahpenes gave
birth to Hadad 's son . They named him Genubath . Tahpenes raised him in Pharaoh 's palace . So Genubath lived in Pharaoh 's palace among the children of Pharaoh .
' Yar'uwar Tafenes ta haifa wa Hadad ɗa . Suka sa masa suna Genubat . Tafenes ta yi renon sa a fadar . Genubat ya zauna a fadar Fir'auna a cikin yaran Fir'auna .
1KI 11:21     Alignment score: 0.405 → 0.405
While he was in Egypt , Hadad heard that David had lain down with his ancestors and that Joab the captain of the host was dead
, Hadad said to Pharaoh , " Let me depart , so I may go to my own country . "
A lokacin da ya ke a Masar , Hadad ya ji labari Dauda ya rasu aka kuma rufe shi tare da kakanninsa , Yowab shugaban sojoji kuma ya mutu , sai Hadad ya cewa Fir'auna , " Ka yardar mani in tashi , in koma ƙasata . "
1KI 11:22     Alignment score: 0.376
Then Pharaoh said to him , " But what have you lacked with me , that you now seek to go to your own country ? " Hadad answered , " Nothing . Please let me go . "
Sai Fir'auna ya ce masa , " Amma me ka rasa a nan har da ka ke neman komawa ƙasarka ? " Hadad ya amsa , " Ba bu kome
, idan ka yarda bar ni in koma .
1KI 11:23     Alignment score: 0.552
God also raised up another adversary to Solomon , Rezon son of Eliada , who had fled from his master Hadadezer king of Zobah .
Allah kuma ya ta da wani abokin gãba ga Suleman , Rezon ɗan Eliyada , wanda ya zo daga wurin maigidansa Hadadezar
sarkin Zobah .
1KI 11:24     Alignment score: 0.488 → 0.502
Rezon gathered men to himself and became
captain over a small force , when David defeated the men of Zobah . Rezon 's men went to Damascus and lived there , and Rezon controlled Damascus .
Rezon ya tattaro wa kansa mutane har ya zama shugaba akan kananan mayaƙa , bayan da Dauda ya ci nasara akan mutanen Zobah . Rezo ya mulki Damaskus .
1KI 11:25     Alignment score: 0.464 → 0.486
He was an enemy of Israel all the days of Solomon , along with the trouble that Hadad caused . Rezon abhorred Israel and reigned over Aram .
Ya zama abokin
gãbar Isra'ila dukkan kwanakin Suleman , tare da wahalar da Hadad ya kawo . Rezon ya ƙi mutanen Isra'ila ƙwarai , ya yi mulkin Aram .
1KI 11:26     Alignment score: 0.442 → 0.502
Then Jeroboam son of Nebat , an Ephraimite of Zeredah , an official of Solomon , whose mother 's name was Zeruah , a widow , also lifted up his hand against the king .
Sai Yerobowam ɗan Nebat , Ba'ifraime na Zeredan , ma'aikacin Suleman ne , wanda sunan mahaifiyarsa Zeruya
, wadda mijinta ya rasu , shi ma ya tayar wa sarki .
1KI 11:27     Alignment score: 0.489 → 0.488
He lifted up his hand against the king because Solomon had built up the place located at Millo and repaired the opening in the city wall of David his father .
Dalilin da ya sa ya tayar wa sarki shi ne domin Suleman ya gina masujada a Millo ya kuma gyara garun birnin Dauda mahaifinsa .
1KI 11:28     Alignment score: 0.391
Jeroboam was a mighty man of valor . Solomon saw that the young man was industrious , so he gave
him command over all the labor of the house of Joseph .
Yerobowam ƙaƙƙarfan mutum mai fasaha . Suleman ya ga saurayi ne mai himma , sai ya sa shi shugabanci akan dukkan aikin gidan Yosef .
1KI 11:31     Alignment score: 0.463 → 0.465
He said to Jeroboam , " Take
ten pieces , for Yahweh , the God of Israel , says , ' Look , I will tear the kingdom out of the hand of Solomon and I will give ten tribes to you
Ya cewa Yerobowam , " Ɗauki kyalle goma , gama haka Yahweh , Allahn Isra'ila , ya faɗa , ' Duba , zan yaga mulkin daga hannun Suleman zan kuma ba da kabilu goma a gare ka
1KI 11:32     Alignment score: 0.607 → 0.605
( but Solomon will have one tribe , for my servant David 's sake and for Jerusalem 's sake the city that I have chosen out of all the tribes of Israel ) ,
( amma Suleman zai sami kabila
ɗaya , saboda bawana Dauda , ɗaya kuma saboda Yerusalem - birnin da na zaɓa daga cikin dukkan kabilan Isra'ila ) ,
1KI 11:33     Alignment score: 0.396 → 0.401
because they have forsaken me and have worshiped Ashtoreth
the goddess of the Sidonians , Chemosh the god of Moab , and Molech the god of the people of Ammon . They have not walked in my ways , to do what is right in my eyes , and to keep my statutes and my decrees , as did David his father .
domin sun rabu da ni su na bauta wa Ashtoret gunkiyar Sidoniyawa , Kemosh allahn Mowab , da Milkon allahn mutanen Ammonawa . Ba su yi tafiya a hanyoyina ba , ko su yi abin da ke dai - dai a idanuna da kiyaye dokokina da ka'idodina , kamar yadda Dauda mahaifinsa ya yi .
1KI 11:34     Alignment score: 0.386 → 0.39
However , I will not take the whole kingdom out of Solomon 's hand . Instead , I have made him ruler all the days of his life , for David my servant 's sake whom I chose
, the one who kept my commandments and my statutes .
Duk da haka ba zan ɗauke dukkan mulkin daga hannun Suleman ba . A maimakon haka zan sa shi ya yi mulki dukkan kwanakin rayuwarsa , saboda bawana Dauda wanda na zaɓa , wanda ya kiyaye umarnina da dokokina .
1KI 11:35     Alignment score: 0.466 → 0.467
But I will take the kingdom out of his son 's hand and I will give
it to you , ten tribes .
Amma zan ɗauke mulkin daga hannun ɗansa , zan ba da shi gare ka , kabilu goma .
1KI 11:36     Alignment score: 0.557 → 0.557
I will give
one tribe to Solomon 's son , so that David my servant may always have a lamp before me in Jerusalem , the city in which I have chosen to put my name .
Zan ba da kabila ɗaya ga ɗan Suleman , saboda bawana Dauda wanda kullum yana riƙe fitila a gabana a Yerusalem , birnin da na zaɓa in sa sunana .
1KI 11:37     Alignment score: 0.434
I will take you , and you will rule to fulfill all that you desire , and you will be king over Israel .
Zan ɗauke
ka , za ka yi mulki ka cika dukkan buƙatarka , kuma za ka zama sarki akan Isra'ila ,
1KI 11:38     Alignment score: 0.404 → 0.406
If you listen to all that I command you , and if you walk in my ways and do what is right in my eyes , to keep my statutes and my commandments , as David my servant did , then I will be with you and will build
you a sure house , as I built for David , and will give Israel to you .
Idan za ka saurari dukkan abin da zan umarce ka , idan kuma ka bi hanyata ka yi abin da ke dai - dai a idanuna , ka kiyaye dokokina da umarnina , kamar yadda Dauda bawana ya yi , sai in kasance tare da kai zan sa gidanka ya kahu , kamar yadda na sa gidan Dauda , zan ba da Isra'ila a gare ka .
1KI 11:39     Alignment score: 0.739
I will punish the descendants of David , but not forever . ' "
Zan hori zuriyar Dauda , amma ba har abada ba . "
1KI 11:40     Alignment score: 0.595 → 0.596
So Solomon tried to kill Jeroboam . But Jeroboam got up and fled into Egypt , to Shishak king of Egypt , and he remained in Egypt until the death of Solomon .
Suleman kuwa ya yi ƙoƙarin kashe Yerobowam . Amma Yerobowam ya tashi ya tsere zuwa Masar , wurin Shishak sarkin Masar , ya zauna a can har mutuwar
Suleman .
1KI 11:41     Alignment score: 0.458 → 0.459
As for the other matters concerning Solomon , all that he did and his wisdom , are they not written in the book of the events of Solomon ?
Kamar sauran abubuwa game da Suleman , dukkan abin da ya yi da hikimarsa ba a rubuta su a littafin ayyukan Suleman ba ?
1KI 11:42     Alignment score: 0.746
Solomon reigned in Jerusalem over all Israel for forty years .
Suleman ya yi mulki a Yerusalem akan dukkan Isra'ila har shekaru arba'in .
1KI 11:43     Alignment score: 0.505 → 0.507
He slept with his ancestors and he was buried in the city of David his father . Rehoboam his son became
king in his place .
Ya mutu tare da kakaninsa kuma aka bizne shi a birnin Dauda mahaifinsa . Rehobowam ɗansa ya zama sarki a gurbin mahaifinsa .
1KI 11     Average alignment score: 0.479 for 41 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1KI:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22