Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1KI:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22 


1KI 18:3     Alignment score: 0.51
Ahab called Obadiah , who was in charge of the palace . Now Obadiah honored Yahweh very much ,
Ahab ya kira Obadiya , wanda ya ke shugaban fada . Obadiya kuwa yana girmama Yahweh sosai ,


1KI 18:4     Alignment score: 0.529 → 0.529
for when Jezebel was killing the prophets of Yahweh , Obadiah took
one hundred prophets and hid them by fifties in a cave and fed them with bread and water .
domin lokacin da Yezebel ta karkashe annabawan Yahweh , Obadiya ya kwashe annabawa ɗari ya raba su hamsin , hamsin ya ɓoye su a kogo , ya ciyar da su da gurasa ya kuma shayar da su .
1KI 18:5     Alignment score: 0.464 → 0.473
Ahab said to Obadiah , " Go through the land to all the water springs and brooks . Perhaps we will find
grass and save the horses and mules alive , so that we will not lose all the animals . "
Ahab ya cewa Obadiya , " Tafi cikin ƙasar nan duk inda maɓuɓɓugar ruwa da fadamu suke . Watakila ma sami ciyawa mu ceci rayukan dawakai da alfadarai , don kada mu rasa dukkan dabbobin nan . "
1KI 18:6     Alignment score: 0.41
So they divided the land between them to pass through it and look for water . Ahab went one way by himself and Obadiah went another way .
Saboda haka suka raba ƙasar a tsakaninsu suka
shige ta su duba inda ruwa ya ke . Ahab ya bi ɗaya hanyar da kansa Obadiya kuma ya tafi wata hanyar .
1KI 18:7     Alignment score: 0.489
As Obadiah was on the road , Elijah unexpectedly met him . Obadiah recognized him and lay facedown on the ground . He said , " Is it you , my master Elijah ? "
Sa ' ad da Obadiya ya ke tafiya a hanya , Iliya ya yi kaciɓus da shi . Obadiya ya gane da shi sai ya russana
a ƙasa . Ya ce , " Kai ne shugabana Iliya ? "
1KI 18:8     Alignment score: 0.562
Elijah answered him , " It is I . Go tell your master , ' Look , Elijah is here . ' "
Iliya ya amsa masa . " Ni ne . Tafi ka faɗa wa shugabanka , ' Duba , Iliya na nan . ' "
1KI 18:9     Alignment score: 0.504 → 0.509
Obadiah replied , " How have I sinned , that you would give your servant into the hand of Ahab , for him to kill me ?
Obadiya ya amsa , " Wanne zunubi na yi , har da za ka bada bawanka a cikin hannun Ahab , domin ya kashe ni ?
1KI 18:10     Alignment score: 0.357
As Yahweh your God lives , there is no nation or kingdom where my master has not sent men to find you . Whenever a nation or kingdom says , ' Elijah is not here , ' Ahab makes them take
an oath swearing that they could not find you .
Kamar yadda Yahweh Allahnka ya ke raye , babu wata al'umma ko mulki da shugabana bai aika mutane a nemo ka ba . Duk wata al'umma ko mulki suka ce , ' Iliya ba ya nan , ' Ahab ya sa su ɗauki rantsuwa ba su same ka ba .
1KI 18:11     Alignment score: 0.48
Yet now you say , ' Go , tell your master that Elijah is here . '
Amma yanzu ka ce , " Tafi , faɗa wa shugabana cewa ga Iliya a nan . '
1KI 18:12     Alignment score: 0.364
As soon as I am gone from you , the Spirit of Yahweh will carry you some place I do not know . Then when I go and tell Ahab , and when he can not find
you , he will kill me . Yet I , your servant , have worshiped Yahweh from my youth .
Ya yin da na tafi daga wurin ka , Ruhun Yahweh ya kai ka wurin da ban sani ba . Don haka idan na tafi na faɗa wa Ahab , idan kuma bai same ka ba , zai kashe ni . Ko da ya ke ni bawanka , ina bauta wa Yahweh tun daga kuruciyata .
1KI 18:13     Alignment score: 0.541
Has it not been told to you , my master , what I did when Jezebel killed the prophets of Yahweh , how I hid one hundred of Yahweh 's prophets by fifties in a cave and fed them with bread and water ?
Ashe ba a faɗa maka ba , shugabana , abin da na yi a lokacin da Yezebel ta kashe annabawan Yahweh , abin da na yi na ɓoye annanbawan
Yahweh ɗari na raba su hamsin hamsin a kogo na kuma ciyar da su da gurasa da ruwa ?
1KI 18:14     Alignment score: 0.482 → 0.487
Now you say to me , ' Go and tell your master that Elijah is here , ' so that he will kill me . "
Yanzu kuwa ka ce da ni , " Tafi in faɗa wa shugabana ga Iliya a nan , ' ai zai kashe ni . "
1KI 18:15     Alignment score: 0.533
Then Elijah responded , " As Yahweh of hosts lives , before whom I stand , I will surely show myself to Ahab today . "
Sai Iliya ya amsa , " Kamar yadda Yahweh mai runduna ya ke da rai , wanda nake tsaye
a gabansa , hakika zan nuna kaina ga Ahab yau . "
1KI 18:16     Alignment score: 0.633 → 0.637
So Obadiah went to meet Ahab , and told him what Elijah said . Then the king went to meet Elijah .
Saboda haka sai Obadiya ya tafi ya sadu da Ahab , ya faɗa masa abin da Iliya ya ce . Sai sarki ya tafi ya sadu da Iliya .
1KI 18:17     Alignment score: 0.592
When Ahab saw Elijah , he said to him , " Is it you ? You are the one who brings trouble to Israel ! "
Lokacin da Ahab ya ga Iliya , ya ce masa , " Kai ne ? wanda ke kawo wahala ga Isra'ila ! "
1KI 18:18     Alignment score: 0.448
Elijah answered , " I have not brought trouble to Israel , but you and your father 's family are the ones who have caused trouble by abandoning the commandments of Yahweh and by following the Baals .
Iliya ya amsa , " Ba ni ne na kawo wahala a Isra'ila ba , amma kai da iyalin mahaifinka su ne waɗanda suka
jawo wahala ta wurin ƙin bin umarnan Yahweh kuna bin Ba'aloli .
1KI 18:19     Alignment score: 0.625
Now then , send
word and gather to me all Israel at Mount Carmel , along with the 450 prophets of Baal and the four hundred prophets of Asherah who eat at Jezebel 's table . "
Yanzu sai , ka aika da magana a tattara mani dukkan Isra'ila a Tsaunin Karmel , tare da annabawan Ba'al 450 da ɗari huɗu na annabawan Ashera waɗanda ke ci a teburin Yezebel . "
1KI 18:20     Alignment score: 0.512 → 0.514
So Ahab sent word to all the people of Israel and gathered the prophets together at Mount Carmel .
Sai Ahab ya aika da magana ga dukkan mutanen Isra'ila da su tara annabawa gaba ɗaya a Dutsen Karmel .
1KI 18:21     Alignment score: 0.479 → 0.486
Elijah came near to all the people and said , " How long will you keep changing your mind ? If Yahweh is God , follow him . But if Baal is God , then follow him . " Yet the people did not answer him a word .
Iliya ya zo kusa da dukkan mutane ya ce , " Har yaushe ne za ku ci gaba da canza tunaninku ? Idan Yahweh ne Allah , ku bi shi . Amma idan Ba'al shi ne Allah , sai ku bi shi . " Duk da haka mutane ba su amsa masa da magana ba .
1KI 18:22     Alignment score: 0.519
Then Elijah said to the people , " I , I alone , am left as a prophet of Yahweh , but Baal 's prophets are 450 men .
Sai Iliya cewa mutane , " Ni , kaɗai ne na rage a matsayin annabin Yahweh , amma annabawan Ba'al su ɗari huɗu da hamsin .
1KI 18:24     Alignment score: 0.471 → 0.471
Then you will call on the name of your god , and I will call on the name of Yahweh , and the God who answers by fire , then let him be God . " So all the people answered and said , " This is good . "
Sai ku yi kira ga sunan allahnku , ni ma zan yi kira ga sunan Yahweh , duk Allahn da ya amsa da wuta bari ya kasance Allah . " Dukkan mutane suka amsa suka
ce , " Wannan ya yi kyau . "
1KI 18:25     Alignment score: 0.506
So Elijah said to the prophets of Baal , " Choose one bull for yourselves and prepare it first , for you are many people . Then call on the name of your god , but put no fire under the bull . "
Sai Iliya yace da annabawan Ba'al , " Ku zaɓi bijimi ɗaya domin kanku ku kuma shirya shi da farko , gama kuna da mutane da yawa . Sa'an nan ku yi kira ga sunan allahnku , amma kada kuma fa ku sa wuta a ƙarƙashi bijimin . "
1KI 18:26     Alignment score: 0.466 → 0.452
They took
the bull that was given to them and prepared it , and they called on the name of Baal from morning until noon , saying , " Baal , hear us . " But there was no voice , nor anyone who answered . They danced around the altar they had made .
Suka ɗauki bijimin da aka ba su suka shirya shi , suka yi kira da sunan Ba'al tun daga safe har rana ta yi tsaka , suna cewa , " Ba'al , ka ji mu mana . " Amma babu wata murya , ko wani da ya amsa . Suka yi ta rawa a kewayan bagadin da suka gina .
1KI 18:27     Alignment score: 0.342 → 0.323
At noon Elijah mocked them and said , " Shout out loudly ! He is a god ! Perhaps he is thinking , or is relieving himself , or he is traveling on a journey , or perhaps he is sleeping and must be awakened . "
Da rana ta yi tsaka
sai Iliya ya yi masu ba'a ya ce , " Ku yi ihu da ƙarfi ! Shi allah ne ! Watakila ya yi tafiya da nisa , ko watakila yana barci ne , sai ku tashe shi . "
1KI 18:28     Alignment score: 0.274 → 0.281
So they shouted more loudly , and they cut themselves , as they usually did , with swords and spears , until their blood flowed out over themselves .
Suka yi ihu da ƙarfi sosai , suna kuma tsattsaga jikunansu , kamar yadda suke
yi , tare da takubba da mãsu , har jini yana ta zuba daga jikunansu .
1KI 18:29     Alignment score: 0.291 → 0.294
Midday passed , and they were still raving until the time of offering of the evening sacrifice , but there was no voice or anyone to answer ; there was no one who paid any attention to their pleadings .
Da tsakar rana ta wuce , sai su kai ta yin sambatu har lokacin baikon hadayar
yamma , amma ba bu wata murya ko wani wanda ya amsa ; babu wani wanda ya kula da roƙe - roƙensu .
1KI 18:30     Alignment score: 0.541
Then Elijah said to all the people , " Come near to me , " and all the people came near to him . Then he repaired the altar of Yahweh that was lying in ruin .
Sai Iliya yace da dukkan mutane , " Ku zo kusa da ni , " dukkan mutane kuwa suka
zo kusa da shi . Ya gyara bagadin Yahweh wanda aka lalatar .
1KI 18:31     Alignment score: 0.522
Elijah took
twelve stones , each stone representing one of the tribes of the sons of Jacob it was Jacob to whom the word of Yahweh came , saying , " Israel will be your name . "
Iliya ya ɗauko duwatsu goma sha biyu bisa ga yawan ' ya ' yan Yakubu , ga Yakubu wanda maganar Yahweh ta zo , cewa , " Isra'ila ne zai zama sunanka . "
1KI 18:32     Alignment score: 0.386 → 0.388
With the stones he built an altar in the name of Yahweh and he dug a trench around the altar large enough to contain two seahs of seeds .
Tare da duwatsun ya gina bagadi da sunan Yahweh , ya kuma haƙa rami babba
sosai kewaye da bagadin isasshe da zai ci durom biyu na hatsi .
1KI 18:33     Alignment score: 0.307 → 0.31
He arranged the wood for a fire , cut the bull in pieces , and laid the pieces of the bull on the wood . He said , " Fill
four jars with water and pour it on the burnt offering and on the wood . "
Ya shirya itacen wuta , ya yanyanka bijimin gunduwa gunduwa , ya shimfiɗa shi bisa itacen . Ya ce , " Ku cika tuluna da ruwa a kwarara akan hadaya ta ƙonawar da kuma kan itacen . "
1KI 18:34     Alignment score: 0.382
Then he said , " Do it a second time , " and they did it a second time . Once more he said , " Do it a third time , " and they did it a third time .
Ya kuma ce , " Ku yi haka har sau lokaci na biyu , " Suka yi haka a lokaci na biyu . Ya ce , " Su sake yi a lokaci na uku , " suka yi haka a lokaci na uku .
1KI 18:35     Alignment score: 0.257
The water ran around the altar and filled the trench .
Ruwa kuwa ya malale bagadin , ya kuma cika ramin .
1KI 18:36     Alignment score: 0.561 → 0.565
It happened at the time of the offering of the evening sacrifice , that Elijah the prophet came
near and said , " Yahweh , the God of Abraham , of Isaac , and of Israel , let it be known this day that you are God in Israel , and that I am your servant , and that I have done all these things at your word .
Ya zama kuwa a lokacin miƙa hadaya ta maraice , sai Iliya annabi ya matso kusa ya ce , " Yahweh , Allah na Ibrahim , na Ishaku da Isra'ila , bari ya zama sananne a wannan rana cewa kai ne Allah a Isra'ila , ni kuma bawanka ne , na yi waɗannan abubuwa dukka bisa ga maganarka .
1KI 18:37     Alignment score: 0.436 → 0.436
Hear me , Yahweh , hear me , that these people may know that you , Yahweh , are God , and that you have turned their heart back again to yourself . "
Ka ji ni , Yahweh , ka ji ni , saboda waɗannan mutane su san ka , kai ne Yahweh , Allah , kai ne kuma ka juyo
da zuciyarsu gare ka kuma . "
1KI 18:38     Alignment score: 0.352 → 0.353
Then the fire of Yahweh fell
and consumed the burnt offering , as well as the wood , the stones , and the dust , and licked up the water that was in the trench .
Sai wutar Yahweh ta faɗo , ta cinye hadaya ta ƙonawa , duk da itacen , da duwatsun da kurar , ta kuma lashe ruwan da ya ke cikin ramin .
1KI 18:39     Alignment score: 0.488
When all the people saw this , they lay facedown on the ground and said , " Yahweh , he is God ! Yahweh , he is God ! "
Sa ' ad da dukkan mutanen suka ga wannan , suka russana
suka sunkuyar da kai suka ce , " Yahweh , shi ne Allah ! Yahweh , shi ne Allah ! "
1KI 18:40     Alignment score: 0.392 → 0.39
So Elijah said to them , " Take
the prophets of Baal . Do not let one of them escape . " So they took them , and Elijah brought the prophets of Baal down to the Kishon River and killed them there .
Iliya kuma ya ce masu , " Ku kama annabawan Ba ' al. Ka da ku bar ko ɗaya daga cikinsu ya tsere . " Sai suka kama su , Iliya ya kai annabawan Ba'al rafin Kishon , ya karkashe su a can .
1KI 18:41     Alignment score: 0.455
Elijah said to Ahab , " Get up , eat and drink , for there is the sound of much rain . "
Iliya ya cewa Ahab , " Tashi , ka ci ka sha , gama akwai motsin saukowar ruwan sama . "
1KI 18:42     Alignment score: 0.283 → 0.286
So Ahab went up to eat and to drink . Then Elijah went up to the top of Carmel , bowed himself down on the earth and put his face between his knees .
Sai Ahab ya haura don ya ci ya sha . Iliya ya tafi can konkoli Karmel , ya zauna a ƙasa ya haɗa
kai da gwiwa .
1KI 18:43     Alignment score: 0.451
He said to his servant , " Go up now , look toward the sea . " His servant went up and looked and said , " There is nothing . " So Elijah said , " Go again , seven times . "
Ya ce da baransa , " Ka tafi ka duba wajen teku . " Baran ya tafi ya duba , ya ce , " Ba bu kome
. " Sai Iliya ce , " Tafi kuma , har sau bakwai . "
1KI 18:44     Alignment score: 0.392 → 0.4
At the seventh time the servant said , " Look , there is a cloud going up from the sea , as small as a man 's hand . " Elijah replied , " Go up and say to Ahab , ' Make ready your chariot and go down before the rain stops you . ' "
A zuwa na bakwai sai ya ce , " Na ga wani ɗan girgije yana zuwa daga teku , karami kamar tafin hannun mutum . " Iliya ya amsa , " Tafi ka faɗa wa Ahab , ' Ya shirya
karusarsa ya kuma gangara domin kada ruwan sama ya tsaida shi . ' "
1KI 18:45     Alignment score: 0.292
It happened that in a little while the heavens grew
black with clouds and wind , and there was a great rain . Ahab rode and went to Jezreel ,
Ya zamana fa jim kaɗan sai sararin sama ya yi baƙi ƙirin da giza - gizai da iska , aka yi ruwan sama mai yawan gaske . Ahab ya hau ya tafi wurin Yezriyel ,
1KI 18:46     Alignment score: 0.467
but the hand of Yahweh was on Elijah . He tucked his robe in his belt and ran before Ahab to the entrance of Jezreel .
amma hannun Yahweh yana tare
da Iliya . Ya sha ɗammara ya sheka a guje ya riga Ahab isa Yezriyel .
1KI 18     Average alignment score: 0.446 for 43 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1KI:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22